Zaharaddeen Sani ya chashewa Hadiza Gabon kan shawarar da ta bawa mata masu son shiga harkar film

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 355

  • @H-hassana
    @H-hassana 3 місяці тому

    Me diya goma ah gabon😂😂😂😂warrrr anayi munajin dadi😂😂💃💃💃💃

  • @HamzaAbdou-gp7li
    @HamzaAbdou-gp7li 7 місяців тому

    A gaskiya ni banga laifin abunda hadiza domin tan bayarta ankayi mi ce ce shawarata game da harkan film tace wa'anda suke ciki tana musu fatan alkairi wa'anda busu shigo ba tace shawarata agare su karshi shigo zaharadini bai kamata kashito kana nuna facin ranka busa abunda ya Shahi jama'a allah shi kyauta Hadiza Gabon allah shi tsar ki amin

  • @Neutral934
    @Neutral934 7 місяців тому +4

    Wanda bai san rigimar Amina Amal da Hadiza gabon ba ba zai san abinda Zaharaddini sani ke faɗa ba Allah yasa mu dace

    • @memesglamour780
      @memesglamour780 7 місяців тому

      Gaskiya

    • @mahirubilquran
      @mahirubilquran 7 місяців тому +1

      Dan Allah! bar wannan xancen kada kataso da mummunan musibar da tariga ta wuce

    • @Neutral934
      @Neutral934 7 місяців тому +1

      @@mahirubilquran A ina ta wuce bayan ga bidiyoyi nan a UA-cam ? Kar ka mai damu ƙananan yara malam nan fa media ce ba ɗaki ne daga cikin ɗakunan gidan ka ba

    • @nafisathamisu7650
      @nafisathamisu7650 23 дні тому

      ​@@Neutral934omo😀😂😂

  • @SulaimanSms-md3qx
    @SulaimanSms-md3qx 7 місяців тому +1

    Abin da zaharaddini gaskiya ita kuma gabon nasiha tayi itama akan dede take Allah kashiryemu gaba daya

  • @SalmaUmar-y5v
    @SalmaUmar-y5v 6 місяців тому

    Wannan gaskiyane Hadiza Gabon Allah ya kamiki miji nagari

  • @saniali7317
    @saniali7317 7 місяців тому +2

    Wayyo hadiza Gabon my heart, Kitayin hankouri, wasu mutane bassason gaskia

  • @abdulrahmanshehugwadabe7464
    @abdulrahmanshehugwadabe7464 7 місяців тому +1

    Ubangiji allah yakasheku a film allah yatasheku afilm

  • @abdussalamhalima4873
    @abdussalamhalima4873 7 місяців тому +5

    don Allah karki bashi amsa ki rabu dashi hasadane

  • @MahadouSalif
    @MahadouSalif 7 місяців тому +1

    ❤❤❤❤❤❤inchallah hou kamargobene mouyi aure da hadiza aliy gabon nine mahamadou Salifou ibirahima nizani aure ta hadiza R baba aliy gabon matar mahamadou sale ce nikesonta nachiryadazama da hadiza R baba garamdakam yariyar hadiza nizani chafemiki hawayanki ki a je hankaliki konce nizani aureki

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 7 місяців тому +2

    Gaskiya zahradden babu komai acikin maganarka sai kiyeyya da hassada da sharri amma Allah yasakawa hadiza

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm 7 місяців тому +3

    Wallahi dama yanajin haushin ta Kuma uwata ta fada gaskiya

  • @يراجيمحمدالسعيد
    @يراجيمحمدالسعيد 7 місяців тому +2

    Wallahi duk abinda yafada gaskiya ne ❤❤❤❤

  • @IbrahimNuhutfulani
    @IbrahimNuhutfulani 7 місяців тому

    Assalamu alaykum waraha matullahi ta'ala wabarakatu" Dan ALLAH dan darajar ANNABI, kuyi hakuri kubar wannan maganar tsakani da ALLAH Zahraddeen Sani super star ne, kuma abunda ya fada yayi gaskia, haka abunda Hadiza Gabon ta fada super star ce kuma itama tayi gsky, kawai dai rashin fahimta ne, amma kowa yayi hakuri dan darajar annabi.

