Sheikh Yahya Masussuka Mukabala Allura ta tono galma 09022222391 mp4

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 114

  • @yusifibrahimmodibbo3088
    @yusifibrahimmodibbo3088 3 роки тому +5

    Allah ya daukaka alqur’ani da Masu bin alqur’ani bil basirati irin su sheikh masussuka

  • @ahmadaminu996
    @ahmadaminu996 2 роки тому

    Allah ya tonama malam masussuka. asiri kuma Allah yakara karatona msa asiri inkuma yana shiryuwa Allah yashirye shi da shida mabiyensa.

  • @wenbakeneadam3466
    @wenbakeneadam3466 11 місяців тому +1

    Sheikh yahya . I like your point of throwing half of the trash. You are completely right we have to throw the Hadith away

  • @shemssidin5722
    @shemssidin5722 3 роки тому +3

    , Allah yasaka da alkhairi shehk Yahaya mususka

  • @Mubarakzarra
    @Mubarakzarra 5 місяців тому

    Allah yasas saka da alkhairi malam Allah yakara basira Allah yakareka Allah kuma yanar da Al umma gaskiya ameen

  • @DanladiSani-vq9eq
    @DanladiSani-vq9eq Рік тому

    Allah yasaka da,alkairi

  • @ilyasuabdullahi4188
    @ilyasuabdullahi4188 Рік тому

    Allah bless Muslim

  • @Jamil_danwere
    @Jamil_danwere 3 роки тому +1

    Allah sarki duniya, Neman suna dayiwa Addini hawan qawara. Allah ya shirya ka

  • @ShehuAbubakar-z1z
    @ShehuAbubakar-z1z 2 місяці тому

    Alh kakaramana lmani taredatausayin kawunanmu mabiyan alquran

  • @aminunaim1573
    @aminunaim1573 5 місяців тому

    Allah yatashemu inuwa Daya gobe kiyama MLM masussuka

  • @inamafutaayau4755
    @inamafutaayau4755 Рік тому

    Wlh duk Wanda yabi Kur Ani kawai saiyabata ko bayaso Kuma dole yayi koyi d Hadith aikin annabin ko magnar sa dolene Dan bakomai yikeyiba acikin Quran

  • @sabiumande1502
    @sabiumande1502 Рік тому

    Masussuka jakin yahudawa

  • @AbdulKadir-nd2py
    @AbdulKadir-nd2py 4 роки тому +2

    Allah ya Qara basira da Lafiya

  • @malamshuaibu3661
    @malamshuaibu3661 Рік тому +1

    Alhamdu lillahi malam yahayya

  • @malamshuaibu3661
    @malamshuaibu3661 Рік тому +1

    Allah yabiya da alkairi

  • @MubarakLawal-r4e
    @MubarakLawal-r4e Рік тому

    Duk maibin hanyar da ba al,qur ani ba to akwai gyara arayuwar shi

  • @yusufabdulaziz3668
    @yusufabdulaziz3668 4 роки тому +2

    Allah yakarawa malan basira

  • @biniaminouscomputer316
    @biniaminouscomputer316 3 роки тому +1

    Yan hadisi dan bakuda hankali hadisinma wanikaryatawani yake katabajin inda aya alqur'ani takaryatawata aya kowace bayaninkanta take. Yan hadisi allah yakara ganar daku

  • @fatimabintulamido953
    @fatimabintulamido953 7 років тому +6

    ma sha Allah!Allah ya qarawa malam lafiya,ya qara tsare mana shi ya qara kare mana shi

  • @ahmadaminu996
    @ahmadaminu996 2 роки тому

    Dan Allah,dan Allah,dan Allah.kubani number wannan yaron dan kaduna.

  • @KITABUL_QURAN
    @KITABUL_QURAN Рік тому

    Duk hadisin da ya qaryata ayar acire shi kawai acikin littafin mana

  • @surajimuntala8364
    @surajimuntala8364 5 років тому +2

    Allah kashiyar da mu gabadaya

  • @fahadmuhammadmusa3010
    @fahadmuhammadmusa3010 6 років тому +2

    Masha Allah, Allah ya sakawa malam da Alkhairi

  • @kamaludddeenadamalharazimi2486
    @kamaludddeenadamalharazimi2486 5 років тому +2

    Yahya Masussuka Yasha Kayi ALLAH ya taimaki Sheik Shuaibu Kaduna Kayi Maganin La antacce dan masussuka
    ALLAH yataimaki Gaskiya

    • @muhdradhi3852
      @muhdradhi3852 5 років тому

      Kamaludddeen Adam Alharazimi kasaurara kuwa?

