Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 25 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 170

  • @usmanbellousman4224
    @usmanbellousman4224 8 місяців тому +5

    Allah ya bamu ikon kwatantawa.

  • @idrissaidu6228
    @idrissaidu6228 День тому

    Allah ya jikan sardauna da rahama kuma wallahi bazamu yafe ma wadanda sukaimana wannan barnar ba ko mu dade ko mu jima wallahi sai mun rama just it's a matter of time ku kuma aminiya Allah ya sakamuku da alkhairi ya dafa muku acikin lamarinku

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza2395 4 місяці тому +2

    Sai da hawaye ya zubomin wallahi Allah ya masa rahama shugabni na kwarai kenan

  • @abumanidutsin-ma9454
    @abumanidutsin-ma9454 3 місяці тому +1

    Wallahi ban taba jin ina kaunar wani shugaba ba kamar Sir Mai Girma Ahmadu Bello Sardauna

  • @dahiruchadi9793
    @dahiruchadi9793 10 місяців тому +2

    Allah Ya Ji kan Sardauda da Rahmah, Ya Sa Al-Jannah Firdaus ce makomar sa. Allah Ya Saaka wa wanda su ka shirya da wanda su ka gabatar da wannam tarihi a maganance. Wannam shi ne Tarihin Sardauna ma fi cikakken bayani da na ke ganin za a iya samu a irin wannam kafa ta watsa labaru da tarihi ta zamani. ❤

  • @yusufabdullahi4786
    @yusufabdullahi4786 Рік тому +2

    Nayi kuka, nayi bakin rai, na tuna Allah, nayi masa murna "Da walakanci kara shahada ga musulmi don ba illa ne ba". Allah ya jikan Gamji dan Ahmadu

  • @RahmatuAhmad-qi8rx
    @RahmatuAhmad-qi8rx Місяць тому

    Gamji Dan Kwarai Namiji Uban Yan boko Alh Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto Premier Jihar Arewa 😢
    Allah yajiqan Yan Mazan Jiya 😢

  • @abdullahiibrahimalhassan4460
    @abdullahiibrahimalhassan4460 11 місяців тому +3

    Gaskiya as per as Arewacin Najeriya is concerned, baza a ƙara yin kamar Sardauna ba.
    Se dai kawai nace Allah ya jiƙansa da Rahama.
    Ku kuma Aminiya Trust da Maude Allah ya saka muku da mafificin Alkhairi. Muna tare da ku a ko yaushe.

  • @redsniper327
    @redsniper327 Місяць тому

    Allah ya jikan mazan jiya Allah ubangiji ya haskaka kabarinsa Allah ya gafartamasa Allah yasa aljannah ce makomarsa 🤲🤲

  • @AliyuTBELLO
    @AliyuTBELLO 8 місяців тому +1

    😢😢😢Ya Allah kada kabarmu da wayanmu dan alfarman fiyayyan halitta, Allah ya gafartama magabatanmu yasa sunhuta idan tamutazo kasa mucika dakyau da imani

  • @JubrilSani
    @JubrilSani 2 місяці тому

    Ya Allah kayafe masa
    laifinsa ameen

  • @UMARAHMEDSAUDE
    @UMARAHMEDSAUDE 4 місяці тому

    Allah ya jikan sir Amadu Bello munyi rashin da muka kasa samun madadin sa.

  • @umarsandamaiwa5748
    @umarsandamaiwa5748 4 місяці тому +1

    Allah sarki rayuwa, Allah Ubangiji yasa mutuwa hutu ce a gareshi.
    Kaji mazan jiya masuyi Dan Allah, Albarkacin ne har yanzu muke ci a wannan kasar na samun yanci😢
    Wlh ji nake kawai hawaye na zuba a idona😢
    Wlh yanzu na kara tabbatar da wayannan shuwagabannin nan namu na yanzu duk karya ce wlh.
    Wlh da ace sune suka rike wannan kasar a wancan lokacin, hmmmmm........... Wlh da Allah ne kadai yasan irin halin da zamu samu kanmu a yanzu.

  • @UsmanIsa-z2x
    @UsmanIsa-z2x 9 місяців тому

    Allah ya masa rahama ya Bamu irrin shugabanni irinsu masu kishin al,umma

  • @sardaunanmatasa4059
    @sardaunanmatasa4059 11 місяців тому

    Allah yagafartama ahmadu bello sardauna 😢 sokoto

  • @AbbasIsah-g1b
    @AbbasIsah-g1b Місяць тому

    Allah yatsine musu 😢😢😢

  • @DoumachiGambo-cr7wk
    @DoumachiGambo-cr7wk 10 місяців тому

    Allah jikan mazan adullan arewa, ya rahamchesu Allah ya kawo numa irunsu Amin..

