HAMDIYYA TA FASHE DA KUKA RIKICIN TA DA GWAMNATIN SOKOTO

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 117

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 2 місяці тому +5

    ALLAH ya kyauta, wadannan wai sune shugabanni, akwai ALLAH yana jiran kowa a madakata.

  • @AhijoIliyasu
    @AhijoIliyasu 2 місяці тому +4

    Raina Na hannun ALLAH ☝️

  • @amathman5249
    @amathman5249 2 місяці тому +2

    Allah ya saka miki Allah ya tarwatsa Duk wani mugu azzumi 😢

  • @AbubakarAbdulkadir-rz1bf
    @AbubakarAbdulkadir-rz1bf 2 місяці тому +1

    Allah ya tsinema gamnan sokoto allah kahadashi da dukkan wani bala’i na duniya da lahira,Allah katarwatsashi dan kutumar ubanshi.😢

  • @maryamridwan1867
    @maryamridwan1867 2 місяці тому +1

    Allah ya saka maki hamdiya kakuma ahmad isa Allah yayi Maka sakamako da mafificin alkairansa ameeen yarabaka da duniya lafiya

  • @SahabiGarba-i1g
    @SahabiGarba-i1g 2 місяці тому +1

    Hasnumallahu waniimalwakil Allah ya tsinewa ko waye ya zama Sanadin hakan

  • @audis.7262
    @audis.7262 9 днів тому

    Allah ya saka maki, ya Kuma Masu abin da sukayi mata. Amin.

  • @servantofAllah-m16
    @servantofAllah-m16 2 місяці тому +1

    Hamdiyya, ki yi hankuri, ubangiji Allah SWT Yana tare daki, Allah ya Sakamiki da alkhairi

  • @zilyanatulawal8091
    @zilyanatulawal8091 2 місяці тому +2

    Allah ya Kara baku kariya da kariyar shi

  • @ZainabMusaYakubu
    @ZainabMusaYakubu 2 місяці тому +1

    Allah ya saka miki Allah ya tona asirinsu hukumar berekete family Allah ya saka muku da alkhairi

  • @maryamkabir5819
    @maryamkabir5819 22 дні тому

    Inna lillah wa Inna illahi raji'un. Ya Allah Kai ne Allah. Allah baka barin zalumci ya rabb.

  • @abdullahiyusuf-x9j
    @abdullahiyusuf-x9j 2 місяці тому +1

    Hamdiya Allah yasaka maki wallahi Allah bazaibarsuba Allah yananan a amadakata yajirankowa wallahi hukuncin su daban daban ne wallahi Allah

  • @BabangidaUsman-d8p
    @BabangidaUsman-d8p 2 місяці тому +1

    Wallahi Akoi Zalunci Akasar nan. Harga Allah.
    Inna Lillahi. Allah Ya Kyauta
    Kawai

  • @maryamsanikwaido8928
    @maryamsanikwaido8928 2 місяці тому +2

    INA kira ga matasa,Don Allah ku daina daukowa kanku a jidali,Kuma shugaba duk yadda yake Allah yace a girmamashi,idan nasiha zakayi mishi kaje ka sameshi,idan y dauka walillahil hamdu,Kuma cikin kyakkyawan lafazi.

    • @ABDULMALIKSALISU-h9c
      @ABDULMALIKSALISU-h9c 2 місяці тому

      Kai wa zakayiwa nasihan, indan wannan gobnan ne baya bukatar amasa nasiha saidai a tsine Masa wallahi

  • @MuhammadUmar-sl1os
    @MuhammadUmar-sl1os 2 місяці тому +5

    Allah yasaka maki game da abinda suka miki dunia da lahira.

  • @usainirzaki6021
    @usainirzaki6021 2 місяці тому +1

    Allah ya tsinewa gwamnan sokoto, la"ananne Allah ya isa mutsiyaci, Dan talakkawa

  • @MaryamMusa-b9g
    @MaryamMusa-b9g Місяць тому

    Allah sarki Allah bimiki hakkinki

  • @NYAMASOLOMON
    @NYAMASOLOMON Місяць тому +1

    Allah zai sakamiki ar uwanah

  • @NafisaMusa-f3q
    @NafisaMusa-f3q Місяць тому +1

    La ilaha Ila anta subhanaka inii kuntu minazzalimin. 😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @FatimaJibrin-ke2xz
    @FatimaJibrin-ke2xz 2 місяці тому +1

    Allahu akbar dadinta dai Akwai Allah

  • @aishasalees4061
    @aishasalees4061 2 місяці тому +4

    After watching dis video am depressed and can't sleep, knowing we are in a country full of evil people 😢 may Allah protect d brekete family.

