martanin Kama dr ahmad gumi zanga zangar wata kungiya, ruwan wuta kan bello turji.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 2 роки тому +1

    Allah yarabamu da kiyayya.Allah yasakawa Dr Ahmed da alheri.Allah yakare Dr Ahmed.

  • @malanusmanmalanusman6626
    @malanusmanmalanusman6626 9 місяців тому +4

    Allah ya kamana karshe bello turji shigi da baiza

  • @maimunaibrahim7431
    @maimunaibrahim7431 2 роки тому +1

    Malam Allah ya saka da alkairi meyasa malaman mu suke haka sufa magada an nabawane sudena hassada da junasu Allah yasa mudace

  • @Aliyutracker
    @Aliyutracker 2 роки тому +2

    Allah yayimana tsari daga shairin ku matsiyata yan ta'adda...

  • @basharumar5881
    @basharumar5881 2 роки тому

    Subhanallah
    Allah kabamu zaman lfy mai dorewa ameen s ameen

  • @tijjaniimam238
    @tijjaniimam238 2 роки тому

    Allah yai mana maganin yanta'adda da masu goyon bayansu.

  • @salelukman888
    @salelukman888 3 місяці тому

    Gaskiya mlm akuawi allamun hannunka

  • @RabiuGaya
    @RabiuGaya 6 місяців тому

    Allah karusa bello turji yanda karusa fir,auna

  • @aliyuaminu308
    @aliyuaminu308 2 роки тому +2

    Tabdijan! Kaji son RAI! shin tsakani dan ALLAH me yasa AKAYI Taron dangi akan malam ABDULJABBAR KABARA! Bayan duk Wanda yake da hankali yasan malamin bai aikata abinda Ake zarginsa akai ba!MUJI TSORON ALLAH DAI!!!

    • @umaribrahim5089
      @umaribrahim5089 2 роки тому

      kaji tsakarai se kaje ka kama kolar ganduje dayasa akayi zama aka gane abduljabbar makaryaci ne😂😂😂😂😂😂

    • @aliyuaminu308
      @aliyuaminu308 2 роки тому

      @@umaribrahim5089 mene tsakarai

    • @umaribrahim5089
      @umaribrahim5089 2 роки тому

      @@aliyuaminu308 bara naje na tambayi yan kogo

  • @buharyadamu9688
    @buharyadamu9688 2 роки тому

    Masha Allah kwana dubu na barawo daya na Mai kaya

  • @suleturai118
    @suleturai118 2 роки тому +1

    Allah ya tona asirn duk wan dayake dahnnu aciki wan nan abun

  • @ibrahimadamu8636
    @ibrahimadamu8636 2 роки тому

    Allah yasakada Allah keri malan

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 9 місяців тому

    Allah yashiryasu amma wallahi baa yima fulani adalci

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 9 місяців тому

    Allah yafitar da tukur mamu shima dr ahmad gumi Allah yakareshi daga sharrin mutun dana aljan

  • @IbrahimLawal-ey2es
    @IbrahimLawal-ey2es 9 місяців тому

    Allah Yana bayan Mai gaskiya

  • @AttakbirAttakbir
    @AttakbirAttakbir 5 місяців тому

    Allah yayimana tsartdaga garesu

  • @africagidana87
    @africagidana87 2 роки тому

    Allah yatona asirin maqiyan musulunci da musulmi ko ina suke Allah ya isarma Dr. Da duk mallaman Muslunci

  • @mohammedawalyunusah2420
    @mohammedawalyunusah2420 2 роки тому +1

    AMEENN SUMAAH AMEENN

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi 2 роки тому

    Duk yanda akayi turji yana samun bayanan sirri ajami'an tsaron qasarnan kaidai Allah kiyaye nagaba

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 2 роки тому

    ماشاءالله 👍👍👍

  • @kabirtijani5766
    @kabirtijani5766 2 роки тому

    Abduljabar da akakule shi bakomaiba kenan

  • @ibrahimmusakorofi8805
    @ibrahimmusakorofi8805 9 місяців тому

    Karya a kama Ahmed gumi don Dan ya,ada ne

  • @aboubacaramirou8370
    @aboubacaramirou8370 2 роки тому

    Zancen kai hari ga yan taadda andade ana ruwa ksa na shanyewa

  • @alikabiru7934
    @alikabiru7934 3 місяці тому

    Malam Ahmad gumi ba mutumin banza ba ne neman sulhu ya ke yi jama'a a yi masa adalci dan Allah

