Slm malam dan allah dan manzon allah s a w ❤❤❤ nayimafarkin mahaifiyata tahaifi danamiji tabanishi saimurna nakeyi ple mlm dan matsayin annabi muhammadu s a w afassaramin
Alhamdulilla wllh harnaji dadi abinda yake damuna kenan wllh inayawan mafarkin haihuwa dana tanbaya akacemi waibaza kara haihuwaba Allah yasaka da alkairi malam Allah yakara basira👍👍👍👍👍👏👏👏👏
Assalamu alaikum warahamatullahi ta ala Wa barakatuhu Malan dan allah minene fassarar mafarkin da mace tayi ta haifi tagwaye mata biyu alhalin tanada ciki
Alhamdulilah malam naji dadin wanann video in sbd yanzu natashi daga barci nayi mafalki na haifi da namiji har ran sunna nagani da mutanan da sukazo sedai malam harda awanda suka mutu,kuma muna neman haihuwa ne sosai natafa haihuwa amma daga baya ne haihuwa ta tsaya .ina bukatar adua
Slm inama malan fatan alheri dan allah malan inason garin bayanine akan yawan mafarkai barkatai,kuma wani sa'in innayi mafarkin sai inga abinda nayi mafarkin azahiri,mai ke kawo haka kokuma sai wani sa in ina zaune sai zuciyata tarayamin wani abu daban ,kuma da zan bincika abin sai inga gaskiya ne.dan allah malan ina son karin bayani ataimaka.
Sallam malam Allah yaqara basira Malam nayi mafarki wani abokina ya samun kofoffin gidana sanan Kuma ya 'kawata Jikin bangon Kitchen da makewayin cikin 'Daki. Allah yasa mudace
Assalamualaikum waramatullahi wabarkatuhu malam nayi mafarki ina naguda ankawo ambulance na jirgi akasakani aciki kafinmu isa asibiti na haihu dan bai gama saukaba sai kaman zan mutu sai inata fadin kaman shahada
Salam Allah yakara wa malam lafiya da basira tambayana shine idan mace mai juna biyu tayi mafarkin ta haihu lafiya amma kuma dan ba rai wannan mi yake nuni
Ameen ya rabbi 🙏 Wannan yana nuna damuwa da tsoro da me mafarkin take ciki amma kuma zata haihu lafiya lau insha Allah kuma rayayyene ɗan da za a haifa insha Allah
Wannan ya nuni ne da akwai wani abunda take tsoro game da haihuwan kenan ko take yawan tunanin sa? Amma ba wata matsala? Da zata biyo baya insha Allah?
Aslm MLM nayi mafarki n haihu d namiji duk jikinsa bayan gida Ina d aure Amman bantaba haihuwa ba sede bari ngd ALLAH yasaka d alkhairy nima kuma duk jikina bayan gidanne
Allah yasaka da alkairi
Malan Allah ubangiji ya tabbatar mana da alkhairi ❤🤲
Jizakallahu bi ni'imatíhí khayran bi khayran
Slm mallam Muna godiya mallam Dan Allah inada yarinya Bata wuce shekara shidaba nayi mafarkin tahaihu inda fassara Ina nema Dan allah
Allah yasa ka da Alkhairi
اللهم صل على سيدنا محمد وسلم تسليما كثيرا جزاك الله خيرا يا سيدي الحمد لله رب العالمين
الحمد لله
mu Nagode ya sosai❤❤❤
Allah yasaka da alkairi Muna godia
Jazakallahu khairin Macha Allah mugodia Malan Allah yakara lahiya da nisan Kwana
Allah ya saka da Alheri
macha Allah muna godiya sosai
Jazakallahu khair
Dan Allah Malam nayi mafarkin na haihu kuma ina da ciki wata takwas dan Allah a fassara min
Nima haka wlh nayi mafarki nahaihu Kuma inada ciki
Mashaa Allah malam na yi mafarkin na haifi da namiji
Malam wallahi jiya nayi mafarkin en haifamin da namiji har nasaka masa suna Ahmad dan allah ina neman karin bayani
Slm malam dan allah dan manzon allah s a w ❤❤❤ nayimafarkin mahaifiyata tahaifi danamiji tabanishi saimurna nakeyi ple mlm dan matsayin annabi muhammadu s a w afassaramin
Alhamdulillah 🙏, malam inna yawan mafarkin ya mace ,wlh malam nasamu chanji da nasara sosai a rayuwa na, malam Allah ya kara daukaka 🙌🙌🙌🙌
Alhamdulillah, Ameen ya rabbi 🙏
Nayi mafarkin na haifi ya mace jiya Alhamdllh,Allah ya cika min burina
Allah ya Saka da aheri
Masha Allah jazakallahu khairan
Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuhu Allah gafarta malan mutun kusan ukku sunamun mafarkin nahaifi mace amma ni bantaba yiba
Allah ya sada mu da Alkhairin shi amin
Alhamdulilla wllh harnaji dadi abinda yake damuna kenan wllh inayawan mafarkin haihuwa dana tanbaya akacemi waibaza kara haihuwaba Allah yasaka da alkairi malam Allah yakara basira👍👍👍👍👍👏👏👏👏
Ameen ya rabbi 🙏
MashaAllah. barakAllahu fiika.
