Allah yakara fahimtar damu addini amma tabbas ancuci mlm abduljabbar wllh akan gaskiya yake babu Wani littafi wanda ba Al qur ani dazaace babu kuskure acikinsa
you prolly dont care but if you're bored like me during the covid times you can stream all of the new movies and series on InstaFlixxer. Been binge watching with my gf recently =)
Gafarta Mallam tun Ina karamin yaro nakan tambayi kaina shin ya za ace wai duk abunda buhari ko Muslim dole ka yarda da gaskiya bayan Allah ya Aiko manzon Allah s a w) da qurani da shi yayi aiki gashi a cikin wani hadisin Yana cewa a hudubar manzon Allah s a w)ta karshe yace yau addinin ku ya cika Allah ka shaida na isar da sakon ka ga kamar yada ka umurceni,ya ku jamma na bar muku Al qurani da Ahlul bait don zuria ta baza rabu da Al qurani ba har Abada sai aka juyar aka che qurani da sunnah hadisin iyayen Annabi s a w na wuta, Wanan hadisin ya karyata ayoyin Al qurani a karamin ilmi na nasan ayo biyu zuwa uku, sanan akwai wani mai cin mutuncin manzon Allah s a w)Mai suna christian prince, kuma hadisai ne yake kafa hujjah su ci mutuncin shugaban mu s a w)
Masussuka kaida malam Bella sale yakureka aqibla FM harkanada bakin magana aiduniya taganoka kaikanka bakan gaskiya kakeba ahakidar takuma Malam bello yakureka wai saikituro dottijo wai yahanaka kaidinma ai na koncene kafadi kuma
Ni ba quraninun nake amma akwai hadisan da babu wani da ya isa yasa in karbe su don basu yi daidai karantawar al qurni basu yi ladabi lafazi da Allah ya tsara na magana da manzon Allah ba saboda haka annabi akace duk abunda yayi bashi yayi ba Allah ne don haka alqurni da manzon Allah zan rike ba wani bawahabiye ba,mutun na bayani daga alqurani kace baya tsoron Allah to kai yake tsoro haba jama muzama masu hankali kafin yayi wanan magana mallam abubabakar Gumi ne ya fara cewa akwai karairayi a buhari da muslim
@@ahmadmuhammad3658 Na fada baya tsoron Allah, saboda mutum yana karanta Qur'ani shi ne ya zama me tsoron Allah? Yaushe irin ku zasu zama masu hankali ne. Kuma wa ye yacema kabi wasu Wahabiyawa? Babu inda Hadithai suka Saba da Alqur'ani matuqar sun inganta daga Annabi (S.A.W)
Dan uwa ina son ka wayar mun sa kai Kasan inda ilmin ka ya tsaya a nan na wani ya fara,a matsayina na jaririn almajiri zan yi maka tamboyi in fatan ka bani amsa,shin khalifofi hudu Abubakar umar usman aliyu ,Allah ya kara musu yada a zamanin sun rubuta ko sun sa an rubuta wani litafi hadisi?shin akwai wani magabachi daya che za ayi wasu litafai sahi buhari ko muslim ku bisu duk abunda suka fada daidai ne babu kuskure a cikin su ?misali hadisin na buhari da yake cewa iyeyen Manzon Allah na wuta,ga ayar alqurani ta na cewa Allah bazai azabrar da wayanda abi aiko musu da manzon ba,a yasin Allah cewa yayi na aiko ka ga wayan da ban aiko ma uwayen su da kakaninsu manzo ba, tsakanin anabi isah( a s)da manzon Allah ( s a w)shekara 573 ne duk yake akwai sabani,anabi isah (a s) an aiko shi ga bani israila ne kawai,ba ga larabawa ko duk duniya ba,tambaya ya Kai wanan shaihin malami Mai dumbin ilmi da sani,wane annabi Allah ya aiko ma iyayen manzon Allah (s a w)su ki yarda da shi ta dalilin hakan suke a wuta ?mahaifin manzonn Allah (s a w) ya rasu kafin a haifi shi,mahaifiyarsa ta rasu kafin sakon anabta,ga shi kuma Al qurani yayi bayani mutane da ba aiko musu da manzo ba za a musu azaba ga sahihin hadisi yace suna wuta,malan zan bi hadisin buhari da muslim ko kuwa in Al qurni zan bi ?Ina fata mallam ya bani amsa da bayani hujar da zan saki ayoyin qurani in bi maganar Wanda an haife shi shekara 193 zuwa 196 bayan wafatin manzon Allah( s a w)?nagode Ina Mai sauraron bayanin mallam
