Baban cinedu so kake ya sanka ya jawo ka makwadaita kawai ku kuna ganindole a soku saboda sharrin ku. Aniyar ku ta biku. Banda Nigeria ta lalace ma mawaki , maroki har Yana da Baki. Arewa ta musulmai ce mu tarbiyya muke so akoyawa yaranmu .. ta Addini ba fitsara ba
Toh fa, Wai Dan film sakarai, dakiki, bakauye......shine yake challenging first class citizen irin El- Rufa'i. Wadanda suka turoka su n makara. 2027 is coming soon. Kujira
Wlh maganar ka gaskiya ne idan mukayi duba da ɓangaren ilimin jahar Kaduna wallahi koma baya aka samu akan da can domin malaman basu da gogewa kamar wadanda aka kora duk da suna da ilimi babu shakka , Ni da El-Rufai saidai ALLAH ya isa baza mu yafe mai ba 😭😭😭😭😡😡😡
Duk da abun da matakan da yake ganin ya dauka amma babu wani abun arziki da ya haifarwa jahar sai koma baya, wannan gwamnatin tafi ta El-Rufai komai wlh
Allah yasa mudace, Allah yamana jagora a dukkanin al'amurammu ✅ amma wannan shine ake Kira, ihuuu bayan harii
Khy kasan maiyi mulkini AI aiki sai Mallam wlh
Baban cinedu so kake ya sanka ya jawo ka makwadaita kawai ku kuna ganindole a soku saboda sharrin ku. Aniyar ku ta biku. Banda Nigeria ta lalace ma mawaki , maroki har Yana da Baki. Arewa ta musulmai ce mu tarbiyya muke so akoyawa yaranmu .. ta Addini ba fitsara ba
Allah yasa mudace, Allah yamana jagora a dukkanin al'amurammu ✅ amma wannan shine ake Kira, IHUU BAYAN HARII
Ihuuu bayan harii
godiya sosai ga El-Rufa'i abin da ya yi🤣🤣🤣🤣🤣 wannan mutumin yana samun wani abu
El. Rufa,i ai milkin soja yayi
Ai wallahi nassirou er_rufai baima fara ganin balai'ba sai nan gaba, badai ya kache musulmi ba? sama da mutum 1000 Bon farantama, buhari rai?
Katsinanci kawai wallah "yar gida kenan hassada mugun ciwo Allah sawaka Ameen
Wlh gaskiyane baban chenedu
Your right
Lkcn corona virus tun daga Lagos har Maiduguri ba inda ake tsoro kamar jihar Kaduna
That's good
Hakane gaskiya
Aikin banxa se yanxu xakufito Kuna mgnr banza meyasa lokachin bakufito kunyi mgn
Wanna Gaskiyaneh ❤
Lallai gaskiya
Annabi musa a gidan fir'auna ya tashi
Shi wannan dan wanne jahane
Karya kake dan uwarka
Bonne chance à Banban cinedu❤
Wawa Sakarai
Toh fa, Wai Dan film sakarai, dakiki, bakauye......shine yake challenging first class citizen irin El- Rufa'i. Wadanda suka turoka su n makara. 2027 is coming soon. Kujira
Shi dan film bashi da right fadar albarkacin bakin sa
Yana da yanci a Nigeria
To yan kauye mun shiga uku agun wayayyo yan boko
Da Gaske Ne
You just knew about Nigeria dan kauye saura kashe yadda suke saka locking nasu Idan akai haka a Nigeria Duk mutuwa zakuyi
Wlh maganar ka gaskiya ne idan mukayi duba da ɓangaren ilimin jahar Kaduna wallahi koma baya aka samu akan da can domin malaman basu da gogewa kamar wadanda aka kora duk da suna da ilimi babu shakka , Ni da El-Rufai saidai ALLAH ya isa baza mu yafe mai ba 😭😭😭😭😡😡😡
Wannan zalincin da yayi wa ma’aikatan kaduna sai a lahira dan ya cutar dasu.
maganar haka take nasiru dan axxalumine
Duk da abun da matakan da yake ganin ya dauka amma babu wani abun arziki da ya haifarwa jahar sai koma baya, wannan gwamnatin tafi ta El-Rufai komai wlh