HADIZA GABON: Sani Danja duk dan Kannywood da ya shiga wata jam’iyyar siyasa neman kudi ya tafi….
Вставка
- Опубліковано 6 лют 2025
- HADIZA GABON: Sani Danja
Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official UA-cam Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
UA-cam channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
Salam
Wa alaikum salam we are here patiently waiting for 8......this is one interview that am looking forward to
Kudos to u for all the amazing things dat u have been doing may u continue to blosssom and flourish in all aspects of life xoxo
I have a suggestion that I will to pass across though u have given us the chance but a gani na had it been we knew who the next guest is going to be then we the viewers might have questions that we will love to a ask and then it's up to u to screen questions that u deem fits(just a suggestion)
W alk slm
#hadizagabonofficial
@@sumayyahsheikhadam1745 thank
Am impressed with the level of maturity Sani Danja has portrayed and the message he delivered.
Secondly he chose Yakubu Muhammed even for the fact that yakubu didn't choose him as an old time best friend. These is what friendship is all about considering the years spent together from Adolescence till date. Little difference shouldn't be an obstacle to ur relationship.
Danja is not regular he is different. I swear the way he chose yakubu 😍❤️
Yakubu yache sani yazama dan'uwa agareshi yana nufin yafi matsayin aboki agurinshi
MaaaashaALLAH… Sani I love you so much from my heart and today you truly inform me the reason why I must to love you… I’m a Ghanaian🇬🇭 living in Europe. Thank you so much. Kudos to Hajia Gabon 🇬🇦 and the team
This was so awesome. A very amazing session with Sani. He really displayed composure and talent. One of the best tbh. Kudos!!! Religion first as he always states, that's so lovely gesture of him.
This is one of the best interview so far
He is so composed and straightforward ❤
God bless you he’s very straightforward gaskia ba boye boye
Dawisu sarkin ado🦚 look at the swagg, the class mashaAllah he never seems to age.gsky kam yakamata kuyi tuwona maina dan kun dace, dukda baa yi selfie ba ko time ya kure
Munajin dadin shirye shiryenku. Ammadai Hadiza kiyi bincike akan hukuncin qarin gashi kokuma barin gashi awaje ana kallo akwai tsinuwar Ubangiji gamasu yin hakan. Don Allah kuji tsoron Allah kudaina tunkafin lokaci yawuce. Kuma wallahi aure saidai idan bakisoba amma maganar bakisaniba kobakisamu mijiba wannan ba maganabane kudaiji tsoron Allah kucire girman kai kudaina saba masa domin mutuwa na iya riskar kowa at any moment
Thank you so much, munji dadin hirar nan...Pls zamuso wataran ku gayyato mana Besties din nan tare. YAKUBU MUHD SANI DANJA
Gaskiya Sani Danja Ya burgeni sosai a wannan hirar.👍👍👍💯
Gaskia naji dadi sosai, baki taba kawo wanda yai magana masu kyau batare da kwaba ko wasa bah kamar shi da sani sha'aban.. Da alamu ma dai masu suna sani yan aljanna neh. Allah yakara basira hadiza
Sani Danja. Your dialogue was so appreciable and totally convinced by those who were listened.
Rabbana atina fee-addunya hasanatan wafeel-akhirati hasanatan waqina ‘azabannar.
Ya Allah ka sanya wannan dare Ya zamo nasara Arayuwar ki ga fara ga dukkan mai zunubi, rahama ga dukkan mamaci,🤲🤲ya Hayyu ya kayyum
That is true my Ogah ontop, i salute you my guy, you are the best among the best antyh hadiza thanks for that, please anty hadiza invite Mustapha m sheriff for us
Sani danja is gud and nice person aswear wato shida yakubu mhmd sun iya fira da mutane cikin girmamawa da annashuwa. Muna fatan muga naziru sarkin waka a next episode
I want to Ali nuhu the king of kannywood.
After Yakubu Mohammed interview this is my best ilove 2effect for long,and now they prove that they deserve it Sani is very straight man looking for the good of people not only his pocket.
