Gaskiya dan bello Allah yasakamaka da Alkhairi gaskiya ana zaluntarmu akasar nan ni gaskiya bantaba ganin wanda ilimin sa yayimasa amfani ba irin dan bello sbd wato idan kaduba zakaga cewar badabanshi ba wlhy baza mudinga sanin abinda yake tafiya ba sbd wlhy jama a mutashi tsaye muyi yaki da zuluncinda akeyima. Idan kaduba gwamnatin baya da wuce data yanzu zakuga babu abinda yasauke wlhy duk daya suke duk azzalumai ace kullum talaka shine a wahala ne sukuma dagasu sai iyalansu jama a yakamata kanmu yawaye sosai muzama masu amfani da iliminmu da tunanin mu jama a mutashi tsaya muyi yaki sosai wlhy ✊✊
Zan nemo mutane irinka akusa dani domin nasan mike yawo atsakanin alumma ta. Just a simple example you're out of country but you almost know All what is happening in Nigeria. A big salute
Subhanallah! Dan Bello amsar tambayar Ka a wajena ita ce ALLAH YA Kare ni da Zama shugaba a irin wanan aluma ta mu. Baban kus kure na alamarin shugabanchi a Kasar mu shine hawan Kwara ake yi wa shugabanchi. Ma ana shi ne BA akoyar da shi. Kawai kowa wane hanshake Mai kudi,KO Jahihili KO tsohon maaikachin gwamnati da bai yi wani abun kuzo Ku gani ba arayuwar SA sai ya fito takara kuma kaga yachi Saboda aka sarin masu zaben su ma hakan take. Atakaiche " we need to have a leadership recruitment system for meaningful leadership in Northern Nigeria to emerge '
Duk sanda na zama shugaba a Nigeria kamar yadda Tunubu yayi a ranar rantsar dashi ya cire tallafin man fetur, haka zanyi na kaddamar da hukuncin kisa da duk wanda yayiwa kasa zagon kasa tare da kwato duk wani kadarori da suka sata zuwa a susun gwamnati in sha ALLAH
Kae ya subhanallah....gaskiya Nigeria ana siyasa ....anyi amfani dasu dasunan xa agyara masu rayuwa...Amma siyasa kawae akayi dasu....Allah Yakyauta....
Inda saniyar gaba Tasha ruwa Nan ta baya ma zatasha, a lokacin kwankwaso wallahi billahi haka suka dauki yaran nan suka Kai India sukayi watsi dasu, iyayensu suka rika sayar da kadarorinsu suna cigaba da daukar karatunsu. Wani abokina ma bashin banki ya dauka don dawo da Dan uwansa.
Wallahi bansan yadda za'a gyara ba,ni dai nassan inada kuri'a kwara daya,na jefama wadanda nike tunanen za'a sami canji amma sun badani,gaskiya kaina ya kwance domin a halin yanzu bansan na gari ba.
Niyanzu nasamukaina Akanwan nan mulkin toh zanyi kokari naruke gaskiya da Amana domin nasan Allah yanakallona sukuma kudi dama Aduniya zanbarsu shikuma Adalci Alahira zai Amfaneni Allah yasamudace Dan bello ❤❤❤❤
Agaskiya Dan Bello ni nayi karatune akan PUBLIC ADMINISTRATION, aduk lokacin da Allah yaban babban mukami a Nigeria wallahi sai nayi abinda nayi an sanya hukuncin KISA akan duk wanda aka kama da badakala ta kudi ko cin hanci koda yana kan mulkinsa a Nigeria. Saboda abinda na fahimta shine; wadannan shugabanannin basuga an taba kashe wani daga cikinsu ba domin aikata irin abubuwanda sukeyi ba shiyasa. Sannan, zansa akawo sabuwar dokar duk wanda yake da mulki na siyasa, sarauta da sauransu, to tabbas DAN SA acikin makarantun Nigeria na hukuma zaiyi karatu koyanaso ko bayaso. Yin hakan zaisa hankalin mahukuntan yadawo kan makarantunmu na gida Nigeria domin Ingantasu.
