Ikon Allah, babu amsa ko daya cikin dukkan tambayoyi da akayi wlhy, na dauka zai dauko littafi ya karanta ne ashe zaiyi ta kame Kame ne kawai Kamar yadda suka saba yiwa mabiyansu tatsuniyoyi da sunan karatu
Wallahi Abdulfatahi mahaukachi...Kache wanda ya fadi haka kafuri ne..sai ka kafurta ummary futi..dan uwanka ne dan dariqa kuma sufi ne....Allah ya rabamu da son zuchiya
Don Allah menene mahimmanci abinda abinda kuke aikatawa malaman mu nikam kuna bamu kunya mu dai kukadan bamu ji mazon allah yayi haka da mutanenshi ba.ko wanann ya isa yahaifar da musifu acikin kasa.domi Allah yayi alkawarin saukar da musifa ga alummar da bata hada kan taba.ballanta na malamai kuzauna kuna zubarda mutuncinku a duniya akarshe ku bar baya da kura.kuwa yana da mabiya dame.kuwa bazai tsaye akan tashi akiddar ba wallahi kuna kunyatar da musulunci a idon duniya kuma wallahi sai kun ga mu da fushin allah.dukka cikinku musulmai ne kunyi imani da Allah damazon shi amma kunzo kuna mazon allah.kuna zubar darajar adininku ku kuna tallata kan ku.awajen kafirai makiya Allah.kunbada kufar daza ashigo cikin mu ayaakemu akawo manabata da hallaka wa,iyazibillahi kuji tsoron haduwarku da Allah.ya allah shiyamana malumman mu. ameeeeeen.
Wallahi Sheikh Ahmad Al Ilmu Zinatul Fataa Yafi Karfin Wadannan Yaran Wallahi Sai Dai Shehunnan Su Abul Fatahi Hhhhhhhh Kaga Yadda Abul Fatahi Ya Koma Zage Zage Saboda Hujja Ta Kare Masa Misali Karya Kakeyi Ko Kuma Kasha Wani Abune Za'kayi Karya Kaga Hujja Ta Kare Masa Kenan.
Hmmm Toh Ku Yan Zumuncinmu Tv Aeh Kuntonawa Jakin Mahaukacin Yaron'nan Abulfasadi Asiri, Kunfito Da Jahilcinsa Afili Wllh. Kuma Shaik Ahmad Mahmud Ahmad, Kaf Yandariqunnan Naku Na Kasar'nan Wllh Yafiku Sanin Dariqar A Ilmance Zindiqai Mushirikai Kawai.
Abul fatahi yana wawantar da jahilai ne kawai, amma wallahi ba ilimi yake bada wa ba, sai dai shirme. Allah zai tashe ka da duk wanda kayi sharri kayi bayani
Lalle ku wa'annan kin comment in,ku kin son raina,wai gaskiya ku ke nema koko kare firqa ku ido rufe?to Allah ya shirye ku!Mu ba mu bin wani tijjani,ko Ibn taimiya ko inyass,ko Umar futi,muna tare da malami idan yayi daidai da Allah ko yayi daidai da sunnar annabi,yakin kai mai gabatarwa a wannan zumunci mu TV,kai kaine alkali koko Abulfathi ne alkali koko masu saurare ne Alkalai,da kake cewa idan ya isa a tattauna dashi koko ah ah,nifa ina ganin koda mutun bai kaika karatu ba,ai idan kunka tattauna mutane zasu hukunci idan mutun yakai ka tattauna dashi ko ah ah,haba jama'a dan Allah ku dinga neman gaskiya,ba kafewa akan malamin dariqa ko malamin izala ba,wa yacce ai dariqa ko ai izala?wa yacce addini na?kuna hauka banza
Malam Abdul fatahi Allah yamaka karfin guiwa da padin gaskiya
Shi wannan wai baya fadin Alkhairi, kaji storon Allah
Allah yatsinema izala
Allah ya barmu akan sunnah,ya karya bidia da masu yin ta
Wallahi Abdul-fasadi ya gaji.
