Matsalar shine Idan Kun kama irin wadannan kuyi musu mugun duka yadda bazasu Kara ba. Saidai Kawai nasan yin Hakan Zai Iya Lalata confessional statement.
Wlh a halin yanzu, caza waya ma ta tana da Hadari ,idan ka sa canza da ba ta ka ba awaya tana zuko sirin da k cikin wacan waya tana nuna ma shi dan haka wlh ayi hatara
Allah ya shiga tsakani nagari da mugu. Akaramakallah da'sandan ba ASP bane shi SP yake. Allah ya saka maka da alkhairi
Jazaka-Allah khairan Sheikh Abu-Aisha. Ai abinciki abokin na shi da lauyan da ya fita fa shi daga gidan yari, suma kila barayi ne.
Sosai kuwa wallahi. Ai lauyoyi ne da alkalai matsalar mu a najeriya
Wannan bashida Imani Allah yakara tonamasu asiru
Hmmm ashe banikadai nake ganin yana dariyaba Allah ya gyara mana Nigeria
Nigeria uwa abinmamaki tausayi dariya haushi harmada ban takaici sai kasata Nigeria Allah ya sauwake
Subhanallah, Allah yashirya, please jami ai Allah ya tai kamakeku
Allah yashiryeku inkunada niyar shiryuwa hukuma Allah yasa mudace duniya da lahira fatan alkhairi maiyawa Agareku
Allah ya shiya hannu da hannaye
Allah yakara mana imani da tsoro Allah
amin.
Alkalai da loyoyi suji tsoron Allah sudena karbar yan ta adda
Matsalar shine Idan Kun kama irin wadannan kuyi musu mugun duka yadda bazasu Kara ba. Saidai Kawai nasan yin Hakan Zai Iya Lalata confessional statement.
Wallahi naji dadin wannan fadakarwar Malam Allah ya taimaka Kuma wancan kamun sa
Masha Allah, gaskiya sheikh kana kokari, Allah yasaka da alkairi ameen.
Muna godiya malam allah yaqara basira
Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, Allah yastaremu da miyagun mutane. Ameen
Wlh irin wadanan ko gidan ubansa ne hukuma ta sayar kaitsaye basai anbashi wani timeba abawa baiwar Allah kudinta zaluncin yayi yawa
khadija m sulaiman gaskiya kotu tana cin amanan ýan Nigeria walhi mubamu yafe ba
Allah yasa moudase Allah kasaremu
allah ya shir baki daya
gaskiya nejeriya baabin tsarin doka
wih baa musu hukuci wih allah
ya isa
Wallahi wanna gaskiya ne kika fadi hajiya Allah yasamudace
Allah yashiryamu
Allah ya shiryeshi
Allah yashirye mu baki daya
Gaskiyane mlm yarannan bidamuba yasan bawani abun za"aimasaba
Kaga dadina da niger da kafin in sanda suzo sa,"anan an gama
Uwar wannan ɗa tayi hasara yunƙuri...ɗan hasara mara anfani,,annoba.
Alkalai wlh zasuci ubansu ranargobe qiyama
Gaskiyane mlm🤔
Kai Allah yasa mudace duniya da lahira
Ameen
Allah ya'isa tsaka ninmu da lauyoyi
azzalumai nacikinsu
Innallah wanna iliham Raju.an Allah ya shirya
اللهم امين يا حي يا قيوم يارب العالمين
ALLAH yatona masu asiri
Allah.ya.kare
Wannan ba shi da I mani wllh Allah ya shirya 😭😭😭🙌🙌😭😢😭
Allah ya tsinemasa albarka
Jazakhallah khairan
😭 da lefin hakuma da bata zairar da hakumce
wlh shine amma ni bana fada ba sai dai inyi shagube
جزاكم الله خير
Allah shirya
Tambayata shine idan an kaita shi prison ita Kuma wannn tsohuwar malamar waye ze biyata kudinta
allah ya shirya mana zuria allahumma ameen
Allah nyashirya mana zurriya
Allah kashiryemu al ummar musilmi
amin
Kai wannan Dan shegiyane awlly
hhh
Malam kana qoqari Allah yabaka lada
Shawarata ga police shine.Idan suka kama irin wadan Nan mutanen sukarairaya mar kafafunsa da bindiga
Ikwon allah
جزاكم الله الخيرا
Wlh rashin hukunci shiyasa hakan yake faruwa wallah
Yaya za ayi da masu satar kudin gwamnati?
ALLAH Yasa Mudace Ya Rabbi 🙏
kai amma wannan bashi da imani
Yayi Malan komidaruwanka kanayi munajin dadi
Subhanallah
Subhanallahi, innalillahi wainna ilaihi raji'un
Karami dashi kamar mutumin kirki subahanalla!
Kai kaji dan iska 😢😢😢😢
wanna alikamasa mas nanefa
This guy is very wicked, u remove somebody's hard-earned money to squander, kai Subhanallah Allah ya shiryemu
👍👍
😏😏😏
Kamata yayi akama lawyan da ya karbi belinsa idan aka tsananta bincike wata kila tare suke hada baki
Mara kudi ke bursuna a qasannan ko ya mutu a hannun yan sanda
طيب ليه إذإ شرطه تمسك حرامي ما بتحكومهم
لأنهم منافقون هم الشرطه والمسؤولين ومن معهم وهم اساس خراب البلاد والعباد وكل شي واضح الشرطه ليس لها لا هيبه ولا قوه
Ah yake hanochi
😭😭😭😭
Innalillahi
Allah yashir ya allah yakaramana imani
Subahanallah🤔😡
Wlh a halin yanzu, caza waya ma ta tana da Hadari ,idan ka sa canza da ba ta ka ba awaya tana zuko sirin da k cikin wacan waya tana nuna ma shi dan haka wlh ayi hatara
tabdi jab 😭😭🇸🇦
IKWON ALLAH😂😂
Nigeria 👎👎👎👎👎👎
This presenter look sick wallahi.
You look sicker than him
Cuz I know you
@@dahiruahmed01 Ah haba😂
@@dahiruahmed01 where?
Allah ya shiryeshi
Subhanallah