Allah yasaka da Gidan Aljanna Malam.matsalar "yan bidi'a it ache idan kache Allah yana ko inna to angudu ne amma ba-atsiraba kenan ko innama itama makaniche ai sukaiwa Allah din saboda toshewar basira.
Masha Allah, kaji magana irrin na ilimi Allah swt ya karawa malam lafiya da fahinta da basira da nisan kwana mai Albarka. Ahsanallahu ilaikum Barakallahu fikum wa Jazakumullahu khairan.
Haj saudiya mal Allah yasa ka da Alkairi Allah ya tsare mn ku ytsare mn imaninmu sunnah sak bid, a Sam insha Allah mal Lawan yafika da komai malam sunnanmu alhmdllh Allah ya basu iLmi
Assalamu alaikum Wato shi Mallam ya dauka cewa shi Allah irinmu ne idan muna masallacin Imamu Ahmad to ba zai yiwu a daidai lokacin muna wani masallacin ba, ko kuma ba zai yiwu shi mallam gashi a kano kuma a ganshi a wata jiha kuma a lokaci guda ba. Har ma ya ce duk wanda ya fadi haka ya karyata Qulhuwallahu...inna lillahi wa inna ilaihi raji'una!!! Wannan ya nuna ashe mallam bai san Allah ba kenan. Domin Allah Qadirun ne akan komai babu abinda ba zai iya yi ba. To me ne ne kasantuwar Allah yana ko'ina din? Ko shi mallamin in Allah ya yarda masa sai a ganshi a ko'ina. Wata tsiya ce kasancewa a ko'ina din? Qulhuwallahu ba ta magana akan Allah ya daidaita a kan alarahi ko yana ko'ina maganarta kawai Allah Shi kadai ya ke, bai ce ba ya ko'ina ba a cikin surar. Duk sanda mu yan dariqa mu ka ce Allah ya na ko'ina ba fa muna nufin mu ne mu ka fada ba, Allah ne ya fada da kansa cikin suratul Hadid( WA HUWA MA'AKUM AINA MA KUNTUM) ...kuma shi yana tare daku duk inda ku ke. Imaninmu shine yana tare damu da zatinsa da iliminsa da dukkan siffofinsa. Babu inda Annabi Sallallahu alaihi wa sallam ya ce Allah ba ya tare da bayinsa da zatinsa sai iliminsa kawai in akwai ku kawo? Duk inda a ka yi bayanin ilimin Allah a cikin Qur'ni ko Hadisai ilimin ne ake son a yi bayani ba wai an kore tarayyar ba. Shedan yana tare da mu duk inda mu ke da zatinsa ma'ana da kansa, Mala'ikan mutuwa yana tare damu duk inda mu ke. Shedan guda nawa ne, malaikan mutuwa guda nawa? Wannan duniyar da mu ke ciki guda nawa ta ke? A cikin mala'ikun Allah fa akwai wanda kafansa daya ta yi wa duniyar yawa kuma Allah ya fishi girma! Dan haka cewa da mu ke yi Allah ya na ko'ina kuma da kansa shine: na farko shi ya fada. Na biyu Annabi Sallallahu alaihi wa sallam bai ja ayar ya fasaara ba. Na uku shi Allah shi ya barwa kansa sanin ya ya tarayyar ta ke. A takaice dai Allah ya ce ya daidaita akan Al arshi mun yi imani da haka ba ruwarmu da yaya ne daidaituwar? Ya kuma ce ya na tare da mu duk inda mu ke nan ma mun yi imani mun yarda babu ruwarmu da ya ya ne tarayyar. Yarda da Imani da maganar Allah sune gaba. Wahdatul wujudi kuma ma'anarta shine kadaitakar samammu. Ma'ana: Daya ne ya samar da kowa da komai, Dayan kuma shine Allah. Wallahu khalaqakum wa ma ta'amaloon: Allah Shi ya halicceku abinda ku ke aikatawa ma shi ya halitta. Babu kowa kenan sai Allah ba kowa Allah ba. Kowa ka gani Allah ne ya halicceshi, ma'ana halittu gabadayansu kayan guda daya ne wato kayan Allah ne, babu wani daya da wani ya halitta, wannan takaitattar bayani shine fa ma'anar Wahdatul wujudi! Ya Allah ka ganar damu!
