Allah sarki addinin hausawa,Wlay an shiga addini da maguzanci,yanzu kai wanda ya rubuta wannan title in,yanzu anan miye abin ilimi,ba ayar Kur'ani,ba hadisi,ba ijma'i,kawai mutun yana zance akai,wai har kaga wani yayi asara,akwai asararre irin wanda ke zama adinga bashi labari ba aya ba hadisi
Harasa ta Tabbata Yan Tijjaniyya. Tabewa ta Tabbata ga Yan Darikar Tijjaniyya. Kafirci ta Tabbata ga masu cewa su Allah ne Kuma komai ma Allah ne. Bone ta Tabbata ga su Dan Anty. Wace hasara ta Kai ga hakan? Allah wadai da masu jirkita Addinin Musulunci da Sunnar Manzon Allah Tsira da Aminci Allah su Tabbata agare shi. Sakarci da hidahumaci, wawanci da bin son Rai da tsananin son duniya. Sai suka sayar da shiriya suka sayi Bata. Suka wofintar da hasken hadisan Manzon Allah da Sunnar sa suka sayi Bidi'ah. Da bautar Tijjani da Inyass Dan Senegal.
Sunna Sak Bidi'ah Sam. Mal.Bashir Abdullahi Allah Yayi maka Albarka ya Tabbatar da mu akan Sunnar Manzon Allah Tsira da Aminci Allah su Tabbata agare. Ya Allahu ka rusa Addinin Tijjaniyya da Inyasiyya Senigali
@@malamialamin6622Sheikh Abdul Halim ibn Taimiyya Shugaban ne gare mu akan bin Sunna da rusa Bidi'ah. Kuma ba ka ga muna Sanya hoton Sheikhul Islam in Taimiyya ba. Amma ku yan'bidiah Kuna bautar hoton Tijjani da Inyass. Gashi karara a hoto an nuna Wani Yayi sujuda akan hoton Niasse (Inyass).
Shehu Tijjani ba shi da Sunnah, amma Shehun ku Ibn Taimiya maqiyin Sayyadina Ali, (RTA.) yana da tashi Sunnah kuma ita kuke bi, ba ta Annabin Rahama ba. Ka tambayi malaman da suka doraku akai ka sha labarin
Wallahi wannan malamin yassn gaskiya amma son zuciya da son girma sun hanashi tsayawa akanta. Ina cikin masu girmama wannan malamin a da, amma sai n'a lura yana da son zuciya da son girmaallam kaji tsoron Allah, ka gaya ma mutane gaskiya domin kuwa Allah zai tsayar da kai za kayi bayani akan ilimin da ya baka. Ni masoyinka ne. Ina yimaka fatan alhairi. Allah ya hada mu a aljanna. Ameen ya hayyu ya kayyum.
@@mukhtarmuhammed2789 Malam Muktar na dade da sanin wannan mlamin, Allah ya bashi ilimi sosai. Amma kamar dana rubuta, abubuwa guda biyu sun hana shi tsayuwa akan gaskiya.Son girma da son zuciya.Ka bibiyeshi da kiyau zaka fahimci haka.Wallahu aalam.
@malamialamin6622 Dan uwa kamar dana fata. Wannan malamin na da ilimi, ba na addini ba kawai har da na zamani. Ina ganin girman sa da daranja sa. Amma kamar yadda nace, son girma da son zuciya d'un hana shi façon gaskiya. Yana tsoro kada a zage shi, kada masu girmama shi du daina, da sauran su. To amma fa kawai tsayuwa a gaban Allah.
Masha Allahu
Marsha Allah
MLM Allah yasaka
Allah ya saka da alkairi
Gasskiyaneh
Na am gaskiyane
Sha-sha-sha😮😮😮
Masha Allah prof
Allah yasaka
Jazakallah khair
Allah ya bada lada ya saka da alkairi
Allah sarki addinin hausawa,Wlay an shiga addini da maguzanci,yanzu kai wanda ya rubuta wannan title in,yanzu anan miye abin ilimi,ba ayar Kur'ani,ba hadisi,ba ijma'i,kawai mutun yana zance akai,wai har kaga wani yayi asara,akwai asararre irin wanda ke zama adinga bashi labari ba aya ba hadisi
Abuntausayi wallahi ko munda bamuyi karatunbama munsa woninkam ko tasuniyane albarka
KUDAINA DAUKAR MAGANAR MALAMAI KUNA JUYARDA ITA DOMIN TAYARDA HUSUMA.