  • @SafiyanuAbdullahi-y4w
    @SafiyanuAbdullahi-y4w 10 місяців тому

    Godiya ya musamma ga maude rabiu gwadabe... Allah yagafartawa sir ahmadu bello sardauna

  • @BilkisuAbubakar-g1u
    @BilkisuAbubakar-g1u Місяць тому

    Allah yajikan mazan jiya Amin

  • @MuhammedShuaibu-u4p
    @MuhammedShuaibu-u4p 5 місяців тому +1

    Allah ya kikan SARDAUNA

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 10 місяців тому

    Gambia mazan korai dottijon arziki kasharewa arewa hawaye arewa tayi arziki da samun I rinks baba har Yanzu baasami Wanda yacike gur bin kaba ya Allah yajikan baba 😭

  • @SalisAbbannaufal-c1i
    @SalisAbbannaufal-c1i 16 днів тому

    Allah yajiqanshi darahama....

  • @aminumusa1716
    @aminumusa1716 11 місяців тому

    Masha Allah gaskiya ne ko Zaria ka duba zaka tabbatar da wanan tarihi gaskiya Allah yaji kansa da rahma

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 3 місяці тому

    Allah Sarki Rayuwa.
    Sir Ahmadu Bello,
    Allah ya jikan maza jiya da rahama Ameen
    Why our northerners leader they can not learn from this,😢😢😢

  • @luckyboydanladi4308
    @luckyboydanladi4308 Рік тому +1

    Allah ya jikan Mazan jiya 🤲 Ameen..
    Kuma Allah ya sa mu yi koyi da su har mu zarce su

  • @AdamoAbubakarAdamo
    @AdamoAbubakarAdamo Рік тому +1

    Sir Ahmadu Bello (Rahimahullah)
    Jazakhallahu Khairan Dr Gwadabe
    Dan Allah ina son a kawo mana tarihi daular Uthmaniyya Danfodiyo da sarakuna da shehu ya basu tuta da tarihi Sheikh Abdullahi Gwandu

  • @muhdsanusiusman4757
    @muhdsanusiusman4757 11 місяців тому

    "Da wulakanchi gara shahada ga musulmi don ba illa ne ba". Allah ya jikan GAMJI, AMIN.

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 7 місяців тому +3

    Duk lokacin da naga iriin wannan tarihin sai naji kamar hawaye zai sauka daga idanuwa na. Allaah ya gafarta masa, Allaah yayi masa rahamah tare da al'ummar musulmai baki daya.

  • @aliyuabdullahi2176
    @aliyuabdullahi2176 3 місяці тому

    Allah ya gafarta mashi.

  • @djamilazanaydou3334
    @djamilazanaydou3334 3 місяці тому

    Allah ya issar ma

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 10 місяців тому

    Ku kabilun arewa yazalun ceku da yasukar da iyayenku kan duwatsu yarabasu da ganye wa yanda suka yarda suka musulun ta har waka sukayi iyayen naku cewa farar indipenda sardsuna zannuwa dayawa dayawa kugode masa yaraba ku da duwatsu🥀

  • @ahmadabubakar4682
    @ahmadabubakar4682 6 місяців тому

    Always be remember legend
    Allah ya jikanka

  • @HusainiBello-d7e
    @HusainiBello-d7e 17 днів тому

    Gwadabe Allah ya sakama da allhairi

  • @SANIRABAKAYA
    @SANIRABAKAYA 3 місяці тому +2

    Rest in peace my father

  • @abubakarsaeedabubakar8943
    @abubakarsaeedabubakar8943 8 місяців тому

    Allah ya jiƙan Ahmadu Bello Sardauna.

  • @najeebismail4994
    @najeebismail4994 Рік тому

    Ahmadu, tsayayyen namiji. Allah Ya masa rahama

  • @amarttv001
    @amarttv001 Рік тому

    Masha Allah
    Allah yajikan mazan jiya

  • @AhmadSuleiman-dr5rv
    @AhmadSuleiman-dr5rv Рік тому

    Masha allah muna godiya Maude Rabi'u Gwadabe

  • @hassanhamidsarki5249
    @hassanhamidsarki5249 Рік тому

    Look YayanArewa, wlh, wlh, wlh idan bamu Raba wannan kama ba mu musulman Arewa ba, Har yanzu da wulaqanci. Mu tashi tsaye mu samu Gaskin Kan mu mu musulmin Arewa, zamu zauna lpy In Sha Allah.