  • @abdulsamadbamalli4302
    @abdulsamadbamalli4302 7 місяців тому +1

    Zaharaddin sani gaskiya bakasan maganan da kakeyi, hadiza ta fada maku gaskiya duk kun haukace. Allah ya saka miki da alkhairi anty hadiza

  • @جواهر-ق1ب
    @جواهر-ق1ب 7 місяців тому +4

    Gaskiya zharaden dama Akau wata Akasa

  • @isahdansaurayi
    @isahdansaurayi 7 місяців тому +1

    Zaharaddini fa yafara Tafsiri ikon Allah the king of Tauhid 😂😂😂😂😂

  • @zaharsani
    @zaharsani 7 місяців тому +2

    Maganar zaharaddeen pha gaskia ce!

  • @NaziruawwalUsman
    @NaziruawwalUsman 7 місяців тому +2

    Gaskiyane wllh oga zaharadden

  • @mariama7666
    @mariama7666 7 місяців тому +24

    Gaskiya zaharadeen baka saurari bayanin Gabon ba da kyau.itafa ba tace Haka ba.sai dai in daman kana neman dama na ka zageta.

    • @iliyasumadam683
      @iliyasumadam683 7 місяців тому +2

      Kedaici baki fahimce ta ba amman wllh zaharaddin gaskiya ya faɗa wllh abinda suka faɗa ita da raiya sun bani mamaki wai baza su iya auren ɗan Film ba

    • @mohammedadamumohammed-ch9in
      @mohammedadamumohammed-ch9in 7 місяців тому +1

      To zaharaddin maganarka akwai kanshi gaskiya ammafa kazake dayswa😂

  • @habbakarauwal8690
    @habbakarauwal8690 7 місяців тому

    Ehaka takenufi said me Allah yaqara karemana khdiza Allah yasa mudace yasa mucika daimani

  • @MrsNas
    @MrsNas 7 місяців тому +16

    Mudai gabon tafadi gaskia kuma mun dauka

  • @adamuahmadu9806
    @adamuahmadu9806 7 місяців тому +2

    Ai excellency an zageshi an gama Hadiza kiyi haguri

  • @KhadijaMuhammad-xn3xz
    @KhadijaMuhammad-xn3xz 7 місяців тому +3

    Kai Allah kyauta amma dai dama kanada haushinttane aranka Dan amaganan datayi Banga abunzagi ba to nikamma aganina Kainema yanzu kanuna rashin tarbiyan

  • @NeenaNana-gh6lr
    @NeenaNana-gh6lr 7 місяців тому

    Wlh gaskiyar Zaharadeen wlh

  • @haliruisah5926
    @haliruisah5926 7 місяців тому

    He told her the truth wallahi ai wannan rainin wayone

  • @ahmadrufaisalihu6572
    @ahmadrufaisalihu6572 7 місяців тому +1

    Jikinka Zai Gaya Maka, Zaka Fito Ka bada hakuri. Dakanka dakanka 😂😂😂😂😂😂

  • @FadimatuYakubu-up3nn
    @FadimatuYakubu-up3nn 7 місяців тому

    zaradden gaskiya kafada Idan mace takama kanta baabunda zai canja Masa rawuya

  • @Mony-z2k
    @Mony-z2k 7 місяців тому +2

    Gaskiya ta cika iyayi

  • @samailaumar9843
    @samailaumar9843 7 місяців тому +6

    Kajifa wani kuma, kawai Dan ta fadi Gsky tace kada kishigo ita ai tasan meyasa

  • @NasserMoussa-ob7iv
    @NasserMoussa-ob7iv 7 місяців тому +1

    Wlh oga zaharadeen gaskiyane yake fada meya sa za ta ce kar ashiga film alhalin ita tayi film har Na tsawon shekarou kenan itama ba dedene take ba.dan Allah houkoumar film ta binciki maganar zaharadeen gaskiya ya fada

