Tarihin Janar Muhammadu Buhari: Shugaban Najeriya #7 da #15
Вставка
- Опубліковано 6 сер 2023
- Manjo Janar Muhammadu Buhari mai ritaya shi ne mutum na biyu da ya mulki Najeriya a matsayin soja da kuma farar hula.
Haka kuma shi ne na biyu a daɗewa kan kujerar mulkin Najeriya.
Lokacin da ya yi mulkin soji ya yi aiki ba-sani ba-sabo musamman wurin yaƙi da cin hanci da rashawa inda ya yi ta ɗaure tsofaffin ƴan siyasa da ƴan kwangila.
Sannnan ya tilasta wa kowa da kowa bin doka ƙarƙashin shirinsa na Yaƙi da Rashin Ɗa’a.
Bayan shekara guda soji suka yi masa juyin mulki, abin da ya sa ake ta ganin da an ba shi dama da Najeriya ta cigaba.
Don haka lokacin da mulki ya koma hannun farar hula a 1999 ƴan Arewa suke ta fatan Allah Ya dawo da shi kan mulki.
Tun da ya amince ya karɓi kiran al’umma ya tsaya takara ba a samu wani mai farin jinin siyasa a Arewacin Najeriya kamarsa ba.
Sai dai sau uku yana ta faɗuwa a zaɓe daga 2003 zuwa 2011.
Sai a zaɓen 2015 ya yi nasarar cin zaɓe kuma ya yi tazarce a 2019.
Amma fa duk burin da mutane suka ci akan mulkinsa babu wanda ya samu.
Domin kuwa an shiga ƙuncin rayuwa, da matsin tattalin arziki, da ƙaruwar rashin tsaro da cin hanci da rashawa.
Kuma da yake sai a shekarar 2023 ɗin nan ne ya kammala mulkinsa kawo yanzu lokaci bai yi ba da za a iya tantance dalilan da suka sa ya yi faɗuwar baƙar tasa a idon al’umma.
Tabbas Aminiya kunyi 'justtice' wajen bada tarihin Maj. Gen. Muhammadu Buhari. Wallahi tarihin ya tsaru, very well articulated. Gaskiya da Gaskiya.
Allah ya saka muku da Alkhairi. Muna tare da ku a ko yaushe.
Allah ya isa bahari gaba daya tarihin rayuwarsa babu dadi sai zalunci da cutar da al,umma tsakaninmu dashi sai Allah
May Allah bless u and the members of ur family and the country at large
Allah karawa Baba Buhari lfy
A Gaskiya Buhari namijin duniyane
May Almighty Allah bless your life Sir
Yaushe zaku bamu tarihin Sardauna
Moulkin baya yafi nayanzou
Allah yayi mana gafara
L
M.m
LM
M
.
Wannan Tarihi munji wani munga wani muna godiya
Allah ya issa
Ina karuwa da Wannan program sosai kuma ina samun Karin gogewa ganin yadda zan bawa kasata gudun mawa kamar yadda wasu shuwagabannin mu sukai in sha Allah
Ni wannan shafin ajin makaranta ne a wajena muna godiya kwarai da wannan Shirin zamu cigaba da bi ba gajiyawa.
Tarihin umar musa yar aduwa
Amma haqonsa ba cimma ruwaba
Aslm. Munaso abamu tarihin general JO. Garba
MashAllah
slm da Allah Ina son Abani Tarihin General Ahmad Abdullahi Aboki mairitaya GOC
To madalla
Please, I need story of group called kaduna mafias. Thank you for sharing an historical story with us.
Tarihin shugaba bola Ahmed tunubu
General Muhammadu buhari
Kohzan iya sawa A shafukan yanar gizo
Ashe tinda ya kware wajan külle da border
Chanja kudi
Tarihi Umar Musa Yar'adua
Tarihin shehu kangiwa tsohon governor sokoto 1979- 1981
Mugu dan masara ✊✊🙃
Ba ni ne faɗa ba
Ai muda buhari sede a lahira
Muma fa munji buharriya
Ashe Tsowan mugu ne
Haba dai
Kai!
Inson tarihin shugaban matasa na jam iyar PRP alhaji sule lamido.
This is buhari
Ina son marubuci kuma manazarcin mazajen jiya da yayi nazarin ya kuma bamu tarihin unguwar sharifari dake kano da kuma manyan jagororin ta da suka shude, da irin gudunmawar da suka taka a garin kano, da takaddamar su da masarautar kano.
Bahari
Tarihin Sir. Ahmadu Bello Nake So Ka Kawo Mana Da Na Sir. Abubakar Tafawa Balewa Da Na Malam Sa'adu Zungur Da Na Malam Aminu Kano Da Na Sir. Ibrahim Kashim
Mugu dan masara
General buhari gorzo
yusuf maitamasule
Lallai Buhari butulu ne
Adai San butulun tsakanin kaida Shi.
Allah ya gyara
Alh Dr. Aminu Alhassan Dantata C0N