Dadin fassararka nikeji domin kana fara fadin alkhairi kafin akasinshi kuma abun mamakima idan sharrine bakacika fadinshiba saidai kace ayi addua. Allah ya Kara rahama ga Baba Shaikh Sadauki ameeen
Allah yagafarta Malam ninayi mafarkin saniya Da karnuka Suna daure a lokaci guda kuma Da kada a cikin ruwa Saina fada a Ruwan Amma Ruwan kadan ne kuma kadan baiyimin komai ba
Mlm Allah ya kara basira nayi mafarkin shanu farare guda biyu acikin mafarkin cemun akayi induba wanne yafi wani kiba kuma za anbani la Ada idan ansiya Kuma nayi mafarkin gwalagwalai Malam dayawa basu da adadi
Syd abbas سلام عليكم wato sayadi nayi mafarkin mahaukacin sa min daura Michi amalanke amma duk ya watsa kayan ina binchi domin chugaba s a w ayi kokari fidani daga duhu afuwane syd😢
Salam, malam nayi mafarkin saniya kosassa amman wani yaro ya rikemun kahon ta Ina fadin kada ya saketa sai na fito daga bandaki, amman a cikin gidan kuma akwai wata ramamma a daure. Kuma akwai alamar Ina tsoron ta wajen. Ni matar aurece Nagode 🙏
Aslm MLM ni mafarkin danayi wai d sallah babbane se akabami saniya senajanyota nakawota Wani guri kamar gareji to nan akeshiga dasu ayanka wai duk nawan guda 4 ni inawaje ake yankanwa bana ganin anyanka din to se naita murna inacewa yanzu duk wannan Naman nawane Dan ALLAH MLM adaure a fassara min duk danasan abubuwa sun muku yawa
Slm' MLM fatan alkairi meyasa kunfi fassara mafarki akan maza? Ninayi mafarkin shanu farare masu yawa kosassu dik indanaje suna bina Amman bani da aure
Afwan 😀 kuma muna yin naku Kuma na saba da fadan lamirin maza ne shi ISA🙏 Fassarar Mafarkin ki Shekaru ne zasu zo miki masu cike da samun farin ciki da Wadata har da aure ma insha Allah
Mallam na yi mafarki sa ya fito ya na fada ar ya tunkuri mutum daya hamman bayi girma sosai Haman Sai Dai Mai lafiya nai da fada kuma kaifai zakirai na zikir mallam Mai fassarar ta Dan Allah?
Dadin fassararka nikeji domin kana fara fadin alkhairi kafin akasinshi kuma abun mamakima idan sharrine bakacika fadinshiba saidai kace ayi addua. Allah ya Kara rahama ga Baba Shaikh Sadauki ameeen
@@ibrahimumar2660 Ameen ya rabbi ngd
Godiya mai tarin yawa bisa gamsassa bayani da kake mana. Allah ya kara basira. Jazakallah khairan 🙏
Allah yasaka da alkhiri
MashaAllah malam jazakhallah khairan fiddunya wal akhirah ❤
Ma sha Àllah yakara daukaka
Masha allah allah yasaka da alkairi malan
Don Allah mallam nayi mafarki shanu nabina dagudu Amma nabige shi
Aslm Dan Allah a amsa min tambaya, idan mutum yayi mafarkin ruwa fa.
Masha Allah Fatan Alheri Malam daga Abdullahi Bello Dan Turawa Rijia dorowa Sokoto South
Allah yasaka da alhairi
Malam Allah SWT yasakama da Alkhairi
Malam munagodiya sosai
Allah ya ya biya
Jazakalahu khair
ما شاء الله جزاك الله خيران
Tabara kallah masah Allah
Allah ya saka da alhairi
🎉 Allah ya saka malam
Masha Allah
Ykkkkkkkkkkkk j'ai bien reçu votre message'
nayi kamar mafarkin shanu guda biyu kosasu.