  • @SharifsagirudanlarabawaAAbduls
    @SharifsagirudanlarabawaAAbduls 7 місяців тому +9

    Allah yasakawa hadiza gabon da alhairi shi wanna wawane shashasha ita bazagi tayiba bakama suna tayiba shikuwa dayake mai mummunan zato ne kuma dama dama yasan shi mutumin banza ne bayason adaina fasiqanci daba fasiqi bane sai yace hakane amma idan miji yazo miki kiyi aure kai wallahi sani fasiqine kai bamai son cigaban addiniba maison cigaban al,adane

  • @fatimausman616
    @fatimausman616 7 місяців тому +4

    Gaskiya wannan dai da biyu dama jiranta kakeyi gashi kasamu dama, ta haifi Yara goma sai kace wata a kuya, gaskiya baka kyauta mataba hadiza tanada kirki wlh

  • @OusmaneAliMaikouka
    @OusmaneAliMaikouka 7 місяців тому

    Maganar Allah gabon batada laifi anma shima zaharadeen ko fahimce shi gaskiya

  • @KaltumYakubu-j7p
    @KaltumYakubu-j7p 7 місяців тому +1

    Zaharaddeen harda harda jikoki😂😂😂

  • @abdulsamadbamalli4302
    @abdulsamadbamalli4302 7 місяців тому +1

    She knows the mistake she did and don't want other to do the same shiyasa ta fadi gaskiya Amma ba Allah a ranku. Mun gode anty hadiza Allah ya yafe miki zunubanki. Darajanki ya karu a idan duniya❤️

    • @aliyusani9199
      @aliyusani9199 6 місяців тому

      but the way she's deliberating about the issue is highly distanced.

  • @فاطمه-ر5ع6س
    @فاطمه-ر5ع6س 7 місяців тому

    Gaskiya zaharaddime bakada gaskiya hadiza tafika gaskiya

  • @nadiaalmoustapha8397
    @nadiaalmoustapha8397 7 місяців тому +12

    Gaskia fim ya ma hadiza Gabon komai amma fa Gaskia ta fada ah toh.

    • @iliyasumadam683
      @iliyasumadam683 7 місяців тому

      Wllh gaskiya kafaɗa ina bayaka 💯+💯 basa kyautawa ko kaɗan nayi burin zama ɗan Film Allah baiyiba ko ince babu abincina aciki ko kuma lokaci ne baiyiba amman wllh koyanzu ƴata ko ɗana sukace sunada sha'awar yin Film in Sha Allah zankaisu suyi zan khaima Ali Nuhu ko Adamu jikokin su indai muna raye kuma sunnuna suna so to angama

  • @SalisuHarouna-g9y
    @SalisuHarouna-g9y 7 місяців тому

    Gasikiya ne tafada wlh saï gabon

  • @suwaibaabdullahi1181
    @suwaibaabdullahi1181 7 місяців тому

    Allah sarki hadiza miyasa bakiyi Hira dashiba .shine fa yakejin haushi fa😂

  • @Memedcas
    @Memedcas 7 місяців тому

    Gabon tayi gaskiya, dama can zaharaddeen akwai wata a kasa

  • @RukayyaAliLawan
    @RukayyaAliLawan 7 місяців тому

    Allah dai yashiryar damu Baki daya

  • @mohammedyunusa6765
    @mohammedyunusa6765 7 місяців тому

    Assalamualaikum zaharradini gasakiya hadiza aliyu tafada,kace bame aureta zain aureki hadiza aliyu

