Tarihin Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa: Shugaban Najeriya #1
Вставка
- Опубліковано 10 лют 2025
- Alhaji, Sir Abubakar Tafawa Balewa, dattijon nan da hotonsa ke jikin takardar Naira Biyar shi ne shugaban gwamnatin Najeriya na farko bayan samun ƴancin kai.
Shi ne ya karɓi ragamar mulkin Najeriya daga hannun Sarauniyar Ingila Elizabeth ta Biyu a ranar 1 ga Oktoban 1960.
Tsawon shekaru shida da ya yi a matsayin firaministan ƴantacciyar Najeriya ya dasa harsashin cigaban ƙasa da bunƙasa tattalin arziki.
Sai dai ya sha fama da rikice-rikicen siyasa da na ƙabilanci waɗanda daga ƙarshe suka jawo sojoji suka kashe shi a wani yunƙurin juyin mulki da bai nasara ba.
الله اكبر
Shuwagabanni mai tunani da hanyen nesa. Allaah ya gafartawa musulman cikin su, Allaah yayi musu rahamah. A'ameen!
Allah ya saka da Alkheri, Tarihin Sheik Abubacar Mahmmud Gumi, c'est une bonne initiative
Malan Allah yakara basira
Ameen ya Allah
Giskiya munajin dadi sosai, domin da yawayawanmu matasa, bamusan tarishin kasarmuba, muna godiya.
Allah yh jikansa da Rahma🙏
Allah yataimaki mazan jiya
Amin
Manyan kasa Allah ya Gafartamasa Amin ya Allah.
😊
Aminiya, Allah ya kara ilimi hazaka da matukar godiya ta musamman ga Malam Maude Rabi’u Gwadabe. Muna bukatar na Sir Ahmadu Bello daga Bauchi Najeriya.
Allh yajik maza jaya
Allah ya gafar tah masa da Rahama
😮Allah,yajaki,maza
Allah ya taimaka Daily Trust
Allah yajikan mazan jiya Amin.don nabiyu s aw
Tarihin malam abubakar gumi muke buqata don Allah
To
Ataimaka da tarihin mal. Isma'il idris
Allah ya jikan mazan jiya
Allah ya jikan maza jiya da rahama 😢😢
The golden voice of Africa
Allah Ya Gafarta shi yasa mutuwa ta zamesa hutu, Allah kajikan Tafawa balewa
Allah ya jikan maza
'Yan siyasar zamani ku ji yadda zababbun wakilai ke bauta ma al'uma.
Allah yajikan mazanjiya
A leader by example ❤❤
Goldening voice of Africa
Allah ya gafarta masa
Allah yagafartama Mallam Abubakar Tabawa belewa Ameeeen 🤲🤲🤲
Dan Allah tarihin nmandi azkiwe
Allah ubangiji ya jikan sir Abubakar tabawa balewa.
Allah yajikan magabatanmu
❤ ALLAH yagafar tawa mazan jiya
Tarihin ty Dan juma
Allah yasaka masa
Allah Ya kyauta makwancinshi, amin.
Good leader with good example of leadership ❤❤❤
ALLAH yakyauta
Allahu Akbar ALLAH yajikan maza
Zamani lokacin ❤❤❤❤❤😮
Allah sarki Allah ya jikan musullme
Mazan jiya ALLAH yasaka musu da aljanaah Firdausi.
Masha'Allah, wannan tarihi ya kayatar da Allah abamu tarihin Sir Kashim Ibrahim.
Allah ya gikansa
Allah ya jikanshi tare da Sir Ahmadu Bello sardauna, da sauran shugabaninmu da suka gabata.
Munajin dadin wannan shiri Allah yasakada alkhairi Don ALLAH bayan Wannan tarihin muna bukatar tarihin ALHAJI Sabo bakin Zowo mungode
Masha allah munajindadin kasancewa da yada akebamu tarihin magabatanmu nakasa dasuka gabata.
Allah yajitsan tafawa balewa
Allah ya jikan sa da rahama Sir. Abubakar Tafawa Balewa Amen
TARIHIN KABILAR JARAWA Dass Bauchi.