Masha Allah MLM bani da aure nayi mafarki na haifi yarinya mai tsananin kyau Alhdulillah
Masha Allah za a samu labarai masu faranta rai
Allah ya kara basira
Ameen ya rabbi 🙏
Alhamdulillah
Ma sha Allah Allah ya sa mudace
Masha Allah
MachaAllah 🥰
Masha allah allah yasaka da alkairi allah ya kara basira
Ameen ya rabbi 🙏
Allah y saka da alkairi malam nima nayi mafarkin nahaifi yarinya mace kuma nazubar da jini sosai amafarkin kuma bani da aure amma bazawarace ni nagode
Dan Allah Mlm Kay I'm
Kayimin bayani akan nahaifi da namiji kuma se naga anhaifi ya mace duk lkc da matata tasamu ciki haka nakeyi
Malam Allah ya saka da alkhairi
❤❤❤❤ godiyamuke
Allah yasaka da alkairi 🙏❤️
Malam Dan Allah inada tambaya kan mafarkin damuwa
Assalamu alaikum warahamatullahi ta ala Wa barakatuhu Malan dan allah minene fassarar mafarkin da mace tayi ta haifi tagwaye mata biyu alhalin tanada ciki
Muna godiya malam
Alhamdulillah masha Allah
Alhamdulilah malam naji dadin wanann video in sbd yanzu natashi daga barci nayi mafalki na haifi da namiji har ran sunna nagani da mutanan da sukazo sedai malam harda awanda suka mutu,kuma muna neman haihuwa ne sosai natafa haihuwa amma daga baya ne haihuwa ta tsaya .ina bukatar adua
To Allah ya tabbatar maka da mafarkin ka a fili kuma a kusa
Ameen ya rabbi
MashaAllah❤
ما شاء الله تبارك
Mâcha allah
❤
Slm inama malan fatan alheri dan allah malan inason garin bayanine akan yawan mafarkai barkatai,kuma wani sa'in innayi mafarkin sai inga abinda nayi mafarkin azahiri,mai ke kawo haka kokuma sai wani sa in ina zaune sai zuciyata tarayamin wani abu daban ,kuma da zan bincika abin sai inga gaskiya ne.dan allah malan ina son karin bayani ataimaka.
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا
S a w ameen❤
Slm malam inakwana munagodiya idan nayi mafarkin Na haihu se intachi da ciwonbaya da Mara
Allah ya ba da lada Malam
Slm dan allah malan nayi mafarki na aihi akuwa
Mungode sosai
Wllh jiya nayi mafarki nahaihu lpa
Malam Dan Allah inaso Amin fassarar mafarkina nayi mafarkin rijiyoyi da yawa dukansu suna cike da ruwa
Asalamu Alaikum Mallam Allah yasaka da Alkairi.