Allah ya na koina, Allah ya halici sama da kasa, tou a lokacin da ya halici sama, shi yana ina? Kada ka ce arna suna cewa Allah ya sama, karya kake yi. Domin Allah yana koina (Omnipresent)... Kai malam,Sheik Junaidu ya fi ka Sanin gaskin akan wanan Raddi. Ku je ku nemi karatu.
Ina rokon yan' uwa dasuyi searching Dr Zakir naik akan ansar Allah yana Ina shida baya izala baya dariqa kaji Mai yace.... Hakika tabbas Allah na sama Amma power shi na ko Ina har yake Bada hadisin Annabi Muhammad (S.A.W) akan an tambayar wata Ina Allah yake tace "Allah (S.W.A) Yana sama, Annabi muhd yace da ita lallai tanada imani
To Ni Banga raddi na ilimi ba anan , da Allah malan kafin Allah ya hallaci sama yana Ina Kenan ? Kuna tawili gasu wasu ayoyi Kuma wasu kuki musu tawili , ha'inci Kenan
Ga Hadisi na manzan Allah (s.a.w) wani yazo da baiwa zai "yan tata yachi annabi yamata jarabawa yachemata ainallah a-ina Allah yake tache huwa fisama'ah Allah yana sama yache waye ni tache Manzan Allah yache ka yantata muminache
Yana Saman Al'arshi wacce ya halitta kafin halitattar Saman Duniya, kafin halittar saman kuma yana inda ya barwa kansa sani. Kai idan kace yana ko ina kafin halittar sama da Alarshin, a ina ya fadi hakan?
Maganar da ake nuna muku Daban abinda kuke ganewa daban, cewa akayi ba'a ma allah wuri, haba malan dan Allah da ilimin ka, Ka bada misalin kulhuwallahu, walillahi masalul a'a Ala, dan rana guda nawa ce? Kuma ake ganin ta a ko ina ? Haba malan karka bayar da mabiyan ka mana
To kabawa kan ka ansa, tunda de har rana tana sama zaa iya ganinta ko’ina. Ka ga kenan Allah yana kallon mu a ko’ina muke, da iliminsa, tunda shi Allah guda daya ne. Surah AL- Iklas. Allah bu wayi gagara misali
Allah sarki kaida kakeda shehu amma saboda sanzuchiya irentaka wai masu chewa Qalallahu qala rasulullahi wai sune makiyyan manzo, makiyyan Dariku ne malaman sunna it ache gaskiya ba Manzan Allah makiyyan Annabi sune masu fifita shehu akan sunnar Manzan Allah.
To wakake tambaya kenan shi Allah da kansa yache yana sama Suratul Iklas Allahus samad kuma dayake Baku ganewa idan kache Allah yana ko inna ita ko inadinma ai makani che ai tunda ka jahilchi me kake chewa
Annabi Musa ya gana da Allah akasa Annabi yunusa acikin kifi kabamu Amsa akan haka sannan kuwarijawa Kunkare akwatance dagahanu sama Yayin addua kurmayanuna sama Yayin rantsuwa dankokuwa yadaga Sama yanunawa Allah haba haba Kakarata alqur ani mana ko hadisi Kamar yadda aka karantama kace Bahakabane gayadda yake Inkaisa malami haka ake yi bakwai Karya ko kwatanceba ku ba Allah Ba annabi sai kwatance dare da rana dawatama suishi sukada wannan Kwatancen naka malam kasake kirkiro wani sabo dan wannankam Kafadi kuma daga yau Bama Bukatar kwatance kawai Kitabu wassunna aya ko hadisi
Innalillahi wainna ilaihi raju'un wlhi katuba wlhi mallam, Allah na sama a'uzubillah a'uzubillah subhanallah. Allah ya wuce ace yana wani wuri wlhi..cewa haka rashin ilimi ne, rashin fahinta ne wlhi.innalillahi Allah yasa ku gane Alfarman sayyadina rasulillah 🙏🙏🙏 kana nufin gidan Allah yana sama kenan a'uzubillahi Allah ya shirya.
