Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
Вставка
- Опубліковано 5 лют 2025
- Janar Murtala Ramat Muhammad, sojan nan da hotonsa ke jikin N20 shi ne shugaban ƙasar Najeriya na huɗu bayan samun ƴancin kai.
Watanninsa shida kacal a kan mulki amma ayyukan da ya yi sun sa ba za a taɓa mantawa da shi a tarihi ba.
Shi ne ya jagoranci mayar da dimokradiyyar Najeriya tsarin shugaba mai cikakken iko irin na Amurka saɓanin tsarin firaminista irin na Burtaniya.
Shi ya ƙirƙira ƙarin jihohi shida inda ya mayar da su daga 12 zuwa 19.
Shi ne kuma ya zaɓi Abuja ta zama sabon Birnin Tarayyar Najeriya domin kaucewa matsalolin da ake fama da su a Legas.
Ga shi kuma ya yi aiki babu sani babu sabo, ba kasala ba jan ƙafa wurin yaƙi da cin hanci da rashawa.
Ya binciki ministoci da gwamnoni na gwamnatin da ya gada kuma ya ƙwato kadarorin da suka sata.
Ya kuma sallami dubunnan ma’aikata da ya samu da laifi ko ya fahimci ba a buƙatarsu.
Sai dai ana ganin wannan matakin shi ne ya tashi hankalin waɗanda suka rage suka shiga tafka rashawa don shirin ko-ta-kwana.
A ɓangaren ƙasashen ƙetare ya lakace hahncin Turawan Yamma inda ya soki yadda suke katsalandan cikin harkokin Afirka.
Har yanzu akwai waɗanda suke ganin da haɗin bakin Amurka aka shirya masa juyin mulki saboda ya kawo mata cikas wurin cimma manufofinta.
Bayan da aka kashe shi a juyin mulkin da bai yi nasara ba, ƴan Najeriya sun shiga jimami da matsanancin alhini.
Kuma domin tunawa da shi a ka sanyawa babbar tashar jiragen sama dake Legas sunansa kuma aka ƙirƙiro Naira Ashirin domin karrama shi.
Ba kasala ba jan kafa, kaji mazan jiya…
Allah yajikansa yayi masa gafara yasa aljanna makoma
Masha Allah da wannan shugaba nagari Allah ya jaddada masa rahma ameen 🤲 😢😢😢😢
Maude rabiu gwadabe Allah ya qara basira da hazaqa Allah ya daukaka ya haskaka gas Kiya Ina gamsuwa sosai nagode
Allahu akbar Rayuwa yau ga Nigeria mu ta lalace😢😢😢😢😢😢😢😢
Allah ya gafarta masa Kuma ya sada shi da Manzon Allah saw Amin
Amin Thumma Amin
Allah ya jikan mazan jiya
Allah ya masa ya gafarta masa laifukansa Allah yajikan maza 😢 gwadabe ingaisuwa
Masha Allah gaskiya general murtala yayi kokari
Allah ya gafarta masa kuma ya sada shi da manzon Allah s a w ameen
Allah jikan Dan garin garin mu, Allah jikan Murtala Muhammad.
Muna godiya Maude
Allah sarki Allah jikan sa yayi masa rahama Allah ya yi wa Nigeria shuwagabanni nagari iron murtala muhd
Allah ya gafartamasa
Allahu Akbar Allah yakaramana irinsu ayanzu Dan Nigeria tazama savuwa ammeen
May Almighty Allah Grant him Aljannna fir dausi Amin
Allah yaji kan Gen. Murtala. Hakika maza sun fadi
Aameeeeen Yaa Allah
Amin
Allaya sakamasa da alkairee
❤❤❤
Allah yajikansa da rahama
Kai allah hu Akbar allah yajikansa dagafah allah yasada Shi da Manson allah s a w Allah um ameen ❤❤❤❤❤😂😂😂
Allah sarki yan maza allah yajikan su yasa sunhuta
Allah ya jiqansa da gafara
Allah Ya jikan shugaba Murtala Ramat Muhammad, Ya kyauta makwancinshi, amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
Masha Allah, Allah yakara azurta Nigeria da shugaba irin murtala
Ameen ya Hayyu ya Ƙayyum 🤲
Allah jiqansa yayi masa Rahama.
