𝗧𝗔𝗧𝗧𝗔𝗨𝗡𝗔𝗪𝗔 𝗞𝗔𝗜 𝗧𝗦𝗔𝗬𝗘 𝗗𝗔 𝗦𝗛𝗨𝗚𝗔𝗕𝗔 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗𝗨 𝗕𝗨𝗛𝗔𝗥𝗜

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 8 лют 2025
  • A ranar lahadi talatin ga watan oktoba shekara ta dubu biyu da ashirin da biyu (30-10-22), tashar Tambarin Hausa TV tayi hira da shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari.

КОМЕНТАРІ • 556

  • @MuhammadIbrahim-em4yp
    @MuhammadIbrahim-em4yp 2 роки тому +2

    Allah ka saa yaji abunda talakawa sunka ji so dariii .
    In alheri neah zaiji in shaarri neah ma zai ji.

  • @fatimabuharidogondaji5849
    @fatimabuharidogondaji5849 2 роки тому +2

    Wannan matar data sace kudin gyara wutar nigeria ta gudu ubangiji Allah yasaka mana da ita Allah yasa tayi mutuwar kaskanci ya ubagiji Allah ka wulakantata kafin tabar gidan duniya.ameen ya hayyu ya qayyum.

  • @MuhammadUsmanumar-me2zy
    @MuhammadUsmanumar-me2zy 8 місяців тому

    Thanks muhammadu hari as long time

  • @Abufatima957
    @Abufatima957 2 роки тому +9

    Baba Buhari gaba Daya wallahi Bai San me yakeba.
    Allah ya isa tsakaninmu da Kai wallahi

    • @babangidamusa8464
      @babangidamusa8464 2 роки тому

      Wlh kuwa 🤔🤔 yaci ubanmu daeee ubangiji yayimasa yanda yayi mana a kabarinsa

    • @abbasaliyu9481
      @abbasaliyu9481 2 роки тому

      @@babangidamusa8464 Ameeeeennnnn

    • @jaffarmohammed5
      @jaffarmohammed5 5 місяців тому

      Gaskiya Buhari beyiba. Allah ya isa

  • @ibrahimsarkinomatv6494
    @ibrahimsarkinomatv6494 2 роки тому

    Duj wasu alamomi na munafunchi matsiyachi ka hadasu , ka zaluncemu Allah ya isa, buhari ja sani wallahi saika wula kanta daga nan duni har like tsohon banza

  • @bashirmusa266
    @bashirmusa266 2 роки тому +3

    Wallahi babu wata tambaya da Baba ya'amsa.
    Ahmed Getso Allah yasakama da Alkhairi

    • @ishaqyerima2490
      @ishaqyerima2490 2 роки тому

      Rashin iya mulki, rashin ilimi da rashin basira shi ya kawo haka.

    • @babangidamusa8464
      @babangidamusa8464 2 роки тому

      Wlh kuwa Bai amsa ko dayaba 🤣🤣🤣🤣

  • @shamsualiyuladan
    @shamsualiyuladan 2 роки тому

    Gaskiya naji dadin wannan bayani da shugaba buhari yayi wlh yayi magana wadda ta dace

  • @abubakarlauwali3330
    @abubakarlauwali3330 2 роки тому +3

    ya Allah ya zaba mana shuwagabanni Nagari a 2023 masu kishinmu🤲

  • @nassplease
    @nassplease Рік тому

    Duk amsar da ya bayar kaya yake.. makaryacin shugaba, saka gamu da ALLAH!

  • @shamsumidris3915
    @shamsumidris3915 2 роки тому

    Allah yakareka baba Allah yasaka da alkhairi Allah yakara maka karfin imani

  • @azamarecord6280
    @azamarecord6280 2 роки тому +3

    Allah Uban Giji Ya Rufamana Asiri

  • @alimusa6162
    @alimusa6162 2 роки тому +2

    Gaskiya ne baba buhari Allah ya bamu zaman lpy dukkan kasar Muslim people

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 2 роки тому +3

    Sai da ka tabbata ka cuci Al ummar Nigeria, gashi mulki kuma yazo karshe, saboda tsabar munafurci, wai yanzu kakeda ta cewa, dukkan tsawon shekaru nan kaki tattaunawa da kowa, amma yanzu tunda zaka dawo cikin Al ummar Nigeria,to bari kasamu yaudarar da zaka shirya musu, to albishirinka Al ummar Nigeria sungama ganoka, shugaban munafukai, inshallah sai ka girbi abinda kashuka ,wawa.

