Gazawarmu ce ta jefa matasan Najeriya halin da suke ciki - Sule Lamido

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 29 тра 2024
  • Yayin da mulkin dimokraɗiyya ya cika shekara 25 da kafuwa a Najeriya, Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce gazawarsu a matsayin shugabanni na iya zama sanadin taɓarɓarewar tsaron da ya addabi ƙasar.

КОМЕНТАРІ • 32

  • @gazzalikabir8851
    @gazzalikabir8851 20 днів тому +1

    Babu dattijo a Arewa bayanka baba lamido ❤❤❤ Allah ya Kara Maka lafy da nisan kwana

  • @TasiuNakowane-wx9bd
    @TasiuNakowane-wx9bd 15 годин тому

    Allah yataimaka baba saikayishugabankasa inshallah

  • @AlhajiadamuYakubuwanzam
    @AlhajiadamuYakubuwanzam 18 днів тому

    Allah yskaramaka lafiya inagirmama Alh Sule Lamido saboda ayanzu aiyasanina shine kadai dansiyasan dayakeda Akiqidar saishi, shine kawai baitaba chanja jamiyarsa zuwawata jamiyaba. Awannan zamanin abunda mukarasa a Najeriya shine Aqida asiyasa kowayanzu yamaida siyasa Hanyar Neman kudi bawai Neman Mulki da ayiwa Talakawa aikiba. Allah yakara Maka lafiya dabasiraa Allah yamaka jagora Amin.

  • @user-jl8ve3vc2g
    @user-jl8ve3vc2g 26 днів тому +3

    Allah yasaka da alheri yaqarawa sule lamido lafiya danisan kwana Mai amfani Muna tare

  • @Attari956
    @Attari956 26 днів тому +2

    Allahi kara wa sule lamido lfy ❤ jagoran arewa ❤

  • @AbuAbdulqayyum-zo2oq
    @AbuAbdulqayyum-zo2oq 26 днів тому +2

    Allah ya jazamani mai jigawa

  • @lawalrabiubawa2102
    @lawalrabiubawa2102 26 днів тому +3

    ALLAH yakaho mana zaman lafiya wa kasarmu Nigeria

  • @babssankara1
    @babssankara1 26 днів тому +2

    Allah ya saka Da Alkhairi

  • @babssankara1
    @babssankara1 26 днів тому +2

    Allah ya kara maka lafia da. Nisan kwana dattijon Arziki masoyin jigawa

  • @el-yurabnavykdmusa832
    @el-yurabnavykdmusa832 24 дні тому

    Sai Baba Lamido

  • @ibrahimumar2660
    @ibrahimumar2660 23 дні тому

    Dan Allah baba sule kayi hakuri kuhadu da Kwankwaso da kauran Bauchi da El-rufa'i ku ceto Arewa🙏 wallahi kunada akida kuma kunada hangen nesa mizaihana ku ajiye matsalar dake tsakaninku domin ceton Yan uwanku na yankin Arewa!

  • @hafizsarki
    @hafizsarki 25 днів тому +1

    My best choice for president from the north.

  • @surajomuhammed9513
    @surajomuhammed9513 16 днів тому

    Gaskiya Jam iyan APC babu wata cigaba da ta kawoma Nigeria sai ci baya sun jefa Nigeria cikin mugun kunci😢

  • @ssahmad9637
    @ssahmad9637 26 днів тому +4

    Dattijo

  • @ibrahimal-karfawy8191
    @ibrahimal-karfawy8191 26 днів тому +2

    BBC hausa ,Ina labarin Kusan Malaman Ku

  • @SAIFULLAHIABDULLAHI-oe8ym
    @SAIFULLAHIABDULLAHI-oe8ym 25 днів тому

    Sule

  • @user-ov6ll6hv9v
    @user-ov6ll6hv9v 25 днів тому

    ❤❤❤❤

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 25 днів тому

    Ma sha Allah

  • @masudsaleh5155
    @masudsaleh5155 23 дні тому +1

    Sule Lamiɗo 🤣

  • @muhammadshafiu6504
    @muhammadshafiu6504 26 днів тому +1

    I always believe in bamaina far better than Adamawa. kwatanta hirar na da ta Atiku.

  • @abuhafsajibril
    @abuhafsajibril 26 днів тому

    Allah yayi mana maganin ku, Allah ya isa tsakanin mu da ku

    • @tajudeenidrith7513
      @tajudeenidrith7513 26 днів тому

      😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

    • @Phateemartothman
      @Phateemartothman 26 днів тому

      Alamu yabuna ke ko Kai badan jigawa bane

    • @SaadatuSalisu-ue9sn
      @SaadatuSalisu-ue9sn 26 днів тому +1

      Suna iya bakin kokarinsu Allah yasaka musu da Alkairi

    • @masudsaleh5155
      @masudsaleh5155 23 дні тому

      😅😅

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr 26 днів тому

    DADIN.ABIN.KOWAZAI.GIRBI.ABINDA.YASHUKA

  • @adamumohammedali7119
    @adamumohammedali7119 26 днів тому

    How can I started

  • @SAIFULLAHIABDULLAHI-oe8ym
    @SAIFULLAHIABDULLAHI-oe8ym 25 днів тому

    Sule