Masha Allah, Allah yasaka mishi da alkhairi
Allah yakai rahama kabarin sa
Jihohi bakwai ya kirkiro, ba jihohi shida ba.
Allah yh jikansa 🙏
Very nice history.
Sai Aminiya kece No:1
A bada tarihin shuwa gabannin Najeriya
Allah yajikan su da rahama.
Albarkar Annabi Muhammad صلى الله عليه وسلم
Gaskiya ne very good luck on the love of people in the world kahuta lafiya nagode
Kwata-kwata al'ummar Igbo ba masu son zaman lafiya bane kuma sune matsalar kasar nan har yanzu. General Murtala, Allaah ya gafarta maka, Allaah yayi maka rahamah. A'ameen!
Ameen ya Allah
Allah Ya Gafarta Masa
Ya salam!!
Allah ubangiji ya jikansa da rahama😢
Amin
Allah gafarta masa
Allh yajikan mazan jiya allahu akabar
Really superb documentary on late. Gen Murtala Mohd. Next steps will be how can we return our good Country on his values.
Allah yajikansa yasa yahuta Ameen
Ameen
❤Fantastic❤very good
Allah kasa kanina yagaje shi Kuma Allah ka gafarta mashi Allah ya ba mu shuga ba irin shi
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
Allah yagarta masa yasa aljannaci mako mar sa
Allah yajikanrai drhm
Allah ya jikanshi da rahama
❤❤🤝🌹🤝
Allah yasa qabarinsa yazama dausayi daga dausayin Aljannah
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi kuma muna San a kawo mana tarihin dogarin abacha wato major Hamza almustapha
Allah jikan general muttala
Allah ya jikan maza
Allah shugabanin najeriya masu gaskiya
Munagodiya A kowani lokaci inaso dakukawo mana tahirin Dr ummaru dikko kuma inada gudunmuwan da zanbaku wanda bazaku iyasamun shi Acikin saukiba
Mun gode
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉 Allah yaji kanshi
Allah yagafartamasa
Allah yajikan shi
Good leadership and hard working people
Allah ya saka da Alkhairi.
Ina son tarihi a rayuwa ta musamman ma na Najeriya. Da ina kallon tarihin a sauran channels na Turanci amma yanzu gashi da yarena Alhamdulillah.
Allah ya jiƙan Murtala Muhammed.
Allah yajiqansa
Thank
Allah yjikan maxa
Allah yaji kan maza 😢
Allah ya jikan shi amin
Allah ya jikansa da rahma
Allah kajaddada rahma agareku adalan shuwagabanne
Masha allah allahamdulilla 🎉
Kaji mazan baya❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂😢😢😮😮😅😅😮😅😅
Allah ya jjikansa ya gafarta masa ameen
Allah yayafe masa
Allah yajikan sa da gafara tare da sauran musulmai
Allah ya jikan Maza.
Allah ya jikanshi da rahama yasa ya huta.
Inason a bani tarihin Major Hamza Al-Mustapha don Allah
Macha allah 👍
ALHMADULILAH ALLAHYAKAUWANAGREYAZAMNLAFIYA
Allah yajikan Maza darama
Allah ya jikansa
Allah yasa yahuta
Kaji mazan jiya
Allah yajikan mazan jiya
Allah Ya Jikan Shi
Allah sarki
Allah ya jikanra
Amin ya Allah
Allah yajikansa
Allah yajikansa da rahama
Ameen ya Allah
Masha Allah 👍👍
Allah Kajiqan Maza
Allah yajikan mazaa
Da kyau Maude R. Gw.
Gashi an Mai damu hanhunsu
Thank you my friend
Allah kajikan murtala
Ameen
Allahu Akbar
Allah yajikay
Ameen
Ma Sha allah
Allah ya ji kanshi da rahama mmeen
may his soul rest in aljannah firdausi
Allah gaferta masa wajarina
MaSha Allah
Allah ya jiqan sa.
Ina son marubuci kuma manazarcin mazajen jiya da yayi nazarin ya kuma bamu tarihin unguwar sharifari dake kano da kuma manyan jagororin ta da suka shude, da irin gudunmawar da suka taka a garin kano, da takaddamar su da masarautar kano.
Tarihen sardauna
Shehu shagaru
May allah forgive him all
Jaya bayauba
Good man
Allah yaji kan maza
Amin
Hmmm rayuwa