An Fara Kira ga Buhari ya sauka daga Mulki saboda kisan da akayiwa manoma a Zabarmari

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 гру 2024
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

КОМЕНТАРІ • 387

  • @asmauabubakarabubakar5743
    @asmauabubakarabubakar5743 4 роки тому +2

    Allah ya jiqansu da rahama yasa Aljanna makoma Allah ya kawo mana dauki badan haLinmuba😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @garbamsani82
    @garbamsani82 3 роки тому

    Ya Ubangiji Allah kaimana maganin duk wasu Azzalumai sabida Alfarmar Shugaba S.A.W. Ameen.

  • @salisusalisu8203
    @salisusalisu8203 3 роки тому +1

    Ameen malam Allah yatsaremana kai Allah yawargasu

  • @mariyasani2755
    @mariyasani2755 4 роки тому +1

    Ya Allah yajikan musulmai Allah yakawo mana karshen wannan masifun

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 роки тому +2

    Allah ya kawomanan garshe wannan masifan lfy amen

  • @ibrahimyahayaabdullah9370
    @ibrahimyahayaabdullah9370 4 роки тому +3

    gaskiya buhari bai yarda da hisabiba amman allah ya isar da isarsa akan buhari tahanyar wulakantashi da muzantashi fidduniya wal akirati
    allah kakwashe masa albarka in har da sa hannunsa akan wannan ta addanci da kuma duk kan wanda yake da hannunsa akai
    (ameeen summa ameeen)

  • @suwaibasuleimanshinkafi9457
    @suwaibasuleimanshinkafi9457 4 роки тому +1

    Ameen yahayyu yakayyum Allah kayimasu kashin kiyashi dagasu har zuri arsu Allah kamaida wannan Bala,I gurin yayansu Suma Suji yandamukeji kajarabcesu dasuma ayiwa yayansu yankarago

  • @عبدالاله-غ5م
    @عبدالاله-غ5م 4 роки тому +2

    Allah ubangiji yajikan musulmi yamusu rahama Allah yajikan iyayanmu Allah ubangiji yaba kasata Nigeria zaman lfy da kwanciyar hankali tare da kasashan musulmi baki daya allahumma ameen

  • @masaudissaka2623
    @masaudissaka2623 4 роки тому +2

    Innalilahi wa inna aleyhin rajiune ina mika taaziya ga yan uwa Musulmi allah jikan su da rahama 😢😢😢 gaskiya wannan abun ya tsanani allah ka shiga tsakani mu da su

  • @aishamansur2845
    @aishamansur2845 4 роки тому +3

    Innadillahi wa innailaihiraju
    Allah kakawomana dauki kashiryi
    Shuwagabanninmu kasanya musu tausayinmu 😭😭😭😭

  • @عائشه-ق9ر
    @عائشه-ق9ر 4 роки тому +1

    😭😭😭😭😭😭Allah ya jikansu Allah yasa sunyi shahada Ameen ya hayyu

    • @umarmati9816
      @umarmati9816 4 роки тому

      Sunni Shahzad ameen has hauu😭😭😭😭Allah yajikansu all ah yasa

  • @saypsa6890
    @saypsa6890 4 роки тому +1

    Amin yaallah allah yasaka da alkairi malam

  • @rhmhnegera7855
    @rhmhnegera7855 3 роки тому +2

    Gaskiyane wannan Allah yasa mudace 😭

  • @marry4416
    @marry4416 4 роки тому +5

    Allah yakawu mana Karshen wannan musiban 😭😭

  • @nasirumuhammadusman8442
    @nasirumuhammadusman8442 4 роки тому +1

    ALLAH yakawomana qarshen wannan mawuyacin halin

  • @ousmanaboubakar2640
    @ousmanaboubakar2640 3 роки тому

    Dan Allah malam kusan yanda zakuyi nasiha

  • @sadiyaabdullah6692
    @sadiyaabdullah6692 3 роки тому

    Gaskiya wllh buhari kajitsoran allah allah wadaran mulkinka allah yachanzamana damafi alkairi mumuka chucikanmu mukacewai saimaigaskiya ashemugune kajikunya buhari

  • @musasalisu7680
    @musasalisu7680 4 роки тому +4

    🙏🙏🙏😭😭😭 ya Allah yakawo Mana sauki a Nigeria dama duniya Baki daya Allah muntuba Allah kawomana saukin wannan abin

