Allahu Akbar Sheikh malan Busiri.tabbas kayi karo dan karamin dan akuaya mai zilliya maki daukar gaskiya. Wallahi kayi mai hujja yana zilewa...nafahimci cewa shi Yahaya masussaka ba gaskiya yk so ba yana son suna ne dai kawai.amma shima da kansa yasan yaji hujja..sanan nasan yasanda cewa ayoyin al qur'ani da dama suna cin karo da juna.
Kaji abun da kake fada idan hadisi bai karyata ayah ba kai baka da damuwa wannan shine asalin tufka da warawara kayarda akwai hadisan gaskiya kenan kamar yanda duniya tayarda da hakan kai jahilcinka yasa baka gane ba ba ilimi ba wannan shine Aikin jahilci dama gani kake kana burgewa duniya da masana suna maka dariya da takaicin irin mummunar bata dakake ciki
Magana Hujjar mai jan baki da ka kawo na Annabi Musa a s .ai yasha banban da irin naka.kaga duk cikin al qur'ani surori 114 babu yinda ake idan zaka karanta Al qur'ani to ga mai jan baki tare da kai..shi Annabi Haruna Annabi kuma asali samuwarshi saboda dan aji sakon Allah da kyau ne saboda harshen Musa Musa a s yanada dauri
Shehk yahaya mususuka ikon Allah Allah yakareka alfarmar annabi s a w
Allahu Akbar Sheikh malan Busiri.tabbas kayi karo dan karamin dan akuaya mai zilliya maki daukar gaskiya.
Wallahi kayi mai hujja yana zilewa...nafahimci cewa shi Yahaya masussaka ba gaskiya yk so ba yana son suna ne dai kawai.amma shima da kansa yasan yaji hujja..sanan nasan yasanda cewa ayoyin al qur'ani da dama suna cin karo da juna.
Kaji abun da kake fada idan hadisi bai karyata ayah ba kai baka da damuwa wannan shine asalin tufka da warawara kayarda akwai hadisan gaskiya kenan kamar yanda duniya tayarda da hakan kai jahilcinka yasa baka gane ba ba ilimi ba wannan shine Aikin jahilci dama gani kake kana burgewa duniya da masana suna maka dariya da takaicin irin mummunar bata dakake ciki
@@habibaliyu2237 gaskiya ne
Kaiii kaidaii jahile wlh
Allah yasaka da alkheri
Allah mejikai kahadamu aljanna firdausi yaganaddamu gsky
Allah yasa mudace
Allah Yaqara Lfy
Sheikh yahaya Allah yasaka da Alkhairi
my allah make us successful
Wannan tarkon dan khafi ne kawai zai iya yiwa masussuka kaf daya akai
Hakayake
Wayene shi
Karya Jake wallahy
Shk masussuka akwai kauce layi. Baya iya amsa tambaya.
Wow Allah ya saka Mada alkairi malam
Gaskiyane masussuka a sussukasu sisai
Masha Allah
Gaskiya qarara Allah yayi jagora sheikh masussuka 🙏
Gaskiya.giri da mozo
Waill don
Magana Hujjar mai jan baki da ka kawo na Annabi Musa a s .ai yasha banban da irin naka.kaga duk cikin al qur'ani surori 114 babu yinda ake idan zaka karanta Al qur'ani to ga mai jan baki tare da kai..shi Annabi Haruna Annabi kuma asali samuwarshi saboda dan aji sakon Allah da kyau ne saboda harshen Musa Musa a s yanada dauri
Ai alqur Ani yayi bayanin mai jawa annabi musa baqi
Sheikh musussuka Allah ya kara basira
Wllh malam Abdul jabbar nasiru kabara shine kawai zai masa kwaf daya
Maganarka hakatake
Hhhhhhhhhh wana shi
Allah yakara haskaka zukata
Dan Allah kagayama yadda Kake sallah
Bayadda za'ayi dan dariqa yakare sunnar annabi saw kumumu wannan muqabalar ta karyace'bakin su daya.
Karya kake dabba
Hhhhhhhh
Bakaine Farkon Fadaba Kasan Miye Mafita Kurum Kakira Malaminka Shine Mafita
Allahu ya sakada Alkhairi
Malam yahayya Allah yakara maka lfy da imani dakuma Nisan kwana
Very educative
i guess Im kinda randomly asking but do anybody know a good website to stream newly released movies online?
@Allan Jamal ehh I watch on flixportal. Just search on google after it =) -colin
@Colin Braden thanks, I went there and it seems like a nice service =) I appreciate it!
@Allan Jamal You are welcome :)
fact
Allah sakama d Alkhairi
Gaskia dayace wlh
Masusska tentetive reason excellent
Allah yasaka da akhairi mlm
Wai shin wannan dayace shi Rago ne to yanzu mai ya koma?
Zaki mana
Gsky ne mlm yahaya
God is great