Wannan fatawa gsky tanada matsala, abinda yake sareehan shine kaffara zai yi ba saki, saboda abnd malamai suka ce da saki ne niyyar sa ai ba sai ta saba ma sa ta fita ba, kawai sai ya sake ta amma anan kmr yana so yayi ma ta barazana ne da kar ta fita sai ta fita, wannan hukuncin kaffara ne amma auren su na nan garau. Wannan itace fatawar manyan malamai tun daga kan su Shaykhul Islam Ibn Taimiyyah
Gsky mal wannan fatawa ta kaffarar kwana sittin ba haka take ba, babu inda Shariah tace kwana 60 wata biyu aka ce, ana iya samun wata yy 27,8,9 ba dole sai 30 ba, kaima ka fada cewa Allah Yace na wata2 bai ce 60 ba. Duk da ma ba hujja akan yin kaffarar don Qiyasi ne akan Hadisin kaffara, kuma a Qaidah baa yin Qiyasi a babin kaffara. Walkahu aalam
Assalamu alaikum malam muna muku fatan alkairi malam inada tambaya munzo aiki Saudia ance mana zamuyi shekara biyu kuma inda aka koya mana aikin cemana sikayi wata 20 shine she Kara biyu toh malam munzo madina gidan su iyayata sai nace Mata inaso zanje ziyara sai tace toh Dana dameta saita kaini da rana sai nace mata inaso Naga qabarin manzon Allah sallalahu alaihiwasallam shine tace AA Saida dadare Ake zuwa sai tace zamu koma in sha Allahu malam bayan mun koma garinmu sai muka kuma dawowa madina Azumi mlm nayinayi takaini sabida nayi Mata wata 20 kuma in muka koma cea tabukan daga cen gida zata maidani kuma inaso Naga qabarin manzon Allah da dakin Allah nikuma Dana GA hanya saina gudu malam menene hukun cina
Masha allah Allah yakara Iafiya
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi malam
Jazakallahu bi khair
masha allah allah ya saka da al khairi malam
Jazalallahu bi khair Allah yakara basira
Allah ya saka ad alkhairi Allah ya kara imani
ماشاءالله جز کماخر
Masha Allah jzklh bi khair
جزاك الله خيرا
Assalamou alaikum barka mu da wannane lockacin Macha allah ina muku fattan alhéri
Malan Allah karabasira
Jazakallah....
masha allah
Muna godiya sosai Jazzakallahu khairan muna yima malam Barka da dawowa
Macha Allah
Jazaakallahu khair
Allah ya kara basira
الله يعطيك العافية ويسهل امورنا
Allah yasaka da alkhairi
ماشاء الله ربنا يزيدك علم
Slm🤝
Allah ya biya
Allah yasakada mukuda alkairi
Allah ya saka da alkhairi
Sakallahu khairan
Allah Yasaka da Alkhairi
Allah ya saka da alkairi
Allah ya kawo karshen BH.
Allah ya sakawa malam da alkhairi amin
Allah ya biya MALAM da aljannah
Malam Allah ya sakada Alkairi
Allah yakara ilimi mai albarka
Allah ya jikan malan kuma Allah ya kara sanee
Allah yasaka daalheri
Slm
Allah ya kara sani malam
Allah.saka
Allah yataimake mu mlm
Macha.allah
Slm Malam Allah ya sakada alkairi
Assalamu alaikum
☝️👍🤲
Allah yasa mu dace
Dan Allah in ina da tambaya yaxanyi ngd
08096399266
Wannan fatawa gsky tanada matsala, abinda yake sareehan shine kaffara zai yi ba saki, saboda abnd malamai suka ce da saki ne niyyar sa ai ba sai ta saba ma sa ta fita ba, kawai sai ya sake ta amma anan kmr yana so yayi ma ta barazana ne da kar ta fita sai ta fita, wannan hukuncin kaffara ne amma auren su na nan garau. Wannan itace fatawar manyan malamai tun daga kan su Shaykhul Islam Ibn Taimiyyah
JazakAllahu khairan
Allah saka
Allah saka
Gsky mal wannan fatawa ta kaffarar kwana sittin ba haka take ba, babu inda Shariah tace kwana 60 wata biyu aka ce, ana iya samun wata yy 27,8,9 ba dole sai 30 ba, kaima ka fada cewa Allah Yace na wata2 bai ce 60 ba. Duk da ma ba hujja akan yin kaffarar don Qiyasi ne akan Hadisin kaffara, kuma a Qaidah baa yin Qiyasi a babin kaffara. Walkahu aalam
Jama'a akiyaye da mugun wasa acikin aure
Assalamu alaikum malam muna muku fatan alkairi malam inada tambaya munzo aiki Saudia ance mana zamuyi shekara biyu kuma inda aka koya mana aikin cemana sikayi wata 20 shine she Kara biyu toh malam munzo madina gidan su iyayata sai nace Mata inaso zanje ziyara sai tace toh Dana dameta saita kaini da rana sai nace mata inaso Naga qabarin manzon Allah sallalahu alaihiwasallam shine tace AA Saida dadare Ake zuwa sai tace zamu koma in sha Allahu malam bayan mun koma garinmu sai muka kuma dawowa madina Azumi mlm nayinayi takaini sabida nayi Mata wata 20 kuma in muka koma cea tabukan daga cen gida zata maidani kuma inaso Naga qabarin manzon Allah da dakin Allah nikuma Dana GA hanya saina gudu malam menene hukun cina
Malam yaya azumin kaffarar mace naga ita tana al ada
Mlm mehukinchin namijin daxairika lantar matarsa yana tsinemata agaban jama a yana chewa yahakura da ita har abada
Allh yasaka daalkaire
Godiya marar Adadi
Masha allah
Sakallahu b khair
Allah ya saka da alkhairi
Masha allah
Masha allah
Masha allah