  • @khadeejah247tv9
    @khadeejah247tv9 4 роки тому +2

    Wai Kuna ta Buhari ya sauka shi ya kashe su ko shi ya tura a kashesu habadan Allah mutane na abu kamar jahilai ko ina a duniya halin da ake ciki kenan mun San kuma wa zai hau nan gaba haba Dan Allah babu abinda zamuyi da yawuce addu'a kowana banza katashi buhari buhari haba Dan Allah

    • @suadyarmama6341
      @suadyarmama6341 4 роки тому

      👍🤏

    • @isahsalisu4545
      @isahsalisu4545 4 роки тому

      Dole ace Buhari sbd shine shugaban kasa duk wani iko na tsaro a hannunsa yake kuma anyi-anyi ya sauke su yaki, dan haka dole azageshi ace'' ya gaza dole fa mu gayawa kanmu gaskiya.

    • @musakalamuthman7394
      @musakalamuthman7394 4 роки тому

      Su inna ta gidane jahila kenan ko? Dan itama naji tace ya sauka

    • @maigishiritv9142
      @maigishiritv9142 4 роки тому

      To Allah ya kyauta ya yaye Mana halin da muke ciki

  • @بلقيسبلقيس-م7ه
    @بلقيسبلقيس-م7ه 4 роки тому

    Wallahi amulkin bahari akasamu yawaitarmutur aure amulkin bahari akasama yawaitar yan zaman umara to allah ya isa

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 роки тому

    Wannan gaskiya ne Allah yayi mana mai kyau ameen ya Allah

  • @haumujetv2368
    @haumujetv2368 4 роки тому +1

    Ubangiji Allah yakawo mana karshen wannan musifa ameen

  • @ayshaa4581
    @ayshaa4581 4 роки тому +4

    Inna lilahin WA Inna ilaihin Raji oun allah yajikansu da rahama Allah aljannace makuma amin yarabi 🤲🤲🤲🤲

  • @hajiyazahraikonallahhajiya4849
    @hajiyazahraikonallahhajiya4849 4 роки тому +3

    Allah ya kawomana sauki Allah yajiƙasu da rahaman 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @aishamuhdaishamuhd9082
    @aishamuhdaishamuhd9082 4 роки тому +7

    Wllh kuwa ya sauka haba mungaji wllh anata kashemu ga yunwa Allah ya isa wllh 💔💔💔💔💔💔😭😭😭😭😭😭

    • @sakinatuzakari2936
      @sakinatuzakari2936 4 роки тому

      Kai kai kai haba Aisha ,in ya sauka insan wa zai hau ? ,Allah ya zaba mana mafi Alkhairi,

  • @habibmzya7583
    @habibmzya7583 4 роки тому

    Ayanzu talaka bashi da gata sai allah allah katsaremu da tsarewar ka

  • @saidouabou664
    @saidouabou664 3 роки тому

    Dan allah ya sa buhari ya saw ka sanadin sojoji 😢

  • @idrissashiitou2028
    @idrissashiitou2028 4 роки тому

    Wayo allah ya jikan su rahama malan kuna fadi gaskiya wallahi

  • @salmamurtalla5868
    @salmamurtalla5868 4 роки тому

    Allahu Akbar Allah Srkin Iko
    wĺlah Bashida Wani Amfani

  • @sadiyafaruok2808
    @sadiyafaruok2808 4 роки тому +5

    Allah dai ya kawomana saukin dukan abunda y tsananta Ameen, Allah y yassiremana wlh duniya d lahira Ameen

  • @josephdamilare5466
    @josephdamilare5466 4 роки тому +2

    😭😭Allah ka tausaya Mana

  • @sakinatuzakari2936
    @sakinatuzakari2936 4 роки тому +1

    Gaskiya abin baiyiba ,Allah dai ya kare ,Allah kuma ya jikan su

  • @kabiruauzai344
    @kabiruauzai344 4 роки тому

    Gaskiya abin da ciwo Muna da kowa a kasarnan amma munfi kowa fargabar rayuwa in gari yawaye ma tinanin kaiwa yamma kakeyi inkuwa kakai yammar tsammanin kaiwa gobe kakeyi Allah ya kawo mana karshen wannan bala'in