  • @kamalhaske7492
    @kamalhaske7492 2 роки тому

    Gaskiyane

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 роки тому

    امين يا حي يا قيوم يا رب العالمين

  • @zoumkone5185
    @zoumkone5185 2 роки тому +1

    Yayi dedaï,les bandits.poulani

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 2 роки тому

    Ajuri zuwa rafi wata rana tulo zai fashe turji ajalin ashi ne bai yi ba

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 2 роки тому +2

    Idan kere na yawo, kuma Zomo na yawo watarana za a haɗe.

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 2 роки тому +1

    Kadaiyishiru kawai abincika.

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 2 роки тому

    Malam ba ance turjin anyafemai ba naga ance wai shine ke kama barayindaji yanzu Kai Nigeria kasata 🥺🥺🥺🤔🤔🤔

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 роки тому +1

    Qaryar banza kawai

  • @YauOil
    @YauOil 3 місяці тому

    Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani

  • @ibrahimmusakorofi8805
    @ibrahimmusakorofi8805 9 місяців тому

    Shek Musa kaima kana Kare ta,adanci Fulani

  • @ZenabZ-bq2tz
    @ZenabZ-bq2tz 9 місяців тому

    😅mashaallah

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 2 роки тому +2

    Mutanen da ke kokarin son a kama Dr Ahmad basu da kishin musulunci za mu iya cewa munafukai ne wadanda ake hada baki da su don karya musulunci babu abun da za muce sai Hasbunallah Wanniimal Wakil Niimal Maula Wa Niiman Naseer

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 роки тому

      Kaima ya kamata a chafkeka domin ya nuna kana cikin Yan taadda yaran Dr Ahmad Gumi.
      Ko kana da masaniya cewa kakakin Dr Gumi maisuna Tukur mamu yayiwa jamian tsaro cewa Dr Gumi da Bafarawa da General Ali Gusau da sauran Yan kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini cewa suke daurewa Yan taadda gindi?
      Idan har baka cikin yaran Dr Gumi,to an yaudareka cewa addini Dr Gumi yake karewa.ko kasan Gwamnatin wahhabiyawan Aal saud suka chafkeshi bisa rahoton FBI cewa Dr Gumi ya koyawa masa Taadanci.
      Wannan qarya ta Gaurakin kaduna Hasadusunna da shi kansa Abu Aisha ba zasu kare Dr Gumi ba.muna son mu gane,dan kawai baayi zangazanga akan taadacin Yan Niger Delta,zai hana zangazanga akan taadacin Dr Gumi? miyagun tatattun Yan iska Yan luwadi!!

    • @malamgumel3547
      @malamgumel3547 2 роки тому

      @@ibrahimmuhammad1569 Irinku ne unfortunately suke jawo mana rikici a Kasarmu ba sa son mu da arziki ko kasarmu ta zauna cikin kwanciyar hankali kowa yayi abun da ke gabansa ana girmams juna duk da irin bambamce bambancenmu mu munfi son zaman lafia ba tunzura jamaa ba a kama wannan ko a kama wancan a matsayinka na musulmi ba za ka yi imani ba sai ka so ma dan uwanka abun da kake so ma kanka.