  • @fatimalawal3684
    @fatimalawal3684 2 місяці тому +1

    Inna lillahi was inna ilaihirrajiun, gwabnatin sokoto kuna ruwa wallahi baza mu yadda ba

  • @mairoali541
    @mairoali541 2 дні тому

    Wallahi wani sakayyan sai a lahira, Allah ya isar miki.

  • @hussainialhassan-mm2nw
    @hussainialhassan-mm2nw 2 місяці тому +1

    Matsiyatan banza in Allah yayarda bazasu gama lafiya ba in Allah yayarda suma zasuga abinda zefaru dasu in Allah yayarda

  • @aishatuzakariyamuhd4103
    @aishatuzakariyamuhd4103 2 місяці тому +1

    Allah ya la'anci mugayen shuwagabannin kasar nan

  • @FarinyaroDagaNiger
    @FarinyaroDagaNiger 2 місяці тому +1

    Allah yatamaki ka birkitafamilli Allah yakara maka karfin imani

  • @FirdausiBaturesani-lh6ho
    @FirdausiBaturesani-lh6ho 2 місяці тому +1

    Hamdiyya Allah ya bi miki hakkinki akan wadanda suka zalunceki

  • @AbdoulmouddallabiSani
    @AbdoulmouddallabiSani 2 місяці тому +2

    Ya oubanguidji allah ka sakawa wannan yarin yar , woullakantchi da akayimata albarkacin mouhammadou rassouloullah ( S A W ).

  • @sakinatuismail7636
    @sakinatuismail7636 2 місяці тому +1

    Allah ya isanki hamdiyya

  • @BarmaZakari-u5y
    @BarmaZakari-u5y 2 місяці тому +1

    😢Gidan tv nan allayesa kugama dunia lafiya 😢kai nageria

  • @AminaAmina-d9u2d
    @AminaAmina-d9u2d 19 днів тому

    Allah ya tsinewa duk me hannu awannan lamarin

  • @hafsatmusa2596
    @hafsatmusa2596 Місяць тому

    Ameen ya rabbi

  • @SaniAbubakar-s5g
    @SaniAbubakar-s5g 2 місяці тому +1

    Inar amfanin wannan gumna allah yakarmarshi

  • @Soulaimanabouboucaradamoua-c2c
    @Soulaimanabouboucaradamoua-c2c 2 місяці тому +3

    Hasbya allahu wanima alwakeel Allah ya issa Allah kaine gatan bawa ya Allah 🤲😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @hafsatmusa2596
    @hafsatmusa2596 Місяць тому

    Allah yasa mugama da duniya lafiya

  • @AbdullahiAbubakar-d7t
    @AbdullahiAbubakar-d7t 2 місяці тому +1

    Sorry Hamdiyya may Allah with u and protect from those enemies of our people

  • @ZakariyyaAlhajiShehu
    @ZakariyyaAlhajiShehu Місяць тому +1

    Duk mai gaskiya yanatareda allah
    Yah allah gabaiwarka
    Allah kabimata hakkinta

  • @YahayaSaiduliman-d7p
    @YahayaSaiduliman-d7p 2 місяці тому +1

    allah yasaka ma wanda aka cuta

  • @FARIDAABUBAKAR-vn9uz
    @FARIDAABUBAKAR-vn9uz 2 місяці тому +1

    Hmmm Allah ya bimiki hakkinki

  • @MohammedAligombo
    @MohammedAligombo 2 місяці тому +1

    Allah kara gaba Allah kara president ondra

  • @HisenAbdulkarim
    @HisenAbdulkarim 2 дні тому

    ❤❤❤masha. allah🙌🙌🙌☝☝☝🙌✊🏼💗💗💕💕🙌🙌🙌

  • @ahamadwaziri4695
    @ahamadwaziri4695 2 місяці тому +1

    Allah Ya sa ka miki da alkhairi. Allah Ya daukaka hukumar berekete

  • @MoussaAli-i8e
    @MoussaAli-i8e 2 місяці тому +3

    Allah ya sakamiki tun a duniya kafin aje lahira😢😢

  • @JazuliMustapha-q7x
    @JazuliMustapha-q7x 2 місяці тому +1

    Allah Ubangiji ta'ala ya saka maki.... Amma gaskiyar magana kinyi kuskure Hamdiya...Bamga dalilinki na fita daga gida bayan kinsan halin da kike ciki don nemanki ake ruwa a jallo.....

  • @saninausanigidaiu4723
    @saninausanigidaiu4723 Місяць тому

    ALLAH😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @DANGWALALOTV
    @DANGWALALOTV 2 місяці тому

    Allah yakawomana daukinsa❤

  • @saynotoracism8613
    @saynotoracism8613 2 місяці тому +1

    This country called Nigeria I'm even afraid as a Ghanaian....