  • @الحمدلله-ي6ه7س
    @الحمدلله-ي6ه7س 4 роки тому +3

    Hmmm😭😭😭Allah ya jikansu da RaHama

  • @rabiatusanidaura4310
    @rabiatusanidaura4310 4 роки тому +1

    Allah ya kawo mana dauki

  • @nadiaalmoustapha8397
    @nadiaalmoustapha8397 4 роки тому +3

    Innallilahi wa Inna ilaihi raju'un! Ina Mika ta'aziyata ga in Nigeria da duk musulman duniya..a gaskia buhari ka kasa.Allahu ya kamu dauki in Nigeria Allah muku zabi n'a alheri.amine

  • @hauwayaro4600
    @hauwayaro4600 4 роки тому +1

    Allah yajikansu da rahama sukuma shuwa gabanni Allah yashirya manasu

  • @ibrahimmahamadou5517
    @ibrahimmahamadou5517 4 роки тому +3

    Allah yabiyaku

  • @rashidaidris4097
    @rashidaidris4097 4 роки тому +1

    Allah yasakamaka malam da alheri amin nigeria Allah yakawo mana sauki tsinannu kawai Allah yasaka mana Allah yajikansu Allah yasa mutuwa hutune agaresu saide sukwashe kudi suda yayansu Allah yasakamana Allah yaimaganinsu

  • @ummimuhd5488
    @ummimuhd5488 4 роки тому +1

    Allah yasaka da alkhairi

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 4 роки тому +1

    Allah yajikanso darahama ya Allah yakawo mana dauki

  • @mnnnm2365
    @mnnnm2365 4 роки тому +1

    Allah ya badamafita

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 4 роки тому +1

    Allah yarufa asiri duniya da lahira

  • @mondayoluwale8767
    @mondayoluwale8767 4 роки тому

    gaskiya malan Allah yabada lada Allah shiriye mu

  • @adamujibrinkundu2036
    @adamujibrinkundu2036 4 роки тому +1

    Allah kayi mana maganin wannan lamarin.

  • @janaidumuhammad9291
    @janaidumuhammad9291 3 роки тому

    Gaskiya ne malam allah sakada alheri

  • @abubakardanlarai7588
    @abubakardanlarai7588 4 роки тому

    Gsky ne malam buhari yasauka yagaza wlh wlh yagaza allah sauke manashi allah ya'isarmana mu musulmsi

  • @احمدالعبري-ل6ط
    @احمدالعبري-ل6ط 4 роки тому +2

    Ya latif 😭😭😭 ya allah ka kawomana dauki 🤲

  • @umarmustapha5627
    @umarmustapha5627 3 роки тому

    Allah yaga fartamusu Ameeen

  • @abuimamahmad4191
    @abuimamahmad4191 4 роки тому

    Allah ya sauwake rai dai rai ne dan arewa baisan zalinci ba sai anyi masa ko wanda yake so sannan yasan anyi zalinci Buhari yasa an kashe yan shi'a dubu da wani abu amma aka yi ta murna Allah ya kawo mana sauki dan alfarmar Annabi

  • @mahammadmuslim7445
    @mahammadmuslim7445 4 роки тому

    Aslm me isa fantami yaci awanna video koshi hakan ynx daidai ake tafiya

  • @abdulcocleaningfumigations1653
    @abdulcocleaningfumigations1653 4 роки тому +1

    Allah ya kawo mana sauki.....

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 4 роки тому +1

    Duk me murna Allah yasa ayanka family su kakaf

  • @halimamustaphaahmad7246
    @halimamustaphaahmad7246 4 роки тому +2

    😭😭😭Allah ka kawomana Kararshan wannan ba lain?