    • @moussasahabi325
      @moussasahabi325 5 років тому

      @@muhdradhi3852 slm dan uwa shiwannan mutumin ba gaskiya yakeso ba zagi ne yakeson yayi tarbiyar kungiya kenan

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому +1

      Kaidai kabi son zuciya kawai anma WALAHI ALLAH yahaya musussuka yafi huja

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому +1

      @@muhdradhi3852 baisauraraba

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому +1

      @@moussasahabi325 wanan maganar gaskiyace

  • @abbaali8149
    @abbaali8149 Рік тому

    Masha Allah 🤲

  • @aishayusif7198
    @aishayusif7198 5 років тому +3

    Allah yakara basirah malam kuraani gskia ne

  • @soumaiya_hassane3911
    @soumaiya_hassane3911 2 роки тому +1

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

  • @ambhausatv
    @ambhausatv 3 роки тому +3

    Qur'ani kawai👍

    • @sabiumande1502
      @sabiumande1502 Рік тому

      Ƙarshen ka wuta kuwa wallahi in dai har ka guji maganar Annabi

    • @ibrahimsulaiman7583
      @ibrahimsulaiman7583 Рік тому

      @@sabiumande1502 a Ina kasami wannan qa,idar haba

    • @sabiumande1502
      @sabiumande1502 Рік тому

      @@ibrahimsulaiman7583 Acikin Alkur'ani, وما آتا كم الرسول فخذوه وما نهاكم عنه فنتهوا
      Ka ƙaryata ayar in ka isa, Qur'anin ma baku sani ba

  • @bashirshuaibu2620
    @bashirshuaibu2620 5 років тому +2

    Allah fahimtar addini

  • @ahmadbello5922
    @ahmadbello5922 4 роки тому +1

    Masha Allah

  • @KamaladeenAhmad-bu2tp
    @KamaladeenAhmad-bu2tp 7 днів тому

    Duk Wanda yabi hadithn da alqur,Ani zai rabota

  • @musaumar3583
    @musaumar3583 4 роки тому +1

    Kai Allah karabamu da son zuciya

  • @abdullahisulaimanidriss2526
    @abdullahisulaimanidriss2526 5 років тому +1

    Musa Masussuka hayaniya .

  • @dayabousaidou8893
    @dayabousaidou8893 4 роки тому +1

    Amen summa amen

  • @isahaliyabagi4544
    @isahaliyabagi4544 5 років тому +1

    Aslm Muslim brothers and sisters please we should try to make peace. Don't involved yourself into want u don't known.

  • @isahaliyabagi4544
    @isahaliyabagi4544 5 років тому +3

    allahmdulillahi nobody should thick positive

  • @abubakaridris9443
    @abubakaridris9443 5 років тому +1

    Very good mallam

  • @salihumohammad4117
    @salihumohammad4117 4 роки тому

    naji dada dan sunna

  • @nouhouissaka2472
    @nouhouissaka2472 6 років тому +4

    Alh kara lafiya

    • @angelemmanuel287
      @angelemmanuel287 3 роки тому

      you probably dont give a shit but if you're bored like me atm you can stream pretty much all the new series on instaflixxer. I've been streaming with my girlfriend for the last months =)

    • @dariusprinceton5302
      @dariusprinceton5302 3 роки тому

      @Angel Emmanuel yup, been using instaflixxer for since december myself :D

  • @sanialmustapha4630
    @sanialmustapha4630 4 роки тому +1

    Masussuka kaji xoran allah ka karbo kwangila a oman

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому +1

      Wace irin kwangila kuma

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 роки тому

      Yan Oman din ma sun fara gano munafuki. Yanzu baka ga tumbinshi ya yi qasa ba?