Inshaallah kukanku xai isa wajen gwamna kuma zai sa a gyara.mu hausawa munada bakin hali wlh saboda da dama wasu abun akwai wanda akadaurama nauyin kuladasu basa abunda yadace hasalima sai dai suna cewa bakaga anmaka alfarma ba kaga mutum yana maka gori maimakon ya tsaya yayi abunda yakamata.Allah dai yasa a gyara
Allah kabani malkin Nigeria zan chanza Nigeria tafi dubai tsari mai kyau ta hanya rusa tsadar man fetir Yada wo naira hamsin 50 kayan abinchi sudawo mafi sauki tukunna sai adowo kan karatu sai ankoshi ake iya karatu dolane sai anfutar da mutane kasar waje zasiy karatu mai isa baza mugyara karatun chikin gidaba na kasar wajan suzo kasarmuba wnn ya nuna masu mulkinmu jahilai kunkwa shi mutun 1000 kunkaisu kasar waje ga dalibai Sama dubu dari agida babu kujeru babu biro babu littafi inni shugaban kasane sai nasawa gwamnoni takunkumi tayarda bazasiy sataba
Gaskia abunnan fa yayi yawa fa ko ta Ina babu sauki nifa wlh nagaji dajin wannan labaren kuma gashi nasan a kashi 100 ko kashi 10 banjiba innalillahi wa inna ilaihi raju un Dadin tadai Allah yananan amadasta kuma yana kallon kowa kuma da sannu zaiyi wa kowa hisabi yakamata arewa mufarka dole fa sai mun farka ko da bama so muyarda mu zamu gyra kuma zamu gyara din da yardar Allah agar she Ina addu a Allah yagyara Mana zuciyoyin shuwa gabanninmu Allah yasa Dan Bellon kayi shugaban Kasar Nigeria Dan Bellon Mu Allah ya taimakeka Allah ya stare Allah ya baka juriya yastareka dukkan Sharri Ameen Ya Hayyu Ya kayyimu
Duk wanda ya kalla ya daure yayi liking saboda algorithm din youtube ya cigaba da nunawa mutanen da basu san da tashar nan ba. Aikinka na kyau Dan Bello
Your awareness with regards to corrupted leadership in Nigeria is indeed a great achievement and development. My intention if I may be a governor in Nigeria is to provide well-being to it's citizens especially the real civil servants, and ensuring that looting government fund has been stopped by hook or crook in sha Allah.
This is the actual truth wllh , very disappointed with this! Their visa extension was due but Govt neglected them, it reached to a point that school authority told the students not to come to school anymore without payment their visa extension which around 450k , just few days ago they responded to them, paying not the actual amount, the students had to use their money to settle the remaining 💁🏾♂️🤦🏾♂️. Their monthly stipends is very low and sometimes is even delayed before they receive it, i really regret asking people to apply for this kano Govt scholarship 💁🏾♂️🤦🏾♂️, I have been quiet online & seeking answers from govt hoping things will change but nothing does, it gets worse very day 🤦🏾♂️
Bazanyi sataba Saboda niba barawo bane kuma wlh duk wannan yake tare dani indai yayyi sata to wallahi ko baban mune sai na tumurmusasu ko kuma inyi imprison life din su wlh
Muna godiya ga Allah daya kawo mana mutun irin Dan bello Allah ya kare mana kai ya kuma kawo mana karshen miyagun axxaluman shugabanni
Gaskiya ne
Gaskiya dan bello Allah yasakamaka da Alkhairi gaskiya ana zaluntarmu akasar nan ni gaskiya bantaba ganin wanda ilimin sa yayimasa amfani ba irin dan bello sbd wato idan kaduba zakaga cewar badabanshi ba wlhy baza mudinga sanin abinda yake tafiya ba sbd wlhy jama a mutashi tsaye muyi yaki da zuluncinda akeyima.