Wanan gaskia ne matsalar kawai akwai kalmomin da bai dace yayi amfani dasu amma banda wanan ni banga wani laifi da yayi ba illah sharin salafawa ne kawai
To akwai munafiki Abdul jabbar bakaji ya cin zarafin sayyiduna Umar R A haba malam kurika fadar gaskiya ku dena boyewa wannan san zuciyane ka fadi kuskure daya acikin biyu ka boye daya
Karche Haka ankai malan Allah ya kara lafiya da nisan kwana
Allah yasaka y sheikh
Allah sarkin bai wa
Allah Yakarah basirah hadi da Ilimi mae Albarkah malam, munah matuqar godiya da jindadin taphsirinkah malam
Allah yakara fahimtar damu addini amma tabbas ancuci mlm abduljabbar wllh akan gaskiya yake babu Wani littafi wanda ba Al qur ani dazaace babu kuskure acikinsa
Allah ya saka da alkahri masussuka
Allah yakara maka basira malan
Masha Allah gaskiyane wllahi
شكرا🙏 جزاك الله خيرا
Allah yakara lfy
Yakara ilimi mai albarka
Gaskiyane
Ya Allah saka da alkhairi
Allah yakara lapia
gaskiyane malam Allah ya Kara lafiya
Wannan halinsune malam indai yan majane sai akwi shari masu gemun karya
Allah yasa alkairi
Gaskiyane malam
Gaskiyane malam kuma Abinda sukayiwa Abduljabbar kenan
Allah yasakada alheri malam
Allah ya sakawa malam
Gaskiya NE mallam masauka
Allah yaqara lafiya malan
Munajindadi karatunku malan
Allah yasaka da alkairi mal
Qur'aniya+Shi'a= Jabbariya
Jjoz
Makaryache
Allah yakara lafiya
Mujadala
Gasikiyatafitaridagi
Alhamdulillah, Allah kara mana lafiya
Mallam Allah ya taimakemu
you prolly dont care but if you're bored like me during the covid times you can stream all of the new movies and series on InstaFlixxer. Been binge watching with my gf recently =)
@Ellis Kase Yea, I've been watching on instaflixxer for since november myself :D
@Ellis Kase yea, I have been using instaflixxer for months myself :D
@Ellis Kase Yup, have been watching on instaflixxer for since december myself :D
Dan uwa yaga dan uwasa
Malan yayi gaskiya
Masussuka kaida kakasa kawo sallah akurani malam bello yakureka harkanada bakin magana kaikam aiduniya taganoka kaima nakwancene kafadi
Mutsuwww
Gaskiya baka saurari karatun daidaiba.. Kasake tariyoshi..kuma inaso kacire son xuciya kacire bangarenci. Kasaurara Dan Allah bawai don' akure waniba
Qar ya kake maya yakawo manan
Bello sale ya isheka
Kwareko
Kai dashi zin diqai ne
Haka ne
Gafarta Mallam tun Ina karamin yaro nakan tambayi kaina shin ya za ace wai duk abunda buhari ko Muslim dole ka yarda da gaskiya bayan Allah ya Aiko manzon Allah s a w) da qurani da shi yayi aiki gashi a cikin wani hadisin Yana cewa a hudubar manzon Allah s a w)ta karshe yace yau addinin ku ya cika Allah ka shaida na isar da sakon ka ga kamar yada ka umurceni,ya ku jamma na bar muku Al qurani da Ahlul bait don zuria ta baza rabu da Al qurani ba har Abada sai aka juyar aka che qurani da sunnah hadisin iyayen Annabi s a w na wuta, Wanan hadisin ya karyata ayoyin Al qurani a karamin ilmi na nasan ayo biyu zuwa uku, sanan akwai wani mai cin mutuncin manzon Allah s a w)Mai suna christian prince, kuma hadisai ne yake kafa hujjah su ci mutuncin shugaban mu s a w)
Masussuka kaida malam Bella sale yakureka aqibla FM harkanada bakin magana aiduniya taganoka kaikanka bakan gaskiya kakeba ahakidar takuma Malam bello yakureka wai saikituro dottijo wai yahanaka kaidinma ai na koncene kafadi kuma
Ina take a hadisi
Kodayake sharri cinikinkune, qaryama kunyima annabi balleallam
Saura kai masussuka
Toh malan gaskiya ka fito la zo idiris bello kano ya na nan
A inane zansamu tafsiran wannan malamin.
Slm ainakake dazama
Inkanaso da gske ga number na kakirani 07068528895
A malam gaye TV dakuma Masussuka
atashersu mesuna masussuka TV insha allah zaka samu
Gaskiya Masussuka baka da hankali kuma baka tsoron Allah.
