Saurari Martanin da Adam A Zango Yayiwa Wani Malamai Vidoe
Вставка
- Опубліковано 25 вер 2019
- Shafin gidan talabijin na yanar gizo da zai rika kawo mu ku kayatattun videos a kyauta, ku yi subscribing din mu. Mun gode! Any compalain contact awaashirindahudu@gmail.com
Please subscribe:
/ @awa24tv
--
#AWA24TV #AWA24 #Arewa #Hausa #ArewaMusic #HausaMusic #HausaFilm #AdamZango #AliNuhu #RahamaSadau #NigerianMusic #MentaMusic - Розваги
A gaskiya Kai na musamman na gode zango
Masha allah Adam a zango ka cigaba da hakuri duk mai gaskiya yana tare da allah
Gaskiyane Adam A zango inyanadahujjayafitoyafada
Wannan yawuce kishi sedai hassada Allah yakyauta yasa mudache albarkan manxo s.a.w
ya Allah yasakama ga duk wanda yayima qazafi🤲🤲🤲🤲🤲
Gaskiya ne wannan hakane Adam Zango ina yinka nawa sosai
Wallahi bakomai bane hassadace yanzu dazaran akasamu daukaka to sai dai kayi hakuri kuma katoshe kunnenka
HARYANZU MUNA YINKA ZANGO
ONE LUV
Allah yakawa megaskiya daukaka
Sey haquri oga ka barsu da allah 🤲
Awalou
Allah dai yabiya , Allah kareka Adam A zango
Ina yinka Allah ya kara kusanci ga annabi muhammadu sallallahu alaihi wasallam
Sai oga duk mai yimaka haka allah ya saiamaka duniya da lahira muma bamu ya fe mashiba
Allah yakaradauka ka adam Zango maigida
ALLAH yakara Imani da San annabi
Gaskiya ne maganar ka zango
Wai kai malam inaruwaka kai jama'a Allah ka shiremu hasada tayi yawa.
Allah ya rufamuna asiri duniya da lahira don alfarman manxon allah s a w ♥️♥️♥️
Allah yakiyaye
Gaskiya kaburgeni Allah bimakadinka
Allah ya kare dan halal✊✊
Allah ya kareka,🤲👍
Bar su da masha Allah 👍👍👍🇳🇪👍👍🇳🇬👍👍✌️🥰🥰💯💯💯
Gaskiya nawa Allah kareka
Barsu da Allah
Gaskiyane adamu zango so yake yabataka amma ina
Bari iaki da shi dan nema kudine kaima da zaka biya shi wani zaima barshi da allah kuma yajira karshen shi
Ubangida Allah ya saka maka adamu Allah ya kareka adamu
Allah ya saka maka zango
Allah yamaka albarka adamu zango
jinjina tauraranron samame haske allah yashafe makiya
Allah yasakama malam zango
Hakané Adam zongo way Kai fantami kaké koko wa wallayi bakatapa wulakanta Dan Adam zongo Dan allah mi yamma kayi Maya wannan kazafi
Gaskiya muna yinka
Allah ya Kyauta Kuma Ya Ganar Damu Hanya Madaidaiciya
Kayi hakuri dan Allah
Nagode zango, wlh malaman izala wawaye ne, zage-zage ne kawai aikinsu
Rabuda malaman Nan nazamani azzalumai ne masu karya masu son duniya haushi Kai mawakine kasan kumawaka makiyan KUne sunce Kuna samun kudi Basu samuba asiri ya Tonu mungansu Allah yasaka maka
Allah yariga asiri
Adam ka kale shi
Very good comment allah yanuna mana gaskiyaaa
Sulaiman usman kaya yake
Slm. Ni sabon masoyinkane.saboda Allah. to kayi hakuri .Allah zaisakama. shima inyafito .yanemi yafiyarka. kayafemashi. Nagode.
