Kukan Da Babiana Tayi Kan Bidiyon Tsiraicinta Ya Jawo Mummunar Rikici Dasu Sadiya Haruna Da G Fresh

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 11 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 13

  • @Mohamedali-fl6sb
    @Mohamedali-fl6sb 2 дні тому +1

    Gaskiya na tausaya miki wannan baiwar allah taso tayi hakuri ta danne amma abin jiyan ya yawa ya jama'a ku barcin mutuncin addinin musulunci

  • @hamzaalhassan783
    @hamzaalhassan783 2 дні тому

    Cin mutuncin ADDININ MUSULUNCI kukeyi ba ruwan Allah da abunda kukeyi

  • @AUWALUMARBALA-yh7dk
    @AUWALUMARBALA-yh7dk 3 дні тому +1

    "Masu Sab'awa Umarnin Manzon Allah(S.A.W)Su kuka da Kansu da Fitina ta Samesu ko Muguwar Azaba"

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 2 дні тому

    😂😂😂mi yasa Kika dauki tsiraicinki tun farko

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 2 дні тому

    Banji dadin abunda akayiwa babiyanaba Amma babiyana kisani Allah ya kishin bayimsa yarage naki kiji da abunda yake gabanki duniya afi gaban haka

  • @MadaniyaZakaria
    @MadaniyaZakaria 3 дні тому

    Hum 😊😊 wlh kuna bani mamaki,,, yanzu wa gari ya waya,,,kuka baya maganin matsala ki Mika lamarin ki ga mai duka wlh bazaki taba tabewa ba,,, kuma kinahi wannan abin duk kaifin kune,, hum Allah ya kyauta

  • @JamiluYakubu-t5g
    @JamiluYakubu-t5g 2 дні тому

    Waslm

  • @Ebtsam-v7u
    @Ebtsam-v7u 3 дні тому +1

    لا حول ولا قوة الا بي لله

  • @zainababdulkarim5033
    @zainababdulkarim5033 2 дні тому

    Toh ke malama a ina akaga video din ki kuma waya dauke ki ? Banza daga gidan tarbiya kika fito kenan ? Idan da kin kama mutuncin ki wallahi da ba'ayi hakan ba haba jama'a

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 2 дні тому

    😂😂😂mi yasa Kika dauki tsiraicinki tun farko

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 2 дні тому

    😂😂😂mi yasa Kika dauki tsiraicinki tun farko

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 2 дні тому

    😂😂😂mi yasa Kika dauki tsiraicinki tun farko