Ana ta hayya hayya kan zuwan Hassan Makeup Kano/Tsakanin Rarara da Gwamnatin kano

Поділитися
Вставка

КОМЕНТАРІ • 54

  • @ibrahimtakai6752
    @ibrahimtakai6752 Місяць тому +11

    Ni wallahi banga laifisu ba shima Yana musu hidima in sunje Nijar. So banga matsalar hakan BA wallahi.

    • @Idreez2
      @Idreez2 Місяць тому +1

      Ai bazakagani ba at all,
      Amma sanda yarka takaiwa Dan daudu ziyara a hotel aka Saka a media zakagane if da laifi ko Kuma Lada Ake samu

    • @pluvrich_pluv5466
      @pluvrich_pluv5466 Місяць тому

      Gaskiyarka wlh

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 8 днів тому

    Ni abin da ya fiqonamin rai da sadiya haruna tabashi Alqur ani metsarki a irin wannan rayuwa da yakeciki Astagafurullah🙏ya Allah ka shirya ka tsaremu ka tsare mana imaninmu Ameen ya hayyu ya qayyum ☝🤲

  • @HalimaSaleh-i8l
    @HalimaSaleh-i8l 25 днів тому

    Kai malam dakata 😢😮

  • @FaridaIssa-ue3ch
    @FaridaIssa-ue3ch 7 днів тому

    Allah ya sheyasu😢

  • @ibrahimismail753
    @ibrahimismail753 Місяць тому +1

    Allah ya shirya mu yasa mu gama lfy

  • @muhammadjabbi7697
    @muhammadjabbi7697 29 днів тому

    Kai mutane akwai hassada wallahi shima idan sunje garinku yana masu hidima

  • @AbdramanAbdraman-w9o
    @AbdramanAbdraman-w9o Місяць тому

    Allah yasa mu dace

  • @abdoulrachidchaibou8191
    @abdoulrachidchaibou8191 Місяць тому +1

    Hassada Phone store 😂

  • @SakinaYahuza
    @SakinaYahuza Місяць тому +2

    Ni dai ban ga laifi ba a ziyarar da aka kaiwa Hassan ba,hassada ce dai kuke kawaii dan ba da ku akayi ba kuma babu wani laifi a cikin wannan ziyarar da aka kaiwa Hassan din ai gaida mai gaisheka shima yana da mutunci sossai idan aka je garinsu

  • @saniali7317
    @saniali7317 Місяць тому +1

    Hassada phone store, Hassan a nijar shima yana musu 😢😢😢

  • @لطيفه-ف3ف
    @لطيفه-ف3ف Місяць тому +2

    Dan Allah yaya umar dan Allah littafi fa yayamu pls 😊😊😊

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 Місяць тому +3

    Dole Araina 'yan hausa flim a idon duniya wallahi 😢

  • @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
    @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy Місяць тому +1

    Wane hidima sun dauke ka wani tintirin bakauye .wanda baisan wani abo ba

  • @YaheyaFaiza
    @YaheyaFaiza Місяць тому

    Allah yasa mudace

  • @sumyvolgssumaiyaayuba2389
    @sumyvolgssumaiyaayuba2389 Місяць тому +5

    Novel please

  • @FatemaHasua
    @FatemaHasua 25 днів тому

    Hasada kukema hassa wlh kuyi asara shegu munafikai naga yayi gaba😏😏😏

  • @NanasaipProp
    @NanasaipProp Місяць тому +3

    Please bro a need speak with you please for the sake of Allah

  • @rabiatuisahmuhammad6574
    @rabiatuisahmuhammad6574 Місяць тому +1

    Zuwansa kwanaki dakayi post wata tace shi ai daudu ne dan daudu kuma kawali ne...su kuma matan karuwai ne duk karuwa kuma dole tayiwa kawali biyyayya😂