Gaskiya hadiza Gabon tanayi tana Dan shakkar tambayarsa akwae tsoro Karara wlh GABA da gabanta wlh
Waw hadiza yaufa kinfi kulum Saboda kinkawo sarki kuma chugaba da...... Yayikew sani danja allah jazamani allah yarufa asiri duniya da lahira to hadiza yakikaji bayani na dati jantaka da manu fofinchi bawan allah bachida waniguri asiyasa cedai cigaban nageriya gabadaya da matasa da masana antar kani wood cedai muce allah karba yaba konkoso saa in cha allah hadiza gaskiya yau kinbirgeni saboda kinnuna respect sosai naga har sahanu naga kin sabko michi har azaune gonin cha awa senaji nakara chaawan nacigaba da kallon chirye chiryenki nangaba yayi kew daga karche ina miki fatan allheri hadiza allah baki miji nagari inama ace abin daki kafada yatabbata wato keda sani danja hadiza yaka mata kiyitinanifa danja nan dai allah hada zukatanku dagawasa seyazama kuma dagaske in cha allah ok hadiza inafatan sakona yaje gariki dan allah kamar yadda natsaya nayi rubu tunnan kiyi kokari kikaranta kimedomin ina jiranki zanigani idande Harkun damu damu .
Such brilliant and intelligent answers. Mind blowing!🙌🏾
Kwankwaso he’s the best muma sani danja muna tare da kai kwankwso mai jini ajiki Allah yabashi saa
You have to invite Zainab Indomie, Maryam Yahaya, Hamisu Breaker, Jamila Nagudu, Shamsiyya Sadi, Khairat Abdullahi, Murja Baba, Nafisa Abdullahi, Ummi Karama (Labarina), Isah Ayagi, Aminu Saira and Mome Gombe
Muna jiran Dr. Mawaka Nura M inuwa
yep gsky kam
You really know this people
Gaskiya ne wannan
No Ali nuhu
well done Hadeezatou Nigeria I would not call you gabon again bcoz you're endogenous. you are such a good person and nice, and you're doing a good things, inaso Dan Allah ki gaiyato manah Ali nuhu.
Excellent Danja
Pls Aunty Dija Yashe zaku kawo Mana Ali Nuhu.
Sani musa danja i really impressed
this ur interview ur highly welcome
We need to have Naziru Sarkin Waka on your Show Bless
Allah ya saka miki da Alkhairi 🤲🏼 muna jin irin tai makon da ki keyi, in kin ga sako na ina gaishe ki tare da Muhammad Sani, Allah ya dafa muku🤲🏼
Machaà Allah Hadiza akawou Ali Nouhu
I must say I really enjoy this talk show, Sani Danja well spoken Kudos, I have been looking up to u since I was younger.
Please just bring us someone that will entertain us like Prince🤴 Zango
Thanks Aunty Hadiza love you❤️❤️❤️
This is the best interview 👏
Zango has comed
Masha ALLAH Thanks you so mush Anti hadiza aliyu ❤️❤️❤️💯💯
One of the best so far ❤
Gaskiya wannan Tayimin dadi sosaiii Allah yayi Albarka Mr Danja 🙏
Masha Allah gaskiya Hajiya Hadiza naji dadin maganar Babban Baki Sani Musa danja da yayi akan siyasa
Alhamdulliah i am proud of him gaskia ba Wani shegen karyan nan
This program is interested and sani danja is very interllengent he looks straight forward I like the topic
Sani danja speak great❤ Muna son ganin Laila Othman
Gud laila Ali Uthman next
Slm ina. Mukufatan alkairi mujidadi tatamnawar wanan dakukayi dasanidanja emana hadiza gabun kiyi arme yafi gaskiya allah yakawonagari fatan alkairi
Gabon the time is very limited! You know it’s enjoyable when your fav artist is speaking! I have huge respect for Danja Wollah I! 29:36
Hadiza yau che zaa kawo hamisu breaka ina Jira kuwnan nan
Am impressed on wat u are doing keep going don't turn back love you
Slm,🙋♂️
It was a beautiful discussion With my favorite person, I do really loved his analysis her levels no stone unturned
May Almighty Allah blessed you and your guess
May Allah strengthen you in doing the good work always
PEACE...!✌🏾
Great interview. I'd love to see Naziru Sarkin Waka here😁
I'd love to see sarkin waka
Thanks hadiza for inviting my actor
Sani Danja you spoil there ❤️❤️❤️❤️
Best interview you did ever you start this program
Best interview ever 😍
Masha Allah...He s soo composed..one of the best episodes soo far.
