Mutuwar fuju'ar Yan film son su Allah yake ko ko dan su ashararai ne?/Babiyana tayi nadama

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 41

  • @KhadijaJibril-r8z
    @KhadijaJibril-r8z Годину тому +2

    Gaskiya wanna karon dai malam Idris yayi gaskiya fiisabilillahi

  • @JamilaADAMOU-e7x
    @JamilaADAMOU-e7x 11 годин тому +5

    Masha Allah bonne arrivé mon grand frère de valeur ❤❤❤❤

  • @morganam3210
    @morganam3210 4 години тому +1

    Masha Allah ❤❤❤❤

  • @nafisathamisu7650
    @nafisathamisu7650 7 годин тому +2

    Allah dai ya shiryemu gabaki Daya, amma kedai babiana allah ya kyauta miki

  • @iiii8286
    @iiii8286 10 годин тому +2

    Ameen ya rabbi

  • @rabiyaibrahim6682
    @rabiyaibrahim6682 8 годин тому +1

    Ameen ya rabbi 🤲

  • @aichaagadez6237
    @aichaagadez6237 10 годин тому +4

    Ikon allah, indan allah yagadama se yasakowa aljanna

  • @HadizaHama-yb9fb
    @HadizaHama-yb9fb 10 годин тому +4

    🤔🤔🤔

  • @MdKmsar-gj6rw
    @MdKmsar-gj6rw 11 годин тому +2

    Allah Allah 😭😭😭🙏🙏🙏

  • @oumarouhalima3480
    @oumarouhalima3480 9 годин тому +4

    Hum Malam Yana da tsanani sosai
    Allah gafurun rahim ne malam

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 8 годин тому

      Allah na tuba ni malamin beyimin ba😢

  • @NurNura-gp3qv
    @NurNura-gp3qv 10 годин тому +5

    Wannan sai yazama darasi ga masu irin halin babiyana na bibiyar Abin da baruwansu.tunda yanzu babiyana duniya ta mata gwatson kenwa

  • @bfbjcbcxh1187
    @bfbjcbcxh1187 Годину тому +1

    Wallahi sana Ar film haram ne Allah yana nunamasu Ashara Amma sunki sugane

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o 10 годин тому +2

    Allah yasa mudace

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ Годину тому

    Wallahi duk dan film din dayamutu bazamuki fadaba da dan film yamutu saimunfadi abunda kukeyi muce dan batatarbiyyar mutanene

  • @abbanakwalla4590
    @abbanakwalla4590 9 годин тому +1

    Wlh allah yasani inason malam sabida yana fadar gaskiya

  • @raheemabdu1601
    @raheemabdu1601 4 години тому +1

    Wai ina malaman nan suke ne yan siyasa suna cutar da duk yan kasa ama kawai sai yan film da talakawa sukafi iya yiwa wa'axi hakan ya nuna wa'axin son kai kawai suke Allah ya sawake

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 5 годин тому +1

    Astagafurullah wa atubu ilaih Allah ka qara karyamu ka kare yanbaya ka samugama da duniya lafiya Ameen ya rabbi☝😭😭😭

  • @Baseerah-zu9tc
    @Baseerah-zu9tc 9 годин тому +1

    Ya yafe mana kurakuranmu yasa mucika da imani

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 5 годин тому

    S a w allah yasa mu dace amine ya allah

  • @RakiyaUmar-l1f
    @RakiyaUmar-l1f 9 годин тому

    Wllh wannan bana daukarsa matsayin malami

  • @KabeerAmeenu
    @KabeerAmeenu 11 годин тому +2

    Allah yasa mu cika da imani

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw
    @MuhammadSulaiman-cg3xw 10 годин тому +1

    Shege Dr jaki!😂😂😂

  • @Cnsp-h4p
    @Cnsp-h4p 6 годин тому +1

    Allah ya biyaka malam😭😭😭🤲

  • @KairyaKoka
    @KairyaKoka 10 годин тому +2

    مان تتبعه اورت نأس تتبعه الله اوراتحو

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 10 годин тому +1

    Allah yasa mudace, shi dai wannan malamin dai toohh

  • @MuhanmanIbrahim-g8h
    @MuhanmanIbrahim-g8h 9 годин тому +1

    Shimutum farkon da yake magana ai kwai dan iskan da ya kaishi ne

  • @mariamandrew3847
    @mariamandrew3847 10 годин тому +1

    Don Allah don girman Allah inaso kufahimtar Dani, shin wai yin film haramun ne? Wallahi tallahi inaso insan gaskiya Saboda Wallahi am confused don Allah afadamun gaskiya akan tambayar danayi don girman Allah

    • @MRAFRICANHACKER
      @MRAFRICANHACKER 9 годин тому

      Kimin dm zanyi miki bayanin da zaki gane

    • @Rabbaniy1
      @Rabbaniy1 8 годин тому +1

      Yin film irin dai na kanywood, to haramun ne kai tsaye a musulunci babu wani ma kwaskwarima da zaa iya yi masa

    • @MaryamibraheemIbraheemmaryam
      @MaryamibraheemIbraheemmaryam 7 годин тому

      @@Rabbaniy1wnnn haka yake

    • @khadeejahibraheem983
      @khadeejahibraheem983 6 годин тому

      Haramune yar uwar sede Allah y yafemana sunayi Muna kalla Allah ye mana afuwa😢

  • @muhammadauwal3527
    @muhammadauwal3527 11 годин тому +3

    am the first to watch

  • @HadizaHama-yb9fb
    @HadizaHama-yb9fb 10 годин тому +6

    Allah yasa mu cika da imani

  • @WIFIPERPETUEL
    @WIFIPERPETUEL 8 годин тому +1

    Allah yasa mudace