Dan Allah Dan Annabi , Muna so ka isar mana sakon kukammu akan biyan minimum wage na Borno State , A wannan ibtila'in da mukagani yakamata Governor Zulum yabiya minimum wage , Amma yace bazai biya ba duk da taimako taimakon da mukasamu , Dan Bello kaine Mai isar mana kukammu dakuma sakommu Dan Allah Dan Annabi ka isar mana wannan sakon zuwa duniya domin susan halin mu yan Maiduguri muke ciki , jazakallahu khairan !
Allaah SWT ya taƙaita mana wannan Mulkin Zaluncin Alfarmar Nabiyyi Sallallahu Alaihi Wa Aalihi Wa Sallam. Na fahimci cewa a Lanjeriya every thing is possible Allaah ne ya bamu shuwagabanni dai dai da halayen mu saboda haka ya rage namu ko mu bar su,su Ida hallakar da mu ko kuma mu haɗa kai domin ceto rayuwar on born children,musha baƙar azaba kuma mu bari ya'yan da bamu haifa ba suma suzo su tarar da wahalar da mu bamu shata ba😢
Lallai ya kamata ranar zabe kowa ya shige gida ya bar su da duniya,muyi ta rokon Allah da suke izgili da shi, da sunan cewa zabin Allah ne yayi Mana maganin su.
kada blabulu da jam'iyar su ta APC kawai don ta kawo Edo State da magudin aringizo to wallahi baza ta saquba ayi irin sa a zaben qasa a 2027 ba. madallah Dan bello da wayar da kai ga jama'a insha Allah jama'a zamu fito kwammu da kwarkwata ayi zabe kuma sai mun kada blabulu ko Nigeria zata kama da wuta
Fatan alkhairi agareka Dan bello Allah ya Kara basira da daukaka Allah yabamu Zaman lfy da shuwagabanni masu adalci a Nigeria Amin.
Dan Allah Dan Annabi , Muna so ka isar mana sakon kukammu akan biyan minimum wage na Borno State ,
A wannan ibtila'in da mukagani yakamata Governor Zulum yabiya minimum wage , Amma yace bazai biya ba duk da taimako taimakon da mukasamu , Dan Bello kaine Mai isar mana kukammu dakuma sakommu Dan Allah Dan Annabi ka isar mana wannan sakon zuwa duniya domin susan halin mu yan Maiduguri muke ciki , jazakallahu khairan !
Gaskiyane wannan Dan bello mun gode ALLAH ya shiga al'amarin
Allah ya kara lfy da nisan kwana ya ALLAH ya kara taimakon ka duniya da lahira dan alfarman ANNABI MUHAMMAD SAW amin ya HAYYU YA KAYYUM.
Ka daure kayi mana video Akan haka dan Allah👏👏👏
Mun fahimice yadda ankaci amanarmu waccan zaben ynx munason a gano mana yadda zamu kauce wanna irin zalincin naso ngd ALLAH yasa da Alkhairi Dan bello
Malam Dan bello ka kwantarda hankalinka kowa yasan zaben Edo cutace aka Yi ba zabe ba
Dan bello Allah ya Kara lafiya
In Sha Allah a wannan karon sai mun kada Tulumbu a 2027. Tafiyar matasa na nan ta taso da karfinta Kuma muna yi mata kyakkyawan zato.
Wannan haka take Dan Bello, yanci ba ta rago bace kowa ya tashi tsaye don kuwato hakkin sa ko duk mu dawwama cikin kuncin rayuwa da wulaknci.
Tabbas da wannan hanyar suka bi ya ci a 2023. Allah ya ƙara ma ƙarfin guiwa
Gaskiyane Labbaika ya
Dan Bello saita mana Hanya
Dan Allah angon sahura Dan bello kafitomana takarar plsss😊😊
ALLAH yasaka da alkhairi.
Thanks for giving us this important knowledge ❤❤
Yanzu dan Allah my mentor Tayaya zamu kaucewa wannan bansan Tsarin nasu domin kasarmu ta zauna lafiya Arinƙa yin sahi hin zaɓe kamar kowace ƙasa
Dan BELLO Allah yakarama kwarin giwa
Wlh Koda uwarsa yake tarewa ko uwarsa yake chi Dan uwarsa bazai xarcheba inshallahu Allah ya keuta
Allah ya karama lpy
Ikon Allah. 😢 I wonder oo
Dan Bello, Muna godiya, Allah ya kawo mana mafita
Wani aiki sai dambello,Allah ybar mai barota😂😂
Allah yasaka maka da Alkhairi Dr Bello Galadanci
Allah yakara lpy da nisan kwana
You are the Best !!!
Nedai tana allah yabanisa a nabr nageriya kawai har abada wlh tun ina yaro nakejin anacewa za aqyara harnagerma banga qyaranba
Gaskiya dole mu hankalta a 2027, godiya mai yawa dan bello
😢😢😢😢to allha ya isa azzalumai
Tofa mu dai yanzu mun koma ga Allah shine zai kawomana sauki bawani ba
Allah ya tarwatsasu😢😢😢😢😢
Kowa yadage 2027 yafito yajefa ko kuri'arsa inaji Shine Mafita Ko
DAN BELLO
😂😂😂😂😂😂 hakane Oga Dan bello
Mun fahimci babu tsimi babu dabara sai daga abinda Allah ya hukunta lahaula wala quwwata illah billah
Allah ya isa kawai baba Dan bello
Nigerian T-Pain, Ya Allah Ka yi mana maganinsa.