  • @ABDULMALIKSALISU-h9c
    @ABDULMALIKSALISU-h9c 2 місяці тому +1

    Waishi governor dinnan da aketa bibiyarsa ahankali Dan durin gindin babansa tafi kowane,.

  • @Abdulnafi.uyaakub
    @Abdulnafi.uyaakub 2 місяці тому +1

    Allah yai samaki

  • @RahamatuYakubu-g5q
    @RahamatuYakubu-g5q 22 дні тому

    Allah ya bi minki hakki

  • @fatimalawal3684
    @fatimalawal3684 2 місяці тому +1

    Allah ya Isar making hamdiyya, where are the human right activist in Nigeria why this is happening, where Amnesty International, please take action to secure her a right

  • @Aliyu-v3y
    @Aliyu-v3y Місяць тому +1

    Allah ya isanmaki

  • @NuraAdamu-tg9dl
    @NuraAdamu-tg9dl 2 місяці тому +1

    Munanan achida muna goyan bayanki😢

  • @HachemHachem-s1l
    @HachemHachem-s1l 2 місяці тому +1

    Aslm👍🤲

  • @AminaAmina-d9u2d
    @AminaAmina-d9u2d 19 днів тому

    Allah ya wulakantasu

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 2 місяці тому +3

    لا حول ولاقوة الا بالله

  • @YayaIbrahim-m9h
    @YayaIbrahim-m9h Місяць тому

    Hanane allah yasaka miki

  • @mojimohammed5365
    @mojimohammed5365 2 місяці тому +1

    May Allah judge them all n quickly including d governor.
    They all have daughters n sisters

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk 2 місяці тому +2

    Firauna da yan korensa lokacinsa yawuce saboda haka duk wani azzalumi shima zai wuce

  • @hafsatmusa2596
    @hafsatmusa2596 Місяць тому

    Kai duniya 🥹

  • @HabuSalisukkn
    @HabuSalisukkn 2 місяці тому +1

    Allah wadaran tsinannu

  • @yusufamina5961
    @yusufamina5961 2 місяці тому +1

    Allah is All Hearing

  • @YusufAbdullahi-m8y
    @YusufAbdullahi-m8y 2 місяці тому

    Allah ya sakamiki

  • @SaniMuhammadMuhammadsani-s4b
    @SaniMuhammadMuhammadsani-s4b 13 днів тому

    Ya Allah ya maganta

  • @NouraddeenIbraheem
    @NouraddeenIbraheem Місяць тому

    Y salaam 😭

  • @fatimalawal3684
    @fatimalawal3684 2 місяці тому +1

    Kai vwallahi baza mu yadda ba

  • @aliyuabubakar7145
    @aliyuabubakar7145 2 місяці тому +1

    Wannan zalunchin yayi yawa

  • @NYAMASOLOMON
    @NYAMASOLOMON Місяць тому +1

    I want to join this group

  • @MasudYunusarabiu
    @MasudYunusarabiu 2 місяці тому

    Innalillahi Wa'inna Ilaihi Rajiun Allah Ya Chechi Al'ummar Nigeria

  • @HarisuDashiru
    @HarisuDashiru 17 днів тому

    Allah ya sakamiki kiji 😂😂😂

  • @UsainiAdam-f7l
    @UsainiAdam-f7l 2 місяці тому +1

    Wanan.gwamna.Akwai.azzalumi..fir.aunama
    Yay.Yagama

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella 2 місяці тому +1

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @إبراهيممحمدإبراهيممرحبا

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MurtalaSani-i7i
    @MurtalaSani-i7i 2 місяці тому

    Wllh gani nina nidauketa nikai ta asibite

  • @saninausanigidaiu4723
    @saninausanigidaiu4723 Місяць тому

    ALLAH

  • @Moustphababafatima
    @Moustphababafatima 2 місяці тому +1

    😭😭😭😭😭

  • @KabirHaruna-g4n
    @KabirHaruna-g4n 2 місяці тому +1

    Yneh

  • @attahalhmallam5793
    @attahalhmallam5793 2 місяці тому +2

    Film production ( brekete family )