  • @garbadankaka1935
    @garbadankaka1935 2 роки тому +1

    Gaskiyane baba buhari Allah yakara maka imani yasa kagama lafiya

  • @gambokawuibrahim782
    @gambokawuibrahim782 2 роки тому +1

    Tofa lalle Gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah,Ubangiji kakawo mana chanjin shuwagabanni nagari.

  • @sulaimanyasirandyasir3111
    @sulaimanyasirandyasir3111 2 роки тому +1

    Kai gaskiya Allah mungudema.amman kajarabcemu da sheuwgabankasa Marat lissafi

  • @umaribrahim952
    @umaribrahim952 2 роки тому

    Allah ya samaka da alkhairi baba, mutumin kirki

  • @AbdullahikIdris
    @AbdullahikIdris 2 роки тому

    Allah ya Kara Maka lfy shugaba Buhari,ya tsare Ka daka Sharrin masu sharri

  • @halimaabubakar2252
    @halimaabubakar2252 2 роки тому +1

    Bawan Allah gsky yana bakin kokarinsa

    • @anassagir6729
      @anassagir6729 2 роки тому

      ua-cam.com/video/NS4heUTjdd0/v-deo.html
      Kalli Shirin wacece ni safara'u yy kyau@ABNTV NEWS HAUSA

  • @aminamala1153
    @aminamala1153 2 роки тому

    Baba buhari yayikori Allah yakare mama shi

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 2 роки тому

    Hakika BUHARI yaci amanar Al ummar Nigeria, kuma Allah bazai barshiba, Yana daga cikin mayaudaran da tarihi bazai manta dasu ba, Allah kasa muyi kyakykyawan karshe Ameen.

  • @umabob8924
    @umabob8924 2 роки тому

    Wanan shine Buhari bamutunne ba yana magana kamar ba sine sugaban kasaba yanamagana kamar baruwana. Ya Allah kakawu muna karsensi

  • @kabirhussainitafida1235
    @kabirhussainitafida1235 2 роки тому +1

    Buhari sai ahankali tambaya da ban amsarta da ban

  • @shamsuddeenabubakar6851
    @shamsuddeenabubakar6851 2 роки тому +1

    Allah Kara lfy baba buhari Kuma Allah yasa kagama mulkinnan lfy muna yimaka fatan alkairi

  • @abubakarmuhammed4108
    @abubakarmuhammed4108 2 роки тому +6

    Abin dariya Muhammadu buhari yakasa ba da amsa akan mgnr tsaro sai kame kame yakeyi yakasa bada amsa innalillahi wa'inna ilaihi raju'un dan Allah kuji abin kunya da shugaban Nigeria yayi wani irin shugaba ne wannan yanuna baima san me yayi a mulkinsa ba ya tabbata hoto ne kawai😭😭

  • @Official_auta
    @Official_auta 2 роки тому +1

    Allah ya bamu nagari bayan la

  • @ahmadshiitu9877
    @ahmadshiitu9877 2 роки тому

    Gaskiya baka gyarawa buhari allah dai ya kyauta

  • @اااا-ي3و8ه
    @اااا-ي3و8ه Рік тому

    Inji uwarka shege mugu allah ya isa tsohun azzalumi

  • @babatheone568
    @babatheone568 Рік тому

    Allah yabaka Ikon Sasuke hakkokin dakekanka, Allah ya karamaka lafiya yakumasaka rabuda Kowa lafiya.

  • @musaabdulshakur8925
    @musaabdulshakur8925 2 роки тому +1

    Allah ka kawo mana changi na gari

  • @Hajistylist
    @Hajistylist 2 роки тому +1

    Gaskiya munshiga jarabawa Allah muntuba muna masu maida Al amari garika ya Allah kaine zaka fidda mu halin da nigeria take ciki Amma wallahi shugaba munji ajikin mu.

