Hira ta musamman da hajiya kan hausawa mazauna saudiyya na kirki dana banza

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 18 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 167

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 3 роки тому +9

    Masha Allah malam Allah ya sakamaku da Alhairi inada gyara gamaganarta malam wallahi baduka yan aiki bane sukeyi iskanchi a saudiya duk dadai su aikinsu ya banbanta da namu sabida mu yan campany ne Kuma gaskiya nidai nasha fadi ce mufa yan kampani bama iskanchi yaucema kagan lokacin yin iskanci ko da yaushe kana cikin busy kuma mu bama zuwa ijaza irrin nasu yanhaka kaman yanda tafadane wayinda suke yin iskanci masu raina kudin ne wallahi kullun inji takaicin wanna shaida wanda bana Alhairi ba amma bazamuce wasu basayin iskanci ba amma wallahi malam wasuma basusan hanyan yan sukezuwa yin iskanci ba amma wasu suke bata wasu koni bana goyan bayan turo yara kanana ba dan inkai Allah swt ya kareka sukuma baka san yanda yaran zasufada ba wallahi malam nidai ta campany nazo kuma shekarana biyar kenan wallahi nidai bantaba gamuwa da irrin wanna hasarinba kuma bana fatan na hadudashi shiyasa komai da mutun zaiyi yana da kyau mutun yaringayin addua koda yaushe wallahi nayarda da maganar ummul khair wallahi nidai duk wayida nayi aiki dasu sai girmamawa stakaninmu wallahi basu taba nuna man wani launi na iskanci ba yau zan dauke number ku dukda manason yawan yin magana sai inta dauro bissalam
    Jazakumullahu khairan.

  • @rukiablsnsj9856
    @rukiablsnsj9856 3 роки тому +3

    جزاكم الله خيرا وبارك الله فيك

  • @iffggf2566
    @iffggf2566 3 роки тому +3

    Mashaa Allah Tabarakallah jazzakallahu khairran mallam

  • @aishaadamu7192
    @aishaadamu7192 3 роки тому +2

    سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

  • @abubakarahmad9948
    @abubakarahmad9948 2 роки тому

    To Allah ubangiji yakawo muku mafita amma gaskiya kuma da laifin ku mace taje saudiyya tai tazama sama da shekara goma kuma bayan tasamu abunda zata dawo gida tai amfani shi amma sai suki

  • @maryamhussain9522
    @maryamhussain9522 3 роки тому +1

    Masha Allah mallam muna godiya sosai ya Allah yabiya ku

  • @salisuidris798
    @salisuidris798 5 місяців тому

    Allah ya saka muku da alkhairi ga ku masu wannan shiri. Allah ya goyi baya wajen Kariya ga masu kiyayewa. Wadanda suka kauce hanya Allah ya shiryesu kuma ya gafarta mana gaba daya

  • @abdukabiru370
    @abdukabiru370 3 роки тому +3

    If it is it is it
    ماشاءالله

  • @zenabhey3633
    @zenabhey3633 2 роки тому

    Wlh karya takemuna allah ya isanmuna idan zakafadi magana karaka fadin gaskiya

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 3 роки тому +1

    Masha.Allah Allah yasaka da alkhary

  • @jamilaseydou8623
    @jamilaseydou8623 3 роки тому +3

    Djazakallahu khairan malan

  • @مدنيمنالمدينة
    @مدنيمنالمدينة 3 роки тому +1

    Allah ya karimu gaba daya
    اللهم أسترنا بسترك الجميل يا الله مدني من المدينة المنوره

  • @Babanhussinabido
    @Babanhussinabido 10 днів тому

    Allah ya sakawa hajiya

  • @lislamtv9461
    @lislamtv9461 3 роки тому +3

    Masha allah, Allah ya saka maku da alkhairi

  • @mikaellabdulkhalid864
    @mikaellabdulkhalid864 3 роки тому +3

    Allah ya kara tsare mu da munanan aiki malama Allah yaqa kara mutuncinki da mutuncin yan uwa musulmi baki daya amee

  • @حسينهحسين-ع3م
    @حسينهحسين-ع3م 3 роки тому +1

    Assalamu alaikum wlh malam wannan gaskiyane nidai shawara ta ahana yammata shigowa da qananan yara masu barah allah yy jagora amin