  • @muhammadsirajoaliyu6049
    @muhammadsirajoaliyu6049 20 днів тому

    Wannan matar Bata tsoron Allah, yar kwangila kawai

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 2 місяці тому

    ah yar sun kasa kika zubar da hawayen ki ng allah ya nuna musu nasu da kansu da kansu suna zubar da hawayensu na cewa sun tuba in kuma ba su ba allah ya kaskanta su kaskantawa ilmi na da yamma kahirawan da yahudawan da allah ya wulakanta su indabo su duba ba sun kazo sunka nemi afuwar allah ya isa maki da saka miki da alkhairi sannan wannan kwata-kwata ba a doko ba a cikin abin da ake yiwa al'ummar musamman yankin arewa gwamnati tura ai ma a ah idan har balli yada shi gwamnati zata jaya hannunta tace bata ma san anyi ba ce karya ne ake mata wannan zalunci allah ya kawo mana ƙarshen shi ne allah duk wanda yake da sa hannu cikin wannan abu allah ubangiji ya shirya shirya in basu da niya shirya allah kamar yar masu da abun su wasu wasu
    sannan wannan gida na british family allah ubangiji ya dafa maku ya maku jagora nci allah ubangiji ya kara baku zuciyar yin haƙuri da watse karya ta nuna wa al'umma karin yadda suke allah ubangiji ya kara zama jagora gare ku da kuma al'umma talakawa arewa da ma na kudancin najeriya baki daya duk shugaban rayuwarmu cikin nutsuwa allah ubangiji ta jaye mana shi
    amma wallahi najeriya muna cikin tashin hankali muna cikin iftila'i na gwamnati da kuma al'umma saboda mahaifinka akan iya ba shi kuɗi ko dan uwanka domin a dauki rayuwarka ba tare da sanin ne ba wani kuma tare da sani ne muna sanar da wannan gwamnatin jahar sokoto wannan abun ya kamata ya zama izina da sauran masu neman mulki a cikin jihar sokoto dama sauran jahohin mu tum da suji tsoron allah sanda cewa duk inda ka taiga dawo dai kasa nan ne gidan ka kuma nan ne gidan ki nan ne gidana

  • @MaryamAbubakar-zw2dm
    @MaryamAbubakar-zw2dm 2 місяці тому +1

    🎉

  • @NuraMusa-b5t
    @NuraMusa-b5t 2 місяці тому +1

    Gaskiya wannan mutanen jahilaine, wallahi mu yansiyasane amma siyasa tazama musifa ayanzu, babu adalci a mulkin siyasa. Haka kawai muna zaune lafiya yahudawa suka kakabana mulkin dimokaradiyya.

  • @MuhammadAbubakar-jl4zy
    @MuhammadAbubakar-jl4zy 5 днів тому

    Asslm bbban yaya musonka

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 13 днів тому

    🙏🏼🙏🏼🙏🏼😭😭

  • @AssalafyRano
    @AssalafyRano 14 днів тому

    Idan mutum yafi qarfin ka sai ka kiyaye ka kula

  • @faizafarah3830
    @faizafarah3830 2 місяці тому +1

    Wat is happen to the sister? Can somebody translate plz😢?

  • @YUSUFAUWALIBRAHIM-l4m
    @YUSUFAUWALIBRAHIM-l4m 2 місяці тому +1

    Allah Ka la'anci duk wanda yake da hannu akan cin mutunci wannan yarinyar.

  • @SahabiAbdullahiZango
    @SahabiAbdullahiZango 8 днів тому

    GIDAN MARIGAYI

  • @hafsatmusa2596
    @hafsatmusa2596 Місяць тому

    Ya Allah 🥹🥹🥹

  • @ABBAHAMISUIBRAHIM
    @ABBAHAMISUIBRAHIM 2 місяці тому +1

    Mu yakamata muchire tsoro muyaqi zalunchin shugabanni azzalumay

  • @usainirzaki6021
    @usainirzaki6021 2 місяці тому +1

    Kai ga gwamna ko? Zakaje lahira zakai bayani, banza jakin banza, la"ananne

  • @NYAMASOLOMON
    @NYAMASOLOMON Місяць тому +1

    Sorry my dear

  • @YauOil
    @YauOil 2 місяці тому +1

    Munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu ne fulani jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani

  • @MubarakAbubakar-n7m
    @MubarakAbubakar-n7m 2 місяці тому +1

    Komai Nisan gona a kwai kunyar karse

  • @YayaIbrahim-m9h
    @YayaIbrahim-m9h Місяць тому

  • @AdamuAlasan-e7q
    @AdamuAlasan-e7q 12 днів тому

    Slm

  • @IlyesIlyes-w4s
    @IlyesIlyes-w4s 2 місяці тому +1

    😂😂

  • @shehushuaibu8222
    @shehushuaibu8222 23 дні тому

    1:18

  • @DocterNawass
    @DocterNawass 2 місяці тому +1

    Subuhannallah ❗ WANNAN kasar Tamu sai ADDU,a ZALUNCI yayi yawa

  • @BasiruAbubakar-r6u
    @BasiruAbubakar-r6u 2 місяці тому +1

    Sorry