  • @raheemabdu1601
    @raheemabdu1601 7 місяців тому

    Idan Hadiza bata taba hira da wanan mutumin ba toh wanan shine dalili yana da haushin bata taba hira dashi ba shine kawai sanan kuma yana musu hassada don Allah yayi musu arxiki har suna iya xuwa wata kasa shi kuwa daga Kaduna sa Kano shine kawai Allah ya rabamu da ciwon xuciya

  • @nurabala893
    @nurabala893 7 місяців тому

    This guy said the true story and I believe him

  • @SafinatRabiu
    @SafinatRabiu 7 місяців тому

    Wllh gaskiya tafada ai kudin batar biyakuke kuyawa barre harkace wani anabataku tunda ba addini kuke kuyawaba kuma ai bace watayi kursushigaba sha waratabayar in mutun yagadama yadauka fanin lahil hamdu amma fa dangaske gakeyatafada kuma gakiya dayace daka kinta sai bata

  • @nafisathamisu7650
    @nafisathamisu7650 23 дні тому

    Anya dai babu hassada acikin abun nan kuwa zaharadden🤔

  • @abdoulrachidchaibou8191
    @abdoulrachidchaibou8191 7 місяців тому

    Hassada Malam😀 Allah i shiryé ka

  • @aishatshiitu8524
    @aishatshiitu8524 7 місяців тому

    Wlh Aisha tsamiya ba mituniya banza ceba kai dai ne mutunen banza don duk chikin yan film babu mai shiga mutunci irin tsamiya wawa kawai kai dai abbaka san abunda kakaiba

  • @ummidaddy8362
    @ummidaddy8362 7 місяців тому

    Maganar gabon Gaskiya ce Kuma kin burge ni da Kika iya fadar Gaskiya Allah ya kara Bamu ikon gane Gaskiya tayi magana ne sbd Ita uwa ce kuma kin cika uwa ta gari sbd kece Kikasan asalin darajar haihuwa Kuma Kika amsa sunan iyaye

  • @omaryons1959
    @omaryons1959 7 місяців тому +3

    Ku jahilai zarandeen sani ya fadi gaskiya amma dayake bakwa tsoron Allah shine zaku rika zagin shi

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 7 місяців тому

      Gaskia ta fada kuma saboda ta shiga bashi yake nufin abin yanada kyau ba Kuma shi ta Kare masa ne saboda sharrin film yafi alkhairin sa yawa. Kuma shi mutumin banza NE da har yake cewa zai Kai yarsa Kuma kowa ya sani aure ilimi yafi wannan film din da lalata da da kuke so.

  • @zoubeiroumahamanaminata520
    @zoubeiroumahamanaminata520 7 місяців тому

    Gaskia Zaharadeen djahili né😢

  • @MdArif-r2r7d
    @MdArif-r2r7d 7 місяців тому

    Gaskiya ne ta fada suya Allah ya mudace Amin

  • @Ďâŷŷàb-p6k
    @Ďâŷŷàb-p6k 7 місяців тому +2

    Wallah innini hadiza gabon 🇬🇦 sainaye shari’a dashe kotuni zata rabamu wlh

    • @abdulsalammuhammad9725
      @abdulsalammuhammad9725 7 місяців тому +1

      Wani kotun Hadiza taci mutunci Kannywood gaskiyar magana kenan

    • @memesglamour780
      @memesglamour780 7 місяців тому

      Ita meyasa dataga iskan cin meyasa ta zauna, da se ta zauna tabar film din

    • @hadizaadamusaidu6313
      @hadizaadamusaidu6313 7 місяців тому

      Wallahi Wallahi in nice ita wlh sai yaje prison

    • @mohammedlarabaibrahim5632
      @mohammedlarabaibrahim5632 7 місяців тому

      A'a ba anfani ta rabu dashi kawai. Allah ya bata haquri

  • @SaffiyaUmar
    @SaffiyaUmar 7 місяців тому

    Kai haba Allah yasa kafahimta Amma ba haka takinufiba Allah yabata miji nagari kuma auri lokacene damutuwa da auri lokacene amma yakamata kayi magana da hankali gaskiya