  • @mudassirumar2794
    @mudassirumar2794 7 місяців тому

    Allah yajikan yan mazan jiya 😢😢😢😢

  • @HamzaAhmad-i7z
    @HamzaAhmad-i7z 9 місяців тому +1

    Allah yajikansa da rahama

  • @Realkhaleefah
    @Realkhaleefah Рік тому +1

    Masha Allah sauran Lawal Gwadabe

  • @ZakariyaYahaya-f5p
    @ZakariyaYahaya-f5p 11 місяців тому +1

    الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم اهله وذويه الصبر والسلوان
    وانا لله وانا اليه راجعون

  • @ahmadtijjani4867
    @ahmadtijjani4867 9 місяців тому

    Allah ubangiji ya jaddada rahama agareshi

  • @IbrahimAbubakar-i5m
    @IbrahimAbubakar-i5m 4 місяці тому

    Allah ya saka

  • @mudassirumar2794
    @mudassirumar2794 6 місяців тому

    Allah yajikan mazan hiya

  • @mujitabalawal9089
    @mujitabalawal9089 Рік тому

    Allah ya jikan Sardauna.

  • @Mallan_
    @Mallan_ 11 місяців тому

    "Gamji maza abun 'kauna, Ahmadu Ballo Sardauna" in ji Alan-Waka. Allah Ya yi mai rahama.

  • @SulaimanSalisu-ct5fj
    @SulaimanSalisu-ct5fj 5 місяців тому

    Allah ya yafemasa quranqurensa

  • @NaziruZayyanu-n3n
    @NaziruZayyanu-n3n Рік тому

    Muna godiya Allah ya kare ka ya kara basira muna godiya sosai

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw Рік тому

    ALLAH yaji kansa da rahama.

  • @ibrahimlawan
    @ibrahimlawan 10 місяців тому

    😢😢😢😢 Allah ya kyautata makwancin sa yasa can tafi nan. Haka nan Allah ya jiƙan mu idan tamu ta zo

  • @kbonezangotv9381
    @kbonezangotv9381 Рік тому

    Allah ya jikan Sardauna da rahama 🤲

  • @sadik332
    @sadik332 Рік тому

    Allah yaji kansa da rahma 😢

  • @habilaisahbarau9064
    @habilaisahbarau9064 9 місяців тому

    Allah ya gafarta masa. Muna muku godiya da irin wannan aiki da kuke yi ma.

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 10 місяців тому

    Wayyo Allah ba a Sami kaman kaba Kuma Babu kaman ka har abada Mai kishin arewa Mai kushin alumna arewa Kaine arewa akan area da alumman arewa karasa tanka baba Allah yajikan baba

  • @jafarmohdnasir3935
    @jafarmohdnasir3935 Рік тому

    DAN Allah tarihin SHeHu musa yar adua

  • @abbasale1021
    @abbasale1021 Рік тому

    Masha Allah Allah ya jadda Rahama agareshi

  • @ibrahimalhassan3351
    @ibrahimalhassan3351 Рік тому

    Allah yajiqan sardauna

  • @sahadanubala-uo4vq
    @sahadanubala-uo4vq Рік тому

    Allah yajikan mazan jiya 🤲

  • @djamilazanaydou3334
    @djamilazanaydou3334 3 місяці тому

    Hum manya nigeria duk wanda zai gaskia to sai sun kasheshi

  • @salimgwani5006
    @salimgwani5006 7 місяців тому

    Allah ya Jaddada Rahma

  • @nabadmusa8792
    @nabadmusa8792 Рік тому +1

    Mu Kabilun Arewa ya zallunce mu.

  • @AbubakarMuhammad-g2x
    @AbubakarMuhammad-g2x Рік тому

    Allah yajikan sardauna Maude rabiu Allah yasaka Maka da alkairi

  • @umarsani1906
    @umarsani1906 10 місяців тому

    Allahu Akhbar 😢

  • @aliyuismailabdallah3640
    @aliyuismailabdallah3640 4 місяці тому

    Allah ya gafarta Maka.
    Ka tabbata Ubanmu.

  • @aishatutalatugarba6582
    @aishatutalatugarba6582 11 місяців тому

    Allahu Akbar,H ygarta

  • @nasirusareena3125
    @nasirusareena3125 Рік тому

    Masha allah ina yimuku fatan alkhairi

  • @sarkinyaki666
    @sarkinyaki666 Рік тому

    Allah yajikanshi darahama yasa Aljannane makomansa

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA Рік тому

    Yan Mazan jiya kenan

  • @ZayyanuMusa-t7u
    @ZayyanuMusa-t7u Рік тому

    Allah yajikan mazan jiya

  • @morningloveqoutes7179
    @morningloveqoutes7179 2 місяці тому

    May his soul rest in peace sardauna

  • @AbbasIsah-g1b
    @AbbasIsah-g1b Місяць тому

    Allah yajikan Mallam

  • @BashirP0gba
    @BashirP0gba Рік тому

    Masha Allah ❤❤❤❤❤

  • @ibrahimalhassan3351
    @ibrahimalhassan3351 Рік тому

    Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un
    Allah yajiqan sardauna