@@moussaalbani1689 . Ko ina, cewa Allah yana wani wuri rashin ladabi ne saboda shine maliccin sama da kasa, idan kuma kace min Allah yana sama, tambaya anan "kafin Allah ya halicci sama a Ina yake? Idan kace ga wajen da Allah yake kayi rashin ladabi gsky..saboda malamai sun nuna mana duk abinda kakeyi Kuma a ko Ina kake Allah yana tare da kai. Allah yasa mu gane inshaallahu
@@ahmedbasfar4181 tou dama ita musuluncin Najadi irin wadda kukeyi ai marasa kaifin basira da fahimta ke cikinta, meya kawo maganar bahaya cikin maganar Allah kuma?
Malam muna godiya. Alllah yakara tsare mana Malumanmu yakara lafiya da rayuwa mai albarka. Jzk khairan.
Allah yasaka da Gidan Aljanna Malam.matsalar "yan bidi'a it ache idan kache Allah yana ko inna to angudu ne amma ba-atsiraba kenan ko innama itama makaniche ai sukaiwa Allah din saboda toshewar basira.
الله أكبر الله أكبر ما شاء الله تبارك زادك الله إيمان وتوفيقا ياشيخ
Jazakallahu khairan ya sheikh Allah ta'ala ya kara lafiya
Masha Allah. Jazakallahu khairan mallan .sunnah sak.
ما شاء الله جزاك الله خيرا
Allah yabada lada🤲
Wallahi mun kwashi ilimi me yawa awannan bayanin masha Allah 🙏
Jaza kallahu kairan malam
Kaji magana ta gaskiya Allah yasaka da alkairi
Masha Allah, kaji magana irrin na ilimi Allah swt ya karawa malam lafiya da fahinta da basira da nisan kwana mai Albarka.
Ahsanallahu ilaikum Barakallahu fikum wa Jazakumullahu khairan.
Maa shaa Allah mallam, very excellent explanation. En uwa Allah ya hadamu akan sunnah
Jazakallahu khairan yah sheikhna ❤️🥰
Macha Allah wallahi kabi sunnah kahuta da hayaniya
Hakkun
Masha Allah wani karatu sai malaman dala dala kuwa yagane sai mararrebo Allah ya qara ganer damu ameen Allah yasa agama da duniyar lafiya malam
Allah yasakawa malamanmu na Sunnah da alkairi
Subhanallah wato Allah kuna nufin Allah baya ko ina
Kaima haryanzu bakafahim taba
Macha Allah malam inaimaka fatan alhairi malam Allah yatabatardamu akan sunnah
جزاكم الله خيرا
Masha Allah Malan Allah Ya saka da alkheiri Allah Ya jinkan iyaye
Masha Allah ,allah yakarawa rayuwa albarka ,da imani
Mlm mun gode Allah ya saka da alheri kaji raddi na ilmi ba irin nasu na tsageranci da rashin mutunci ba
Allah ya sakawa malam da Alkairin Sa.