Kajidan dakikiya Allah yatsinema ixala
Ikon Allah, babu amsa ko daya cikin dukkan tambayoyi da akayi wlhy, na dauka zai dauko littafi ya karanta ne ashe zaiyi ta kame Kame ne kawai Kamar yadda suka saba yiwa mabiyansu tatsuniyoyi da sunan karatu
Allah yakarika daga sharen
Wallahi Abdulfatahi mahaukachi...Kache wanda ya fadi haka kafuri ne..sai ka kafurta ummary futi..dan uwanka ne dan dariqa kuma sufi ne....Allah ya rabamu da son zuchiya
Allah ya rusa bidi'ah, ya Gina sunnah
Izala Kai nan kowa yafara ganaiku Allah yatona asirinku albarkan annabi
Sallallahu Alaihi Wasallam
الله اكبر مالم ابوالفتحي ساني التجاني ربنا يوفقكم ويسعدكم في الدنيا والآخرة
Allah yasaka sayyadi
اللهم أملا الارض مثل الشيخ أبو الفتحى ثانى
في الفساد
ALLAH Kara lafiya sarki
Karya kakeyi abulfasadi
Gaskiya Abul fatahi baya son gsky 😂
Ina so Abul fatahi da Zinatul fata suyi muqabala fuska da fuska, ba ta waya ba. Wallahi zan iya ranstuwa sai Abulfatahi yayi gumi
Don Allah menene mahimmanci abinda abinda kuke aikatawa malaman mu nikam kuna bamu kunya mu dai kukadan bamu ji mazon allah yayi haka da mutanenshi ba.ko wanann ya isa yahaifar da musifu acikin kasa.domi Allah yayi alkawarin saukar da musifa ga alummar da bata hada kan taba.ballanta na malamai kuzauna kuna zubarda mutuncinku a duniya akarshe ku bar baya da kura.kuwa yana da mabiya dame.kuwa bazai tsaye akan tashi akiddar ba wallahi kuna kunyatar da musulunci a idon duniya kuma wallahi sai kun ga mu da fushin allah.dukka cikinku musulmai ne kunyi imani da Allah damazon shi amma kunzo kuna mazon allah.kuna zubar darajar adininku ku kuna tallata kan ku.awajen kafirai makiya Allah.kunbada kufar daza ashigo cikin mu ayaakemu akawo manabata da hallaka wa,iyazibillahi kuji tsoron haduwarku da Allah.ya allah shiyamana malumman mu. ameeeeeen.
Abujahal ya rikice, sai ihu da kururuwa yake tayi, Allah ya kyauta
Masha Allah
Matsorachin Banza Dakiki!
Banda zagi Abdul fatahi
gaskiya sarki zaki bakayin adaalci wallahi.gashi wannan mushirikin yana karyata malami
Wallahi Sheikh Ahmad Al Ilmu Zinatul Fataa Yafi Karfin Wadannan Yaran Wallahi Sai Dai Shehunnan Su Abul Fatahi
Hhhhhhhh Kaga Yadda Abul Fatahi Ya Koma Zage Zage Saboda Hujja Ta Kare Masa
Misali
Karya Kakeyi
Ko Kuma Kasha Wani Abune
Za'kayi Karya
Kaga Hujja Ta Kare Masa Kenan.
Da Alamu Bakaji Abinda Suka Tattaunaba Kokuma Ba Gaskiya Kakenemaba
Karyane wallahi salafiyya kafurcine
Ya kwachi kansa agurin abulfahi tukuna
Izala
Yan izala basuda hujja
Baka bada amsar ba
Muhammad wllh kafadi
Jahili kake miye hujjarka moutoum ya nemi a bashi izini ya kawo Amman Abulfasadi ya qi
Abufatahi Yana karyya da Kona kona
Fatahin bau Chi Saurayi baji Shai Ɗanu
Wane mutum. Abulfathi wallahi ba ka iyawa da Mallam Ahmad zinatul fata. Ka fi karfin ka. Kuma duniya ta san ba ka amsa tambayoyin sa ba
Aji tsoron Allah banda son zuciya
Wannan gaskiya ne. Mahaukachine Abdul-fasadi.
Wato wannan Sarkin zakin ba karamin Munafiki bane wallahi... Yana goyon Bayan Tijjaniyya yana kinyin adalci
🎉
سرك ذاك☆ابو الفتح التجانى الله يقاراو مالم لافيا☆sarki zaki abul fatahi at-ttijani allah yaqarawa malam lpy.
Shegiya izalah😂😂😂😂
Abul Fathi Malan Ahmed basa ankabane
Shek abdulfatahi yafiqar finka wallhi
Hmmm Toh Ku Yan Zumuncinmu Tv Aeh Kuntonawa Jakin Mahaukacin Yaron'nan Abulfasadi Asiri, Kunfito Da Jahilcinsa Afili Wllh. Kuma Shaik Ahmad Mahmud Ahmad, Kaf Yandariqunnan Naku Na Kasar'nan Wllh Yafiku Sanin Dariqar A Ilmance Zindiqai Mushirikai Kawai.
Shege Abulfathi ya rikice 😂😂😂😂😂
Mahaukachin banza ...