  • @muhammadbellosulaiman7289
    @muhammadbellosulaiman7289 2 роки тому +12

    Subhaanalla! Wannan shirme da yawa yake, ya Allah ka bamu mafita.

  • @haliroulauwali4292
    @haliroulauwali4292 2 роки тому +2

    Masha Allah baba Buhari Allah yakarah daukaka

  • @arewa9548
    @arewa9548 2 роки тому +4

    Vazaka taba bada ansa dede ba har abada

    • @yungab2584
      @yungab2584 2 роки тому

      Wlh kuwa, ana tmbyar shi yana yin kwana 😥

  • @mujahidnasir4657
    @mujahidnasir4657 2 роки тому +2

    Nidai abunda na fahimta a wanna hirar shine kudin gangar mai amma inba itaba babu abunda shugaba buhari yabada amsa gamshash shiya wanna shine musalin da anna yabawa aba xar akan mulki allah yabamu shugaba nagari amma wanna ko kadan baisan kalmar shugabanci da Kuma aikinsa

  • @hafizabdallah8576
    @hafizabdallah8576 2 роки тому +1

    Allah ya kara lfy Muh'd Buhari,amma dae a gyara

  • @khadimulquran2581
    @khadimulquran2581 2 роки тому +3

    Shashasha kawai Allah ya maka abinda kayi mana

  • @MuhammadUsmanumar-me2zy
    @MuhammadUsmanumar-me2zy 8 місяців тому

    How are you doing

  • @gmechannel5678
    @gmechannel5678 2 роки тому

    Allah kabamu shugaba nagari mai kula da talaka ba irin wannan dan sharholiyarba

  • @abdullamohammed3547
    @abdullamohammed3547 2 роки тому

    New tattaunawa da buhari

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 5 місяців тому

    Shashashan banza da wofi
    Wallahi mutumin nan qatoton jakki ne

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Рік тому

    Azzalumi kawai Macuci

  • @balanasirumuhammad15
    @balanasirumuhammad15 2 роки тому

    Hmmm Allah yakyauta Allah yaka wowa kasatà Nigeria mafita

  • @bardeonline
    @bardeonline 2 роки тому

    Alhamdulillahi mun amsa kira mun koma Gona muna samun arzikin Noma, godiya Baba Buhari.

    • @officialMGtv2008
      @officialMGtv2008 2 роки тому

      Please don Allah kayimin subscribe a channel dina

  • @kabiruabdullahi7272
    @kabiruabdullahi7272 2 роки тому +1

    Allah ya isa wllh

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Рік тому

    Shugaban mayaudaran Nigeria Azzalumin Shugaba macuci Buhari Allah Ya Isa Tsakaninmu dakai

  • @anassmuktar8225
    @anassmuktar8225 2 роки тому

    Allah ya karawa baba lfy

  • @isaabubakar8701
    @isaabubakar8701 2 роки тому +1

    Ina goyon bayan baba Buhari

  • @yusufbalanayaya6086
    @yusufbalanayaya6086 2 роки тому +4

    Allah Ya dora shugabanninmu a kan daidai

  • @abdulladifahmad873
    @abdulladifahmad873 2 роки тому

    Muhammad Buhari tohm da gyara a lamarinka

  • @Mohammed-wy6lq
    @Mohammed-wy6lq 2 роки тому

    Mai karya, Allah ya isar muna.

