INNALILLAHI! HAJIYA NAJA'ATU DA BARR BULAMA SUN KARA TONA WANI ASIRI AKAN MUMMUNAN ILLAR DA ZA'AYI..

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 15 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 37

  • @fatimamumar9523
    @fatimamumar9523 Місяць тому +2

    Allah sarki hajjaju abaya duk abinda kike fada mutane sun dauka wasa ne gashi yanzu babu wanda bai gani ba

    • @abuammarbare8841
      @abuammarbare8841 Місяць тому

      الله المستعان، اللهم دبر لنا فإنا لا نحسن التدبير

  • @Lawalisah-jq2wo
    @Lawalisah-jq2wo Місяць тому

    Allah yasaka Miki da gidan Aljannah ya qara ma rayuwar ki Albarka ya tsareki da ka dukkan sharri na mutum da Aljan yayi Miki tsawon Rai cikin qoshin lfy ,wannan kice mace Mai kamar Maza long live Hajia Naja,atu

  • @SaiduabdullahiIbrahim
    @SaiduabdullahiIbrahim Місяць тому

    Allah yaqaramiki kwarin gwiwa

  • @LauwaliShaba
    @LauwaliShaba 28 днів тому

    Ya Allah ka kare hajiya najaatu ka kara mata Lafiya

  • @AhmedGarba-zm3vf
    @AhmedGarba-zm3vf Місяць тому

    Allah ya gyara mana yakin mu na arewa ya Bamu shuwagaban nin na gari , inshallahu arewa zai gyaru

  • @shukuraYahaya
    @shukuraYahaya Місяць тому +1

    Allah kabawa masoyanmu

  • @ahalnayahrasuluyola9484
    @ahalnayahrasuluyola9484 Місяць тому +1

    Abundah take fadinnan shi ALLAH YAh fadamanah tintini wandah idan munah son rahmar ALLAH sai mun hade kawunan mu واعتسمو بحبل الله جميعا ولا تفرق 😢

  • @fatimagiwa2644
    @fatimagiwa2644 Місяць тому +1

    Haj N ajaatu ina sonki don gwagwarmayar da kikeyi na tsufane da na biki wanna aikin ceton Arewa

  • @murtalajibrin2840
    @murtalajibrin2840 Місяць тому

    Allah yatsinewa uwar dan fodio naja atu bafulatana yar ta adda jikar Dan ta adda Dan fodio mundaina za6en fulani masu kashemu àllah yatsinewa uwar dan fodio

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 Місяць тому

    Hajiya Allah tsare muna ke, ya kare ki daga dukkan sharri ya kuma sa ki gama da duniya lafiya

  • @LauwaliShaba
    @LauwaliShaba 28 днів тому

    Tare da abboubakar bulama shi ma Allah kakare shi

  • @MamiAbba
    @MamiAbba Місяць тому

    Allah yyimana maganin Abunda ba mu iyawa
    Hjya Allah yastiriki ya kariki yasa kigama lfy ya gafartamaki kurakuranki ya anfanin zuru arki

  • @aliumarali6250
    @aliumarali6250 Місяць тому

    Allah ya kawo mana dauki

  • @a.hanssah5545
    @a.hanssah5545 Місяць тому +1

    Allah shi bada Lafia da yawan Rai.!

  • @NuraUmar-x7g
    @NuraUmar-x7g Місяць тому +1

    Gaskiya arewamufarka gabadaya

  • @basharidris9230
    @basharidris9230 Місяць тому +1

    Masha Allah Allah ya ƙara haɗa kawunan mu yasa mu gane gaskiya

  • @MAHMUDHABIB-x7r
    @MAHMUDHABIB-x7r Місяць тому

    Allah ya hada kammu mu yan Nigeria yasa mugane gsky

  • @sanihussainigimi4406
    @sanihussainigimi4406 Місяць тому +2

    HAJIA MUN FARKA!!.. ALLAH YA SAKA MIKI DA ALKHAIRI.

  • @NawasiMukhtar
    @NawasiMukhtar Місяць тому

    Allah Yaqara Miki lfy Hjy

  • @MustaphaMusa-v8e
    @MustaphaMusa-v8e Місяць тому

    Gaskiyane hajiya

  • @AhmedMuhammed-pe4ym
    @AhmedMuhammed-pe4ym Місяць тому

    Allah kamana maganin Azaluman kasar Nan

  • @fatimagiwa2644
    @fatimagiwa2644 Місяць тому

    Allah ya Kara maku albaka da iKon fadan gaskiya

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 Місяць тому

    حفظك الله وبارك في عمرك

  • @faridaOchai-oy7ru
    @faridaOchai-oy7ru Місяць тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @muhammadjajereumar7246
    @muhammadjajereumar7246 Місяць тому

    NAJI BAYANINTA A GURI DABAN DABAN AMMA BATUN ADDINI DA TA FARA BAYANI AKWAI KUSKURE YADDA TAYI MAGANA AKAN LAMARIN YAU DA KULLUM DA SIYASI DA AL AMARIN KASA DUK TAYI KOKARINTA AMMA SHIGA RIGAR MALANTA KICE ZAKIYA BAYANI ANAN AKWAI KUSKURE MAGANAR GASKIYA HAJJAJU. KO ZUWANKI NIJAR DA AKABAKI LOKACI YAYI YAWA SAIDA KIKA FARA FITA DAGA LAYI . ALLAH YASA INGANTA.

  • @SulaimanTurai
    @SulaimanTurai Місяць тому +1

    Allah ya kyauta

  • @IbrahimAshiruAdam
    @IbrahimAshiruAdam Місяць тому

    Thanks

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l Місяць тому +1

    gaskine Allah ya kawomana dawki fulanin da hawusawa da kirstan arewa muhadanmu muji tsron Allah

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 Місяць тому

    Hajiya Allah saka miki da mafificin alkhairi

  • @AbdulrazakIbrahim-y8p
    @AbdulrazakIbrahim-y8p Місяць тому

    Dokar da harta fara aki tinda yanxu banks suna ta yankamma mutane kudi idan kasa 2k sai anciri nera hamsi sabani sati daya da yawuce

  • @RamadanMuhammad-s3j
    @RamadanMuhammad-s3j Місяць тому

    Gaskiya matasa mufahimci wannan matar

  • @fataiadegbenro984
    @fataiadegbenro984 Місяць тому

    Very embarrassing and intellectually uncurious spreading misinformation and misleading narrative