Malam, Allah ya sa ka da Alkhairi. Zaiyi Kyau Masu Hannu da Shuni Ma su Kishin Daukaka Haddin Allah da Su rinka daukar Nauyin wadannan Karatu da wannan Malam ke yi domin bazawa Musulmin Duniya. Yin Hakan zai Jaddada Hadin Kan Musulmin Duniya. Ina so Malam ya taimaka mini da Nambar wayarsa. Ni Dan Jarida ne a Kano. Ngd.
Masha àllahu Malan yafadi GASKIYA Allah yahada kan musulmai al Umar annabi mahamadu rasululahi saw sallalahu alaihi wassallam Allah ya bamu IKON BINTA GASKIYAr Allah ya tamakemu dan annabi mahamadu Saw
Assalamu alaikum warahmatullah, Akaramakallah Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana, ya saka da alheri. Irin wannan karantarwar duniyar Musulunci musamman Nigeria ke bukata don samun haɗin kai da zaman lafiya tsakanin mu. اطيعوا الله ورسوله ولاتنزعوا فتفشلوا وتذهب ريحكم واصبروا.......... واعتصموا بحبل الله جميعا ولا تفرقوا........... . To Akaramakallah tsakanin ka da ALLAH menene matsayin maulidi a musulunci. Na yi wannan tambayar ne don na ga ka na faɗin GASKIYA. shima ya kamata ka yi bayani akan shi.
Wannan maganah Akwai son zuciya WLH munafada yan darikane soboda karyar dasuke Yi wa Allah da manzonsa ne Kuma in muka barsu duk sai sun Bata Wannan Addini malan karya kakaiyi mubi masu son Bata Addinin Allah
Allah yasaka d alkhairi, Allah yakara fahimtar damu gaskiya yabamu ikon binta yasa dukkan malamai suyi koyi dakai,hakan shine zaihada kan musulmai, Allah yasa mudace duniya d lahira
Wannan malami ya fadi warwas, wannan malami bai san menene darika ba, yana da kyau Mallam ya koma ya yi bincike akan abun da ya bambanta izalah da darika, kuma dan izalah na asali da izalar gaske bai yin abubuwan da ka lissafa. Tabbas bambancin izalah da darika aiqda ce ba wani abu ba.
Malam,
Allah ya sa ka da Alkhairi.
Zaiyi Kyau Masu Hannu da Shuni Ma su Kishin Daukaka Haddin Allah da Su rinka daukar Nauyin wadannan Karatu da wannan Malam ke yi domin bazawa Musulmin Duniya.
Yin Hakan zai Jaddada Hadin Kan Musulmin Duniya.
Ina so Malam ya taimaka mini da Nambar wayarsa.
Ni Dan Jarida ne a Kano. Ngd.
Masha àllahu Malan yafadi GASKIYA Allah yahada kan musulmai al Umar annabi mahamadu rasululahi saw sallalahu alaihi wassallam Allah ya bamu IKON BINTA GASKIYAr Allah ya tamakemu dan annabi mahamadu Saw
Amin ya hayyu ya qayyumu 🤲.
Wallahi malam kafikowa gaskiya a izalar ko 💘💘💘💘👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻
Allah yasaka ma sheikh Aliyu Ibrahim kaduna da gidan Aljanna
Masha Allah
Jazakallahu khaira mlm
Allah sariki Doniya inama malamai zasukuyi dawan gaskiya da abubuwa Sun tafi daidai mlm allah yasaka d alkairi alhamdulilh
Allah ya kara wa malam lafiya
Allah Ya taimaki Mallam Ya qarama rayuwa Albarka.
Masha Allah..Allah yasaka da alkhairi..
Saidai maganar gaskiya malan wani lokaci kana magana kamar bakasan ainihin aqidar yan dariqu ba
Allah yabiya
Allah yasakada alkhairi Allah yakarawa malam lpy banida malamin da yake burgeni a Izala inba wannan malaminba
Allahu akbar Allahu Akbar Allahu Akbar hake nakeson gaskiya idan tazo gaskiya agayeta
Allah ya saka
Karatu malam yana kyau.
Nidai nadaina yin kudungoro
Na yarda da ikhlasinsa
Gaskiyane malam
Malam Allah ubangiji ya saka Maka da alheri wlh naji dadin wannan waazin
Assalamu alaikum warahmatullah, Akaramakallah Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana, ya saka da alheri. Irin wannan karantarwar duniyar Musulunci musamman Nigeria ke bukata don samun haɗin kai da zaman lafiya tsakanin mu.
اطيعوا الله ورسوله ولاتنزعوا فتفشلوا وتذهب ريحكم واصبروا..........
واعتصموا بحبل الله جميعا ولا تفرقوا........... .
To Akaramakallah tsakanin ka da ALLAH menene matsayin maulidi a musulunci.
Na yi wannan tambayar ne don na ga ka na faɗin GASKIYA. shima ya kamata ka yi bayani akan shi.
