Allah Ya rayawa Ummu rahab babin da ta samu, Allah Kuma yasa maganar mutumin Nan akan Hassan make-up dalilin na shiryiwar sa ta har abada, ya dau hakurin da aka fada wallahi alkhairi ce babba a gareshi. ❤❤
Aslm alkm ummi rabah nd lilin bb Ina tayaku murnan samu karuwan d kk yi , Allah y raya mana d imani, Allah y sa sadakatul jariyace gareku d mu d alummah muslimai d musulunci, Ameen , Allah y baku ikon ciyarwa d ga halal y Kuma baku inko tarbiyartarwa akan Sunnah Annabi Muhammadu S.A.W 🤲🤲🤲

Masha Allah ❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah
Mash Allah ❤you
🙏🙏🙏💞💞
Zool ba dan nijir bane
Dan nijer ne 🤣
Waya sani yanzuma ko qariyar kuke😂😂
Wly koh 🤣🤣🤣