Idan kaduba gwamnatin baya da wuce data yanzu zakuga babu abinda yasauke wlhy duk daya suke duk azzalumai ace kullum talaka shine a wahala ne sukuma dagasu sai iyalansu jama a yakamata kanmu yawaye sosai muzama masu amfani da iliminmu da tunanin mu jama a mutashi tsaya muyi yaki sosai wlhy ✊✊
Zan nemo mutane irinka akusa dani domin nasan mike yawo atsakanin alumma ta.
Just a simple example you're out of country but you almost know All what is happening in Nigeria.
A big salute
KO wa'ida suke kasar sun sani, suna magana za'a kama su, idan Ka a aikin Gomnati a koreka
Subhanallah! Dan Bello amsar tambayar Ka a wajena ita ce ALLAH YA Kare ni da Zama shugaba a irin wanan aluma ta mu. Baban kus kure na alamarin shugabanchi a Kasar mu shine hawan Kwara ake yi wa shugabanchi. Ma ana shi ne BA akoyar da shi. Kawai kowa wane hanshake Mai kudi,KO Jahihili KO tsohon maaikachin gwamnati da bai yi wani abun kuzo Ku gani ba arayuwar SA sai ya fito takara kuma kaga yachi
Saboda aka sarin masu zaben su ma hakan take.
Atakaiche " we need to have a leadership recruitment system for meaningful leadership in Northern Nigeria to emerge '
Wanda yazo daga TikTok yamin like
DanBello ikon ALLAH gani nan bari nan BIIZININLAH Gaskia NAGARTAR NAMIJI ALLAH ya kara tsare mana kai
Duk sanda na zama shugaba a Nigeria kamar yadda Tunubu yayi a ranar rantsar dashi ya cire tallafin man fetur, haka zanyi na kaddamar da hukuncin kisa da duk wanda yayiwa kasa zagon kasa tare da kwato duk wani kadarori da suka sata zuwa a susun gwamnati in sha ALLAH
😂😂😂😂
Silly dream
Allah yasakama da alkhairi dan Bello Allah yakareka daga sharrin makiya da mahassada
wallahi inne kashesu zanyi dan sun cancanci hakan allah yasaka maka da alkairi tooo much love ❤❤❤❤❤❤
Kae ya subhanallah....gaskiya Nigeria ana siyasa ....anyi amfani dasu dasunan xa agyara masu rayuwa...Amma siyasa kawae akayi dasu....Allah Yakyauta....
Allah yasa talakan Nigeria kansa ya waye musamman ma talakan arewa ya kamata mu tashi mu dau mataki da kan mu da kan mu
Gaskiyar magana wanda ya kai yaran nan bai musu adalci ba amma miji akwai abinda Allah zai da shi da iyalinsa wallahi basu zauna lafiya ba har abada
Inda saniyar gaba Tasha ruwa Nan ta baya ma zatasha, a lokacin kwankwaso wallahi billahi haka suka dauki yaran nan suka Kai India sukayi watsi dasu, iyayensu suka rika sayar da kadarorinsu suna cigaba da daukar karatunsu. Wani abokina ma bashin banki ya dauka don dawo da Dan uwansa.
Inna'lillahi wa Inna'ilaihi Raji unn 😭😭😭😭😭
Allah sarki yanzu after all this wasu jakai dakikai makafi zasuce karya ake Wallahi irinsu sunfi batamin rai akan gwamnatin
In sha ALLAHU gomna zaiji kukan su
Meaning he wasn’t aware of what his government is doing to the less privileged ,is that what you’re insinuating? 😢
Kai dan bello kanakokari sosai allah yatayama allah yagyara Nigeria
Muna godia Dan bello gaskiya an turawa gwamnati Sako Kuma ya kamata Mai girma gwamna yayi Wani Abu
Allah kaceto Nigeria 🇳🇬 daga hannun azzalumai kasasu acikin halinda sukasa 'yan Nigeria 🇳🇬 ameen summer ameen
Wallahi gwamnatin abba kiji tsoron Allah bakya yin aikin komai sai shirme dadin abin akwai te nuwa ta gaba
Duk inda kake tunanin zalunci da yaudara da mugun halin sata na gwamnonin Arewa wallahi ya wuce haka.