  • @Ibnu_abihi
    @Ibnu_abihi 2 роки тому +1

    Gaskiya ne baba 100%

  • @zainabs.muhammad6833
    @zainabs.muhammad6833 2 роки тому +1

    Bai amsa ba kudin da aka kwace a hanun wanda aka ce sun sata ya akayi dasu

  • @rahamahtv6609
    @rahamahtv6609 2 роки тому +1

    Allah wadaran naka yalalace

  • @ukashaalkasimadam9055
    @ukashaalkasimadam9055 2 роки тому

    Allah Ya Shirya Mana Kai
    Allah Yasa Kagane Matsalar Talkawa

  • @baffaburamuhammad1765
    @baffaburamuhammad1765 2 роки тому +1

    Allah Ya Yi Jagora

  • @SalisuLawanGaro
    @SalisuLawanGaro 5 місяців тому

    Dan shegiya ana tambayar sa yana bda labari

  • @gremamohammed2954
    @gremamohammed2954 2 роки тому +33

    Allah ka rabamu da wawan shugaba,mara basira ya Allah, Allah ka saka Mana da shugaba me Ilimi me adalci!!Shekara bakwai sai yanzu za ka zauna da mutane,too late!!buhari bai ma san ma me ya ke faruwa a Nigeria ba,kaito na, Allah sarki Yan Nigeria mun Sha wahalan banza..a cikin alkawari Wanda kayi wa Yan Nigeria wanne ka cika??Har abada Yan Nigeria ba za su manta irin yunwa,talauci,masifa kidnapping,kashe kashe, rashin tsaro,da su ka shiga a zamaninki saboda sakarcinka da shashancinka, Allah ya Issa..A matsayinka shugaba ya kamata a Rika bincike da kanka,ka tabattar kowa Yana aikinsa,sa'anan duk Wanda yayi laifi lalle ka tabattar an hukunta shi,Amma kayi shiru ka bari kowa Yana yin abun da ya ga dama,haka a ke shugabanci???

    • @hassaneabdallah1596
      @hassaneabdallah1596 2 роки тому +2

      😀😀😀🦠🦠🦠🦠 hahahaha 🤣😂 Allah ya gafarta baba na cikin littafin jiki magayi,

    • @abbasaliyu9481
      @abbasaliyu9481 2 роки тому +3

      @AMINIYA TV PLUS Gaskiyansa Ya Fada A Matsayinsa Na Dan Kasa, Tsarin mulkinsu Bai Yiba Kota Kota, Sunyi Failing Na Jama'a

    • @abbasaliyu9481
      @abbasaliyu9481 2 роки тому +3

      Allah Ya biyaka

    • @ahmedibrahim3708
      @ahmedibrahim3708 2 роки тому

      Gaskiya, Grema ban san shekarunka ba bare na Mahaifanka ba. Shekaru kona Bayahude ana girmama su. Shugaban Kasa, Buhari yana jerin Kakanni ne ga mafi yawan Yan'Nigeria, Uba ga wasu kuma Yaya ga masu 60 zuwa sama irinmu. Nidai tarbiyyata da addinina ya hanani zagi. Ga sha'anin Mulki Kasa kuma kamar Nigeria, Gen Buhari ya kokarta sosai amma a nazari na hankali da laakari da lalacewarmu da kuma halayar al'ummar Kasa. Bayanan da yawa amma a dunkule kusan duka yan'kasa basu fitarwa kasar da yan'kasa hakkinsu. Limamai, Sarakuna, 'Yankasuwa , Mata a gida kowa shugaban Kasa. Ka gane fa, mafi yawan masifu kiransu Yan'Nigeria suka yi kuma saidai mu koma ga Allah mu tuba kuma mu chanja halayya. Shugaba Buhari da ake zagi da yasan haka Kasar da Al'ummar suka lalace da fa bazai nemi Shugabanci ba. Allah ya dai ya taimaki Nigeria da al'umma su koma tsoronsa. Allah kuma ya taimakemu da chanja duk halayen mu na Allah wadai tuñ daga cikin gidajenmu har waje don shi tausaya mana.

    • @babatheone568
      @babatheone568 Рік тому

      Allah yasa mudache" HM

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683
    @chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 роки тому

    Sai baba buhari mai gaskiya

  • @husaininasir655
    @husaininasir655 2 роки тому

    Wallahi buhari bai amsa tambaya koh guda ba. Kuma daga gani maganar gangar man fetur haddaceta yayi. Ni da ninayi masa tambayoyi da sai hawan jinjnshi ya tashi saboda baxai iya magana bah