Allah sarki Allah yafi su
Gaskiya ne Adam a Zango Anma dai kasance mai hakuri da yafiya ga duk Wanda yama laifi domin kaima kana bukatar Allah ya yafema laifin ka dan Haka to kaima yakamata Ka kasance mai ya feya ga duk Wanda yama laifi
Macha Allah tonton zango
Kayi dai dai
allah yakareka dasu
Gaskiya ne
Maigida sai hakuri to a yan izala bakamarsa wajan neman yayimaka sharri Wallahi nalura dashi ba yauba kwarada kayimasa haka
Okay kanada dan miss day nijar kenan
Allah sa mudace Allah sa mugane
kai rabudashi mahaukaci ne wallahi kafishi hassadace zango allah yakara girma da daukaka nishawarata kacigaba da kyautatawa mahaifa allah yama albarka
Gaskiya dayace dagakinta saibata malan gaskiya yafadamaka nima nace kaji tsoron Allah karkamanta akwai hisabi ranar gobe kiyama
Adam e Zango wlh ni da Bana kikan masoyanka Amman wlh dakayi video Nan natausayama kuma Naga gaskiya afuskanka kuma natausayama Amman wlhi yanzu jinakeyi nafi kowa sanka Allah yatseka ga dukkan cherri adamu Allah nataredakai Dan baba
Kayi hukuri hasadace kawai
Zango nasiha ce kaji tsoron Allah
Kaima dai wawa neee
Adam kayi hankuri
Gaskiyane
Mâcha Ahlla yayi
Masha Allah tabarak Allah Allah ya kara lafiya Adam Zango Allah yasaka da alkhairi
Gaskiya adam a zango Allah zai sakama kan sharrin da wannan malamin yaimaka (Adam a zango Allah ya kareka daga dukan sharrin
Masu sharri Amin summa Amin 🇳🇪🇳🇪❤️
Kanada makiya kuma kanada masoya zango yakamata malamai idan mutum yayi kuskure batuzarta Shi za,ayiba sai,akirashi ayimasa nasiha wannan shine ilimi dasanin yakamata zango Allah yatsare hassada gamairabo......
Allah ya karama hakuri megida
Kayi hakuri Zango Allah yana tare dakai wlh naji ciwon abunda akema wlh
Kazama maiyafiya adamu
Ba salama alikum ake cewaba ASSALAMU ALAIKUM KO SALAMUN ALAIKM.
Ha ba zango kazama mai yafe pa dan ka samu yafiya Allah 🙏🙏
Allaha yainsamaka
Wannan shine kakeji asalin ❤ hassada wlh
masu lalata tarbiyya.zakuyiwa Allah bayani
Hita batun sa zango Don Allah
Azango alh yakiyayeka alh shihawdaka bisamakiya
Jijina Zango ALLAH kare ka 👈
😊.
Gaskiyane wannan Adam a zango inayinka 👍👍👍👍👍👍🇳🇪🤲
Ya Ubangiji Allah kachiryamu
slm.allah.yimanazafi.allah.iyamana.allah.shiryemu
Allah masanin gaibu
Wanan mah ai kokasheka ana iya yii dashi
Karkadamu masoyanka sunfi makiyanka yawa,ahaka xekare kaikuma xakaita cigaba prince👌
Allah yasakamaka
Yayi kyau Allah yaremikai babana🤲♥️💯
Gaskiya ne maganar ka Adam a zango Allah yareka daga makiya da mahasada ameen ya Allah
masha allah AIhamdIIiuah
Malam karshen duniya ne
Kayi hakuri Allah yana tare da masu hakuri
Allah ya kare mousulaimai bakidaiya Adam Zango very nist
Allah ta'ala ya saka maka da alheri saboda annabi s.a.w
Zagi baya kari.
Allah ta'ala ya kara kara maka daukaka sannan ya kiyaye mana kai.
Adam a zongo Dounia ke sai ankouri
Slm Bsr 🤲👍
Allah yabaka ba mutum ba ja muje
Gaskiya
Allah ya sakama
Ba a stastuwa da wanin Allah
haka ne ها masu lalata tarbiyya zasuyiwa Allah byani
Babban Yaya All Ya karemu gaba daya.. Amma da baka yi masa Allah Ya isa ba.. Da barinsa kayi da Allah Ya saka maka..
Allah ya Saka maka
Gaskiya to ka koma makaratan saboda musulmin kirki shine akasan shi da yafi inma ya fadi abunda ba dai dai ba,sannan kuna taimakwa waje bata tarbiyan yara.
Way oga yi hakuri akoye Allah. Allah na tare da kai
Kayi hakuri zango kayafemai kaima Allah zaiyafema kurakuraka
Ninagani magana da malamin yafa a shafika
الله يصبرك كل ذونعمة محسودة من السودان