Allah ya gafartama iyayanka
ما شاء الله وجزاكم الله
allah yasaka da alkairi malam allah yakareka daga sharrin yan bid'a malam
ماشاءالله تبارك الله 😭
Jazz kallahu hairan malam
Allahu Akhbar
Jazakallah
Allah ya saka da alkhair
Yasa aljanna fiddausi makoma Ameen yarabbi
Masha Allah
Allah ya sakawa malam da mafificin alkhairi Allah yaganardamu gaskiya yabamu ikon binta
Haj saudiya mal Allah yasa ka da Alkairi Allah ya tsare mn ku ytsare mn imaninmu sunnah sak bid, a Sam insha Allah mal Lawan yafika da komai malam sunnanmu alhmdllh Allah ya basu iLmi
Hakkun
Jazakallahu khairan
Allah ya bya Malan
Masha Allah muna bukatar Kaje sarki zaki page Dan Allah
Wanna malami yafi karfi page sarki zarki
Allah yasaka da Alkhairi
Masha allah malan allah ya ganar damu baki daya
Ay Malamin ga gagara misali ne ga hikma Allah ya bachi kewta ,Allah yasaka da Alhairi
Allah kareka mallam Allah kara fahimta da ilimi me anfani
ALLAH ya saka Ameen
Assalamu alaikum
Wato shi Mallam ya dauka cewa shi Allah irinmu ne idan muna masallacin Imamu Ahmad to ba zai yiwu a daidai lokacin muna wani masallacin ba, ko kuma ba zai yiwu shi mallam gashi a kano kuma a ganshi a wata jiha kuma a lokaci guda ba. Har ma ya ce duk wanda ya fadi haka ya karyata Qulhuwallahu...inna lillahi wa inna ilaihi raji'una!!! Wannan ya nuna ashe mallam bai san Allah ba kenan. Domin Allah Qadirun ne akan komai babu abinda ba zai iya yi ba. To me ne ne kasantuwar Allah yana ko'ina din? Ko shi mallamin in Allah ya yarda masa sai a ganshi a ko'ina. Wata tsiya ce kasancewa a ko'ina din? Qulhuwallahu ba ta magana akan Allah ya daidaita a kan alarahi ko yana ko'ina maganarta kawai Allah Shi kadai ya ke, bai ce ba ya ko'ina ba a cikin surar. Duk sanda mu yan dariqa mu ka ce Allah ya na ko'ina ba fa muna nufin mu ne mu ka fada ba, Allah ne ya fada da kansa cikin suratul Hadid( WA HUWA MA'AKUM AINA MA KUNTUM) ...kuma shi yana tare daku duk inda ku ke. Imaninmu shine yana tare damu da zatinsa da iliminsa da dukkan siffofinsa. Babu inda Annabi Sallallahu alaihi wa sallam ya ce Allah ba ya tare da bayinsa da zatinsa sai iliminsa kawai in akwai ku kawo? Duk inda a ka yi bayanin ilimin Allah a cikin Qur'ni ko Hadisai ilimin ne ake son a yi bayani ba wai an kore tarayyar ba. Shedan yana tare da mu duk inda mu ke da zatinsa ma'ana da kansa, Mala'ikan mutuwa yana tare damu duk inda mu ke. Shedan guda nawa ne, malaikan mutuwa guda nawa? Wannan duniyar da mu ke ciki guda nawa ta ke? A cikin mala'ikun Allah fa akwai wanda kafansa daya ta yi wa duniyar yawa kuma Allah ya fishi girma! Dan haka cewa da mu ke yi Allah ya na ko'ina kuma da kansa shine: na farko shi ya fada. Na biyu Annabi Sallallahu alaihi wa sallam bai ja ayar ya fasaara ba. Na uku shi Allah shi ya barwa kansa sanin ya ya tarayyar ta ke. A takaice dai Allah ya ce ya daidaita akan Al arshi mun yi imani da haka ba ruwarmu da yaya ne daidaituwar? Ya kuma ce ya na tare da mu duk inda mu ke nan ma mun yi imani mun yarda babu ruwarmu da ya ya ne tarayyar. Yarda da Imani da maganar Allah sune gaba. Wahdatul wujudi kuma ma'anarta shine kadaitakar samammu. Ma'ana: Daya ne ya samar da kowa da komai, Dayan kuma shine Allah. Wallahu khalaqakum wa ma ta'amaloon: Allah Shi ya halicceku abinda ku ke aikatawa ma shi ya halitta. Babu kowa kenan sai Allah ba kowa Allah ba. Kowa ka gani Allah ne ya halicceshi, ma'ana halittu gabadayansu kayan guda daya ne wato kayan Allah ne, babu wani daya da wani ya halitta, wannan takaitattar bayani shine fa ma'anar Wahdatul wujudi!