AKWAI HASARARDA TAKAI GURBATACCEN TAUHIDI IRIN WANNAN.....?
Gashinandei ko karatune ko tasuniyane see su , Alhamdulilh biniimati sunna
Alhamdulillahi Bini'imatil Quran! Alhamdulillahi Bini'imatil Islam!! Alhamdulillahi Bini'imatil Sunnah!!!
Allah yasaka da alheri
Malam arika jawon hankalin jama a game da kiran wanin Allah domin istighathah
Auzubillah tijjani (bakojiba)
Harasa ta Tabbata Yan Tijjaniyya. Tabewa ta Tabbata ga Yan Darikar Tijjaniyya. Kafirci ta Tabbata ga masu cewa su Allah ne Kuma komai ma Allah ne. Bone ta Tabbata ga su Dan Anty. Wace hasara ta Kai ga hakan? Allah wadai da masu jirkita Addinin Musulunci da Sunnar Manzon Allah Tsira da Aminci Allah su Tabbata agare shi. Sakarci da hidahumaci, wawanci da bin son Rai da tsananin son duniya. Sai suka sayar da shiriya suka sayi Bata. Suka wofintar da hasken hadisan Manzon Allah da Sunnar sa suka sayi Bidi'ah. Da bautar Tijjani da Inyass Dan Senegal.
Gaskiya ne kayi adalci
Tukunna ma, sunnah hantsi leqa gidan kowa.
Wacce Sunnah? Ta Ibn Taimiya?
Sunna Sak Bidi'ah Sam. Mal.Bashir Abdullahi Allah Yayi maka Albarka ya Tabbatar da mu akan Sunnar Manzon Allah Tsira da Aminci Allah su Tabbata agare. Ya Allahu ka rusa Addinin Tijjaniyya da Inyasiyya Senigali
@@malamialamin6622Sheikh Abdul Halim ibn Taimiyya Shugaban ne gare mu akan bin Sunna da rusa Bidi'ah. Kuma ba ka ga muna Sanya hoton Sheikhul Islam in Taimiyya ba. Amma ku yan'bidiah Kuna bautar hoton Tijjani da Inyass. Gashi karara a hoto an nuna Wani Yayi sujuda akan hoton Niasse (Inyass).
@@malamialamin6622 dama shehu tijjaniy yanada sunnah ne? She ai sai aqidar kowa allah da kuma satan gwanjo da buga kudin gabu a Morocco.
Shehu Tijjani ba shi da Sunnah, amma Shehun ku Ibn Taimiya maqiyin Sayyadina Ali, (RTA.) yana da tashi Sunnah kuma ita kuke bi, ba ta Annabin Rahama ba. Ka tambayi malaman da suka doraku akai ka sha labarin
Wallahi wannan malamin yassn gaskiya amma son zuciya da son girma sun hanashi tsayawa akanta. Ina cikin masu girmama wannan malamin a da, amma sai n'a lura yana da son zuciya da son girmaallam kaji tsoron Allah, ka gaya ma mutane gaskiya domin kuwa Allah zai tsayar da kai za kayi bayani akan ilimin da ya baka. Ni masoyinka ne. Ina yimaka fatan alhairi. Allah ya hada mu a aljanna. Ameen ya hayyu ya kayyum.
Gaskiya baka fahimce shi ba. Amma ka nemi karatuttkan sa ka saurara kaji
@@mukhtarmuhammed2789 Malam Muktar na dade da sanin wannan mlamin, Allah ya bashi ilimi sosai. Amma kamar dana rubuta, abubuwa guda biyu sun hana shi tsayuwa akan gaskiya.Son girma da son zuciya.Ka bibiyeshi da kiyau zaka fahimci haka.Wallahu aalam.
@@Adamou-kq7mjsan girma, kamar yaya?
@malamialamin6622 Dan uwa kamar dana fata. Wannan malamin na da ilimi, ba na addini ba kawai har da na zamani. Ina ganin girman sa da daranja sa. Amma kamar yadda nace, son girma da son zuciya d'un hana shi façon gaskiya. Yana tsoro kada a zage shi, kada masu girmama shi du daina, da sauran su. To amma fa kawai tsayuwa a gaban Allah.
Hasara ta tabbata ga yan izala , masu yi wa Annabi ( S.A.W ) karya ...... mara rabon lahira wahabiyawa
jikokin zulkuwaisara