  • @isahibrahim9013
    @isahibrahim9013 2 роки тому +1

    ALLAH SHI sa ka muku da alkhairi

  • @jamilamohammed2539
    @jamilamohammed2539 2 роки тому +1

    Assalamu alaikum mlm ina Maka fatan alkairi Allah ya Kara lfy wlh mlm Duk abinda hjiya tafada gskiyyane Allah ya Kara karemu ya haiyyu ya kayyum 🙏

  • @muhammadabubakar2756
    @muhammadabubakar2756 3 роки тому +3

    Subhanallah Allah yakaremu Kuma masuyi Allah yashir yesu

  • @enasmohamed3953
    @enasmohamed3953 3 роки тому +4

    Masha allah ❤️

  • @ibrachimibrachim-e3j
    @ibrachimibrachim-e3j 4 місяці тому

    Allah yakiye gaskiya lalacewa takai mutuka tundakaga har gurin da allah yaware a aduniya wajen neman gafara wajen ibada kaga harkaga anayin zina guri kamar saudia wlh wlh allah kiyama takusa

  • @HauwaMuhammad-gk7zn
    @HauwaMuhammad-gk7zn 6 місяців тому

    Allah yakare mana imaninmu damutucinmu gabadaya

  • @aishaaisha9148
    @aishaaisha9148 3 роки тому

    Salam yagida malam nice 👌👍Aisha Abdullahi kofarmata nidai wallahi ehnazaune Agari 🇸🇦saudiya gaskiya niban sami mastalaba kowa darhri mastalasa Are nakamura ehtihakan ammadaweya Sai eh ♥are nijeria halikane too ehkaje saudiya saikaye Allah yakarawa malam lfy daehyalasa

  • @waselasa8574
    @waselasa8574 3 роки тому +1

    Allah ya shiryeki, maqarya ciya 'kece kika hadu da wannan masifar mudai bamuga haka ba , saboda bamuda bakin iyaye, kuma'aduniya gaba daya akwai nagari akwai nabanza' Allah saiya sakamana, mudai bamusan ana iskanciba, keda kikasan anayi, to kina bangaren yan iskanne , maqarya ciya .

  • @abdouniger54
    @abdouniger54 2 роки тому

    Abdallah, libya, allahyasakada, alkhairi

  • @زكرياابوبكرزكرياابوبكر

    جزاكم الله خيراً وبارك الله فيكم

  • @مرجانهلا
    @مرجانهلا 3 роки тому +1

    Mudai alhamdulillah wlh bamushiga wannan hali kuma yawancinsu wainnan masu maganan suke aikatawa saboda sukansu larabawan wlh idan kina musu aiki kika kama mutunci kina ibadarki shakkarki suke sukance karki hadasu Allah amma mata saisuzo sutabada kansu sai abuyafi karfinsu suzo suna fadefade Allah ya kyauta

  • @صفاءزهيري
    @صفاءزهيري 3 роки тому

    Wallahi gaskiyane Allah yasaka da alkhairi

  • @رحمهابراهيم-م2و
    @رحمهابراهيم-م2و 3 роки тому

    Allah ya saka da alkhairi
    Allah ya tsare mana imaninmu yasa mudawo gida nig lfy

  • @harunaabdullahi7815
    @harunaabdullahi7815 2 роки тому

    Assalamu Alykum Warahmatullah Dan ALLAH Mallam ataimaka mun da lambas hajiya

  • @goniisagonibukargonibukar5616
    @goniisagonibukargonibukar5616 2 роки тому

    ومن يردفيه بالحاد ✅✅✅
    ومن يردفيه والحاد❎❎❎
    👏👏👏

  • @aliinnimiali423
    @aliinnimiali423 3 роки тому +2

    masha allah yakarema ilimi

  • @abdulalameen6851
    @abdulalameen6851 Рік тому

    Kai MALAM Sannu da kokari Allah saka da ALKHAIRI
    Kuma Allah y’a sa ku ci gaba da wannan shiri har Asamu sakon ya Kai ga su mahukuntar Kasa me tsariki a yiwa tifkar hanci

  • @aboumaharadjimammaneabouma5249
    @aboumaharadjimammaneabouma5249 3 роки тому +4

    Assalamu alaikum abu A'ishah Barka da wannan lokaci wallahi ba Larabawan Saudiyya kawai wallahi sai ka shiga kasashen larabawa Zaka raina su amma akwai na kirki bazaa hadasu duka ba dan kasar 🇳🇪 mazaunin misuratah Libya

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  3 роки тому +2

      gaskiyane dan uwa ai tarihi dama ya nuna larabawa suna da san duniya da shagala Annabi ne ya gyarasu