Ya Allah ka ganar damu!
Allahu Akbar. Kaji bayanai na Ilimi Wallahi
Nagode wannan raddin Yamin Masha Allah
Allah sarki wai a ika kwatatan zuwa gani malan safiana akan zuwa annabi SAW ga Allah SWA kuma wasu suga daidaine toh Allah ka shiryar damu
Merci 🌶️♥️🇳🇪
Malam, a je a qaro ilimi amma Ka daina halakar da jama a . Ka sani Allah sai ya tambayeka
Kema kayadda Allah na chikin kusfa alokachin da kake biyan bukata.kudawo chikin hankallin ku don Allah
Masha Allah,malam Allah yabiya.
Allah ya biya
Allah yasaka da alkhair Mallam daga Kuwait
Ameem
Yayi sosai malan Allah yasaka da alhairi
Allah yakarama ilmi,domin kare martaba da girman Allah
Manzon Allah yawuce fitsari atsaye arnen banza mushiriki Dan taimiya
Allah yashiryeku
Allah ya biya mallan amen
Wa iya zubillahi kayima Allah waje malan
Karya kake wallahi Allah Yana ko Ina makaryachin Banza
Kai ne babban makaryaci, domin baka Kore abinda Mallam lawan ya faba
Kadaina wahalar da kanka yadda sama halittar Allah ce ...haka ko.inama halittar Allah ce
Allah ya saka wa mallam da alkhairi. Gara aringa nuna mashi batar da bayin Allah ya ke yi
Annabi s a w yace Sama da qasa baza su yalwace Allah ba a. Inda zakasamu Allah cikin zucciyar bawa mumini
MALAM IBRAHIM ANNABI NE YACE ALLAH NA SAMA BA IZALA BA, SHAWARI KAJE MAKARANTAR DUNNAH,WALLAH ZAKA GANE GASKIYA
Wannan itace fahimta mai kyau ingantacciya daga mutanen farko mutanen kirki
Gam
Hakkun
Allah ya na koina, Allah ya halici sama da kasa, tou a lokacin da ya halici sama, shi yana ina? Kada ka ce arna suna cewa Allah ya sama, karya kake yi. Domin Allah yana koina (Omnipresent)... Kai malam,Sheik Junaidu ya fi ka Sanin gaskin akan wanan Raddi. Ku je ku nemi karatu.
Ba abinda yafi qarfin Allah tun kan ya hallici saman ma, shi yana nan. Allah buwayi gagara misali.
Sparrow, ka yadda Allah na bola ko shadda Kenan?
Kaji raddi na hankali Allah ya Kara basira.
Malam Allah ya sakama da alkhairi
Yayi malan allh ya sa mugané
Allah ya tabbatar da mu bisa dai dai.
Ina rokon yan' uwa dasuyi searching Dr Zakir naik akan ansar Allah yana Ina shida baya izala baya dariqa kaji Mai yace.... Hakika tabbas Allah na sama Amma power shi na ko Ina har yake Bada hadisin Annabi Muhammad (S.A.W) akan an tambayar wata Ina Allah yake tace "Allah (S.W.A) Yana sama, Annabi muhd yace da ita lallai tanada imani
Thanks
Allah Sarki ya biya Malam
Allah yabiya ka
Jazakallahu kaira
وهو فوق عرشه المجيد بذاته - ابو زيد صاحب الرسالة.
Malam kai katabbata allah Yana sama kawai
hello sir za ku iya duba imel ɗin da aka bayar? Ina so in yi aikina tare da tashar ku. Idan kuna sha'awar don Allah a sanar da ni
To mallam karAbuda su yan bid ah ne mallam
To abul fathi kaji. Kuji tsoron Allah.