Masha Allah watching from Algeria
Thanks for performance Gabon, yakamata ki rinqa tambayar su su fada mana takaitaccen tarihin su, daga farko kafin cigaba da tattaunawa.
I would love to see KAMEYE of dadin kowa on the show pls ❤
I like how sani is bold, yana fadan gsky bawani boye boye .anty hadiza base kinyi arguments dashi ba understand him
A'a ba haka bane mune wadannan yaran almuhajiran masu riƙeda robabi amma gashi yadda Allah yayi damu a yanzu Ni barrister ne
Kawai abu ɗayane idan mutum zekai ɗansa makaranta yasan ina zekaishi yadinga kai masa ziyara da sauransu
Nayi wannan rayuwar amma bari kiji dokar makarantar mu
Daga ƴan shekaru 12 zuwa qasa zasuyi barane a gidanjen Mutane Babu Baran titi Babu Baran tasha babu jiran suɗi ba zuwa kasuwa da roba.
Wannan shine dokarau kuma duk wanda yakarya ɗaya daga ciki akwai hukunci
Se daga shakaru 15 zuwa 20 sukuma zasuyi sana a kamar yankan farce da shoe shiner da tallen turare da sauransu
Idan dare yayi zakuje kunemi wani wajenda manyan mutane sukeyin ciyayya kutambayesu akan zaku jirasu idanzasu rage idan sun amince shikenan kunsamu wajen zuwa . Suma wannan shine dokarsu
Se daga 20 zuwa sama sukuwa kuna ganinsu kunsan sunfi qarfin Bara ko wacce irice domin sunkama qasa a sana a sede kugansu sunci kwalliya seku kasa gane cewa sune waɗancan masu roban Abaya seku dinga tunanin waisune ƴanta Adda suna ɓarayi sune ƴan bola kuma sam ba haka bane
Mu rayuwarmu da tsari mukeyinta
Wannan ataƙaice kenan daga ɗan almuhajiri
Brr nazeer
Gaskiya najidadin ganin alhaji sani musa danji
Mai gidana kuma ogana🥰🥰🥰🥰
Please invite Rahma sadau❤❤❤❤❤❤😊
Allah yasaka da alheri sani musa danja yakuma maida kai gida lafiya kaji
Wow I’m enjoying for interview, then you have to invite Rahma Sadau 💗
A gaskiya naji dadin hirarnan
Sani danger karshe neeeeeee👍👍👍❤️❤️👍👍👍👍😍🥰🥰🥰🥰
Bonne courage hadiza Gabon 🇬🇦
Allah ya taimakahajiya hadiza muna yinki inaso kema ki kawamana hajiya hadiza gabon
Congrats Hady, tu viens d'avoir un nouvel abonné !!!
Sani Danja. I love you, and Yakubu Muhammad, gaskiya Ina Jin Dadi yadda kuke tare
I really love this man 😂
Me too😹wlhy
Gaskiya Sami Sanja babban mutin ne sahannunma sai anka aumachi gaskiya nayi farinceki dahakan to amma naga ba ayi s’aligna 🙏
الضيف من الشخصيات المحبوبة والمثقفة،شكرا هاديزا غابون
Kaikuma ce maka akayi program din larabci ne ka wanixo da Shuwayya Shuwayya dinka
Nice 1, sani Danja, my actor, more grece
Màsha Allah. The episodes keep getting better and more interesting. Nice interview there. Kudos
Wai malama me dalilin da yasa Kabiru na kwango baya fitowa a Fina finan hausa
I'm very happy a'lot of this conversation it's very important & comfortable.