    • @aboumaharadjimammaneabouma5249
      @aboumaharadjimammaneabouma5249 3 роки тому +2

      @@al-furqanwalhudatv malam mafi yawan su basu son bakin mutum so na tsakani da Allah sai masu Tauhidi daga cikin su

  • @hamissouharouna8361
    @hamissouharouna8361 2 роки тому

    Macha Allah yayi

  • @محمدالزهراني-س2ظ4خ

    Wlh munmun shigo kuma muna aiki tsakani da Allah bamukauce hanyaba saidai kibada shawara krabaryara sudunga shigowa shine kawai amma ayi jamau duka fasiqaine inadaja

    • @محمدالزهراني-س2ظ4خ
      @محمدالزهراني-س2ظ4خ 3 роки тому

      Malam mungode danasiha Allah ishiryemu bakidaya

    • @hajiahaj9685
      @hajiahaj9685 3 роки тому

      @@محمدالزهراني-س2ظ4خ slm mlm fatan alkairi allah yatsare mana imaninmu. Hajia alakara lfy

  • @cvbn7416
    @cvbn7416 3 роки тому

    Masha'allah allah kara lfy danisan kwana, mlm ni mazauniya saudiya ce idan da dama zanso mlm yabani dama dan nakara bayani akan zaman mu na kalubalen da muke fuskasta, sanan na karawa jama'a bayani akan kallon da ake mana mu mutanen banzane, masha'allah naji maganar da yar uwa tayi akanmu akwai wasu abubuwan wanda bata fada ba, so ina son nafada dan mutanen dabasu zoba su sani,nagode

    • @KhanKhan-ed1gq
      @KhanKhan-ed1gq 3 роки тому +1

      Anbaki

    • @cvbn7416
      @cvbn7416 3 роки тому

      @@KhanKhan-ed1gq wani Lokaci kenan ko kuma nayi voice.

    • @cvbn7416
      @cvbn7416 3 роки тому

      @@KhanKhan-ed1gq malam kace kabani sai dai nayi voice ta watsapp amman haryau banga kabude voice din ba, dan allah ka saurara akwai wata mgn da nayi wadda nake son a fadakar da al'umma akan ta wadda, marubuta da mkrnt wasu suna cikin halaka, kodan rayuwar yaranmu masu tasowa, zan maka bayani ata kaice, yanzu mlm basai ka Kalli findin bulufin ba yan arubuce zakasa samu, yanzu zina arubuce bari baro ake rubuta ta idan kayi ko karin kiyaye kanka daga kallon findin batsa, to gata arubuce, to ya kamata ayiwa jama'a karin bayanin illar rubutun da masu karantawa, nagode Allah taimaka ya kiyaye ka daga dukkan fitina da sauran musulmi baki daya aduk inda suke ameen.

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 2 роки тому

    Gaskiya program irinwan nan bashi da amfani kuma bawani darasi aciki kawai dai tamkar fallasane KUKUN sani ako ina aduniya babu inda ba nagari ko nabanza duk irin tsaran dakasa take dashi sai dai ace dasauki mosali kamar saudia karya ne mutum yace akwai gidan karuwai mai lasisi sai dai in mutum da mace ne suka shiryawa kansu haduwa anma akowa al,umma indai mace zatai aiki agidan wasu todole ne sai kasamu irin haka ko uba yabi ko dah yabi anma abinda kukeyi yanzu fallasa ne kuma haramunne

  • @ababakarbassirou8846
    @ababakarbassirou8846 2 роки тому

    Subhanallahi ,😭😭😭

  • @Salah-ko2so
    @Salah-ko2so 2 роки тому

    سبحان الله 😭😭😭😭 وحولاول فوة

  • @HosenaHosaena
    @HosenaHosaena 7 місяців тому

    Wllh mlm duk abinda tafadima hakane koma agaskiya Abinda wata lalacewar agaskiya iyayen jirgine sanadi Allah yakaremu