Gaskiyane Allah SWT Ya kaskantasu Ya gamasu da wulakanci duniya da lahira amin.
Allah ya sawwaka, Ni gaba ɗaya na dawo daga rakiyar ƴan siyasanna, bana taga ma kowa
Wato dai ba Karen da ba bare ba✍🏼
Kwankwasiyya🤝Gandujiyya
Allah ya gyara Najeriya
Wallahi bansan yadda za'a gyara ba,ni dai nassan inada kuri'a kwara daya,na jefama wadanda nike tunanen za'a sami canji amma sun badani,gaskiya kaina ya kwance domin a halin yanzu bansan na gari ba.
Gaskiya gwammati yakamata taji tsoron Allah
Subhanallah 😭😭 Allah ya kwato musu hakinsu
Niyanzu nasamukaina Akanwan nan mulkin toh zanyi kokari naruke gaskiya da Amana domin nasan Allah yanakallona sukuma kudi dama Aduniya zanbarsu shikuma Adalci Alahira zai Amfaneni Allah yasamudace Dan bello ❤❤❤❤
Allah yaisa tsakaninmu da mugayan shuwagabanni Allah yayimana maganinsu
Tirrrrrrrr.......
Wannan gwamnatin ashe barayi ne na fitar hankali. Kawai wasu sun maida kansu wawaye ne suna son su a makance.
Great Idea.
Anyi campaign dan ayi winning din Gawuna a kotu kawai
Gsky kwankwaso kacuci jahar kano da kanawa kuma Allah ya isa tsakaninmu daku
Agaskiya Dan Bello ni nayi karatune akan PUBLIC ADMINISTRATION, aduk lokacin da Allah yaban babban mukami a Nigeria wallahi sai nayi abinda nayi an sanya hukuncin KISA akan duk wanda aka kama da badakala ta kudi ko cin hanci koda yana kan mulkinsa a Nigeria. Saboda abinda na fahimta shine; wadannan shugabanannin basuga an taba kashe wani daga cikinsu ba domin aikata irin abubuwanda sukeyi ba shiyasa. Sannan, zansa akawo sabuwar dokar duk wanda yake da mulki na siyasa, sarauta da sauransu, to tabbas DAN SA acikin makarantun Nigeria na hukuma zaiyi karatu koyanaso ko bayaso. Yin hakan zaisa hankalin mahukuntan yadawo kan makarantunmu na gida Nigeria domin Ingantasu.
Ai baka San wani abuba su da yayansu ke duk Saman
Matsalar shugabanninmu ba iya sata bace kawai. Harda rashin sanya ido idan sun bada aiki, wannan kuma yafi sata illa!
Dan bello dan Allah ina cikin wani hali ka taimakeni kamar yada Allah ya taimakeka
Allah yasa Mudace ❤❤❤
Kwankwasiyya kenan Allah ya kyauta
Allah sakamaka da alkairi
Sunce sune suka iya ganduje Bai iyaba, shiyasa Allah yabarsu da iyawarsu.
Duk su biyun shegu ne
Zance na adalci, Gwamna Abba Kabir, da alama bai san wannan abinda ya ke faruwa ba. Allah Ya sa wannan rahoto ya kai kunnen sa, Ameen.