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 роки тому

      @@malamgumel3547 ,waye Dr Gumi da idan kamashi zaa Sami rashin zaman lafiya?saiko in kana nufin Yan taadan Boko Haram da miyagun fulani masu kisan jamaa zasu zazafa kaiwa jamaa farmaki sakamakon kama mai gidansu.
      Kaine baka San sirrin kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini ba,su sun san mun San sirrinsu.Kasan cewa tun farko daghutu Abubakar Gumi da sardauna suka assasa kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini, Sannan wasu tattatun miyagu suka tare kaduna da sunan cewa sune manyan Arewa na qarya,sune fixers da duk mai son hawan wani matsayi sai ya bi ta hannunsu sunyi luwadi dashi kafin shi Sami wani muhimmin matsayi a Gwamnati?Ai kaji an bandkado Yan luwadi da Shan jini irin su Ali Gusau.
      Abinda zai baka mamaki shine su wayannan Yan mafia ta Yan luwadi da Shan jini a kaduna mafia sun furta cewa tunda Buhari ya ci zabe ba da yardarsu ba, talakawa suka zabeshi ,sai sunga yadda zai iya mulkin Nigeria.Ana ma tuhummar suna da hannu wajan sa masa guba da yayi sanadiyyar ya raunana ya kasa cika alqawuranda ya dauka,dan su yaudari talakawa cewa dama sun nuna musu kada zabi Buhari ba mutumen arziqi bane.To,ga shinan wayannan miyagun tatattun Yan iskan sun bullo da wayannan matakai na hana zaman lafiya, musamman ga talakawan Arewa.ka fahimceni?

    • @malamgumel3547
      @malamgumel3547 2 роки тому

      @@ibrahimmuhammad1569 Malam ni bana son mai kazafi da fadin abun da yake ba daidai don Allah yace In ja akum fasikun fa ta bayanu an tusibu kauman bi jahlatin fa tusbihu ala ma faaltum nadimin Idan fasiki ya zo muku da labari ku bincika Kowa yasan Sheikh Abubakar Gumi baban Ahmad babban malami ba a nan kasar ba duk fadin kasashen musulmi ba za kace shi fasiki bane Allah ya jikansu da Rahmah ku dai kurum musamman kai ka tsane shi don haka mun barwa Allah shine yasan duk bayinsa ba kai ba.Bana musu da kowa Allah shi yasan kowa da kuma niyarsa mu dai ba musan niyarka ba ta alheri ce ba ta alheri ba Allah kadai ya sani saboda haka na barwa Allah bana son zagin mutaben musaman wadanda suka rasu irinsu Abubakar Gumi Ahmadu Bello Sardauna duk kana so ka bata musu suna saboda wata manufa wada Allah ne kadai ya sani kila ma kurum kana amfani da sunan musulunci don bata musulmi da shi musuluncin

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 роки тому

      @@malamgumel3547 ,kana nufin baiyana asalin cult na kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini sukar musulunci ne?Idan ace ka san abubuwanda na sharri da ake tafkawa a kaduna mafia ta Yan luwadi Shan jini da suka zama alaqaqai ga talakawan Arewa ba da ya jawowa Arewa ci baya,da ka tsine musu.ko kasan akwai kiristoci arnan Arewa da ke cikin wannan cult na kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini?
      Da kake cewa ko ni ba musulmi bane ;ni masani ne ma akan musulunci.Ni dan qabilar Barebari (kanuri)ne masu tarikhin daular musulunci fiye da shekara 1000 ;amma har kakannina haifaffin qasar Hausa ne da yasa mun koma Hausawa tsintsa.Bisa wannan yasa nake jin haushin kisanda Yan Izalan Boko Haram keyi ga qabilata ta asali a Borno da Yobe Kuma a qasar Hausa da nake ciki ana kisan Hausawa da nake zaune Kuma Bahaushiya ta haifi mahaifina da ni kaina.Duk wannan masifar ta Boko Haram ta fito daga wannan coronavirus na wahhabiyancin Izala Boko Haram da daghutu Abubakar Gumi ya shigo dashi Nigeria ta hanyar yaudara cewa jaddada sunna ne kamar yadda mujaddadi shehu usmanu Dan fodiyo yayi a qasar Hausa, alhali yasan qarya ne.Ga dan gidan daghutu Abubakar Gumi nan Dr Gumi yana hada hancin Yan taadda na Boko Haram da wayannan miyagun fulani dan ayi ta kisan Talakawa a Arewa ta yamma.Gashi asiri ya tonu duk wannan mugunta da Dr Gumi yake hada tareda manyan Yan kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini ne.
      Da kace , sardauna da daghutu Abubakar Gumi basu da hannu wajan assasa kaduna mafia ta Yan luwadi Shan jini,ka karanta bayanan Nzegu mana Hadimin sardauna da yake luwadi dashi Kuma ta hannun wannan Nyamurin Yan qabilarsa Nyamurai suka bi suka yimasa kisan walaqanci .Shi Abubakar Gumi ta hanyarsa sardauna ke corrupting na malamai su zama Yan luwadi.Shehunan tijjaniyya da suka yi resisting, Abubakar Gumi ya ba sardauna shawarar a kamesu a garqame.Suna kurkuku suka yi ta Kai kuka gun Allah,sai ga kafirai sun gama dashi.ka San wannan?.ka binciki tsofaffi daga shehunan sufaye na tijjaniyya,zasu baka bayani.
      Kuma daghutu Abubakar Gumi bai cika da imani ba,yana wari har ransa ya fita ba kalmar shahada.kayi bincike.