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому

      @@nurajafar8366 kai kaji tsoron ALLAH kai kulin baka iyayin komaiba sai shairi kai WALAHI munafikine hasasada dai kawai kakema malan yahaya musussuka sabida yagagari duk wani makiyin annabi S.A.W shiyasa kun rasa yanda zakuyi dashi shiyasa shairi kawai kuke tayi yanzu shima yanzu hakuma taganoku shiyasa kuke tayin baya kulin rudu kawai kuke kai koda gani dan izalane kafiri kawai wanda ya yarda yakarta aya akan yakaryata buhari ko musilim ko mawada malik wawaye kawai kunbi wawayan malanmanku jahilai kun dauka duk abunda suka fada shiyasa gaskiya sabida dakikanci irin naku yan ta'ada kawai idan kanada huja sai kazo aji mukabala anma kaikazauna shairi kawai ka iya wai ahaka kake NEMAN aljana duk abunda sheik yahaya musussuka yafada yanada huja kai miye hujaka dan wai wanan jahilin malami ASSADUSUNA yazo yanatama malan yahaya musussuka shairi shine kuka dauka gaskiyace yafada wawa dako kur'ani bai iya karantawaba balema fassara da ake dauka akai

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 роки тому

      @@nassirsaidu9114 waye kuma asadussunna? Kai ka san shi

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 роки тому

      @@nassirsaidu9114 duk wanda kaji yana maganar kullum muqabala muqabala to sakarai ne

  • @abubakarlamido6558
    @abubakarlamido6558 4 роки тому

    Ya Kake yagarin

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 4 роки тому

    Abubuwa uku da suka sa me-sassaqa ya fara wannan da'awa tashi sune
    1. Hassada
    2. Qawyanci
    3. Lalaci

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому

      IDAN ANA NEMAN MAI HASSADA DAGA GAREKA WALAHI ALLAH ANGAMA WAYE ZAIMA HASSADA BABU BAKAUYE SAI JAHILI LALACI BABU WANDA YAKAI WANDA YAKE GANIN KUR'ANI ZALA BAZAI ADINIBA SAI ANGAMA DA MAGANA DA BATA ALLAH BA KOTA ANNABI S.A.W
      WAISAI ANBI MAGANA WANI KATO MALIKU KO BUHARI KO MUSILIM KO TURMIZI KO ABU DAWUD GASUNAN BARKATAI DOMIN KO SANIN ADADIN LITATAFAI WANDA AKE RUBUTAWA WALAHI ALLAH KAI KANKA BAKASAN KO NAWABANE KENAN KODA SAIDASU AKE ZUWA ALJANAH KENAN BABUKAI CIKI

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 роки тому

      @@nassirsaidu9114 Dama mana, duk wadannan daka fadi qatti ne. Amma dai basu kai qaton qauye mai fitsarin kwance ba, kumburin dinka

  • @fdsjsirahanasyeeheje7613
    @fdsjsirahanasyeeheje7613 6 років тому +1

    malam yakubu kaduna kayidadai layasakadalhir

  • @gazaliabubakar3494
    @gazaliabubakar3494 4 роки тому

    Billahillazi masussuka Bakidaya ana nuna maka Hanya kana kaucewa bakidaya babu Ilmi a bayananka Face Kauce Kauce
    Shin Wanda aka Saukarwa Littafi shin Ya yamasu bayani Faqat? Amma katsaya kana kame kame Kan Qiyayyarka da Hadith,
    Bakasan Ilmin Maganar Annabi Ba (saw) amma Shi Shaikh Yasan Quran Yasan Maganar Annabi (saw) tayaya Kai masussuka Bakada ilmi akan Abu kazo kana batawa Jahilai Lokaci Domin duk Mai Ilmi ya kalli Wannan Yasa an Koyarda Ilmi mai tsada amma ina Jahilci ya maka katutu

  • @auwaluahmadudagauda7978
    @auwaluahmadudagauda7978 5 років тому

    YAHAYA masussuka ga tambaya sallar azahar rakaa nawa kakeyi? In biyu ne a INA ka samu in hudune a INA ka samu ka bani amsa a alqurani.

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 5 років тому

      Ba shi da amsa. Mayaudari kawai ai.

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому

      Kai dan ALLAH ni mabiyin kur'ani ne anma kafara bani a hadisi nikuma zankoma aiki da hadisai

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 роки тому

      @@nurajafar8366 WALAHI ALLAH kune ake yaudara da hadisai domin babu magana hadisai

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 роки тому

      @@nassirsaidu9114 Mun yarda da hadisai, ku baku yarda da su ba. Saboda haka ba zaa kawo hujja da hadisai ba a nan. Amma tunda mu da ku duk mun yarda da Alqur'ani so sai ku gaya mana surar da ayar da ta fadi rakaa nawa ne sallar azahar.

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 роки тому +1

      Ina tanbayi Mesussuka ya fada mana waye ya koya wa annabi Muhammad sallah. Idan ya yarda cewa Allah ne ya koya masa to ya nuna mana ayoyin da suke koya wa annabi sallah.