Abulfathi ka rabuda shi baya son gaskiya
Cema Abulfasadi ya kawo hujja ba kewayekewaye ba
Hahaha wai wan Nan ne zai kare izala sai kame kame yake Allah ya kyauta
Abulfatahi ne yake ta kame kame wallahi
Kai kan Zina shi muka wakilta Amman Abulfasadi a tambayoyi 7 da akamasa ko daya bai Bayar ba
❤❤❤
Ya sayyadi allah yaqara lfyan goge wahabiyawa makiya annabi
wllh duk me hankali yasan abulfasadi yasha kunya shida sheɗan sarki zaki
Gaskiyane kam
Wlh
Hahaha😂
Sai ka kafurta umar futi....
Bunu zarami
Shege Makaryachi. 😂
Karku sauke sa idan ba tsoro ba ka bashi amsa live.
Ahakan zakakare ibn taimiyya
Abul fatahi yana wawantar da jahilai ne kawai, amma wallahi ba ilimi yake bada wa ba, sai dai shirme. Allah zai tashe ka da duk wanda kayi sharri kayi bayani
Ahamadu karushe wahabiyyawan duniya mun yaddah Allah yakara mk lfy
Lalle ku wa'annan kin comment in,ku kin son raina,wai gaskiya ku ke nema koko kare firqa ku ido rufe?to Allah ya shirye ku!Mu ba mu bin wani tijjani,ko Ibn taimiya ko inyass,ko Umar futi,muna tare da malami idan yayi daidai da Allah ko yayi daidai da sunnar annabi,yakin kai mai gabatarwa a wannan zumunci mu TV,kai kaine alkali koko Abulfathi ne alkali koko masu saurare ne Alkalai,da kake cewa idan ya isa a tattauna dashi koko ah ah,nifa ina ganin koda mutun bai kaika karatu ba,ai idan kunka tattauna mutane zasu hukunci idan mutun yakai ka tattauna dashi ko ah ah,haba jama'a dan Allah ku dinga neman gaskiya,ba kafewa akan malamin dariqa ko malamin izala ba,wa yacce ai dariqa ko ai izala?wa yacce addini na?kuna hauka banza
Dajin wanan akwai hassada kalma bakonka
Tofa !!! Yau zakin Izala(Talba) ya Kutso Kai, Amma fa ya sarkafe....
😂😂😂 ko jakin izala ba
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Yau kuma kana kore dan dariqa...son zuchiya
sarki zaki munafiki ne wllh
Sarkin Zaki lamarinka babo gaskiya kaanaje yaana kaareta malami baka magana
Alanguburo koma makaranta
Abulfatahi ne ya kamata ya koma makaranta
Wannan Tasha le Babu adalci
Wlh Babu adalci
Wannan Jahilin Abulfatahi shine zai iya riqe Ibn Taimiyya KO Tijjani da Brema Arna basu kama kafar Ibn Taimiyya BA balle su Dabba Abulfatahi
Tabarmar kunya da hauka ake nade ta.
🤣🤣🤣 zinatin fataha kaji kunya ka koma school baka da ilimin kare dan taimiyya kawai ka bada kai.
Wannan Abulfatahin Kasurkumin Jahiline wlh
Sarki zaki munafuki ne Wlhy clearly
Abulfatahi bakada kunya, baka ganin kowa da gashi
Wannan shine gorozon yan izala? anji kunyan wallahi
Kunyar me a aboubouwa 7 da ya kawo ina hujja da mai kalleklen haqori ya bayar
Shin ko kunsan izala itache abinda ake kufi da bidi,a?,
Duk Wanda ya Musa yakawomin Aya ko hadisi dayake nuna Chewa annabi yayi izala.
Shehun ku da kowane dan tijjaniya ke bi amman ya akayi ya sachi gwanjo kouma ya buga jebun kuddi🤣🤣🤣
Abdulfatahi attijjani maimaganin wahabiyawa
🤣😂🤣
Ibinitaimiya munafukine zandiki Dan iska
Jahilci gubane ALLAH yakara lafiya malam
Ahmad katonawa wahabiyawa asiri
S'. S n
Mahaukachin banza...........Shin su jaafar adam dan boko haram ne..kadan dan boko haram yaya yake musu raddi,kuma yaya suka kashe shi........
Yanzu ka yarda yan Boko Haram su suka kashe shi kenan ba yan Darika ba?
Masha Allah
Ahmad yacha duka
Wannan abin dariya ne. Abulfatahi ya rikice yana ta cewa ya gama tambayoyin sa
Izala
Masha Allah