  • @issakatahirou2126
    @issakatahirou2126 3 роки тому

    Masha allah malan

  • @mashaallahmashaallah4959
    @mashaallahmashaallah4959 3 роки тому +2

    Aslmu alaiykmu
    Allah ya karamu na imani

  • @youlpeti3279
    @youlpeti3279 3 роки тому

    Hasbunala hu animunwakin

  • @SaniAgadez-sv2lz
    @SaniAgadez-sv2lz Рік тому

    Allah ya biya malan

  • @now9282
    @now9282 3 роки тому +1

    بصراحة انا من المواليد السعودية لكن مادري ويش يصير الله يستر

  • @hamdekalide985
    @hamdekalide985 3 роки тому +2

    Mashaallah

  • @MdMohammad-g7l
    @MdMohammad-g7l 7 місяців тому

    ي رب الله خيرا إشالله

  • @danhajiya999
    @danhajiya999 3 роки тому +1

    Masha Allah

  • @ahmadalhajiusman2484
    @ahmadalhajiusman2484 2 роки тому

    S

  • @nassirali2340
    @nassirali2340 Рік тому

    Allah ya rufamana asiri 🤲

  • @hauwamahamma
    @hauwamahamma 3 роки тому +1

    toh ai malam sai kafara tambayar hajiya tukunna shekararta nawa kuma yan uwanta ne sukaka wuta ko company

  • @mdiddiris2746
    @mdiddiris2746 3 роки тому

    Assalam malam .Allah yasaka da.alkairi

  • @tijjaniahmad5459
    @tijjaniahmad5459 3 роки тому

    Bakada aiki sai neman laifukan mutane allah ya shirya

  • @kolekole9810
    @kolekole9810 3 роки тому +1

    Wlh Kayyatakeyi

  • @بهخعه
    @بهخعه 3 роки тому +1

    Allah ya kywta

  • @DarulQuraldjolo
    @DarulQuraldjolo 3 роки тому

    Macha allah allah ya saka da alheri malame

  • @dimaladimala10
    @dimaladimala10 3 роки тому

    Allah sarki

  • @shamsudeen6433
    @shamsudeen6433 2 роки тому

    Aslm malam inaima fatan alkairi amman magana tagaskiya akwi kurakura amaganarki saboda wllh mafiyawan masuzuwa harka banza daman daka inda suka fito daman mutanan banzane naso ace kaba damar kira allah ya kyuta

  • @fatimaabubakar1570
    @fatimaabubakar1570 3 роки тому

    Allah yakake

  • @fggmaganimatafgakkarami3886
    @fggmaganimatafgakkarami3886 2 роки тому

    Allah yarufa asiri

  • @aishaaisha9148
    @aishaaisha9148 3 роки тому

    Malam wallahi mafi.arekasari wallahi baseman magariba are garirin saudiya malam wallahi masukawomutane arexalumaine nimahakanabayar dakudin

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 3 роки тому

    wih malam muma ma zauna saudiyya abin tauyi sayiba ne
    tin da in akaga yamana gakiya mukoma nejeriya bamuso kuma
    larabawa wih wih wahala sokeba
    mu kuma inmuka taraku din yan na
    jeriya suke ko acikin mu
    bamace sadai mu aykamu su
    to ina da lili wahal baiza muke
    mubasu surai mana amman dai kwa wa bazamu tafiba nejeri ba
    halkaje kamutu kacewa allah mi

  • @issoufououmar148
    @issoufououmar148 2 роки тому

    Macha Allah

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 3 роки тому +1

    Allah ya karemu saboda nima ina saudiyya

  • @aminamohammedsaleh2036
    @aminamohammedsaleh2036 3 роки тому

    Aslm Ina MN fatan alkairi gaskiya wlh mgnar ta gai Suwa ne sbd ni Yan uwa na suna Jin haushi na sbd b Bana samun kudi Amma ni Ina hannun kafini ne ni Kuma nace ba inda zan fita abuda n samu Allah yasa mishi albarka

  • @omarmohamad9196
    @omarmohamad9196 3 роки тому

    سبحان الله سبحان الله سبحان الله لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم انا لله وانا اليه راجعون

  • @bnmusaali3216
    @bnmusaali3216 3 роки тому +2

    Allah ya taimaka

  • @sdiallof2606
    @sdiallof2606 3 роки тому +1

    🥰🥰amin ya rabbi

  • @aishaaisha9148
    @aishaaisha9148 3 роки тому

    Gaskiyane hajiya bakikaryaba

  • @tanimantaniman6606
    @tanimantaniman6606 3 роки тому

    Allah yayimuku albarka

  • @yahuzazango4982
    @yahuzazango4982 3 роки тому +3

    Subahanalah😭😭😭

  • @ملاكالحزينة-ث5ظ
    @ملاكالحزينة-ث5ظ 3 роки тому

    Assalmu alaikum wa rahamatun wa barkatuhu malam mugode sosai jazakhan lahu bikhayri