😮
Masha allah
Mlm dan Allah fassarar mafarkin bishiyar dabino
Mungode mlm
❤❤❤❤
Allah ya karama malam lafiya
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Aslm malam Dan darajar Annabi a fassararmin inada tsohon ciki nayi mafarkin kishiyata ta haifi da namiji Amma Kuma cikinta karami ne sosai
Abin farin ciki ne zai sameta
@@abbas_sadauki to Allah yasa mudace
Sallam malam Allah yaqara basira
Malam nayi mafarki wani abokina ya samun kofoffin gidana sanan Kuma ya 'kawata Jikin bangon Kitchen da makewayin cikin 'Daki. Allah yasa mudace
malam nayi mafarkin na aihu har Ina sayarda jinjira.. namacene ni
Assalamualaikum waramatullahi wabarkatuhu malam nayi mafarki ina naguda ankawo ambulance na jirgi akasakani aciki kafinmu isa asibiti na haihu dan bai gama saukaba sai kaman zan mutu sai inata fadin kaman shahada
Assalamu alaikum malam Allah yakarama lafiya da kusani Dan Allah miye fassarar mafarkin gonar geda maana koriya s l m mungode
Allah gafarata malan ni mafarkin da nayi shine wai na hai fiyara biyar aka Dora min biyu akan kijina uku akan gado mehaka yake nufi
Abubuwa ne guda biyar na farin ciki zasu faru da kai a rayuwa muhimmai
Vvvh
Salam,malam idan kuma jariran kawai mutun yaga wasu dashi sun haifa fa. Har yana mamakin yaushe suka haihu bai saniba
Aslm malm mafarki yaron ka ya mutu mutun yaya kuka da hawaye malm Dan Allah mayake nufi.
Malam idan mace Mai tsohon ciki tayi mafarkin ta haihu Mai hakan ne nufi
Salam Allah yakara wa malam lafiya da basira tambayana shine idan mace mai juna biyu tayi mafarkin ta haihu lafiya amma kuma dan ba rai wannan mi yake nuni
Ameen ya rabbi 🙏
Wannan yana nuna damuwa da tsoro da me mafarkin take ciki amma kuma zata haihu lafiya lau insha Allah kuma rayayyene ɗan da za a haifa insha Allah
@@abbas_sadauki malam ina godiya sosai Allah ubangiji yasaka da mafificin alkhairi
Wannan ya nuni ne da akwai wani abunda take tsoro game da haihuwan kenan ko take yawan tunanin sa?
Amma ba wata matsala? Da zata biyo baya insha Allah?
Afuwan malam saina ji daga gareka
Eh hakane
Ni mln nayi mafarkin budurwar da nakeso ta haihu!
Malam ne anyimin auren dole Kuma ina mafarki na haihu baso daya Kuma basu biyu ba Kuma Ina mafarki na aure saurayina da an rabo
Allah Taimaki MLM ninamijine Kuma Nayi mafarkin Na Haifi namiji
malam Wadda macece tayi mafarkin kishi yarta Taga cikin nata Kuma tana da cikin Kuma matar Mai tsaninin sharice Kuma tana Muna kiyayata Ako Ina akanta
Aslm
Ina fassaran mafarkin ina jin ana bina a baya ,inna juya banganin kowa.?
Fatan alkhairi
mafarkin ankira abikin ka da albishirin matarsa ta haihu abainar jama,a kuma dyawa sukayi ta mar murna fa ?
Ina mafarkin nayi aure kuma inada aure malam
Kanwata tayi mafarkin na haifa ya mace menene fassarar
Aslm MLM nayi mafarki n haihu d namiji duk jikinsa bayan gida Ina d aure Amman bantaba haihuwa ba sede bari ngd ALLAH yasaka d alkhairy nima kuma duk jikina bayan gidanne
Assalamou alaikum mln
Allah ya jikan iyayen mu bakidaya
Ina tanbaya Amman inason numéro na watsap domi nasirrinta abun nagode
اناابى زر
Idan kuma ita macan ce tayi mafarki cewa watace ta haifa yan biyu duk mazaje fa
Malam ni kuma mafarki nayi wata aunty ta ta haifi wata yarinya mai tsananin kyau Wai sbd kyan yarinyar mutane sunata zuwa ganinta Anata murna
Magarkin wata qawata matar aure me bina bashi nai mafarkin ta aifi danamiji a cikin sauqi a wani gida daban da nata
mallam nayi mafarki anfaimen yan biyu ammah daya Allah ya karbi abunsa nikuma me fassarana
Malam tabayata cheni nimahalkinda wandayamacina nikamahal ki kakana nanikamahaki inajiran amsa
Malan Wanda beda aure se yayyi mafarkin matar wanchi ta hay fi diya matche chi miye fassarar chi
Allah ya saka da alkhairi
Masha allah
Malam ni kuma mafarki nayi wata aunty ta ta haifi wata yarinya mai tsananin kyau Wai sbd kyan yarinyar mutane sunata zuwa ganinta Anata murna