  • @idrisumarkasim7333
    @idrisumarkasim7333 3 роки тому

    My good give you Tube the best of service

  • @sadiyafaruok2808
    @sadiyafaruok2808 4 роки тому +1

    Allah y mana maganin mugayen shugabani Ameen

  • @mariyahassan5976
    @mariyahassan5976 4 роки тому

    Kawai buhari ya sauka shine magana kawai,hakurin mu yakai bango

  • @ibrahimyakububaga5232
    @ibrahimyakububaga5232 4 роки тому +1

    Masha Allah mlm allah yakawoma na sauki

  • @kamalharuna2284
    @kamalharuna2284 4 роки тому

    Gaskiya sunanta Gaskiya
    Malam Allah yasaka da Alkhairi

  • @hajjahsalamatu5867
    @hajjahsalamatu5867 3 роки тому

    Yaskiya mun san muna cikin masifa a Nigeria muyi addu'oi! muna jin dadin malaman mu musamman masu fadawa gwamnati gaskiya tare da yi mata addu'ar gyaruwa, saidai ni amasayi na, na musulma wallahi abin yana damuna inji musulmi kuma malami yana furta kalaman zage-zage har da tsinuwa, kuma mahaifiyar mutum….? ta hakan zamu samu yardan Allah har ya sauwaka mana jarabobin da muke ciki kenan..? ya Allah ka gafarta mana kurakuran mu ka sauwaka mana, ka ji kan musulmai wadanda suka rasa rayukansu da rahamar ka! Amin ya Allah.

  • @abunakarumar3352
    @abunakarumar3352 4 роки тому +1

    Allah yakawo Mana zaman lfy a Nigeria

  • @khalidmohammadisah2885
    @khalidmohammadisah2885 4 роки тому +10

    Allah ya kawo mana karshen Wannan tashin hankali 😭😭😭😭

  • @aminayahayababa9131
    @aminayahayababa9131 4 роки тому

    Allah yakara ma sheikh Daurawa Lfy yayi maganar hankali Allah yasa mudache yakara tsare mana adininmu da imaninmu yashirya mana zuri'a mu yakyautata Karshan mu

  • @rafiarafeeapeciden8326
    @rafiarafeeapeciden8326 4 роки тому

    Wlhy bashi da Amma fani Allah ya tsine wa masa albarka shege marar tsoran Allah

  • @officialdanfulani4031
    @officialdanfulani4031 4 роки тому

    Gaskiya dai yakamata A Nigeria 🇳🇬 Harkar Tsaro Bata Chanja Zaniba Yakamata Buhari Yasauka Allah Samudace

  • @abasiyyaibrahim9198
    @abasiyyaibrahim9198 4 роки тому +1

    Ya Allah kashiga lamarin kasata

  • @madinabashirmd8259
    @madinabashirmd8259 4 роки тому +4

    Allah ya saka mana
    Wlh gwara ya sauka domin bashida amfani rashin tsaro abinci tsada komai yazama musifa astagfullah watubu ilaik Allah ya kawo mana dauki a kasar mu nigeria

    • @adamuabdullahi7578
      @adamuabdullahi7578 4 роки тому +1

      Baka da hankali

    • @madinabashirmd8259
      @madinabashirmd8259 4 роки тому

      Gaka nan babban mara hankali niba namiji bace

    • @ismailbabaaliyu5890
      @ismailbabaaliyu5890 4 роки тому

      @@adamuabdullahi7578 kaji wawa dayake ba uwarka ko ubanka aka yankaba wasa akuya mara hankali, dayawan irinku a arewa walahi gwara tumakai wawa kawai, nan bamagana soyaya buhari ake ba ran dan Adam ake magana, yasauka seme

    • @ismailbabaaliyu5890
      @ismailbabaaliyu5890 4 роки тому +1

      @@madinabashirmd8259 kidena kulashi mahaukachine sune irin jajillann wayanda buhari baya Lafi to Allah yasa a yanka yan gidansu wawa jaki kawai

    • @adamuabdullahi7578
      @adamuabdullahi7578 4 роки тому

      Kace yasawka. Yasawka yaba pastor Kenan.

  • @mdabdourahmaneaichatou5047
    @mdabdourahmaneaichatou5047 4 роки тому +8

    inalilahi wa ina ilaihi rajioun .allah kakama nageriya doki👏😭😭😭..wulahi dazu dazu nan naji wani guntun vidion albani .yana akan magana akan halinda ake ciki sai yanzu kuma naga wanan alamarin .yadakasan wahayi akemai ..yace allah ne zai bama ngry mafita yace ko buharinan ya haw sai anga masifu da dama amfa idan anyi hakuri zaaga sawyi .allah yakamuku sawyin na alhairi amin👏👏👏👏 ama dan allah kudaina bacin shugabanin ku kuna tsine masu suna lalacewa ku kuma kuna kara shan wahala .yanzu idan yasabka wakukeganin zai kewtata fiye da shi .idan wani yasabka wani yahaw sai kaga kasa ta kara komawa baya allah dai ya kewta mana da wanan duniyar minene abin dadi ma acikinta 😢 ...allah ya gafartama waenan bayin allah .allah yabasu matsayin shahidai👏👏👏👏👏👏