To Ni Banga raddi na ilimi ba anan , da Allah malan kafin Allah ya hallaci sama yana Ina Kenan ? Kuna tawili gasu wasu ayoyi Kuma wasu kuki musu tawili , ha'inci Kenan
Allah sarki kaida Allah wayafi sanin kansa to shi Allah dakansa yache yanasama kai Allah ka-karamana fahimtar addini ga Gaskiya amma inna ka,jahilta.
Ga Hadisi na manzan Allah (s.a.w) wani yazo da baiwa zai "yan tata yachi annabi yamata jarabawa yachemata ainallah a-ina Allah yake tache huwa fisama'ah Allah yana sama yache waye ni tache Manzan Allah yache ka yantata muminache
Yana Saman Al'arshi wacce ya halitta kafin halitattar Saman Duniya, kafin halittar saman kuma yana inda ya barwa kansa sani.
Kai idan kace yana ko ina kafin halittar sama da Alarshin, a ina ya fadi hakan?
Sai sunnah sunnah sak
Bada ladahh
Maganar da ake nuna muku Daban abinda kuke ganewa daban, cewa akayi ba'a ma allah wuri, haba malan dan Allah da ilimin ka, Ka bada misalin kulhuwallahu, walillahi masalul a'a Ala, dan rana guda nawa ce? Kuma ake ganin ta a ko ina ? Haba malan karka bayar da mabiyan ka mana
To ai dan uwa abinda kamanta shine idan Kache ba'ama Allah makani to ai ko innama makaniche.Allahus samad meaning Allah nasama suratul iklas.
To kabawa kan ka ansa, tunda de har rana tana sama zaa iya ganinta ko’ina. Ka ga kenan Allah yana kallon mu a ko’ina muke, da iliminsa, tunda shi Allah guda daya ne. Surah AL- Iklas. Allah bu wayi gagara misali
Makiyan Annabi swa kawai Yan izala wai in sunnah Ku izala kuji tsoron Allah wanan shiné illimi da sunnah ?? Saman gidan wa ?? wa'iyazi Billa
Allah sarki kaida kakeda shehu amma saboda sanzuchiya irentaka wai masu chewa Qalallahu qala rasulullahi wai sune makiyyan manzo, makiyyan Dariku ne malaman sunna it ache gaskiya ba Manzan Allah makiyyan Annabi sune masu fifita shehu akan sunnar Manzan Allah.
Dan Allah izala ne in sunnah kai dan uwa muji tsoron Allah babu lala akida irin ta wahabiya wa wly
Toh mallam kaima katofa albarkachin baking ka, Amma kasamu kuhadu dashi Mai karatun agane Mai gaskiya,Akure Mai karya
Wana fasadi mahaukchi ba
To sai kafada mana kafin a hallici saman Allah Yana Ina ko kana nufin lokacin babu Allahn ne
To lokacinda ba sama akwai kasane Lokacinda ba kasa to yana Ina ?
Allah a sama yake
Kafin ya halicci saman kuma fah? Kodai lokacin a kasa yake 😂😂😂
To kafin ya halicci kasan kuma fah yana Ina?
Toh kenan Allah yanada makani Kuma dashida sama wazai dauki wanikenan?