  • @AttakbirAttakbir
    @AttakbirAttakbir 5 місяців тому

    Sharahu Abubakar

  • @مجهولالهويه-خ4ب3ج
    @مجهولالهويه-خ4ب3ج 2 роки тому

    To maiyakai kayan soja gidan mamu

  • @fatamaal1741
    @fatamaal1741 2 роки тому +1

    Allah ya stare mana musilmi ako ina

  • @abbamagaji441
    @abbamagaji441 2 роки тому

    Allah ya bumu zaman lafiya

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 роки тому +1

    Ya kamata a kamoshi munafunci beyi ba

  • @abdullahizubairu2448
    @abdullahizubairu2448 2 роки тому +1

    Tabbas ya tabbata ku malamai matsiyata ne Kuna kariyar taadanci domin cin amana

  • @zakariamohammed2894
    @zakariamohammed2894 2 роки тому

    Sawaba

  • @mukhtarisah4262
    @mukhtarisah4262 9 місяців тому

    AKWAI.RANAR.TONON.ASIRI

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 роки тому +1

    اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى

  • @h.n1977
    @h.n1977 2 роки тому +1

    Idan Malamai Basu hada kansu ba, suna fitowa a media suna tsakanin suka a tsakaninku, to dukansu suna da magoya baya, sai abin ya fadada, har rarrabar Musulmi ta bayyana har ma ga wadanda ba Musulmi ba

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 роки тому

      acikin videon nayi wannan maganat taka wlh yanketa nayi shi yasa zakaji babu karashe, bisa kuskure na yanke

    • @h.n1977
      @h.n1977 2 роки тому

      @@abuaishaalfurqan To Allah ya kyauta Ameen

  • @YauOil
    @YauOil 7 місяців тому

    Yaru fulani jikukin dan ta ada danfudiwu

  • @seidusalifu7746
    @seidusalifu7746 2 роки тому

    Kaci ubanka kai da bbc

  • @suwaibasuleman7528
    @suwaibasuleman7528 2 роки тому +1

    Munafukai kawai wlh bamuji dadiba sbd kuntasomanada bala I sbd sunkwashe mutane washegari Kuma masu yawa anazaune komai yalafa Amman kukatasodashi Dan bala,e munafukai kawai

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 2 роки тому

    Da mamaki ace yanzu ne mutane suka gano Al-Qaeda. Tun 1980 CIA na Amurka da Royal Family na Saudi Arabia suke taimaka masu. Jamal Kashogi mai tonon asiri yana cikin manyan masu dillancin makaman su kamar MANPADS Stinger missiles da aka yi amfani da su a yakin Afghanistan da USSR (Russia).

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 роки тому

      Saudiyya sunfi kowa kyamatar ta'addanci asali ma idan suka kama ka da tuhuma kawai. akan ta'addanci kashe ka zasuyi.
      karyayyakin da yan shi'a suke rubutawa akan saudiyya sun zama. comedy da ake kalla koda yausje ake debe kewa dasu.

    • @IshaqIbrahim3
      @IshaqIbrahim3 2 роки тому

      @@abuaishaalfurqan Kana nufin Saudi da CIA da kashogi basu da hannu a yaking Afghanistan USSR?