Like dr idris said if am not mistaken, is carpet or microphone can be used for other purposes in life. But jarbi is only used for religious purposes that's the difference.
amfaani da wasiylan da ta takamaata a cikin ibaada baa laifi ba ne sai de ita wannan wasilylar taayi daban. Dan wasiyla ce da akwaita zaamanin Annabi S.A.W. ammaa yayi umurni ceewan a rabu da ita a yi da yaasun hannu sabooda yaasun hannun yaa fi. Toh yanzu kaaga kaine da wannan umurni mai sauki ya gaagareka aikataawa ka kasance bakauye cikin addiyni. Toh kai wai doole ma ne sai ka kidaaya tasbiyhinka da kake yi wa ubangijinka ta cika dubu(1000)daidai, karinka yi har ka gaji ko barci ya dauke mana? Idan baka maa kidaaya ba sai kasaamu ya fi dubu ko kasa da dubu ai tasbiyhinka bai baata ba? Baabu wani tasbiyhin da shari'a ta ce ka kidaaya da tafi dari. AdulLaahi dan Abbas da yazo ya tarar da mutaani a masallaaci suna tasbiyhi da duwaasu, kwashewa yayi ya waatsesu da shi Amfaani da carbi kin bin umurnin Annabi S.A.W. ne. Kuma kin bin umurnin Annabi S.A.W. ai ba dede ba ne.
@@alhassanmudasiru4066dan uwa baka fahimce ni bane. ina ga dan uwa mun daidaita anan. dama ai abun da nake cewa kenan. Ina magana akan masu hada carbi da microphone, nace Bai Zai yu a hada carbi da microphone bah. Misalin da aka kawo ne na cewa microphone a masallaci ma kamar carbi ne. shine nake cewa bambamcin microphone za a iya amfani ta wurin isar da wani sakon ba lallai sai ta ibada bah. Kamar DJ can use microphone, Amma carbi is used for religious purposes only. shi yasa ya zama bidi'a. People Don't use jarbi for others purposes except religious.
Wallahi bidi'a Musifa ce, ana cewa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yayi tasbihi da hannu ya kuma kwaxaitar... Amma mutum ya dage sai ya kare bidi'ar sa akan abinda Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yayi kuma ya kwadaitar? Gaskiya har yanzu akwai sauran aiki akan malaman mu. Allah ya kara bayyanar mana da daidai a addini kuma ya bamu ikon aikata daidai. Amma dai gaskiya akwai jan aiki har yanzu...
Asalamma Alaikom.magana ta Adalchi Ammasa Abayyanitaki Kamar haka Dayatsa yafe falala to kadauki wanna Da yafemahimmanchi kabar mararmahimmanchi Allah ya SAmudachi
kaji wani irin Magana na rashin ilimi wane Boka ne bayi da Riga da Wando??? Eane Boka ne baya cin Abinci??? Wane Boka ne baya Jima'i in yana da Mata??? Shi ke nan sai saka kaya ,da Cin Abinci,da Jima'i ya Zamo Haramun ko Bidi'ah don Allah??? Wannan wane irin Magana ne don Allah. اللهم فقهنا فی الدین,وزدنا علما النافعا.
Dan Allah wannan maganar day wannan bawan Allah yake akan kayan yaki yadaina yinta idan Har bashi DA ilimi Akai ,balle yace zaiyi kiyasinta DA bundiga DA kumbula, wannan zancan ba haka bane,Dan haka mudinga karatu kafin mushiga inuwar addini
Pantami yakamata ka kiyaye kuma ka je ka nemi ilmi don kana bukata,idris Abdul Aziz kai kuma hakkinsu ne a kanka ka koyawa irin su pantamin nan ilami,tunda kai Allah ya baka.
amfaani da wasiylan da ta takamaata a cikin ibaada baa laifi ba ne sai de ita wannan wasilylar taayi daban. Dan wasiyla ce da akwaita zaamanin Annabi S.A.W. ammaa yayi umurni ceewan a rabu da ita a yi da yaasun hannu sabooda yaasun hannun yaa fi. Toh yanzu kaaga kaine da wannan umurni mai sauki ya gaagareka aikataawa ka kasance bakauye cikin addiyni. Toh kai wai doole ma ne sai ka kidaaya tasbiyhinka da kake yi wa ubangijinka ta cika dubu(1000)daidai, karinka yi har ka gaji ko barci ya dauke mana? Idan baka maa kidaaya ba sai kasaamu ya fi dubu ko kasa da dubu ai tasbiyhinka bai baata ba? Baabu wani tasbiyhin da shari'a ta ce ka kidaaya da tafi dari. AdulLaahi dan Abbas da yazo ya tarar da mutaani a masallaaci suna tasbiyhi da duwaasu, kwashewa yayi ya waatsesu da shi Amfaani da carbi kin bin umurnin Annabi S.A.W. ne. Kuma kin bin umurnin Annabi S.A.W. ai ba dede ba ne.
