Zan bari ayi noma inji dan ta'adda abinda yasa muke kashe mutane.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 40

  • @alousoufianou9847
    @alousoufianou9847 2 роки тому +2

    Allah ya sa akarar daku baki daya, ku azzalumai ba kuma ai malam su ne suka fara domin su ke tare hanyar en kasuwa suna musu fachi

  • @allassanabdoul6244
    @allassanabdoul6244 2 роки тому +2

    Allah ya kiywata Allah ya samugama da duniya lfy

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 роки тому +1

    Allah swt ya kawomana karshan wanna musibar yakuma karya alkadarinsu Amin.

  • @fauziyyasanimuhd5671
    @fauziyyasanimuhd5671 2 роки тому +1

    Wlh karsuji noma allah zasu iya kashesu

  • @malanusmanmalanusman6626
    @malanusmanmalanusman6626 2 роки тому +1

    Allah ya shiryaku

  • @gismayusuf632
    @gismayusuf632 2 роки тому +4

    Ba haushe baya kashe kowa, baya ga hakka bawani harce hausa fulani. Bahaushe daban bafukatani daban. Su dai fulanin su suke kashe Yan uwan su. Su kwace musu shanu Allah ya sakawa Yan sa Kai da Alheri bamu yarda da wani kalmar hausa fulani ba Dan Fulani Yan ta'adda ne

    • @issoufboro987
      @issoufboro987 5 місяців тому

      Kai munafiki né ka bin shinkafi har kwata ta Yan kan fulani... Zalumci né ya kaisu haka

    • @issoufboro987
      @issoufboro987 5 місяців тому

      Kai munafiki né ka bin shinkafi har kwata ta Yan kan fulani... Zalumci né ya kaisu haka

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому +2

    Wallahi karya take acikin mafi yawan maganganunsa

  • @khadijahahmad2210
    @khadijahahmad2210 2 роки тому +1

    Amin

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому +7

    Amma wannan karya yake ya kuke kashe Yan uwanku Fulani a daji ku kwashe musu shanu

  • @abubakaribrahim2285
    @abubakaribrahim2285 2 роки тому +1

    Wlh nikan in zargin Dan jaridan Nan
    Wlh

  • @Salim-tchadou
    @Salim-tchadou 9 місяців тому +1

    ❤❤❤❤❤❤inama fatan alhiri ❤❤❤❤❤❤

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano 2 роки тому +2

    Rashin Adalchi yake kawo irin wadannan al'amari... Idan an kaima Mai laifi Sai a hukuntashi dai dai laifin sa.. .. Tare da barin Wanda Bai da laifi....

  • @bashirusman3566
    @bashirusman3566 2 роки тому +2

    Allah ya isa

  • @ibarhimabdoullahi2492
    @ibarhimabdoullahi2492 2 роки тому +1

    macha allah malan allah ya karalafiya

  • @fatimakeraukerau4876
    @fatimakeraukerau4876 2 роки тому +2

    Maganar gaskiya
    Adena maganar hukuma acikin wa'annan matsalolin
    Allah shinezemana magani
    Tunda duk Inda tajetadawo akan talaka yakekarewa.
    Idan ansasanta abar talakawa suyi noma susama abinci

  • @mohaamohaa6553
    @mohaamohaa6553 Рік тому +1

    السلام عليم

  • @sadiqnataala5537
    @sadiqnataala5537 2 роки тому +3

    Wallahi wadannan mutane tunzurasu akayi tun asali sakaci kuma sai ya Kara musu karfi

  • @fauziyyasanimuhd5671
    @fauziyyasanimuhd5671 2 роки тому +1

    Insha allah sai kunyi mutuwar wulakanci bi'iznillah

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 2 роки тому +1

    Ya Allah mun tuba ka yaye mana musiba a cikin wannan kasar tamu ta Nigeria

  • @harunabose1242
    @harunabose1242 2 роки тому +3

    Innalillahi wa Inna ilaihi rajiuun 😭 gsky da akwai babbar matsala a kabilar fulanin mu, watau a fahimtata yadda Allah ya jarrabi musulunci da musulmi haka Allah ya jarrabi kabilar mu ta fulani ta yadda suke da son rai gamida son zuciya dukda nasan irin zaluncin da ankai musu Amma wannan abinda sukeyi zunzurutun jahilci ne tsantsa wlh. Kai jama'a 🤔yau kanaga mutanen Nan Basu da addinnanci sannan Basu San bafullacen garibah? Allah ka rabamu da sharrin jahilci. Allah wadaran naka ya lalace.

  • @eshababah5576
    @eshababah5576 2 роки тому +1

    UBANGIJIN RAHMA JINQAI GAFARA AFUWA YAFIYA TAUSAYI YA HAYYU YA QAYYUM BIRAHMATIKA ASTAGISU YA BADI'USSAMAWATI WAL'ARD ALLAH YAKAWO MUNA QARSHEN WANNAN AL',AMARI
    AMMAFA MUSAN WANI ABU DAYA DUNIA TAZO QARSHE DUK YANDA AKAYIFA DUNIAR NAN BAZATA DAWO DEDEBA SBD YANZU FA DUK ABINDA ANNABIN RAHMA S'A'W YAFADA BABU ABUNDA DAI FITO FILIBA,SO THE ONLY THINGS ARE ADDU'A ALLAH YASA MUGAMA DA DUNIA LPY ALFARMAR ANNABIN RAHMA S'A'W 🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @fatimakeraukerau4876
    @fatimakeraukerau4876 2 роки тому +2

    Allah yakawomana mafita

  • @ummufahad7548
    @ummufahad7548 2 роки тому +1

    Allah yayi mana maganin ku.

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 роки тому +1

    Ameeeeen ya allah

  • @adoadamsy91
    @adoadamsy91 2 роки тому +1

    Love impossible

  • @fauziyyasanimuhd5671
    @fauziyyasanimuhd5671 2 роки тому +1

    Innalillahi ubangaji ya shirya

  • @lsmailabdoulahi2089
    @lsmailabdoulahi2089 2 роки тому +2

    Allha ka isarwa talakawa

  • @ابوبكرمام
    @ابوبكرمام 2 місяці тому +1

    😅😅😅

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 2 роки тому +1

    Wannan abin akoy hannoun mutane dadama wasou nanne souke samoun makouddan koudi chiyasa basaso wannan abin yakare da hannoun mayya mayya makiya addinin.akarche duk addinine akema haka.babou wanda yaffi karfin houkouma.saboda itache sakkiyar duk wannan lamari

  • @sanitanimu6926
    @sanitanimu6926 2 роки тому +1

    Kaji shege yagama kashe mutane wai zai dawo gusau ya huta

  • @ayubaisah2861
    @ayubaisah2861 2 роки тому +2

    Slm malan, Aiko Libya baxa aihakaba

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому +4

    Dan iska yatara kudin Haram yanaso yashigo gari ya wataya yaci kudinsa a natse yake wannan magana ,ya matsu da zama daji

  • @حفصهحفصه-ذ4ي
    @حفصهحفصه-ذ4ي 2 роки тому +1

    😭😭😭😭

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 роки тому +1

    Innalillahi wainna ilaihiraju'un

  • @HlymaAbkar
    @HlymaAbkar 4 місяці тому

    😢😢😢😮

  • @NadeeMusa
    @NadeeMusa 2 місяці тому

    😏😏😏😏

  • @oumar9721
    @oumar9721 2 роки тому +2

    😭😭😭😭