To wakake tambaya kenan shi Allah da kansa yache yana sama Suratul Iklas Allahus samad kuma dayake Baku ganewa idan kache Allah yana ko inna ita ko inadinma ai makani che ai tunda ka jahilchi me kake chewa
Annabi Musa ya gana da Allah akasa
Annabi yunusa acikin kifi kabamu
Amsa akan haka sannan kuwarijawa
Kunkare akwatance dagahanu sama
Yayin addua kurmayanuna sama
Yayin rantsuwa dankokuwa yadaga
Sama yanunawa Allah haba haba
Kakarata alqur ani mana ko hadisi
Kamar yadda aka karantama kace
Bahakabane gayadda yake
Inkaisa malami haka ake yi bakwai
Karya ko kwatanceba ku ba Allah
Ba annabi sai kwatance dare da rana dawatama suishi sukada wannan
Kwatancen naka malam kasake
kirkiro wani sabo dan wannankam
Kafadi kuma daga yau Bama
Bukatar kwatance kawai
Kitabu wassunna aya ko hadisi
Annabi Musa (AS) hasken Allah ya gani, Annabi Yunus(AS) addu’a ya dinga yi har Allah ya ansa ya fitar dashi daga cikin Kifi
Hajiya sakina magana Allah yayi da annabi musa baki da baki kafin
Haske don haka bakibada amsaba
kikara tinani badajahili kike maganaba,,, sannan annabi yunusa
Kiran Allah yayi fanadane kafin doau
Donhaka Kikara tambaya kuma
Que dieu vou venis
Ubanka Da uwarka suke fitsari atsaye
A'uzu billahi menene Ashar, ka fadi Alheri ko kayi shiru
Wanan mutun ba malami bané na farko na biyu jahiliné to kakin Allah yayi sama Yana ina ?? Wawanci masu tunanin dabbodi ka koma makaranta
Kaga iren karatunda aka koyardaku kenan tashan che dakuma ashariya da'bakai haka dashine zaka ban mamaki
Akoma makaranta malan, Allah bajiki bane, aina Allah yace asan Yana sama?
A gidan uwarka
@@abdulkarimindabawa9832 Dan uwa zagi ba mafita bace, tambaya nakeyi a Ina Allah yace asan Yana sama.
Kaji raddi na hankali
و هل يستوي ربك مع هواك
سبحان الله عن ما يصفون
qu'Allah te récompense par son paradis éternel malam amine
لكن إعلم قصدي ، عن ما يقولون أن الله في كل مكان بل هو في السمآء على العرش استوى ،
Innalillahi wainna ilaihi raju'un wlhi katuba wlhi mallam, Allah na sama a'uzubillah a'uzubillah subhanallah. Allah ya wuce ace yana wani wuri wlhi..cewa haka rashin ilimi ne, rashin fahinta ne wlhi.innalillahi Allah yasa ku gane Alfarman sayyadina rasulillah 🙏🙏🙏 kana nufin gidan Allah yana sama kenan a'uzubillahi Allah ya shirya.
To dan uwa a ina Allah yake
@@moussaalbani1689 . Ko ina, cewa Allah yana wani wuri rashin ladabi ne saboda shine maliccin sama da kasa, idan kuma kace min Allah yana sama, tambaya anan "kafin Allah ya halicci sama a Ina yake? Idan kace ga wajen da Allah yake kayi rashin ladabi gsky..saboda malamai sun nuna mana duk abinda kakeyi Kuma a ko Ina kake Allah yana tare da kai. Allah yasa mu gane inshaallahu
Allah shiyache yana sama ba Malam bah Allahus samad Suratul Iklas dayake andoraku akan sanzuchiya
KAI JAHILI NE WALLAHI
@@ayshayarima978 Allah yasa mu gane Alfarman sayyidina rasulillahi 🤲🤲🤲
Karya kakeyi basalafe
Allah a sama yake wanan itace fahimtar magabarar farko tun zamanin Annabawa da suka shude har zuwa kan Annabi rahama
Idan kana bahaya Allah nawurin a fahimtan ka ko subhanna LAh
@@ahmedbasfar4181 tou dama ita musuluncin Najadi irin wadda kukeyi ai marasa kaifin basira da fahimta ke cikinta, meya kawo maganar bahaya cikin maganar Allah kuma?
@@ahmedbasfar4181 kajijaki
@@ibrahimadamu3792 akwai jaki kamar bawahabiye? Addinin yahudawa.
🤣🤣🤣
Jazakallahu khairan
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha allah