Kai..yakamata Kasan .matsayinka malam saan babankane bawai yaroba
Ni ba quraninun nake amma akwai hadisan da babu wani da ya isa yasa in karbe su don basu yi daidai karantawar al qurni basu yi ladabi lafazi da Allah ya tsara na magana da manzon Allah ba saboda haka annabi akace duk abunda yayi bashi yayi ba Allah ne don haka alqurni da manzon Allah zan rike ba wani bawahabiye ba,mutun na bayani daga alqurani kace baya tsoron Allah to kai yake tsoro haba jama muzama masu hankali kafin yayi wanan magana mallam abubabakar Gumi ne ya fara cewa akwai karairayi a buhari da muslim
@@ahmadmuhammad3658 Na fada baya tsoron Allah, saboda mutum yana karanta Qur'ani shi ne ya zama me tsoron Allah? Yaushe irin ku zasu zama masu hankali ne.
Kuma wa ye yacema kabi wasu Wahabiyawa? Babu inda Hadithai suka Saba da Alqur'ani matuqar sun inganta daga Annabi (S.A.W)
@@kamaluddeennasiraliyu6243 Nima kuwa ba sa'an baban shi Masussuka din ba ne. Ya bata kuma yana batar da ku.
Dan uwa ina son ka wayar mun sa kai Kasan inda ilmin ka ya tsaya a nan na wani ya fara,a matsayina na jaririn almajiri zan yi maka tamboyi in fatan ka bani amsa,shin khalifofi hudu Abubakar umar usman aliyu ,Allah ya kara musu yada a zamanin sun rubuta ko sun sa an rubuta wani litafi hadisi?shin akwai wani magabachi daya che za ayi wasu litafai sahi buhari ko muslim ku bisu duk abunda suka fada daidai ne babu kuskure a cikin su ?misali hadisin na buhari da yake cewa iyeyen Manzon Allah na wuta,ga ayar alqurani ta na cewa Allah bazai azabrar da wayanda abi aiko musu da manzon ba,a yasin Allah cewa yayi na aiko ka ga wayan da ban aiko ma uwayen su da kakaninsu manzo ba, tsakanin anabi isah( a s)da manzon Allah ( s a w)shekara 573 ne duk yake akwai sabani,anabi isah (a s) an aiko shi ga bani israila ne kawai,ba ga larabawa ko duk duniya ba,tambaya ya Kai wanan shaihin malami Mai dumbin ilmi da sani,wane annabi Allah ya aiko ma iyayen manzon Allah (s a w)su ki yarda da shi ta dalilin hakan suke a wuta ?mahaifin manzonn Allah (s a w) ya rasu kafin a haifi shi,mahaifiyarsa ta rasu kafin sakon anabta,ga shi kuma Al qurani yayi bayani mutane da ba aiko musu da manzo ba za a musu azaba ga sahihin hadisi yace suna wuta,malan zan bi hadisin buhari da muslim ko kuwa in Al qurni zan bi ?Ina fata mallam ya bani amsa da bayani hujar da zan saki ayoyin qurani in bi maganar Wanda an haife shi shekara 193 zuwa 196 bayan wafatin manzon Allah( s a w)?nagode Ina Mai sauraron bayanin mallam
Slm malan gaskiya kaji kounya kai da qibla fm bello ya kare ka ko ka Manche kai da salla ka kasa kawomouna kai ne zaka kare wani kare Kanka ka ji.....
Hmmmm lallai abunda bakasaniba, ganin kai shiyakesa agane ganganjiki
Nanfa tsofin banza sun haifi nan banza jahili
Nima abindanafahimta abdul jabbar yakushe wassu hadisaine dabaikamata aringakarantasubama .ammakuma sai ba'afahimceshiba
Wannan shine aikin da Shekh Abduljabbar keyi aka tsane shi
Wanan gaskia ne matsalar kawai akwai kalmomin da bai dace yayi amfani dasu amma banda wanan ni banga wani laifi da yayi ba illah sharin salafawa ne kawai
@@ahmadmuhammad3658 Kayi gaskiya,fasar ce haka nan babu wani tawili da'za'ayi mata
Malan yahaya massuka gaskiya ka fito fili Kowa yaji salla a bakin ka ya fima kare wani qibla fm
Malmfa yasan abinda yake yi bayabiye jahilai
Kai ma gougoua tana zouwa wajanka malan gaskiya ka jima Kana fadin so reye ka zo qibla fm kai yi bayani malam ama haka bai yi .....