  • @zakariyyamusa5758
    @zakariyyamusa5758 2 роки тому +3

    Allah sarki Baba Ina maka fatan Alkhairi amma fa Baba shi mulki nauyi ne!
    Manzon Allah yace:” shugabanci Hasara ne da Ladama a gobe Alkiyama fa duk wanda ya I son ranshi wajen zartar dashi!
    Ni shawara ta anan Baba ya zama wajibi akan ka ka rinka bibiyar meke farina a kasar nan tun daga wainda ka Nada har zuwa Talakawa shin wainda ka Nada ya suke tafiyar tar da Nauyin da aka daura musu? Su kuma Talakawa mene ne damuwar su da bukatun su? Kuma shin ya za ayi bukatun su a biya musu har yazo gare su?
    Domin kai Allah zai tambaya akan duk wanda yake akar kashin ka Allah ba ruwan shi wai ai ka Nada shuwagabanni da su da kai kowa sai Allah ya tambaye su akan amanar Da kuka dauka!
    A lokacin da kake neman shugabancin kasar nan cewa kayi zaka gyera kasar akan duk yanayin da take ciki !
    Bakayi irin wannan bayanin da kayi ba a baya kafin ka zama shugaba!
    Nidai fata na shine Allah ya kawo mana shuwagabanni masu fada da cikawa.
    Amma abinda ya baiyana akan Mullins ka shine:
    1- rashin bibiyar aiki da manufofi na cigaban kasa da yadda ake zartar su.
    2- da kuma Alfarma da tayi yawa akan wannan mulkin ta yadda kowa yana abinda yaga dama.
    3- rashin damuwa da daukar mataki mai tsauri gama da masu tayar da kayar baya da ha’intar kasa da rashawa da cin Hanci babu wani mataki mai tsauri da ake dauka akan su shi yasa ga kasar nan kowa yaga dama yayi abinda yake so!
    Abin takaici kenan

  • @amnantv
    @amnantv 2 роки тому +6

    Watoh tsohon nan besan halinda Nigeria take cikiba wallahi

  • @aminam.jarmai8466
    @aminam.jarmai8466 2 роки тому

    Allah ya sakawa Yan jaridar nan Amma maganar gsky baba Bai Bada amsar tambayarsa ba

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 2 роки тому +1

    Wawa ai kamata yayi katuro garba shehu ,uban munafukai, ko shima tun yanzu ya gujeka , shashasha msssss.

  • @halimayusuf2541
    @halimayusuf2541 2 роки тому

    Masha Allah, shugaba Muhammadu Buhari yayimagana don haka, govnoni dasauran masu mukamai sai kowannenku yafuskanci aikinshi, bawai arinkacewa komai laifin shugaba Muhammadu Buhari ba, hakkin kune kuma kutashi tsaye kuyi aikinku

  • @umarisa6218
    @umarisa6218 2 роки тому +6

    Masha ALLAH ALLAH ya khara lafiya Muhammad buhari

  • @muhammadbashir9752
    @muhammadbashir9752 2 роки тому +1

    Baba kenan ALLAH nagani karka damu zai wuce insha ALLAHU

  • @musaahmadabubakar2246
    @musaahmadabubakar2246 2 роки тому +7

    MUDAI ALLAH YA ISA KAWAI

  • @sagirabubakar7701
    @sagirabubakar7701 2 роки тому +2

    Wnn Mae tmby Allah yasaka maka da gidan aljannar firdaus.

  • @kabiruzubairu3234
    @kabiruzubairu3234 2 роки тому +1

    Allah yabaka damar yimana adalci

  • @usamabashiru2354
    @usamabashiru2354 2 роки тому

    Karya kakay maci amana aisa

  • @boutiquezaki6838
    @boutiquezaki6838 2 роки тому +1

    Jama´a wlh mufarka muzabi matashi mai jini à jikka dan wanna harda tsufa ya tabashi allah yasa mudace ammeen

    • @halimayusuf2541
      @halimayusuf2541 2 роки тому

      To ai tsufa a harakar shuwagabanci ba laifi bane, tunda kasanawace aduni tsofaffin sune suke mulki don haka tsufa bamatsala bane, Asamu maijin tsoron Allah shine kawai, kuma duk yan Nigeria sugayra halinsu sukom ga Allah

