Sheik lawal trium Allah yayimaka Albarka ya albarkachi iyalanka yakareka dasharrin masusharri yakaramaka Imani yagafartama iyankadanamu bakidaya aminsumma amin
Abinda mamaki kaga tsoho na magana tamkar yaro mara hankali. Maganar da yaranda basu da alaqa da ilimi sukeyi wai shima ita yakeyi. Allah wadai da Wannan TSOHO na ARZAI, amma tunda yanada Ragowar rayuwa, Allah yashiryemu baki daya. Shikam Malam Ja’afar yayi yagama Lafiya, Allah yayafemasa kusa kurensa yatsundumashi A ALjannah Firdausi. Mukuma da muke raye, Allah katabbatar damu kan tafarkin Fiyayyen Halitta, Sunnah, dagamu har zirriyyarmu. Allah kahanamu Bidi’a da Kafurci.
Matsiyaci yana Raye Amma nayi Imani bakowa ne yasanshi ba, Amma sheikh Jafar wasu ma anhaifesu ne bayan ya mutu Amma sun San alkhairan da yabari, sheikh Jafar yayi musu raunin da wlh bazai warke ba har abada shiyasa yamutu Amma har yanzu barazana yakeyi musu.
@@user-tf8io7ey7s abinne da ciwo wlh, Wani lokacin saboda bacin Rai ne zesa baka San lokacin da zakayi zagin ba, karka manta shifa mamaci yake zagi wanda manzo s a w yahana zagin mamaci, tun kafin mlm yabar duniya nasan lokacin da wannan tsohon bashida aikin Yi se zagin mlm.
Ina mamakin matasan zamani masu ikrari sunnah, wannan malamine yace maku maniyyi ba najasa bane, Zikiri wato LAILAHA ILALLAHU aikin banzane, hayaniyen banza ne, wa azinsa ga masu cikakke hankali ba waazi Ahlu sunnah wal jama'a bane. amma Allah ya shiyeke matasan zamani.
SON ZUCIYA DA KIN GASKIYA SAI YAN iZALA, DUK HUJJOJIN VIDEO CLIPS DA NA SHEKAU DA NA SHEIKH ALBANI ZARIA DANA BAFFA HOTORO BASU ISHEKU HUJJA BA, ALLAH YA JIKAN SHEIKH JAAFAR, AMMA KUSANCEWA YAYI KUSKURENNA
Ihu bayan hari na Jafar Adam,sai da ya dora su Muhammad Yusuf akan koyar da taadanci sannan wai zai ce ya bar boko haram . Ai mun ga video da ya ce, "Ku kuka koya mana kuma wallahi ba za mu bari ba". Ya kuma sa video na Jafar yana koyar da taaddanci. Wallahi Mr. LAST ba ka da tarbiyya kuma maqaryaci ne kai mai Neman suna kawai.
@@mubarakmuhammad8623 Kai ba ka gan shi ba? to ka duba UA-cam sosai za ka gani. Kuma ma Dan uwanku Baffa Hotoro shi ma ya kawo hujjojinsa don matasa su gane.
Mlm dodon Yan bidia Basu wuta mlm Muna tare da kai❤
This man is next shaikh jafar walahi.i love ❤️ him. From Washington DC
You told exact what I have in my mind bro.
He is call magajin malam ja'afar
Allah ya Saka da alkairi Malam.
Ameen
Alhandu lilLaah! Malam wallahi yakamata a sa ma haukatan yan dareequnnan su shiga taitayinsu. Don abin yana yawa.
Allah ya saka da alkhairi Malam Triumph
Wannan tsohon Allah wadai da shi wallahi raina ya baci da naji yadda ya zagi malam Ja'afar... Allah ya qarawa sunna ɗaukaka
Sheik lawal trium Allah yayimaka Albarka ya albarkachi iyalanka yakareka dasharrin masusharri yakaramaka Imani yagafartama iyankadanamu bakidaya aminsumma amin
Sunna gidan huja Allah yadaukaka sunna da malaman sunna❤❤❤❤❤❤
Allah ya jikan malam
Masha Allah mlm lawan jazakallahu khairan ina qaunar ka saboda Allah daukakar Sunnah bazasu iya maidata baya ba yan bidi'a
Zakin Sunnah🥰💪
MALAM ALLAH YA SAKA DA ALHAIRI
Mungode Ubangiji madallah
God bless you 🙏🙏🙏🙏
Ameen
Abinda mamaki kaga tsoho na magana tamkar yaro mara hankali.