  • @AminaMarouTawaye
    @AminaMarouTawaye Місяць тому

  • @NurNura-gp3qv
    @NurNura-gp3qv Місяць тому +2

    Ikon Allah

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 Місяць тому +1

    Hmmm

  • @lantanaali5545
    @lantanaali5545 Місяць тому +1

    Subhanallah dole musibu su lulubeku kuna zagin tsoho me panpas alhali ما أصابكم من مصيبة فبما كسبت ايديكم

  • @SoumanaDjallo
    @SoumanaDjallo Місяць тому +1

    Dan allah ku kununa muna gurin da kuce ba shi gindi

  • @BouraimaFati-dq2wx
    @BouraimaFati-dq2wx Місяць тому

    Alllah yasa hizba ta kama shege

  • @sheikhsaliso2785
    @sheikhsaliso2785 Місяць тому +1

    Wallahi hassan makeup annoba ce

  • @JamilaADAMOU-e7x
    @JamilaADAMOU-e7x Місяць тому +1

    Mon grand frère de valeur novels

  • @KhadijaMuhdzaura-gz4in
    @KhadijaMuhdzaura-gz4in Місяць тому +2

    Hassan anyi goshi ana Nigeria 😂😂

  • @oumarouhalima3480
    @oumarouhalima3480 Місяць тому +2

    Kai jama'a😢

  • @FatimazaraMysita
    @FatimazaraMysita Місяць тому

    Wly hassan ba jidaje ne

  • @real_ummeliciousUmmiNasir
    @real_ummeliciousUmmiNasir Місяць тому +1

    Mudai novels mukeso

  • @RabeaRabea-p6c
    @RabeaRabea-p6c Місяць тому +1

    Godiya Mai tarin yawa Yaya Umar

  • @FaridaOmar-c4s
    @FaridaOmar-c4s Місяць тому +1

    Mounajira

  • @kmmdtib3535
    @kmmdtib3535 Місяць тому +1

    😮😮😮😮😮😮

  • @sanusimakurdi4316
    @sanusimakurdi4316 Місяць тому +1

    Yaya lbr muke jira fa

  • @MuazuAbdurrahman-d8l
    @MuazuAbdurrahman-d8l Місяць тому

    Menene fa'id@r zuwa da Al'qurani me tsarki, har dakin hotel kuma kunsan ba karantashi zakuyi ba

    • @Idreez2
      @Idreez2 Місяць тому

      Ai sadiya jahila ce ta qarshe wlh, izgilancin datakewa addini ya fara yawa, tana matar aure taje hotel ba mijinta gurin wani qato, qaton ma kawali Dan daudu Qazamin banza sannan ta dauki Alqurani me girma ta hada cikin kayan matan datake siyarwa ta Kai masa dakin da Allah ne kadai yasan irin badalar da aka aikata aciki, Kuma wai a haka sayyada ce🥱

    • @Khadija-y3p
      @Khadija-y3p Місяць тому

      ​@@Idreez2shugabar masu ci da addinin kenn

  • @FaridaOmar-c4s
    @FaridaOmar-c4s Місяць тому +1

    Novel

  • @رقيهادم-م7ث
    @رقيهادم-م7ث Місяць тому +1

    🤲🤲🤲😂🤣🤣

  • @Bibi-z6s
    @Bibi-z6s Місяць тому

    Toh what is this 😂😂😂

  • @aliyuabdullahi4605
    @aliyuabdullahi4605 Місяць тому

    😂😂😂😂😂😂

  • @firdausikt572
    @firdausikt572 Місяць тому +1

    Wannan mutanen fa dunia suka sa gaba kuma wallh sai ubangiji ya musu kamu zasu gane sunyi kuskure mtsww

  • @MuazuAbdurrahman-d8l
    @MuazuAbdurrahman-d8l Місяць тому

    Menene fa'id@r zuwa da Al'qurani me tsarki, har dakin hotel kuma kunsan ba karantashi zakuyi ba

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o Місяць тому +1

    Hmmm

  • @muktaryusufharuna512
    @muktaryusufharuna512 Місяць тому +1

    Ikon Allah