  • @NSGaya
    @NSGaya 2 роки тому

    Gaskiya wannan tattaunawar baa yi ta da kyau ba. Hira kuka je yi kawai wannan

  • @Humy_
    @Humy_ 2 роки тому

    Masha Allah Allah ya kara baka iko da nasara Allah ya kara baka kwarin gwiwa da ikon kula damu Allah kuma ya kara maka lfy

    • @muhammadabdullahi3232
      @muhammadabdullahi3232 2 роки тому

      Bayan gama kallon wanna hirar abunda kowa ya kamata ya Gane shene :
      Buhari ba talaka bane a farkon tsarinsa,
      Kuma bai amsa tamabay dayaba daga cikin Wanda aka tambayeshi
      Sannan masu gudanar da wanna hirar basuyi aikin daidai ba,
      To ya kamata yan Nigeria su Gane noman Nan dai shene ya kamata mutane su komawa dari-bisa-dari, saboda gwamnati ba ta Kai take ba

  • @rabiuahmadbalarabe7046
    @rabiuahmadbalarabe7046 2 роки тому

    Masha Allah, gaskiya yakamata muriqa yiwa kanmu adalci wajan magana don mukubuta a wajan Allah

  • @usmanusmanibrahim2616
    @usmanusmanibrahim2616 2 роки тому +1

    Hahaha Wlh PMB Daban ne hirar nan tayimin dadi akwai wasa da maida magana cikin zance tare da suka hakika Getso Yasan aikinsa Allah yabamu Shuwagabanni Nagari Amin.... Anma PMB da alamu bai gane harkan nan ba kam shidai Yabar mawasu kasar suna Wasan Su kawai....

  • @aliyuadamu3190
    @aliyuadamu3190 2 роки тому

    Da kwarai da gaske, Allah yayiwa shugaba buhari kyakkyawan jagora InshaAllah

  • @BashirYusuf-st6ck
    @BashirYusuf-st6ck 10 місяців тому

    allah yataimaki dan wahala wanda baison talaka maci amanar nijeria maqaryaci

  • @amnantv
    @amnantv 2 роки тому +3

    Wallahi Allah muntuba tsohon nan kwata kwata besan menene shugabanci ba

    • @ishaqyerima2490
      @ishaqyerima2490 2 роки тому

      Kwata-kwata bai sani ba, shi yasa muke cikin halin da muke ciki, saboda rashin iya shugabanci.

    • @halimayusuf2541
      @halimayusuf2541 2 роки тому

      Ko?

  • @sanisanyi431
    @sanisanyi431 2 роки тому +1

    Allahu dai yasan daidai.amma abinda nakega kamar Nigeria wasu suke bata ta ba presents ba.yana iya kokarin sa whi.

  • @babangidaismailakamba545
    @babangidaismailakamba545 2 роки тому

    BABA buhari ya wanke kanshi a wajena... na fahimceshi sosai. Allah ya saka mishi da Alheri.

    • @yungab2584
      @yungab2584 2 роки тому

      Amma gskya baka san 'yancin ka ba to, indai haka ne. Allah ya sawake to

  • @musayahayasani8894
    @musayahayasani8894 Рік тому

    Nice good President

  • @asnnctv1763
    @asnnctv1763 2 роки тому

    Gaskia buhari yayi qoqari nagamsu da bayanenshi

  • @aheedibrahim800
    @aheedibrahim800 2 роки тому +3

    Ban taba ganin shirmen Interview kamar wannan, daga kan shugaban hasar har zuwa masu gabatawar sunyi surutun bana ne. Buhari duk tambayar da akai mai baya bada amsa sai ya fara zancen "gangar mai". Ya maimaita zancen yafi sau biyar a Ina zaman su. Suma yan jaridar nan basu yi aikin su ba. Tsoro ya hanasu yin tambayoyin da ya kamata suyi. Ku bada missalai abubuwan da gwamnatin ta kasa amma kun kasa sai shirmen banza kuke tambaya. Mai isa baku yi mashi zancen mutanen da aka sace a jirgin kasa ba. Me isa baku yi mashi zancen tashin dollar ba. Ko da yace yanzu ana noma, me isa baku fada mashi kudin buhun shikafa nawa ne kafin ya hau Mulki Zuwa yanzu. Gaskiya masu gabatar da shirin nan baku san aikin ku ba sam. Da ace yan kudu ne sukayi interview nan da sun fi tambayar abun da yakamata. Allah ya kyauta.