  • @halimah3419
    @halimah3419 3 роки тому

    Wlh hakanemaganarta allah ysamudace kawai ymayarmugidajenmu lfy gawasularabawan basudakirki

  • @فوزيههوساوي
    @فوزيههوساوي 3 роки тому +1

    👍👍🤲

  • @muhammadauwal1423
    @muhammadauwal1423 3 роки тому

    Allah yasawaqa

  • @abubakarharunaisa6747
    @abubakarharunaisa6747 3 роки тому +3

    Aslm malan inaimaka fatan aikairi

  • @zenabhey3633
    @zenabhey3633 2 роки тому

    Allah kyauta

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 3 роки тому

    سبحان الله

  • @beedbe9071
    @beedbe9071 2 роки тому

    Wlh kinfadi gaskiya yar uwa nikaina nafuskanci matsar kwarto amma wlh bega fuskaba yana nuna mani amma sakamakon besamu dama gareniba yayimani wulakanci shida mahaifiyarshi suka zabda mani kayan abicina da kayan jikina sukatakabanisu da kafa

  • @yakcouboutv9077
    @yakcouboutv9077 3 роки тому +1

    Mashallah

  • @oumarmahamaduo2053
    @oumarmahamaduo2053 3 роки тому

    مر حبا

    • @SabiuRasta-mu4bc
      @SabiuRasta-mu4bc 7 місяців тому

      allah shiryemu allah sa mufikarfin zukatanmu

  • @waliedwalied2453
    @waliedwalied2453 3 роки тому

    Allah yamuna arzuki ameen

  • @abdulalameen6851
    @abdulalameen6851 Рік тому

    السلام عليكم ورحمة وبركاته

  • @fggmaganimatafgakkarami3886
    @fggmaganimatafgakkarami3886 2 роки тому

    Wallahi bakowabace take haka

  • @sabitouidrissa7354
    @sabitouidrissa7354 3 роки тому

    Amine

  • @avio338
    @avio338 3 роки тому

    Gaskiya mukan allahamdu lillah bamushiga wannan jarrabawarba Kuma akalamanki akwa gyara kince idan antafi ijaza dakin samuri suke tafiya mukam basan hakaba wallahu ta.ala a.alamu

  • @RASHA683
    @RASHA683 8 місяців тому

    Daman asalin abin karuwanci ne tun farko kadan ne sukeketarewa

  • @janadriahahmed6186
    @janadriahahmed6186 3 роки тому

    Wlh maganarta bakarya

  • @abdulalameen6851
    @abdulalameen6851 Рік тому

    جزاك كم الله خير 🙏🏿

  • @zikozackgym277
    @zikozackgym277 3 роки тому

    masha Allah yatemaka

  • @mamankadeejah5774
    @mamankadeejah5774 3 роки тому

    ABU AISHA FATAN ALKAIRI TABBAS ZAMAN SAUDI A SAI ADU A AMMA NIKAINA NASAMU GIDAN
    DA NAYI AIKK WLLH WLLH MAMAL
    UBA DA YAYANSA 2 SUKE BINA WANNN KENAM SANA KWANA INAGAYAMA MATSALOLI HAR YAY LOWADI NAJE GIDANSU AIKI AMMA ALLAH YATSALLAKAR DANI KUCIGABA SAGARGADI YA IYAYEN
    YARA SUFAHIMTA
    AKWAI MATSALOLI SOSAI ALLAH TAIMAKA

  • @بهخعه
    @بهخعه 3 роки тому +1

    Malam abamu namba sabida turo da sako

  • @umarauwal9640
    @umarauwal9640 3 роки тому +2

    Allah ya tsare mana Iya lanmu Amen

  • @فاطمه-ك5س3ه
    @فاطمه-ك5س3ه 3 роки тому

    Allah yabiya

  • @mannirabdu1231
    @mannirabdu1231 Рік тому

    Salm

  • @hajiyafirdaucykano879
    @hajiyafirdaucykano879 3 роки тому

    Wlh dan bananan lokacinda akai shirinnan dana bada gagarumar gudumawa ta bayani

  • @awalgovindaawalgovida9176
    @awalgovindaawalgovida9176 3 роки тому +2

    Malam allah yakareka amine

  • @mayg7415
    @mayg7415 3 місяці тому

    Malam da dai ka ringa shuru tayi magana

  • @tanimantaniman6606
    @tanimantaniman6606 3 роки тому

    Allah ya shiryamu gabadayan mu