  • @adamouamadou9049
    @adamouamadou9049 7 місяців тому

    Aslm da fatan kuna cikin koshin lafiya to ubangiji yakara ma annabi rahama . To Malam Zaharadeen a wanan filin kowa yanada dama ya fadi albarkacin bakin sa ra'ayi ne Kuma Hadiza yaw itace keda tabbacin bada labari na masana'atan film domin ta rayu sossai a ciki badan ta Sami komi a film ba ne bazatayiwa al'umma adalci ba kowa ce sana'a tanada Riba Kuma tana da illa to mine layfin Hadiza domin tagaya ma al'umma illolin sana'ar film Kuma shawara ta bada dubara naga mai hawan kura . Marmakon kazo da zage zage da kakawo muna hujjijin alkhairin da kecikin film to da munyi ayki da hankullan mu sai mu tattance amma kashe idan mutum baida tacewa sai yadoki zafi yayita zage zage abanza . Niday Gargadi ga Hadiza dan Allah karki tankamasa nagaba yayi gaba Kuma Allah ya sakamaki da alkhairi da kokarin taimakawa sauran Yan matan da ke shawara film . Kin sawke hakkin da ke rataye dake

  • @MrsamamaJariri-js5vq
    @MrsamamaJariri-js5vq 7 місяців тому +2

    Wallahi tallahi gaskiya yake fade aduk maganarsa sosai 👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼

  • @hadizaadamusaidu6313
    @hadizaadamusaidu6313 7 місяців тому

    Ikon Allah me yayi zafi haka Dan ta fadi gaskia shikenan sai ka zage ta yar iska har da aibata ikon Allah har gori
    Hadiza Gabon kar ki yadda wlh ki kaishi kotu kawai

  • @laifihanjine1428
    @laifihanjine1428 7 місяців тому +14

    Zaharaden dama wawa ne mgn kamar mai cin ƙashi

    • @MariamaMoussa-c6o
      @MariamaMoussa-c6o 7 місяців тому

      Gaskiya baye da wayyo , dama ya na ji hawchi ta ne

    • @SalisouSalisou-t7w
      @SalisouSalisou-t7w 7 місяців тому

      To😮 wannan mutina lafiyashi kuwa dama kanajin haushinta koh 😮😮😅

  • @AliyuBabaYusuf
    @AliyuBabaYusuf 7 місяців тому

    Slm malam zarandeen abun da kayi bashi bane ya kamata kayi kowa yana iya kuskure

  • @enthusiant2638
    @enthusiant2638 7 місяців тому +3

    Ka daina yi mata hassada ,abinda ta fada gaskiya ,ko me zaka yi
    Shawara ta gari ta bayar in ka yarda da kanka ba ka da wani,abun damuwa
    Allah ya saka miki Gabin
    Ya baki miji Nagari

  • @aishahassan3568
    @aishahassan3568 7 місяців тому +6

    ALLAH sarki gabon, ALLAH yabaki hakurin juriya,kundai ga disadvantage din yanxu.

    • @safiyaabdulrahman6167
      @safiyaabdulrahman6167 7 місяців тому

      Ba wanin nan...
      A kashin maganan shi...
      Na yarda da 70%...
      Why will U feed on a business and speak bad about it...
      Haba mana

    • @fodioyahaya7506
      @fodioyahaya7506 7 місяців тому

      ​@@safiyaabdulrahman6167ji wani shikuma,
      Kaicho

  • @fiddausahmad8512
    @fiddausahmad8512 7 місяців тому +1

    Zadeen gaskiya kafada mata, Allah yasa ta dauka amin

  • @وليدمحمد-ي1ذ1ظ
    @وليدمحمد-ي1ذ1ظ 7 місяців тому

    Yan film basuda kunya لاايمان لمن لاحياءله ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @BintaMuhammad-mv6it
    @BintaMuhammad-mv6it 7 місяців тому