  • @sd-kinternationalltd7131
    @sd-kinternationalltd7131 4 роки тому +1

    malam and some of clerics/malamai really doing a great job in the north if not bcos them i think Nigeria will be in a different story by now may Allah continue to guide and reward u all for ur preaching and impacting the sunah of our belove prophet Muhammed (S.A.W)❤ I will like to drop a pieces of advise most of us are listen to the preaching and advice our belove prophet Muhammed (S.A.W) Did not preach alone he went out and fight the enemies my saying is preaching and praying wlh we not stop this carelessness of our govt in nigeria it is high time the clerics /malamai need to come out aggresive to the governments for their incompetency,wickness and wickedness most of us are listen to ur preachings and advice because some of us our family and love ones are not part of the killings but the people that are victims are human being too 😢😢 my afraid is shouldn't get to length we no longer listen to ur preaching if this continues accumulating, it is high time wlh we the northerners have been brain washed with so call leaders and some set of selfish people confusing us with food, religion and tribe our level of ignorance much is high time we need to talk to ourselves this killing is too much buhari is incompetent, clueless and carelessness we should forget about tribalism or religions for now in the north we need to talk about peace and good life bcos we all deserved it like they do my question is which tribe and religion is on sit? and who has highest number of insecurity, ignorance,killings and wicked governors? it is high time we need to talk to ourselves and wake up please...#sa'eed from dubai proudly notherner Nigeria..may Allah grant us peace and good leaders....

  • @maryamisafarouk6833
    @maryamisafarouk6833 4 роки тому

    Allahu Akbar, Annabi Mohammad S.A.W. ya fada a hadisi lokaci zai zo da za a kashe ka baka San me ya sa aka kashe ka ba. Kuma akwai hisabi a gaban Allah. Allah ya jikan bayin Allah da suka rasa ransu. Kuma inshaAllah Aljanna straight no turn over.

  • @addahirabdou3387
    @addahirabdou3387 3 роки тому

    Allah tsaremana Kay malan

  • @hauwahalilu5571
    @hauwahalilu5571 4 роки тому +1

    Allah yajikansu da rahama. Ya kawo mana dauki a kasarmu. Ameen!!!

  • @abmhausatv1013
    @abmhausatv1013 4 роки тому +1

    Ba 'Yan Uwa sa aciki ne shi isa da yardar ubangiji zasu ga karshen insha Allah

  • @rahamalawanmusa5422
    @rahamalawanmusa5422 4 роки тому

    Hakani.wllh Allah kakawoman.dauki.dan.shugaba

  • @kabeerismail6732
    @kabeerismail6732 3 роки тому

    Innalilah Toh Ubangiji Allah yashiryesu

  • @ننننتت-ب1ف
    @ننننتت-ب1ف 4 роки тому +1

    Allah yabada ikon gyarawa

  • @hauwamuhammad3522
    @hauwamuhammad3522 4 роки тому +2

    Allah ya kawo mana karshen wannan masifa😭😭

  • @FeeenaahgmailcomMuhammed
    @FeeenaahgmailcomMuhammed 4 роки тому +2

    Lahhawlawala kuwati illah billah 😭😭

  • @shsjshshhs206
    @shsjshshhs206 4 роки тому +3

    Innalillahi wa ina ilaihir raju on Allah ya fikarfin abin da ya fikar mu 😭😭😭

  • @mamanhallonsaudiaarabia9599
    @mamanhallonsaudiaarabia9599 4 роки тому

    Ya ubangiji Allah ka kawo mana dauki a,najeria ya rabb

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 4 роки тому +3

    Allah ya kawomana dauki dasauki da rahama ameen summa ameen sukuma allah tayimusu rahama ameen😭😭😭😭

  • @hafsaabubakarmusa2187
    @hafsaabubakarmusa2187 4 роки тому +2

    Allah ubangiji yakawo mana mafita 🤲

  • @issoufoumamane6661
    @issoufoumamane6661 3 роки тому

    Gasakayan walahi

  • @saihaabubakarsususaihaabub4132
    @saihaabubakarsususaihaabub4132 4 роки тому

