Allah ya kara was malam Yahaiya ilimi da tsoron Allah amin, gaskiya wannan hanyace mai kyau sosai wajen fadakar da mu musulmin duniya Allah ya saka da alkhairi.
Ina matukar jindadin Wannan hanyar ta zamani da kake amfani da ita waje baiyanawa alumman musumin duniya Mai gaskiya addinin musulinci Allah ya sakama da alkhairi ya Kara maka kwarin gwuwwa da lafiya damu da Kai nakidaya amin Mungode.....
Allah biya malan yahaya qur'an only Kuma kai mai wannan chanel din kamar yanda in izala suka ce sunan su ne in izala to kabari indan mutum ya fadi sunan sa sai ka gayama sa Malan sunan sa musilmi kawaii
Wannan mutumin bayaninsa akwai munafurci yace Shiba Dan tatsine bane ba dan kurAniyun bane Amma Kuma kowa yasan shi Dan kurAniyun ne Kuma wallahi Sunada kungiyar Masu fashimta irin tasu har sun hada kudi sun Gina makaranta
Wanda duk yayi iman kuma yake aiki i da wani littafi bayar qurani shine dan tatsine saboda haka buhari da Muslim da mabiyansu sune yan tatsine Allah ka tsinewa dan tatsine
Alhaji aminu, shi addinin muslinci daya ne Kuma jagoranmu shine annabi Mohd s.a.w. duk muslimi Muslim ne,. Wanda yayi aiki da gaskiya toh zai samu rabo duniya da lahira, amma mun San yan ci da addini
Wannan Mutumin bataccene. Allah ya tsare musulmi daga sharrinsa. Ta Yaya zakayi addini ba tare da bayanin manzon Allah ba. Ta Yaya zaka fahimci Alqurani ba tare da da ka saurari bayanin da Manzon Allah yayiba? Allah ka tsare mana imanin mu. Jamaa ku tsaya kuyi amfani da hankalinku da basiran da Allah ya baku ku tantance duk wani abu da wani zezo muku dashi.
KB gombe kana kiran musulmi mabiya littafin Allah yan tatsine domin kamfaninka ya samu karbuwa gashi kuma jagoranmu annabi muhd saw baiyi izala ba kuma sahabbai ma hjaka dawa kake yin koyi kenan kai Dan izala ? Shaidan kake koyi dashi kawai
Pls we should not deceive people by putting someone picture who is not part of the program, I saw the picture of sheik Kabiru gombe Who is not part of it.
Ma cha Allah malan yahaya mususuka Allah ya kar basira
Allah ya kara was malam Yahaiya ilimi da tsoron Allah amin, gaskiya wannan hanyace mai kyau sosai wajen fadakar da mu musulmin duniya Allah ya saka da alkhairi.
Ya allah ka kunyatarda duk Wanda yakeso Yaga bayan mussulmi
Mubamu cidaadini bamu siyasaa duk litatafai daga qatosuke bukari Muslim muwada ahdlari ishimawai kurdabi jalalaini dasauran duk manzon Allah Bai sansuba shir yahudawane
Allah ya karawa malan yahya masussuka lfy.
Masha allah gaskiya ne wannan malama
Sahk yahaiya masusuka allah yakara lafiya danisankwna kuma munjidadi fahimta damu addinin allah mungaji dajin karya mungane gaskiya
Allah yakarama Malam Yahaya Ibrahim masusuka lfy
Ina matukar jindadin Wannan hanyar ta zamani da kake amfani da ita waje baiyanawa alumman musumin duniya Mai gaskiya addinin musulinci Allah ya sakama da alkhairi ya Kara maka kwarin gwuwwa da lafiya damu da Kai nakidaya amin
Mungode.....