    Kumafa gaskiya ta fada , Dan ba'asan gaskiya

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 7 місяців тому

    Toh ai Gabon kadai bace... Najamu mu ta bayar da wan nan shawarar

  • @safiyanusaniusman1342
    @safiyanusaniusman1342 7 місяців тому +17

    Kodan bata kirashi sunyi hira ba dai

    • @zainababdullahi3566
      @zainababdullahi3566 7 місяців тому +1

      Da alama... Amma ai daya kara hakuri 😂😂😂

    • @nabilajamilu3410
      @nabilajamilu3410 7 місяців тому

      Shine kawai

    • @MariamaMoussa-c6o
      @MariamaMoussa-c6o 7 місяців тому

      Katia baban tu tunani nan wurin, y’a na ji hauchin ne don bâta Kira chi ba kamar sawuran jarumaye

    • @shafaatuhalilu3083
      @shafaatuhalilu3083 7 місяців тому +1

      @@MariamaMoussa-c6o shi jarumi ne ko jemage 😆 haka jarumai suke be be kyauta ba wlh

    • @MariamaMoussa-c6o
      @MariamaMoussa-c6o 7 місяців тому

      @@shafaatuhalilu3083 gaskiya ne na yarda jamaje ne domin baye ma saurari abin da ta fada ba

  • @AminaMohammed-pw3uf
    @AminaMohammed-pw3uf 7 місяців тому

    😂😂😂😂ai, mun hanyar shiga film Daman adade inason shiga😊

  • @adamadam3860
    @adamadam3860 7 місяців тому

    Allah ya shiryeka zaradin sani ashe kai jahiline

  • @HadizaBadamasi-wq1sg
    @HadizaBadamasi-wq1sg 7 місяців тому

    Anya bahassada aciki baganan zarandeen anty hadiza Don Allah karkimai da masamartani kiyi aikida ilimi Allah ya kareki pls

  • @AssadikouAboubacar
    @AssadikouAboubacar 7 місяців тому

    Saikaga mutun cikaken mutun , amma cikin zuciya saikaga gomma ... dashi .
    Abinda ta fada daban , shikuma fasarar da yayimata daban
    Alqalin wanan shari',ar ko a duwanau ya girma saiya turaka bayan kanter

  • @nanafidausimohammad8940
    @nanafidausimohammad8940 7 місяців тому +6

    Allah sarki zarahadden karkadamu zataganyaceka kishi phone stone

  • @Zainabtvv
    @Zainabtvv 7 місяців тому

    Ai Kaine mutunin banza
    Wato kaji haushi
    Za a daina kawo muku mata

  • @mariekoini5065
    @mariekoini5065 7 місяців тому +1

    Gaskiyar shi

  • @aliyusani9199
    @aliyusani9199 6 місяців тому

    wllh weither to accept it or not zahradden utterances are on right track.

  • @abubakarharuna2714
    @abubakarharuna2714 7 місяців тому

    Gabon ta kalli abin da sharrinsa da amfaninsa da kashen rayuwarsu, shi Kuma SADIQ ya kalli cigaban data samu da harkar kudi da mota.

  • @FatimaUsmanUsman-jm1pw
    @FatimaUsmanUsman-jm1pw 7 місяців тому +4

    Mutane basuda amana wllh mutum kuyi hira da shi ya tura maka voice dinsa amma ka fitar dashi

    • @karenelouis6270
      @karenelouis6270 7 місяців тому

      Gobe ay bazaya kara ba way gabon kayne ,hmm sata a film din zaka samou saka mako

    • @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
      @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy 7 місяців тому

      Dan Allah Oumar mai sanyi ina labarin. Zeinab Idriss wai tana raya Douniyar nan baiwar Allah dan Allah Amsa min tamyar nan dan sayyadil wajudi s'a'w

  • @morganam3210
    @morganam3210 7 місяців тому +4

    Masha Allah Allah yasa mudace

  • @SaniAbdulrazak-wk5ry
    @SaniAbdulrazak-wk5ry 7 місяців тому

    Wawa kawai kaminta yamfim nawa suka Fadi aibun masanaantar bakaimaganaba sai wanna Wawa kawai

  • @abbajatosaleh16
    @abbajatosaleh16 7 місяців тому

    Ikon Allah...

