slm amma har yanzu gine gine bai kare ba a Ukraine duk Yawan hare haren nan Gaskiya da ace Nigeria take karbar wannan wuta ai yanzu sadai toka tarage Allah kyauta
Yanzu kuma Biden soyake ya jawo abinda ze hana Trump hawa Mulkin America domin yakin Ukraine yakusa koma wa NATO da Russia wajen bawa Ukraine damar harba manyan makamai na America da england Cikin Russia Allah yakiyaye amma fa Akwai matsala Babba Nan bada dadewa ba
Masha'Allah
Allah ya Kawo aminci a duniya gabadai Amin ya haiyu ya qayum
Allah ya kaho mana ranar da kasashan yanma zasu juyama isra'ila baya kussa.
To Allah ubangiji ya kawo ma duniya zaman lafiya
Allah ya Kara basira
Aslm alkm Allah Kara basira Malam ya kare mana kasasan musulmai a fadin Dunya! From nijer country
Amin ya rabb
Allah Yakahu Dauke Ameeeen Ya Rabb
Malam abu aisha barka da warahaka ya ayki
ALHAMDULILLAH 🇵🇸☝️🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭🤲😭🤲😭 Amen
ماشاء الله
To Allah ya kawo sauqi
Malam Abu Aisha Allah yaqara maka lfy muna jindadin bayananka
Merci beaucoup j'espère que tu vas bien kayi hakuri gaskiya hakan ba à ji Da kha wuo
Munafata Allah yayimasagafara
Allah yatimaki muslmin duniyya Baki daya
Allah ya t'ai maka
وعليكم السلام ورحمة
❤❤❤
slm amma har yanzu gine gine bai kare ba a Ukraine duk Yawan hare haren nan Gaskiya da ace Nigeria take karbar wannan wuta ai yanzu sadai toka tarage Allah kyauta
Ai galibi hare haren rasha ba akan fararen hula. take yi ba ya banbanta da na isra'ila a gaza.
❤❤❤❤❤❤
❤
S,A,W
🇳🇪🥰🥰🥰👋🤝
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Allah duk inda musulmi suke katemakesu kabasu nasara
Sai Putin wuts🇷🇺👍👍💪
Sa
Akan Rasha aykin banza suke domin duk takunkumin zasu sa to su suke cutuwa
Amam Kai murna ka ye ke ba
Tau bare ka gan abenda zai faru en Tromp ya hau
🤲🤲🤲🤲
❤❤❤❤👍👍👍👍🇷🇺💪💪💪🤲🤲🤲☝️
Njj

Godiya muke