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته جميع
Allah yatsare mallam Yahaya masussuka
Allah saka da alkhairi
Alhamdu lillah rabbil alamin
ALHMDLLH MALLAM
Masha Allah ❤️❤️❤️❤️🌹🌹🌹🌹Allah ya bada lada Ameena yarab 🌺
Maqiya Allah
malam litattafai
Allah ya Saka modibbo
❤❤❤❤❤😊
Allah yabiya m.yahaya misisima
Allah biya malan yahaya qur'an only
Kuma kai mai wannan chanel din kamar yanda in izala suka ce sunan su ne in izala to kabari indan mutum ya fadi sunan sa sai ka gayama sa
Malan sunan sa musilmi kawaii
لك شكرا
Qur'an is the only book for worship God without any doubt in it🙏
The only word of GOD is the quran
Shi sunan shi musulmi baa tasineba
Malam Yahaya masussuka wan nan dan tatsinan kadai na muqabala dashi bagwarine
Ahmadu haruna
Wannan mutumin bayaninsa akwai munafurci yace Shiba Dan tatsine bane ba dan kurAniyun bane Amma Kuma kowa yasan shi Dan kurAniyun ne Kuma wallahi Sunada kungiyar Masu fashimta irin tasu har sun hada kudi sun Gina makaranta
Yahaya kabirgombe
Innamin shiy,atihi la Ibrahim
Kune kukeyiwa annabi karairayi da cin mutunci kudinma yansiyasa ne yan ahlilsunna, muslinchi kawai shine addinin mu.
Wanda duk yayi iman kuma yake aiki i da wani littafi bayar qurani shine dan tatsine saboda haka buhari da Muslim da mabiyansu sune yan tatsine Allah ka tsinewa dan tatsine
Alhaji aminu, shi addinin muslinci daya ne Kuma jagoranmu shine annabi Mohd s.a.w. duk muslimi Muslim ne,. Wanda yayi aiki da gaskiya toh zai samu rabo duniya da lahira, amma mun San yan ci da addini
Mal Yahya masussuka Allah yakara lafiya da nisan kwana
Alha yabiaka maln yahya
malam yahaya masusuka agaya musu asalinsu tatsanawa
Shore shore shire baya hana mutuwa
افمن يمشي مكبا علي وجهه اهدى؟؟؟
Qibla FM gidan masussuka kuma kasani baa kada qur ani sai dai a kafurce masa
Slm
Wannan Mutumin bataccene. Allah ya tsare musulmi daga sharrinsa. Ta Yaya zakayi addini ba tare da bayanin manzon Allah ba. Ta Yaya zaka fahimci Alqurani ba tare da da ka saurari bayanin da Manzon Allah yayiba? Allah ka tsare mana imanin mu. Jamaa ku tsaya kuyi amfani da hankalinku da basiran da Allah ya baku ku tantance duk wani abu da wani zezo muku dashi.
We believe in Qur'an only not hadis
KB gombe kana kiran musulmi mabiya littafin Allah yan tatsine domin kamfaninka ya samu karbuwa gashi kuma jagoranmu annabi muhd saw baiyi izala ba kuma sahabbai ma hjaka dawa kake yin koyi kenan kai Dan izala ? Shaidan kake koyi dashi kawai
Muna godiya malan
Musulmi da ahlisunnah yakamata kuce
Pls we should not deceive people by putting someone picture who is not part of the program, I saw the picture of sheik Kabiru gombe Who is not part of it.
Deceive is a harsh word
Exactly, this really deceptive
Allah yan tsinema yan tatsine da yan qalakato
To suwaye Yan tatsine?
Masussuka kana nufin Annabi saw ba ya magana kenan?
Kai malan kabiru gombe bahoton ka zaka nunawa duniyaba kazo kuhadu da shiek yahya masussuka kuyi mukabala in zaka iya in kuma baka iyawa propaganda bataci
Malan yahaya musulmine kouma ya nada kewo indan za a magana ayi adaltchi
Bahaka yakamata kufadi music dadan izala
M.yahya musulmine kb gombe dan izala ne.
Yahaya wannan bahujjabace
Anacigiyar masussuka aqiblafm
Musulmi da dan qalakatu
Aslmu.malan.yahya.musussuka.allah.yabiya
Duk ubanda yakira babanmu da Dan tatsine Allah ubangiji ya tsine Masa albarkah tare da shi da duk masu Goyan bayan haka
لعنت الله عليكم
M.yahya musulmine kb gombe dan izala ne.
Duk ubanda yakira babanmu da Dan tatsine Allah ubangiji ya tsine Masa albarkah tare da shi da duk masu Goyan bayan haka
لعنت الله عليكم