    Allah sarki rayuwa Allah kawo mana dauki

  • @sadiyamuhammadadam4002
    @sadiyamuhammadadam4002 4 роки тому

    Innanillahi wa'inna ilaihirra'ji'un.😭😭😭😭😭Ina tau raya wa buhari bisa ga rantsuwar da yayi da al'qur'ani cewar xai riqe Nigeria da gaskiya da amana tare da adalci.. Allah kana ji kuma kana gani... Allah ka kawo mana agaji da daukin ka ya Allah..😭😭😭😭😭😭Kajiqan wadan nan bayin naka..kasa dasu da Annabin rahma S.A.W.🤲🙏

  • @سعديههوساوي-ل7ث
    @سعديههوساوي-ل7ث 4 роки тому +1

    Gaskiyan mallam

  • @pamraymond9976
    @pamraymond9976 3 роки тому

    Yes this man buhari have to be inspeach soon

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 4 роки тому +2

    Ameen ya Allah

    • @zainabmuhammed9513
      @zainabmuhammed9513 4 роки тому

      Ya Allah kasaukarwa da shugabannin Nigeria masifa da bala'i

    • @zainabmuhammed9513
      @zainabmuhammed9513 4 роки тому

      Gaskiya yakamata ya'n arewa manya da yara maza da mata gabaki dayanmu mufito mutada handlin la'anan nun shugabannin Nigeria

    • @zainabmuhammed9513
      @zainabmuhammed9513 4 роки тому

      Lokaci yayi da yakamata ya'n arewa mufito mukwatowa kanmu ya'n ci

  • @hafsam9846
    @hafsam9846 4 роки тому

    Gara ya sauka wllh bashi da wani amfani

  • @umarabba2233
    @umarabba2233 4 роки тому

    Mu abin da muka fahimta shine kawai sunsayar da arewa ne

  • @zeeabdullahizeeabdullahi3801
    @zeeabdullahizeeabdullahi3801 4 роки тому

    Tundayakasa ya kauce abai wani
    Shima yagwada idan Allah yasa
    Shine sanadiyyar kauda ta addan
    Ci Sai Kaga Allah yakawo karshen
    Abin Allah yayimana maganin abin
    Ameen amin y Allah

  • @mrsishaqfaski7789
    @mrsishaqfaski7789 4 роки тому +4

    Hakan shine dai dai ya sauka kawai tunda ya kasa

  • @hassanauwal4822
    @hassanauwal4822 4 роки тому

    Gaskiya ne mlm

  • @adamuabdullahi7578
    @adamuabdullahi7578 4 роки тому

    Baka sanin anfanin abu sai anrabashi da Shi.

  • @omarmuaz5525
    @omarmuaz5525 4 роки тому

    Dan kudu guda daya aka kashe saida duniya ta Sani yanxu Gashi ankashe mana bayin ALLAH a arewa kusan dari innalilahi wainna ilaihi rajeun ya ubangiji ALLAH kazama gatan mu ka kare mu da kariyarka 😭😭😭😭

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 3 роки тому +3

    اللهم اغفر لنا أجمعين

  • @najaatualiyu5380
    @najaatualiyu5380 4 роки тому +3

    Innalilahi wainna i layhirajiun hasbiyalahu wani i malwakil 😭😭😭😭🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇸🇦🇸🇦🇸🇦

  • @rahmatuabdullahi3343
    @rahmatuabdullahi3343 4 роки тому +1

    Allah yakyauta lamarinsai addu.a

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 4 роки тому +1

    Abun da takaici wallahi. Allah ya kawo mana karshen wannan masifa.
    Baba Buhari Allah yana kallonka wallahi, ni gaba daya ka fara fice mun arai tintini....🤨😥😥😥😥😥

    • @asmauadamu850
      @asmauadamu850 4 роки тому

      Ina anfanin taurinkan sa haba ace ana kashe yan arewa kuma kaine shugaba bakadauki matakiba wan nan ai zaluncine tunda ba haka akema yan kuduba

  • @fatimaabdullalahi3088
    @fatimaabdullalahi3088 4 роки тому

    Ya rab ya rab ya rab Allah kakawo mana karshen kashe kashennan