Masha Allah kaji gaskiya Allah ya saka da alkhairi malam
masha Allah tabarakallah mlm Allah ya kara lfy mlm
Allah ya saka da alheri 🙏🙏🙏🙏❤️❤️❤️❤️💚💚💚💚💚🧏🧏🧏🧏🧏
Allah ya tsare malam
Well done Allah ya hada kan musulmai
Malan Allah yasa kugama da duniya lahiya albarka shigaban duniya da lahira
Allah ya saka da alkhairi malam.
Allah ya kawo hadin Kan Musulmi
Salamualaikum gaskiya kaimutiman kirkine gaski kawai kakeso wallahi daana daawa haka dajamaa sunfahimci addini
Masha-, allah
الحمد لله تمام
Allah ya saka da alheri
Allah ya kyuata
Allah yayiwa rayuwa albarka
Excellent , May Allah bless u sir
Allah ya Kara lafiya Aameeeeeen 🤩❤ S.A.W ❤❤❤❤❤❤💋 Mungode sosai 😘
صل الله عليه وآله وصحبه وسلم
Wannan gaskiya ne malam allah ya kara basira kufadi gaskiya idan kunsani Malamai
Allah yakara ilmi
Allah ya Kara sanni
Allah ya saka maka da alkairi malam
Allah ya karawa malam lafiya. Irin ku akeso acikin al-umma.
Wannan maganah Akwai son zuciya WLH munafada yan darikane soboda karyar dasuke Yi wa Allah da manzonsa ne Kuma in muka barsu duk sai sun Bata Wannan Addini malan karya kakaiyi mubi masu son Bata Addinin Allah
Allah ya hada kan mu Malam
Masha allah
Allah yasaka daalhaira
ALLAH ya karama basira
Jazakallahu khairan
Wannan gaskiyane Allah ya saka da alkhairy
Que le tout puissant vous protège accompagner
Masha Allah
Allah ya kara lafiya
Allah chikara lafiya malama
MASHA ALLAH, ALLAH YASANYA ALHAIRINSA AKAN WANNAN AL'AMARI
Gaskiya mln da za'a samu ire-iren ku da anzauna lafiya
Ya sheikh Allah ya karamaka Nisan rayuwa danisankuna dakurin
ماشاء الله
Malam Allah ya saka da alheri
Allah yabada lada Malam
Macha Allah Malam Allah yabiyaka
Allah ya kara lfy mallam gaskiya ne
Hakane malam
Allah Yakareka Yakara Haske Yakara Tsawon Rai Yakuma Karomana Irinka Ya Malam
Kaji gaskiya dai
allah yassaka da alkairi Malan gàskiya daci gareta..allah yassa mudace 🤲🕋🤲🕋🤲🕋🤲🕋
Allah yasaka d alkhairi, Allah yakara fahimtar damu gaskiya yabamu ikon binta yasa dukkan malamai suyi koyi dakai,hakan shine zaihada kan musulmai, Allah yasa mudace duniya d lahira
Alhamdu lillah Masha Allah
Allah yasa kama malam da alkhairi
Masha allah allah yahada kan Muslimi baki daya allah yasaka da alkhairi
Gaskiyane
Allah yasaka da alkairi
Masha allahu allah yasa mudace 👏♥️♥️
Allah yasa mudace hanya madaidaciya
Ihidinasiratalmustakhimm
Allah yasaka mlm.
Allah yakara lafiya
Gaskiya ne
Allah yakara karo mana irin wadannan malamai
Alhamdulillahi Mal Allah yasaka afadi gaskiya komai dachinta
Allah yabiya malam
Allah..ya..Bada..lahda..malan
gaskiyane MLM
Allah yasakawa Malan da aljanna
Allah ya sakamaka da gidan aljanna
Musulmi Dan uwan musulmi ne
kowa yabi kowa
Allah ya baka lada
Maa Shaa Allah
Allah yasaka da alkhairi
Masha Allah jazakallahu khairan
Allah ya saka da alkhairi
Allah yasa mu dace
MUngode malam kafadin gaskiya rabudasu suta ihunsu gashi suna tabin Yan siyasa duk sunayi 😭😭😭😭
Ya sallam
Masha Allah 👍 malam
Allahu yabiyaka malan yaqara haske makaranta
masha allh
Allah yasakawa malam ni dandariqane amma najidadi damaganarka
Allah Ya Kyauta
Sheikh Abubakar mukhtar yola
Merci cheïck
wannane gaskiyane malama
Allah yabiyako Amen 💖💖💖🇳🇪🇳🇪❤️🧡🇳🇬🇳🇬
Akidanfa ita ba komaibane kaji tsoron Allah
Merci boquou le vrai marabou
Allah yasaka muna godiya sosai
❤ 🤍 🤎 💟 💚 ❤ 🤍 masha ALLAH ❤ ❤ alhamdurillah ❤ ❤ ❤ ❤ ❤
AMEEM
Wannan malami ya fadi warwas, wannan malami bai san menene darika ba, yana da kyau Mallam ya koma ya yi bincike akan abun da ya bambanta izalah da darika, kuma dan izalah na asali da izalar gaske bai yin abubuwan da ka lissafa.
Tabbas bambancin izalah da darika aiqda ce ba wani abu ba.
Allah yakara basira malam