To kudama yaji mezaiyi bayan komai dasa hanunsa
Idan ta tabbata bai sani ba to wadanda zasu iya isar da sakon gareshi laifukansu dumu dumu din haka ba lallai suyi hakan ba
Kaji munafukai fa. Ta ko yaya se kun kare su. Kuci Gaba....ai rayuwar kuce data 'ya'yan ku
Zanyi kokari Inga nakawo kyara in sha Allahu, Koda zanrasa raina.
Dan Bello a bincika mana yan uwan mu na Katsina da aka turo nan china da india da America
Inshaallah kukanku xai isa wajen gwamna kuma zai sa a gyara.mu hausawa munada bakin hali wlh saboda da dama wasu abun akwai wanda akadaurama nauyin kuladasu basa abunda yadace hasalima sai dai suna cewa bakaga anmaka alfarma ba kaga mutum yana maka gori maimakon ya tsaya yayi abunda yakamata.Allah dai yasa a gyara
Allah y maka albarka Dan Bello , Muna kira da Kano Government d su gaggaguta taimaka wa yan uwanmu ...
Allah ya saka muku. 😢😢😢
Ameen Yaahayyu Yaakayyum
allah ya wadaran naka ya lalace dama yan banxane shegu maciya amana
Allah kabani malkin Nigeria zan chanza Nigeria tafi dubai tsari mai kyau ta hanya rusa tsadar man fetir Yada wo naira hamsin 50 kayan abinchi sudawo mafi sauki tukunna sai adowo kan karatu sai ankoshi ake iya karatu dolane sai anfutar da mutane kasar waje zasiy karatu mai isa baza mugyara karatun chikin gidaba na kasar wajan suzo kasarmuba wnn ya nuna masu mulkinmu jahilai kunkwa shi mutun 1000 kunkaisu kasar waje ga dalibai Sama dubu dari agida babu kujeru babu biro babu littafi inni shugaban kasane sai nasawa gwamnoni takunkumi tayarda bazasiy sataba
Shugaban nin bayan zan kashe duka, musamman ma inna zama Shugaban kasa
Dan bello ikon Allah Allah yakara maka daukaka
Allah yagyaramana qasan my yayimana maganin abunda take damunmu
Duk Wanda yace wannan shirin siyasa ne Allah ya isa
Gaskia abunnan fa yayi yawa fa ko ta Ina babu sauki nifa wlh nagaji dajin wannan labaren kuma gashi nasan a kashi 100 ko kashi 10 banjiba innalillahi wa inna ilaihi raju un Dadin tadai Allah yananan amadasta kuma yana kallon kowa kuma da sannu zaiyi wa kowa hisabi yakamata arewa mufarka dole fa sai mun farka ko da bama so muyarda mu zamu gyra kuma zamu gyara din da yardar Allah agar she Ina addu a Allah yagyara Mana zuciyoyin shuwa gabanninmu Allah yasa Dan Bellon kayi shugaban Kasar Nigeria Dan Bellon Mu Allah ya taimakeka Allah ya stare Allah ya baka juriya yastareka dukkan Sharri Ameen Ya Hayyu Ya kayyimu
A jira a jira DanBello, I dan naje kujerar sama can sama fa nake nufi watau Villa wai na late Murtala Muhammad zan tabbas.
Gaskiya ne ɗan Bello
Gaskiya gwamnan jihar Kano sai a hankali haba haba
Dama abunda yan siyasar kasarmu suka iya kenan wawushe kudin alumma
Allah yakyauta lamari baiyi dadiba.
