Tabbas ana ganin shugaba SALLAHU alaihi wasallam amafarki wanda yakaryata hakan shine ALLAH bainufeshi daganinsaba.ALLAH muna rokonka kachi gaba da nuna mana annabinka ko a mafarki ko azahiri ko a zuciyarmu.alfarmar annabi da Qur,ani
Bai war Allah ke da keka san darajar Annabi ina koyi dashi yake a gurin ki har ki zage wanda yake kan sunnar Annabi haba duk wanda y ke musulmi y wuce wannan kazamar kalmar d keka fada saboda annabi baya aibata musulmi dan Allah a gyara 👏
Ai malaman yan tijjaniya su suka fara bude wanan bakar akidar,saboda shi kansa lazimin darikar wai shehu mafarki fa annabi yayi aka bashi salatil fatihi, Allah dai ya shiryar damu kai😢
Slm.malan wllh ka kiyaye malan Makari ya fika ilimi nesa ba kusaba,kana da kuskuren fahimta Kuma a karantarwarka a kwai kuskuren.wllh shiyasa bana sauraron ka?ka runka adalci a rayuwa Kai kullun a dai-dai kake baka kuskure?kowa awurika Mai kuskurene Kaine a kan sai-dai?
Wan nan fassarar dakakecewa annacemata don asami hujja akan maganar shehu tijjani toh ita ruwayar su suka qir qirota ko akwaita hankalinsu yafi kar kakata channe ?
Kenan duk littatafan da suke bayanka cewa kayi zakuso kusamu aka kawomaka ko zuwa kayi ka nemosu? Ko kuma na decoration ne? Ka zauna agaban littatafai kana jira akawomaka hujja? Duk kankantar abu matukar baka saniba kuma kana da bukatar sani to sunansa ilmi sai ka tashi ka nemeshi ba zuwa zaiyi ya samekaba
To dama shi ilimi kawowa mutum ake ko zuwa ake a nemoshi? Ilimifa ba a social media yake ba idan akwai abunda kake bukatar sani daga wajen Prof. sai kaje kayi tambaya ya sanardakai ba kace wai yazo Media ya yi maka bayaniba wannan furucin naka baya cikin martaba ilimi gashi kace kai malamine
allah ya biyaka ya prof makari allah ya sareka da hassada in izala
Allah yakarawa malaman Sunnah daukaka
Tabbas ana ganin shugaba SALLAHU alaihi wasallam amafarki wanda yakaryata hakan shine ALLAH bainufeshi daganinsaba.ALLAH muna rokonka kachi gaba da nuna mana annabinka ko a mafarki ko azahiri ko a zuciyarmu.alfarmar annabi da Qur,ani
S a w
@@bosamarketbosamarket1110 saw amenn yarabb
Sallallahu alaihi wasallam ❤❤
Allah Ka tsare mana Imanin mu, Ya Allah Ka shiryaddamu hanya madaidai ciya ameen. 🙏
Hmmm gaskiya duniyar nan tazo karshe. Allah yasa mu cika da Imani.
Sallallahu Alaihi wassallam
Ana ganin manzan Allah s.a.w
Afili ma Amma sai Allah ya zabi
Mutum
Allah ya qara tsare mana imaninmu🙏
kaji wawa waw sou alli sounnah allah kouna nissa da sounnah matchiyan annabi mouhamed saw
Alha yamana jagora Alha samu cika da imani ❤❤❤❤
S a w🤍🤍🤍🤍) Ai Kai ne tafiyar ahalul sunna wllhy kafiyya iyayi bakasan zaman lafiya ko kadan
جزاكم الله خير
Allah yala,aceka dan izala kaikasan darajan annabine matsiyaci
Bai war Allah ke da keka san darajar Annabi ina koyi dashi yake a gurin ki har ki zage wanda yake kan sunnar Annabi haba duk wanda y ke musulmi y wuce wannan kazamar kalmar d keka fada saboda annabi baya aibata musulmi dan Allah a gyara 👏
أللهم صل سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق
Allah yakarah lpy mlm
Prof.❤❤❤
Sallallahu a'laihi wa sallam
Zance komeba amma nasan annabi S A W bazaizo wajen wancen ba saboda annabi yanada sarki kuninasan waye wancen din dan neman hmmmmmmm 🥺🥺
Ai malaman yan tijjaniya su suka fara bude wanan bakar akidar,saboda shi kansa lazimin darikar wai shehu mafarki fa annabi yayi aka bashi salatil fatihi, Allah dai ya shiryar damu kai😢
Ameen ya rabbi
gaskiya agyar a duniya ba inda ake cewa anga manzon allah Sallallahu alaihi wa sallama.
sai akasa shenmu
Allah yasaka malam
Masha allah ❤❤
Kasuwa Dan bello
Yan Izala kenan
Ai Inka kula Yana sa trabalism
mlm maqari Allh yaqara ilimi me amfani wanan taaliqi yayi da maganarka
Slm.malan wllh ka kiyaye malan Makari ya fika ilimi nesa ba kusaba,kana da kuskuren fahimta Kuma a karantarwarka a kwai kuskuren.wllh shiyasa bana sauraron ka?ka runka adalci a rayuwa Kai kullun a dai-dai kake baka kuskure?kowa awurika Mai kuskurene Kaine a kan sai-dai?