Slm barka da jummah malam
Allah yasaka da alkhairi
Assalamualaikum malam nayi mafarkin na daure saniya har ta haihu sannan Kuma farareni shanu Allah ya taimaka malam
Aslm barka da dare mlm nidai nayi mafarki Naga shanu manya manya ga tsawwo ga girma to Amma anata yankasu dan Allah mlm ayimin taimako a fassarammin
Allah yagafarta Malam ninayi mafarkin saniya Da karnuka Suna daure a lokaci guda kuma Da kada a cikin ruwa Saina fada a Ruwan Amma Ruwan kadan ne kuma kadan baiyimin komai ba
Mlm Allah ya kara basira nayi mafarkin shanu farare guda biyu acikin mafarkin cemun akayi induba wanne yafi wani kiba kuma za anbani la Ada idan ansiya
Kuma nayi mafarkin gwalagwalai Malam dayawa basu da adadi
aslm alaikum Allah yasakawa malam da gidan aljannah amin nayi mafarkin shanu bakake manya manya sannan kuma acikin ruwa ina kiwonsu
Arziki ne
Slm. Malmbakadaa. aiki. Mugudi
Salamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu, na yi mafarki shanon da yawa daya na biyuni
Inason fassarar mafarkin ciki ga mai aure
Allah ya sakada alkair
Allah yasaka da Alheri🙏
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Allah ya kara lfy
Salam alaikum malam nayi mafarkin rakumi ya biyoni ina akan saniya Amma bai yi min Illa ba saniya tana da lawni fari da baki allah ya taimaki malam
Allah ya saka da.alkari
Mara aure idan tayifa
Mallam nayi mafarki shanu yana bina ina gudu har naji ciwo
Mlm nayi mafarkin shanu nata shi sama na taka daya daga ciki
Salam alaikum maulana fasarar mafarkin kifi
❤❤❤❤❤❤❤
❤
Salm❤❤❤salm🤲🤲🤲👍👍👌✌️
Syd abbas سلام عليكم wato sayadi nayi mafarkin mahaukacin sa min daura Michi amalanke amma duk ya watsa kayan ina binchi domin chugaba s a w ayi kokari fidani daga duhu afuwane syd😢
Salam, malam nayi mafarkin saniya kosassa amman wani yaro ya rikemun kahon ta Ina fadin kada ya saketa sai na fito daga bandaki, amman a cikin gidan kuma akwai wata ramamma a daure. Kuma akwai alamar Ina tsoron ta wajen. Ni matar aurece Nagode 🙏
salam malan nayi mafarkin shanu biyu suna fada har kudan yaji ciwo.🙏🙏🙏
SLM malam niyi mafarkin kabura sunceka Rabin gonarmu naga kabari guda mutun yanaciki amma Hannu da hoska suna wage Abin yabani soro
yyi
Slm mlm ykk ka na lfy dan Allah mlm nayi mafarkin na yi kachu amma to guwata ta taɓa amma ina sanye da duguwar riga
Sadaukinfa sadaukine
Aslmaalaikume mallan wanda yayi mafalki yana so ya kai Gida 'bai issa
Salam antashi lfy Malam ni nayi mafarkin shanayenne dayawa manyan shanayene kosassu marasa kaho biyu suna jana akan amalanken shanu saura kuma suna biye damu sunata gudu dani
Assalamou alaïkum malam nayi mafarkin n'a shiga jirgin ruwa da ya fashe a qasa kuma ruan baï tabani kuma jirgin na tapia
Aslm malan ni nayi mafarkin anma ta haihou ne
Assalam Malam nikuma mafarkin shanun nayi Amma Acikin wata nagansu suna tafiya Ahankali Ahankali Kuma ga Ciyayi agefensu duk acikin watan
Mafarkin sanya 2 Sun cashe mutum
Assalam aleykoume warahamatoulahi malame na tuka mafarki na tukine guonaqui ne mou na gado mi maana
Slm
Mlm ida suna binka da gudu fa
Aslm
Malam mafarki ki a na yakawa fa da allah ka a samu
Aslm MLM ni mafarkin danayi wai d sallah babbane se akabami saniya senajanyota nakawota Wani guri kamar gareji to nan akeshiga dasu ayanka wai duk nawan guda 4 ni inawaje ake yankanwa bana ganin anyanka din to se naita murna inacewa yanzu duk wannan Naman nawane Dan ALLAH MLM adaure a fassara min duk danasan abubuwa sun muku yawa
Malam mafarkin nai sa na bina da gudu amma bai cuta da ni ba
Mallam ninayi mafarkin wasu manya manyan shanun da ban taba gani me irin girmansu bah na hau kan daya tana tafiya dani
In Kai mafarki sah mai fadah yabiyoka fah
Slm' MLM fatan alkairi meyasa kunfi fassara mafarki akan maza?
Ninayi mafarkin shanu farare masu yawa kosassu dik indanaje suna bina Amman bani da aure
Afwan 😀 kuma muna yin naku
Kuma na saba da fadan lamirin maza ne shi ISA🙏
Fassarar Mafarkin ki
Shekaru ne zasu zo miki masu cike da samun farin ciki da Wadata har da aure ma insha Allah
Malam kalar brown
L
Mallam na yi mafarki sa ya fito ya na fada ar ya tunkuri mutum daya hamman bayi girma sosai Haman Sai Dai Mai lafiya nai da fada kuma kaifai zakirai na zikir mallam Mai fassarar ta Dan Allah?
Malan ni wata koshashshiyar saniya nagani Mai ciki bantaba ganin irintaba wajen kyau da koshi ba Kuma Ina Sosa mata goshinta tanajin dadi
Masha Allah, samun arziki ne
Masha Allah
Masha allah