  • @mohammedshettima7731
    @mohammedshettima7731 Рік тому

    Muna godiya Allah jikan manyanmu

  • @abisomala7438
    @abisomala7438 Рік тому +1

    Mallam Maude dubun gaisuwa da fatan alheri,Maude kana mai burgeni matuka ta yadda kake sarrafa muriyar ka wajen karatun ka inama ace nima zan iya! Kai Allah yakade Hau ina maka fatan alheri kuma Allah yayi wa juriyar ka albarka.inanan a Maiduguri

    • @aminiyatrust703
      @aminiyatrust703  Рік тому

      Ameen. Madalla ƙwarai da wannan addu'ar. Allah ya sa ka fi ni.

  • @RabiluAlkasim-jr6nk
    @RabiluAlkasim-jr6nk 3 місяці тому

    May rest his soul in jannatul firdausi ameen

  • @salmanusaleh4590
    @salmanusaleh4590 Рік тому

    Allah yajikan sardauna

  • @abubakarahmad9330
    @abubakarahmad9330 10 місяців тому

    Har abada mu'en Arewa bazamu manta da Igbo Coup ba. Tsagwaron Kabilanci da kiyayyar mutanen Arewa. We shall never forgive and forget. hm

  • @jubriladamu6547
    @jubriladamu6547 Рік тому

    Allah Akbar ☄️☄️☄️💚💚💚

  • @RabiAuwal-fx6ix
    @RabiAuwal-fx6ix 11 місяців тому

    Good #LEADER..

  • @AbubakarIbrahim-re7fr
    @AbubakarIbrahim-re7fr Рік тому

    Masha Allah

  • @REBELTUBE-x1f
    @REBELTUBE-x1f 7 місяців тому

    dan Allah aba mu labarin kabawan kanta

  • @SahazAB-e4z
    @SahazAB-e4z 4 місяці тому

    Assallam Alaikum Dan Allah muna san jin tarihin yadda turawa sukazo Najeriya kuma kuma suka hade kudu da arewa kuma da tarihin Dr Nnamdi Azikiwe da Chief obafemi awolowo mun gode daga yan NIGERIAN PEOPLE IMPROVEMENT UNION Allah ya saka muku da aikin alkhairi

  • @AhamedLamki-eu8yb
    @AhamedLamki-eu8yb 9 місяців тому

    Allah yajikan sa

  • @husainihassan1250
    @husainihassan1250 Рік тому

    Ameen ya haiyu ya qaiyum

  • @amarttv001
    @amarttv001 7 місяців тому

    May his soul countineu to rest in a perfect peace sir

  • @RabiluAlkasim-jr6nk
    @RabiluAlkasim-jr6nk 3 місяці тому

    May Allah rest his soul in jannatul firdausi ameen summa Ameen

  • @sunusisalihu4615
    @sunusisalihu4615 7 місяців тому

    Gamji uban yan boko Allah yajikan firimiya

  • @bashirmadugu
    @bashirmadugu 10 місяців тому +5

    Rest on grand pa.

  • @Real_Alaramma
    @Real_Alaramma 8 місяців тому

    ALLAH ya gafarta masa.

  • @aminutilotv6751
    @aminutilotv6751 6 місяців тому +1

    rest in peace father

  • @abbasale1021
    @abbasale1021 Рік тому

    Tarihin sir Usman Na Gaggo

  • @AaB096
    @AaB096 11 місяців тому

    Sunan wakokin nan nake so idan akwai wanda ya sansu. Akwai ta Dankwairo Sardauna mai dubun nasara. Sauran kuma ban san su ba

  • @Eng.salihuabubakar
    @Eng.salihuabubakar 11 місяців тому

    tarihin major Hamza almustspha

  • @AbdulyassarHassan
    @AbdulyassarHassan 3 місяці тому

    Shugabani kuyi koyi dashi

  • @TasiuYusufadam-y6o
    @TasiuYusufadam-y6o Місяць тому

    Rest in peace

  • @abdoulbakidauda9746
    @abdoulbakidauda9746 Місяць тому

    Alliance nous Benin des alla allo na Ka nous nous il nous Benin nous parennt

  • @HamedOumarcasoume
    @HamedOumarcasoume Місяць тому +1

    🎉❤🤲🤲🥰🇳🇬✅️