Maganar da yaranda basu da alaqa da ilimi sukeyi wai shima ita yakeyi.
Allah wadai da Wannan TSOHO na ARZAI, amma tunda yanada Ragowar rayuwa, Allah yashiryemu baki daya.
Shikam Malam Ja’afar yayi yagama Lafiya, Allah yayafemasa kusa kurensa yatsundumashi A ALjannah Firdausi.
Mukuma da muke raye, Allah katabbatar damu kan tafarkin Fiyayyen Halitta, Sunnah, dagamu har zirriyyarmu.
Allah kahanamu Bidi’a da Kafurci.
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Zhaljalaali Wal Ikraam
Ameen ya hayyu ya kayyum
Malam Triumph Kenan.godiya mu ke yi.allah ya kara ilimi may amfani may amfanarwa
Allahu Akbar!
Sunnah Gidan Hujja 💥💥💪
Zage zage shine hujja?
Haqqun
Malam Triumph Allah SWT yasakama da Alkhairi yakuma yakiyaye mana kai dan girman sunayensa kyawawa
Kuma wlh naji dadi daza akai batun gahukuma
Matsiyaci yana Raye Amma nayi Imani bakowa ne yasanshi ba, Amma sheikh Jafar wasu ma anhaifesu ne bayan ya mutu Amma sun San alkhairan da yabari, sheikh Jafar yayi musu raunin da wlh bazai warke ba har abada shiyasa yamutu Amma har yanzu barazana yakeyi musu.
Wlh kuwa nikaina abinda nake cewa kenan unguwar kawai mutane suka sani amma wlh nikaina bansan shiba kuma dancikin garine ni
Banda zagi ai mishi fatan shiriya
@@user-tf8io7ey7s abinne da ciwo wlh, Wani lokacin saboda bacin Rai ne zesa baka San lokacin da zakayi zagin ba, karka manta shifa mamaci yake zagi wanda manzo s a w yahana zagin mamaci, tun kafin mlm yabar duniya nasan lokacin da wannan tsohon bashida aikin Yi se zagin mlm.
❤❤❤💝💝💝💯💯💯💪💪💪💪💪💪 Allah yaqara lafiya danisan kwana Mai albarka Allah yasa albarka Allah yaqara ilimi Mai albarka muna godya sosai malam
Allah ya saka da alheri malam ❤️😍🙏
Ina tune lokacin da wani samari yake gayamini a Maiduguri cewa, malam Djafar katanga ne tsakanin al'umma da BH.
Allah ya jiƙan Malam da rahama.
Sakallu kairan
ماشاء الله جزاك الله خيرا يا شيخ
Ameen
Maa Shaa Allah!
Zakin Sunnah 💪💥
Allah Ya Kara Lafiya, Ya Kuma Kare Ka Daga Sherrin Mushirikai 'Yan Bidi'a
Allah yabiyaka mallam
Jazakallahu kairan
Macha Allah
Macha Allah malam Allah yasakamaka da alhairi
Masha Allah
masha allah, gaskiya ne malam
Masha allah❤❤❤❤
Masha'allah
Allah yakara basira Malam yakarawa rayuwa albarka
Allah ya kara lafiya da tsawon kwana. Da kuma (Ilimi mai amfani malam) ❤❤❤
Ina mamakin matasan zamani masu ikrari sunnah, wannan malamine yace maku maniyyi ba najasa bane, Zikiri wato LAILAHA ILALLAHU aikin banzane, hayaniyen banza ne, wa azinsa ga masu cikakke hankali ba waazi Ahlu sunnah wal jama'a bane. amma Allah ya shiyeke matasan zamani.
Allah ya bada lfy da basira
Allahuakbar
Allah ya jikan malam Jafar
Allah yasa aljannah makoma
Masha Allah malam munjidadi sosai
Allah ya bada lada malam, ya jiqan malam jaafar da rahama 🙏
Macha Allah, Allah ta'allah yakara tarwatsaku malaman maja....
Jazakallah khair
Allah yasa ka da Alkhairi ❤
Masha alla alhamdulillah
Malam allah ya sakama da alkhairi ran kata kaf din yan dariqa basuda ilmi se girman kantsiya da qarya wa malaman sunnah
jazakumullahu khairan wa'ahsanallahu ilaikum malamai magada annabawa
Allah yataimaki malam
Allah ya qara kare Muna Ku duk inda kuka shiga malaman sunnah
🥰🥰🥰💪💪💪
مشاء الله تبارك الله ❤
Maa shaa Allah jazakhallahu khaira
Allah ya biyaka da Aljanna
Gaskiya ne malam❤
Malan allah yasaka da alkairi
Allah yasaka daalkairi
ALLAH YATSARE MAGAJIN MALAM
Masha allah
Malan lawan traum shafa kansa sosai
Malam lawan nawa!!!