Allah yasa ka da alkhairi
Masha Allah
Allah ya jikan Yan mazan jiya sir Abubakar tafawa balewa❤
À
À
MashaAllah, munji dadin kuma mundauki darasi, munason musamun tarihin mutane kamar haka.
Alhaji Sule Katagum, Amb. Yusuf Maitama Sule, General Murtala Ramat Muhammad, Sheik Abubakar Gumi, Gen. Mamman Shuwa, Gen. Maimalari, da Dan Maraya Jos
Masha Allah arewa gida
Bilyaminu bawa
Masha Allah 🙏
Allah biyasu
Muna gode muku da Karin ilimi,idan Kun Sami dama Muna bukatan kubamu wadansu cikin jawaban Mai girma sir Abubakar Tafawa Balewa don muji Golden voice
5:32
Allah ya jiqan magabatanmu
Allah ya jiƙan magabatan mu mu kuma ya kyauta ƙarshen mu. Dan Allah in da hali muna so ku bamu tarihin Mahmud Ribaɗu
Muna gadiya ɗan allah ina bukatar sanin tarihin Ministan harkokin waje lokacin mulkin Sir Abubakar Tabawa Balewa wato Odoji
goood
nice
Allah ya jikansa
مشاء الله جزاك الله خيرا
Tarihin shehu musa yar'aduwa
Allah ubangiji yajikan sa da rahama ameen
Ameen
Tarihon, ujuku. Dantawaye
An rasa maza 😢
Munagodiya sosai maude saurana abubakar rimi da shehu kangiwa
Madalla
Thank you
4:21
Dan Allah inaso ayimin karin bayani akan N A
Rahimahullah
❤innane mantarihin
Nigeria ngd
Slm aminiya don Allah ku kawo muna tarihin mal Abubakar imam.
Munajin dadin Shirin ku, Allah ya kara daukaka. Akawo mana tarihin Usman Dan Fodio.
Ameen. Mun gode. Zamu kawo in sha Allah
Allah ya jikan Mazan jiya ❤❤❤
Allah yajikansa
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
Sa'adu jungur dan Allah
Ka duba. Mun yi
Allah yajikanka
Allah yaji kanshi darahama
Amin
Aminiya kune lamba days (1)
Awajen bada tarihin shuwa. Gabannin Najerya.
Yazama dole a jinjina muku !!!!!
Mun gode.
Allah yajikan mlm
Ameen ya Allah
Allah ya biya
Ameen ya Allah
Don Allah ayi mana bayani akan juyin mulkin da suka faru a Nigeria gabadaya
Allah yajikan mazan jiya kai gaskiya munyi rashii Inagaisuwa maude Rabiu Gwadabe lallai kana matukar burgeni sosai kana warware mana zare da bawa
Allah ya jikansa da rahama
sannan GA shawara ta mi zai Hana Ku rika kawa mana tarihin garuruwan Nigeria domin mu kara sanin asalin mu tare da magaba tan mu
Madalla da wannan shawarar
@@aminiyatrust703 yawwa MUNA kuma gby
Muna godiya
Allah Shi gafarta Masa
Manyan asali Allah ya biya ku dah alheri ❤❤
Allahya samutuwa hutuche
Ameen
Solar sani
Manna munagodaya
Masha Allh
masha Allah
I which this video for Algeria 👍🙌👏🏻
Rest in peace Hero
Allaah yajikan maxa
Tarihin mallam mana nagwamatsa sokoto mallamin barewa college zariya
Tarihin Sardaunan Kano malam Ibrahim Shekarau
Masha Allah ❤❤❤
جمككككممكززححرككحك كمؤ
ج
👍
Allah ya saka da Alkhairi.
Ni tarihin da nake so a kawa a nan gaba shine na tsofaffin Hafsoshin sojoji da basu shugaban ci ƙasa ba irinsu Brig. Zakari Maimalari, Shehu Musa Yar'adua, Mamman Vatsa, Nzeogu Kaduna, Godeon Oka, da dai sauransu
Ku kawo mana tarihin Alhaji Aliyu Makaman Bidda.
Ma sha ALLAHU
History of TY danjuma
Abamu Tarihin Abubakar Rimi