Maqari karka damu da wayannan almajiran yazidu , Abdul wahab da ib'nitemiya, pls and pls, sheikh
Abintausayi kakirakanka dan bidiah inadaawar ahlissunnah tasamoasali ai bidiah ne kajekanemo ilimi wurinmasana
Wawa
Mahaukaci
Wannan ustazun jaki ne Wawa kawaii......
No banda pachti dan uwa
❤❤
Allah ya daukaka musulunci da muslmi
Chegiya izala ba ilimi sai garda ma
Ya kamata alqasim ka godewa prof. Don shine babban malaminka da kake kwasan ilimi a wajensa ta social media kuma kazageshe butulu.
Maciji baka yin ramin kanka, Allah wadaran masu karyar ilmi amma su jahilai ne.
Wannan gaskiya ne Malam
A yadda ka fahimta kenan Amma in ana maganar sunna Kai asuwa malam???
Kuma kana tunanen zaizage salatil fatihi ne to bazaizagaba
Makari alah ya kara lafiya da nisan koina gaskiya muna godiya alah ya biya
Nifa Nakasa fahimtar wannan Malamin Sabida banga Abin magana ba A wannan magana ba
Duk Dan kasuwar daya tashi wai sai yaje bayan litattafai ya zauna.
Wlh kuwa kuma kasan kasuwanci ba Haramun bane
Wan nan fassarar dakakecewa annacemata don asami hujja akan maganar shehu tijjani toh ita ruwayar su suka qir qirota ko akwaita hankalinsu yafi kar kakata channe ?
Kai dan iska ne ba ka waazi sai ta'liki dan iska kawai
Bai dace ba ,,,,masu suna irin naka basa zagi
Saw. muma Allah yasa muganshi ko a mafarki ameen
Kenan duk littatafan da suke bayanka cewa kayi zakuso kusamu aka kawomaka ko zuwa kayi ka nemosu? Ko kuma na decoration ne? Ka zauna agaban littatafai kana jira akawomaka hujja? Duk kankantar abu matukar baka saniba kuma kana da bukatar sani to sunansa ilmi sai ka tashi ka nemeshi ba zuwa zaiyi ya samekaba
Wasu mallamin suka shi tukwanda Kai mafarki dashi ko makoshi Kane kagani shi dinne
Jahili namagana sannu Dan Sunnah wawa jakin banza
miye na zagin dan uwa?
Malam Makari kune kuka bude musu kifofin wannna iskancin
Inaga zandena bin wannan shafin saboda wasu dalilai
Allah raka Taki Gona
@@ASADULISLAMTV
Ameen nagode Sosai
@@AdamAAudiusoumnMasha Allah
Kana kama da Ali pantami
To dama shi ilimi kawowa mutum ake ko zuwa ake a nemoshi? Ilimifa ba a social media yake ba idan akwai abunda kake bukatar sani daga wajen Prof. sai kaje kayi tambaya ya sanardakai ba kace wai yazo Media ya yi maka bayaniba wannan furucin naka baya cikin martaba ilimi gashi kace kai malamine
Ahakan Kuna tacewa kuma kukace iya yen annabi suna wuta
Hmm bakafahimci suwaye sufaye bane wlh wlh wlh indai da sufayen gaske kazauna sai Ka fahimci babu wayanda suke tsaye akan koyarwar annabi irinsu baka sansuba shiyasa kake ganin wai ku yan izqla kunfisu tsayuwa akan addini baka Kasan sufaba wlh inkaje wajansu wlh sai kagane sune Ahalin sunnah na 5:57 gaskiya bakai dan kame kameba
Mudai ba muga hakan ba mun San yawancin su makaryata ne.
BAWANI SUFAYA YAWAN CHINSU MAKARYATA NE
R
duk wanda yace yayi mafarkin Annabi to boka ne
Kamar ya kuma ?
Allah yaharamtamaka mafarkin ganin annabi saw tunda baka yarda dahakanba
Dan mahaukaceya ubanka ne boka Dan wuta makiyan annabin Allah Dan asara
Masha Allah ❤❤❤