Allah yasaka da alkairi
Allah ya Jadda Rahama ga Shiekh Jaafar .
Tsantsar dakikanci ne da jahilci ne yake damun sa Walahi
Allah Ya Fishi
Muungode Mal Lawan Allah Yasaka
Masha Allah
Allahu Akbar Allah yakara shiryar damu bakiɗaya
Allah ya saaka da alkhairi
❤❤❤🎉🎉🎉
Realy appreciate 🙏
Ya Allah karufa asiri
❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤
Allah yasaka da alkhair
Wannan gaskiyane ml lawan ❤❤
🥰🥰🥰🥰💪💪💪💪
Allah kara lafiya ya sheikh.
Allahu akbar
Allah ya qara tsare mana ku
Allah yabada lada
Malam ko mu matan ma da rawar da ba zamu kasa takawa ba,sai dai Muna da limit da musulunci ya bamu if not wallahi da arzai yaji raddi
Allah yabea da gidan Al jannah
Allah ya tsareka malam🤲
Har a Maiduguri sojoji sun raba kaset nima nasamu
Amma bakai halin sa ba
KAFARA NADE,TABAR.MAR..DUK.SAIALHA.YATONA.ABINDA.KUKARUFE
Allah yarufamana asiri duniya da lahira
Ina tare dakai y sheikh
SON ZUCIYA DA KIN GASKIYA SAI YAN iZALA, DUK HUJJOJIN VIDEO CLIPS DA NA SHEKAU DA NA SHEIKH ALBANI ZARIA DANA BAFFA HOTORO BASU ISHEKU HUJJA BA, ALLAH YA JIKAN SHEIKH JAAFAR, AMMA KUSANCEWA YAYI KUSKURENNA
Hmmm dan uwa ka fada ba dai dai ba gaskiya amma ka sake du bawa dai
Kai de danwahala ne Mastiyaci banza kai waye inba maksryacinba wawa
Kai lawan tarawi bak trbiy
Wallahi kai jahiline sabida
Hauk mutumi da ya haifek
Kace mai rashin kuay
Wallahi Kai jahiline
Toh mai ilimi
Kasan Allahne
Assalamu alaikum jama'a da kuma yadda ya kamata su sassauta
Sai cika baki aka iya, mun san komai
Wawa jahili kare Dan akuya
Sai dai haushi sunnah leka gidan kowa
Wlh tlh izala sune Boko Haram Ina da Lili
Ku kuma darika arna masu cewa kowa Allah ne
Na hauka da Chari ba
Yakamata ka kawo dalilin naka dan gidan inyass malamin kowa Allah
Son zuciya zai kai ku ga halaka, kunfi kowa sanin sunnah itace gaskiya, amma kun makalewa bid'a da zindikanci da kafurci
Izalah itace boko haram
Izalah itace boko haram
Izalah itace boko haram
Kai ba adali bane dan uwa
Ihu bayan hari na Jafar Adam,sai da ya dora su Muhammad Yusuf akan koyar da taadanci sannan wai zai ce ya bar boko haram . Ai mun ga video da ya ce, "Ku kuka koya mana kuma wallahi ba za mu bari ba". Ya kuma sa video na Jafar yana koyar da taaddanci. Wallahi Mr. LAST ba ka da tarbiyya kuma maqaryaci ne kai mai Neman suna kawai.
Ina vedio yake
@@mubarakmuhammad8623 Kai ba ka gan shi ba? to ka duba UA-cam sosai za ka gani. Kuma ma Dan uwanku Baffa Hotoro shi ma ya kawo hujjojinsa don matasa su gane.
Mu wlh bamuko sanshi ba wlh
To izala ikon shedan ko ku so ko kar kuso kune boko haram.....
Hmmmmmmmm izala boko haram ne
Darika arna masu cewa kowa Allah
Shegiya izala ba tarbiya munada tabbas wlh izalace Boko haram
Ita kuma darika arna masu cewa Kowa Allah
Yan boko Haram ne mana
Darika arna masu cewa kowa Allah
Kune Yan boko haram
Ku kuma arna masu cewa kowa Allah