  • @ZainabadejokeAdetunji
    @ZainabadejokeAdetunji 7 місяців тому

    Sister hadiza u are right

  • @maryamziliyax1265
    @maryamziliyax1265 7 місяців тому

    To kai meyasa baka aure yar fim inba inde da gaske ka keyi

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wq 7 місяців тому

    Wayagayamaka afin zakasamu nakirki bazakudayna finba watanjihannama yanna najirandukwanifasiki

  • @alikonjega7193
    @alikonjega7193 7 місяців тому

    Da alaman Zahraddin baka ganewa

  • @omarmuaz5525
    @omarmuaz5525 7 місяців тому

    Maganar ta gaskiya ne shima kuma maganar tasa abun dubawace wlh domin kamar yana kurafi akan tayi wa masana'antar butulci

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 7 місяців тому

    What Hadiza Gabon said is true, Marriage is better than Film

  • @ahmadrufaisalihu6572
    @ahmadrufaisalihu6572 7 місяців тому

    Kaji Shege 😅😅😅😅😅😅

  • @DanGombe-i9g
    @DanGombe-i9g 7 місяців тому

    Gabon ko Blue film take intaga damar Aure wlh sai tayi ko gobene wawa kawaii

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 7 місяців тому

      Wallahi kuwa,matar natuba ai bata rasa miji
      Gasu maryam hiyana nan sai labari

  • @babagambo7051
    @babagambo7051 7 місяців тому +3

    Sounds like this guy has a personal problem with Gabon

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm 7 місяців тому

    Ma shayi ne saisa

  • @fateemaadamu2827
    @fateemaadamu2827 7 місяців тому

    But aunty hadiza said the truth, u r mad wlhi i never thought u r like that, wit your big month

  • @abdoulwahidichaibou
    @abdoulwahidichaibou 7 місяців тому

    Wannan yayi Nisa bayajin kira

  • @MahadouSalif
    @MahadouSalif 7 місяців тому +1

    Nizani auranta kabari Chima Matata moutouncin gani nizani auranta

  • @SalamatouAli-y4f
    @SalamatouAli-y4f 7 місяців тому

    Kaï gaskia tafada hu kana so ka sa uwarka ma shéjé

  • @fatimamohammedahmed3300
    @fatimamohammedahmed3300 7 місяців тому +1

    Court is calling you zaraddin😅😅😅😅

  • @MaryamGrema-v5i
    @MaryamGrema-v5i 7 місяців тому

    Wallahi hasada ne 😅

  • @khadeejahuthman99
    @khadeejahuthman99 7 місяців тому +1

    Shaye shaye phone store 😅😅 easy Zahraddeen kajida kanka 😂

  • @shatouhblog3186
    @shatouhblog3186 7 місяців тому +1

    A canza suffa a comment section 😂😂😂 yau kuga na rame gobe kuga nayi qiba duk a comment section 🤣🤣🤣

  • @JamilaHussain-c8o
    @JamilaHussain-c8o 7 місяців тому

    Bakason gaskiya zaraddin ita gaskiya ta fadafa, meyayi zafi zaka zageta? Ita wa tazaga?

  • @AishaAliyu-ei3cx
    @AishaAliyu-ei3cx 7 місяців тому

    Wannna fa maganar da tayi gskiya ce,,,kishin Mata da tarbiyya shiyasa tace kada wata ta shigo....ay kunsan komai kawai zata tona muku asiri meh

  • @هوديوسفعثمان
    @هوديوسفعثمان 7 місяців тому

    Tafdi gskya