Dan bello kaï dounia ne wly nawa allah ya kara bassira
Munshiga one chance. Ya Allah kamana maganin su. Amen😢😢😢😢
Dan Bello namu 😂
Muna rokon Allah ⚡ yayimana maganin duk Wani azzalumi a Nigerian Kuma kaikuma Dan Bello Allah ⚡ ya tsareka yakaro daukaka
Allah ya taimakeki Nigeria
Allaah SWT ya taƙaita mana wannan Mulkin Zaluncin Alfarmar Nabiyyi Sallallahu Alaihi Wa Aalihi Wa Sallam.
Na fahimci cewa a Lanjeriya every thing is possible Allaah ne ya bamu shuwagabanni dai dai da halayen mu saboda haka ya rage namu ko mu bar su,su Ida hallakar da mu ko kuma mu haɗa kai domin ceto rayuwar on born children,musha baƙar azaba kuma mu bari ya'yan da bamu haifa ba suma suzo su tarar da wahalar da mu bamu shata ba😢
Innalillahi wa'inna'elaihirajiun 😂😂😂
T-Pain 😂😂😂😂😂😂😂
Gaskiya ne zamu kashe duka Wanda yayi Yun kurin sauya mana number da aka fara rubutawa wallahi
Mun fahimta ce wa.. mu kashe dan iska kawai... Allah kar ya sa su kai lokaci ameen
Da kayu❤
Akwai aiki ja
Up up up MATASA
Up up up MATASA
Up up up MATASA
Allah zai saka mana
Allah ya hanaci kaiwa lokacin zaben da rai😢
Dan bello namu to Allah ya kawomana mafita
Allah dai Allah dai mukasa agaba
Sai munyi dagaske kafin mu kwaci kan mu a hanun mutanen nan
Da yardar Allah wanan tsohon bazai mai maitaba
Allah yakuntayatasu
Allah yasa kafi haka dan albarka
In Allah yayarda banzai komaba
Wallahi babu amfanin election in dai hakane?
Shekarana 20 da zanyi votes card Amma nafasa
To amma mene mafita Shine abun da yazu zamumaida hankali akai tunda mungane matsalar
❤
Lallai ya kamata ranar zabe kowa ya shige gida ya bar su da duniya,muyi ta rokon Allah da suke izgili da shi, da sunan cewa zabin Allah ne yayi Mana maganin su.
😮😮😮 ban san Mafita ba
Kawai mude muna hannun yan jagaliya
Innalillahi wa inna'ilaihir rajun allah ya isanmu 😢
Kai Nigeria Allah Ya Kyauta Na Gaba😢
yanzu kai zaka kawo mana yadda zamu magance matsalar. tare da wanda kasan zasu temaka maka Allah ya bamu saa
🤣🤣🤣🤣🤣 Dan Bello
Allah ya isamana
Ikon Allah saboda haka nake kauce zabe
Thanks ❤❤❤
نسأل الله السلامة والعافية
Tabdi lallai 🤭😭
Allah yakawo mafita
Wannan gaskia ne, saboda nayi aikin zabe a MAIDUGURI, wallahi mutane dayawa da sukayi submitting results dinsu, INEC office sun canja result din
Kuma sai baku yada a media ba sai yanzun kake bada labarin 😢
@@HausaBasic 😂😂 Kai a Nijeriya kake fa, yo Wanda ya fini capacity ma baa saurareshi ba balle ni 🤣🤣
Allah yakaimu 2027
Kai Nigeria ce fa😂
Yes good for bringing out the evil plan how about the proposed solution?
MUN FA HIMCI DUK LAIFIN SHU WA GA BAN NIN MU NE NA BAYA. DO MIN SAI BAN GO YA STAGE KADAN GARE YAKE SA MUN GURIN SHE HA.
Allah ya kyauta
Ya Allah kada basu nasara.
Na Dade dagane zabe wahalar banzane shiyasa ban taba dangwala kuri'aba
Dan Bello, to yanzu ina mafita?
Duniya ina zaki da su
Dan Bello menene abun ko menene mafita? Ya Allah ka dube mu.
Kai a Nigeria kake bansan hauka!
Yana cikin dalilin da yasa bana zabe ......ban ga dalilin da zai sa naje na wahala na kada quri'a kuma a canja ta ba😢
Kaibamuson shashanci munsan a Nigeria mukefa
kada blabulu da jam'iyar su ta APC kawai don ta kawo Edo State da magudin aringizo to wallahi baza ta saquba ayi irin sa a zaben qasa a 2027 ba. madallah Dan bello da wayar da kai ga jama'a insha Allah jama'a zamu fito kwammu da kwarkwata ayi zabe kuma sai mun kada blabulu ko Nigeria zata kama da wuta
Ya babu mafita
To wllh a karo na biyu idan zaasake zaɓe idan kashiga gurin zabin kasako katinka a aljihu kafuto dashi yafi
👍👍👍👍
To Dan Allah Dan Bello meye mafita da shawari?
Akwai Allah
❤❤❤❤❤
Zalinci karara amma Allah zai tarwatsasu kuma zamuyi iya kokarinmu muga cewa a kowace rumfar zabe kuri'a nawa muka jefa ma wanda ya cancanta
Tau Allah yasa kuna'iyawa, Domin Sai anhada kai tsakaninsu talakawa...
Wannan gaskiyane
Abunda yakamata kenanmuyi
Ai tun kafin 2023 elections a ke wannan maguɗin. No be today bros.
👍👍👍👍👍🚨🚨🚨🚨👍👍👍👍👍👍
Hhhhhhh
Akwai matsala wlh
😂😂😂😂😂
Subhanallah