  • @aliyuyusup4074
    @aliyuyusup4074 2 роки тому

    Allah tsinemabuhari da iyalansa

  • @mohammedmuktar6849
    @mohammedmuktar6849 2 роки тому +1

    Buhari nan kamar anyimar wonkin kwakwalwa. Saboda duk maganganun sa tun 2015 su yake maimaita wa kamar recording. Kota kota baisan abunda qasar take ciki ba. Allah ya keuta

    • @Freedom-l1g
      @Freedom-l1g 2 роки тому +1

      Kwarai kuwa , tun 2015 wannan maganganu su yake mai-mai tawa.....

  • @mohamedahmed-jx1yr
    @mohamedahmed-jx1yr 2 роки тому

    Halilu ahmad gestion
    Sanu da aiki gaskiya shugaban kasa yayi kokari
    Nigeria babar kasa ce wallahi allah ya kara masa lafiya amine suma amine

  • @its_ab_tech
    @its_ab_tech 2 роки тому +5

    Allah yasa mudace

    • @officialMGtv2008
      @officialMGtv2008 2 роки тому

      Please don Allah kayimin subscribe a channel dina

  • @muhammadmbs2501
    @muhammadmbs2501 2 роки тому +1

    Allah ya kyauta

  • @hassanmagaji1792
    @hassanmagaji1792 2 роки тому

    Wannan me gabatarwa ya kasa ya fada masa gaskiya. Rashin tsaro, tsadar yaruwa, karayar darajar naira, yajin aikin malamai, da sauransu.
    Wannan shugaba marar ilimi wanda be san halinda mutanensa suke ciki ba.
    Allah kada ka maimaita mana shugaba irin wannan.

  • @hujjahamza2312
    @hujjahamza2312 2 роки тому

    Buhari Allah ya isa
    Allah ya kula da buhari dede gwargwadon yanda yakula da mutanan Nigeria

  • @sboynafdiima2554
    @sboynafdiima2554 2 роки тому

    Allah ya iya mana

  • @podcastonefamily
    @podcastonefamily 2 роки тому

    Allah Yakara lfy Baba.

  • @uzairuayuba9214
    @uzairuayuba9214 2 роки тому +1

    Shugabankasa

    • @anassagir6729
      @anassagir6729 2 роки тому

      ua-cam.com/video/NS4heUTjdd0/v-deo.html
      Kalli Shirin wacece ni safara'u@ABNTV NEWS HAUSA

  • @Abuabdallah1340
    @Abuabdallah1340 2 роки тому

    A gaskiya Baba Buhari kayi qoqari amma kuma ya kamata ka tabbatar da cewa jami'an tsaron sun tsare rayukan Mutane

  • @TUNATARWA1_TV
    @TUNATARWA1_TV 2 роки тому

    Gaskiya bantaba sanin buhari gabo bane sai yau sai daiye muyi fatan Allah Ya Kawo mana mafita mafi alheri

  • @surajousman4786
    @surajousman4786 2 роки тому +1

    fir 'auna Buhari munyi damunsani

  • @rabiudauda5381
    @rabiudauda5381 2 роки тому +2

    Allah ya kyauta amma wannan hirar babu Ma'ana kodan

    • @JikanGwarzoKd
      @JikanGwarzoKd 2 роки тому

      🤣🤣🤣🤣😂😂
      At least ai kunji inda dai ya sanya gaba ko.
      Kuma zasu kawo wanda (Tinubu) zai cigaba daga inda aka tsaya.😂

  • @sadeequsman8697
    @sadeequsman8697 2 роки тому +1

    Nifa a fahimta ta, Buhari ko local Government Chairman Bai chan chanci rikewa ba. Shirme kawai

  • @jamiluabdullahisamaritan2868
    @jamiluabdullahisamaritan2868 2 роки тому

    Allah Sarki Baba Buhari Tambaya Daban Amsa Daban Allah Ya Kyauta 🤔