Lallai baka San dr.idris ba kenan.Alkanawi Dan ganyen shine kake tunanin in ya tasa Dr. gaba tashi ta kare, tun kafin alkanawi yazo duniya Dr. Yake da'awa, Kuma har alkanawi ya bar duniya Dr. Bazai dena ba tunda don Allah yakeyi. Don anyima mallam Musa malaminsa raddi,ance mishi dibgaggene,daqiqi tala suru, to don Allah in ba tala suru ba waye zai kafa hujjan matsalar addini da maganar kafuri Kuma a kan qadiyar iyaywn manzon Allah SAW. Alkanawi Kai makiri ne munafuki wanda Bai son a zauna lafiya. Yanzu alkanawi anan meye ban bancin mallam Musa da Yan bidi'a a wannan qadiyar,gara ma Yan bidi'a da abunda Mallam Musa yayi anan. Wallahi duk abinda aka kirashi yayi. Alkanawi mushen gizaka ka mace amma kana ba yara tsoro, sakarai Dan tasha, wawa.
@@abdullahiibrahimusman8135 haba Dan Allah ok Na fahimta Dan ouwa Amma dr. Yana Baran Barama matsala Shi bawanda yake ganin malaminẹ́ in bashiba hakané
@@abdullahiibrahimusman8135 لا حول ولا قوته إلا بالله 🥹Kuma AA nide dama asalina Bana cikin irin wanan akidun irin nasu mu muji ka kana cewa Allah yace annabi yace kama رحمة الله وبركته عليه sheick Jaafar MHD Adam Ko irin su Maulana Ibrahim maqari Ko dr.ahmed Ko .....
Gaskiyane Malan Wlh Wannan hakane 🥰
Allah yay maka jagora alkanawi, wlh dr yana cutar da tafiyar Sunnah, don wlh ba haka annabi s.a.w yay da'awa ba
Allah yashirya ma dr Idris wallahi abin namin tsiwo
Wannan gaskiya ne Sheikh Alkanawiy.
Wannan hakane Ina bin dr Amma anan inatare dakai alkanawy
Ina son dr amma ya kobsa WALLAHI
Waann gskn mlm alknw allah ykrabasira
Allah ya taimaki Mai gaskiya
Kaji tsoran Allah mallan ka din ga fada haskiya
gaskiya ne sheikh alkanawi
Gaskiya ko hassada? Anyima kafiri da mara kangado raddi kana cewa anyi dai dai.
shegiya maja
Alkanawi kana da gaskiya WALLAHI
Munafuki mai ci da adini
Mutumin da bay san ka yi ba .rachin abin yi tchiuta ne.
To nide ko agaban Allah zancé raddinsu subiyu sukasani nayi wanan rubutun eheee to Dr idrissss inaga sora crisss takarema tunda alknw yasaka gaba 😂
Lallai baka San dr.idris ba kenan.Alkanawi Dan ganyen shine kake tunanin in ya tasa Dr. gaba tashi ta kare, tun kafin alkanawi yazo duniya Dr. Yake da'awa, Kuma har alkanawi ya bar duniya Dr. Bazai dena ba tunda don Allah yakeyi. Don anyima mallam Musa malaminsa raddi,ance mishi dibgaggene,daqiqi tala suru, to don Allah in ba tala suru ba waye zai kafa hujjan matsalar addini da maganar kafuri Kuma a kan qadiyar iyaywn manzon Allah SAW. Alkanawi Kai makiri ne munafuki wanda Bai son a zauna lafiya. Yanzu alkanawi anan meye ban bancin mallam Musa da Yan bidi'a a wannan qadiyar,gara ma Yan bidi'a da abunda Mallam Musa yayi anan. Wallahi duk abinda aka kirashi yayi. Alkanawi mushen gizaka ka mace amma kana ba yara tsoro, sakarai Dan tasha, wawa.
To wai waye mallam Musa? Kaine kake ganin mallam Musa malami Wallahi malami musa dibgaggene Dr. Yayi dai dai.
@@abdullahiibrahimusman8135 haba Dan Allah ok Na fahimta Dan ouwa Amma dr. Yana Baran Barama matsala Shi bawanda yake ganin malaminẹ́ in bashiba hakané
@@abdullahiibrahimusman8135 لا حول ولا قوته إلا بالله 🥹Kuma AA nide dama asalina Bana cikin irin wanan akidun irin nasu mu muji ka kana cewa Allah yace annabi yace kama رحمة الله وبركته عليه sheick Jaafar MHD Adam Ko irin su Maulana Ibrahim maqari Ko dr.ahmed Ko .....
Duk kune salafawa
Waann gskn mlm alknw allah ykrabasira