Ai dan Bello wlh babu wani abu da suke yi daidai komai sai an sake wlh
Innalillahi wa'inna ilayhi raji'uun
Wannan gaskiyane Dan bello
Wato da babu mutuwa shuwagabannin Nigeria sun cucemu wlh
Zanyi kokarin da idan naje gaban Allah, insha Allahu adalcina ze kwace ni 😊
Allah ya taimaka Maka
Maganar gaskiyya muna bukatar canji a kasarnan, Allah ya kyauta
Da ma azzalumai ne,ku ne ba ku ganesu ba,kuma mayaudara na innanaha,kai wallahi a wajena ganduje ya fi wadannan kyawun zuciya da tausayin talakawa,
An yaudari al umma kawai an kwashe kudin
Ai Abba wawa ne Mara cika alkawari, kwankwasiya cin Amana
Allah ya kawo mana sauki, Allah ya bamu shuwagabanni nagari
Allah ya kawo mana dauki cikin wannan kasar tamu 😭😭😭
Bani da ra'ayin Shugabanci.
Ai Ni bama zan karbaba sae dae bb yanda zanyi. Kuma inma nakarba to insha'Allah zansa araina cewa akoda yaushe Zan'iya Mutuwa sannan zanyi iya iyawata Dan ganin na kwatanta. Akrshe 90% wadanda zannemo amtsayin mataimakana sune MATASA insha'Allah.
Duk wanda ya kalla ya daure yayi liking saboda algorithm din youtube ya cigaba da nunawa mutanen da basu san da tashar nan ba. Aikinka na kyau Dan Bello
حسبنا الله ونعم الوكيل عدد خلقه ورضا نفسه وزنه عرشه ومداد كلماته على كل ظالم
Subhanallah, rashin adalci ya yi yawa a lamarin shugabanci a Nigeria
حسبنا الله ونعم والوكيل 😢
Talakan Nigeria yafi kowanne talan duniya shan wahala
لا حول ولا قوة الا بالله
حسبي الله ونعم الوكيل
In sha Allah canji zaizo mana
Allah ka iya mana dan girman Annabin ka
Allah ya shiryemu gabadaya amin
Your awareness with regards to corrupted leadership in Nigeria is indeed a great achievement and development. My intention if I may be a governor in Nigeria is to provide well-being to it's citizens especially the real civil servants, and ensuring that looting government fund has been stopped by hook or crook in sha Allah.
This is the actual truth wllh , very disappointed with this!
Their visa extension was due but Govt neglected them, it reached to a point that school authority told the students not to come to school anymore without payment their visa extension which around 450k , just few days ago they responded to them, paying not the actual amount, the students had to use their money to settle the remaining 💁🏾♂️🤦🏾♂️.
Their monthly stipends is very low and sometimes is even delayed before they receive it, i really regret asking people to apply for this kano Govt scholarship 💁🏾♂️🤦🏾♂️, I have been quiet online & seeking answers from govt hoping things will change but nothing does, it gets worse very day 🤦🏾♂️
Ne wlh ina sanka dan Allah
Please Dan bello kadubi taraba
Gaskiya Wannan abun dubawa ne wane irin zalunci ne 😢
Allah ya isarma alumma
I didn't expect this from Abba wlh 😢
Me too😢
Allah yasaka dan Bello
Allah yaisa bamuyafeba wlh
Wlh yakamata a kashe showagaban ninmune
Dan Bello namu
Innalillahi wainna ilaihi rajuun Allah kakawo mana mafita akasar mu najeriya
Allah ya gyaramana kasarmu
Kai kai wannan ƙasar Abin takaicin yayi yawa
Wayannan shuwagabannin wlh dik halinsu daya ba wani na kirki a ciminsu wlh dik yan iska ne shegu kawai
Gaskiya gwamnati bata kyauta ba
Gaskiya wannan abu baiyi Dadi, Allah shi kyauta.
All this while kwankwaso was using scholarship to manipulate the mindset of youth towards his presidential agenda it woest with a right Faith
Nima iron nasu zayi😂😂😂
Allah ya saka maka da alkairi Dan Bello
Bazanyi sataba Saboda niba barawo bane kuma wlh duk wannan yake tare dani indai yayyi sata to wallahi ko baban mune sai na tumurmusasu ko kuma inyi imprison life din su wlh
Mutanen Doguwa !😂😂