Dr Maryam dan Allah kiyi video akan PCOS da batholin cysts, ovarian cyst mata dayawa suna shan wahalar wannan larurar kuma wasu basu san yadda zasu kare kansu ba ko su magance shi ba please 🙏 NAGODE
Tun safe nake ko karin posting na kasa komai a Facebook page dina. I think something is wrong. I will wait till tomorrow, if I’m still having issue I’ll suspect hackers
As salamu alaikum Don Allah yar uwa mgnr da kikayi akan hepatitis B da kikace yana wahalar fita gabaɗaya toh abun nakeson nasani shine shin idan bai taɓa hanta akwai yiyuwar a warke gabaɗaya don Allah..??
Dr Maryam Ahmed almustapha. Excellent medical doctor, continue educating Nigerians on matter concerning our health. 🙏🙏🙏
Masha allah mungode sosai kanwata
Allah Ya Ƙara Mana irinku Dr Maryam.
Allah ya kara hazaka Dr muna godiya da irin kokari da kikeyi sosai❤❤👍
Dan allah docta inaso nasani da CIYON SANYI da CIYON BASIR wane yaffi hatsari ta bangaren al aurar 'amiji🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Wallahi Dr maryam insonyin magana dake pls 🙏
Dr Maryam dan Allah kiyi video akan PCOS da batholin cysts, ovarian cyst mata dayawa suna shan wahalar wannan larurar kuma wasu basu san yadda zasu kare kansu ba ko su magance shi ba please 🙏
NAGODE
Allah shikara lfy Dr
assalamalaikum dr maryam barkanki da warhaka inada tambaya menene maganin majinan kirji
Macha allah ina jin dadi bibiyarki
inasonki saboda allah inamiki patan alkhairi
Dr Maryam please post it on your Facebook page
Tun safe nake ko karin posting na kasa komai a Facebook page dina. I think something is wrong. I will wait till tomorrow, if I’m still having issue I’ll suspect hackers
Wani magana cow on Kai mai cuwwn hanta zaisaha,
As salamu alaikum
Don Allah yar uwa mgnr da kikayi akan hepatitis B da kikace yana wahalar fita gabaɗaya toh abun nakeson nasani shine shin idan bai taɓa hanta akwai yiyuwar a warke gabaɗaya don Allah..??
Kaman yanda na fada in mutum ya dauka Toh sau dayawa yana warkewa. In ya tsaya ya kama jiki neh ba a iya cirewa koh be taba hanta ba
DR MARYAM Dan Allah inaso nasan meyake kawo HIV kuma Dan Allah inaso nasan wanne blood group ne yafi karfi
Da gaske rake yana magani