Masha Allah, wallahi nayi mafarki jiya ruwa Mai yawa a rafi shiyasa ma na rubuta a UA-cam channel sai na hadu dakai Malam nagode Allah ya Kara basira ameen ❤
Aslm malam idan kayi mafarki kana cikin tsundum amman ana jawoshi ana kokarin futo dashi kaman za'ataimakeshi mai yake nufi malam ngd sosai allah yakara basira
1 malam don allah afassaramin mafarci nayi mafarci naga annabi amma banga fuskarshi ba 2 nayi mafarci muna cikin ruwa tamkar ambaliya mutane suna neman ceto ina ceton su batare da tsoroba 3 nayi mafarci kudi nashigone batare wahala ba 4 nayi mafarci nazama soja muna filin yaki muna yaki banibane kwamdan yakinba amma ninake bada dubarun da akeyi anasamun nasara da ikon Allah Malam walhi gaskiya nafadamaka ba abin da nakirkira dakaina
Aslm malam Allah yaqara lafiya danisan kwana malam menene fassarar mafarkin jariri ya mutu har ansashi a qabar kamun atura qasa sai ya aji yana magana da kuma aka fitar dashi akaga bai mutuba har magana yake?
@@fassararmafarkitv7127 السلام عليكم ورحمة الله وبركاته malam nayi mafarkin ina kwance ciki ruwa adakina nanemi inku na anful dafitila sukiya da allah malam miye fassar
Masha Allah maulana barakallahu fikum
Nagode
Masha allah gakiyainamafafr
Mash'allah ❤❤
Masha Allah, wallahi nayi mafarki jiya ruwa Mai yawa a rafi shiyasa ma na rubuta a UA-cam channel sai na hadu dakai Malam nagode Allah ya Kara basira ameen ❤
Kanemeni ta whstpp no 08103337187
Macha Allah 🇳🇪💯✅
Masha allah
Allah yasa alkairi
Allah ysakada alkhairi
Masha Allah Muna maka ftn alkairi Muna godiya sosai
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Dan Allh malan atemaka min fasara mafarkin anbaliyar ruwa a makabarta har ❤️❤️dan darajar annabi Muhammad (saw)atemakamin da amsa da fasara ngd
KANEMENI TA WHSTAPP NO 08103337187
Malam a temaka ana fassara mana sbd muma mu karu
Kanemeni ta whstpp no 08103337187
Mafarkin amai
Ni nayi mafarkin ina cikin ruwa yana chirin yai dani sai wani yataimakeni yana ta toroni har nafita .
Slm mlm nayimafarkin ruwa amma ruwan yanazubowane daga fayis kuma acikin ruwan senaga daddawa tabatashi inanufin ruwan yazama ruwan daddawa
fatan alheri malla allah yakha illimi aminne
Ameen
Godiya me yawa
Masha Allah
Allah ya saka da alkhairi
AMEEN SUMMA AMEEN NAGODE
Malam fassarar diban ruwan famfo
Mafarkin zouwan dawda
M
Fassarar babban gida
Mafarki chiyawa
Fassarar macce tayi kwaliya tasaka sarka
yar garin mu
Alm alaikum to wanka ruwa masu yawafa kuma kuma suna walkiya
Ni takalmina ne ya fada
Mallam Wanda yayi mafarkin Yana kwance aruwa babban ruwa
WhatsApp no 08103337187
Aslm malam idan kayi mafarki kana cikin tsundum amman ana jawoshi ana kokarin futo dashi kaman za'ataimakeshi mai yake nufi malam ngd sosai allah yakara basira
WhatsApp no 08103337187
Mafarkin akuya
Moctarabdou
1 malam don allah afassaramin mafarci nayi mafarci naga annabi amma banga fuskarshi ba
2 nayi mafarci muna cikin ruwa tamkar ambaliya mutane suna neman ceto ina ceton su batare da tsoroba
3 nayi mafarci kudi nashigone batare wahala ba
4 nayi mafarci nazama soja muna filin yaki muna yaki banibane kwamdan yakinba amma ninake bada dubarun da akeyi anasamun nasara da ikon Allah
Malam walhi gaskiya nafadamaka ba abin da nakirkira dakaina
Kanemeni ta whstapp no 08103337187
@@fassararmafarkitv7127 malam nayi mafarkin kawata namin sihiri
WhatsApp no 08103337187
@@fassararmafarkitv7127 malam number bata aiki
Don Allah malam ataimaka a fassaramin wayanansn mafarkai
Assalama alekum malan insan insan mafarkin sallah
Kanemeni ta whstapp no 08103337187
Mafarki kahaye teku
Aslm malam Allah yaqara lafiya danisan kwana malam menene fassarar mafarkin jariri ya mutu har ansashi a qabar kamun atura qasa sai ya aji yana magana da kuma aka fitar dashi akaga bai mutuba har magana yake?
WhatsApp no 08103337187
Malam don Allah mafarkin mutum yana yawo tsirara ko ba wando ajikinsa
Kanemeni ta whstapp no 08103337187
Kai min magana ta whstapp no 08103337187
@@fassararmafarkitv7127
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
malam nayi mafarkin ina kwance ciki ruwa adakina nanemi inku na anful dafitila sukiya da allah malam miye fassar
Masha Allah Allah
Masha Allah
Masha Allah