Our Almighty Allah bless
Anty hadiza Gabon official room show
Bravo Hadiza 😍
MUNAJIN DADIN WANNN SHIRYE SHIRYEN KIN SISTER HADIZA ALLAHU YASAKA DA ALKAIRI MUNGODE SOSAI 🎉❤
Could u please Invite those female singers? The likes of murja baba, maryam fantimoti, & having Ado isa gwanja will be nice. A job well done to u ma'am
Nice one dije,
Macha Allah Allah taimaka sauran sarki Ali Nouhou
Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨ ♥ 🙏
A chaque fois cette question tourne autour de toi qu'Allah nous montre ton mariage aunty Hadiza apparemment tu es la plus aimable de kannywood vraiment 🥰🥰 protection divine sis💗💗💗
Masha Allah really enjoyed the interview Alhamdulillah ❤️
Yakike
Masha Allah sani danja😊
Kin.manta.salfi.gsk.yabirgeni.wlh.kuma.Allah.yabarku.tare.dama.kina.sonshi
Gaskiyane Sani Musa danja Dama kana burgeni kuma gaskiya bayananka sunkaramun Soyeyyar ka👍
Sani talk well wallahi. Akwai girma da hankali a cikin maganganun sa
Gaskia dattijo ashe sosai
Alh Sani Danja you are so wonderful
I like the way you express yourself
Ma sha allah ❤❤
Alhamdulilah Alhaji Sani Musa Danja naji dadin maganar da kayi akan musulmi masu kafirta yan'uwansu musulmi
He is so composed and speaks well!
Yau kinkawomin best actor na..weldone yar garinmu
Masha Allah Alhamdulillah
Macha Allah tanti hadiza Gabon j adore vraiment ton émission j suis vraiment fan de toi j t aime fort je t encourage vraiment de continuer avec ce cheminqu Allah te protège durant tout ton trajet
Bring naziru, Maryam yahaya and Alinuhu please
Nah you go tell her wetin she go do?
Best interview so far
Ce n’est pas tous les jeudis ? Bref allons seulement 😂❤
Gaskiya Sani Danja Mutum ne maikyakkyawar niyya , ni tuntuni daman fan dinka ne har gobe,
You should first asks your guests to introduce himself before asking anything e.g background of education
Why??
👍
Not necessarily
I think that's an old method oo
Neman aiki sukaje ne daza atambayesu education status dinsu
Wallahi sani danja kaburgeni
Niba yar kano bace amma nasan kwankwaso shiyafi cancanta
NAZIRU PLEASE
Macha Allah hajia hadiza prochaine invitation inchallah elhaji nazirou sarkin waka.mercie
I really enjoyed it Sani Danja I really like u n ur films DAN ZAKI andFANAN.😘
Gaskiya bantaba yadda sani danja Yana da hangen nesa da nutsuwa ba wlh se yau, saboda ni a bazo bazonsa ma ko film dashi banasan gani Amma yau Kam ya Gama birgeni Allah yayiwa rayuwa albarka
Yayi INAYINKA 💥 sani danja don sai da na kalleka har KARSHE😳Kafi Mai SANA'A
I believe sani danja akan maganan da yafada kan imani na Dan flim kanywood I love him
Ya ALLAH agaskiya babba babbane,kalmomin sani Danja,yayi ma,ana sosai,2eff all the way
Sani Danja has been my Favourite Actor right from childhood.
Welldone Gabon but I think u should make personal background your first Question. Best wishes
Wannan tattaunawa tayi hadizo Allah yaqara miki lafiya da daukaka ameen
Yauwa hadiza yanzu kai saura sarki ali nuhu mai fkd 💗
Très claire et nette sani danja pour la vérité absolue l'acteur que j'aime au plus depuis l'enfance jusqu'à aujourd'hui Dieu vous protège Amine y'a Alha et plein de succès dans le jours a venir
Good speech on politics sani musa danja, when did my star will show up Nura m Inuwa