Kaijaama yenzu Banda kiyeyya Dr tauhid ne ya nemi mugabalan shi prof shi ya kalubalanchi mutane ya che yena kalubalentan malamai Dr ya ansa sabida shi ya zefa kalubale ,Amma sabagen bakinchikinka da mutum ai Bai kamata a kasa mishi adalchi
Yanxu wanna fahimtar tazo mun.. Idan kaje siyan kafet zakace abaka wanda Muslims ke sallah akai ne koko zaka siya kafet ne kawai? Kafet,lasifika, jirgi sama, etc baida symbol na addini amma tasbaha da Kuros suna da wannna alamar addini aciki.
Mr lbrahim should understand and stop beating around the bush,the Hadith clearly stated what should be done conting with the fingers and Mallan Issah should stop confusing ummah for his political purposes,,,
Dr tauhidi i kon Allah, rana mai rabawa kowa aiki zakin sunnah ❤❤❤
Masha'allah allah yasa da alhairi malan Ibrahim bashida hujja
بارك الله فيكم وجزاكم الله خيرا الشيخ ادريس حفظ الله ❤❤❤❤❤❤❤
Masha'Allah Allah ya kareka Malam Isa Ali Ibrahim Pantami gaskiya ne
بارك الله فيك وجزاك الله خيرا فعاد❤❤❤❤
Dr idiris iKon Allah bawan Allah ciggaba da yaqar mushirrikkai da shirkokinsu Dr Kai kadai gaiyyane ciggaba de dukansu da hujjoji masu linzami
Although, everyone has its understanding and view, we glad to hear The Pro's evidences and proofs. Otherwise, people may be under confusion.
Mr. Fuad hi is making a very good point. but you are challenging him
Don't forget you are a host
Macha allahou malamou fou adou f m qibla kayi gaskiya kouma allaha yayi maka albrka 🇳🇪
Masha Allah musata fuadu Allah ya sakamaka daalhiri Amin ya Allah 🤲🙏🤲🙏❤❤❤
QIBLA FM, gidan gaskiya, ba kame kame , hujjar ka ta kwaceka,
Like dr idris said if am not mistaken, is carpet or microphone can be used for other purposes in life. But jarbi is only used for religious purposes that's the difference.
amfaani da wasiylan da ta takamaata a cikin ibaada baa laifi ba ne sai de ita wannan wasilylar taayi daban. Dan wasiyla ce da akwaita zaamanin Annabi S.A.W. ammaa yayi umurni ceewan a rabu da ita a yi da yaasun hannu sabooda yaasun hannun yaa fi. Toh yanzu kaaga kaine da wannan umurni mai sauki ya gaagareka aikataawa ka kasance bakauye cikin addiyni. Toh kai wai doole ma ne sai ka kidaaya tasbiyhinka da kake yi wa ubangijinka ta cika dubu(1000)daidai, karinka yi har ka gaji ko barci ya dauke mana? Idan baka maa kidaaya ba sai kasaamu ya fi dubu ko kasa da dubu ai tasbiyhinka bai baata ba? Baabu wani tasbiyhin da shari'a ta ce ka kidaaya da tafi dari.
AdulLaahi dan Abbas da yazo ya tarar da mutaani a masallaaci suna tasbiyhi da duwaasu, kwashewa yayi ya waatsesu da shi
Amfaani da carbi kin bin umurnin Annabi S.A.W. ne. Kuma kin bin umurnin Annabi S.A.W. ai ba dede ba ne.
@@alhassanmudasiru4066dan uwa baka fahimce ni bane. ina ga dan uwa mun daidaita anan. dama ai abun da nake cewa kenan. Ina magana akan masu hada carbi da microphone, nace Bai Zai yu a hada carbi da microphone bah. Misalin da aka kawo ne na cewa microphone a masallaci ma kamar carbi ne. shine nake cewa bambamcin microphone za a iya amfani ta wurin isar da wani sakon ba lallai sai ta ibada bah. Kamar DJ can use microphone, Amma carbi is used for religious purposes only. shi yasa ya zama bidi'a. People Don't use jarbi for others purposes except religious.
Prof pantami shine ya kamata yafito yace masu raayi daban dashi su su kawo hujjansa. Abinda yafi kurum a bari ayi muqabala
Wallahi bidi'a Musifa ce, ana cewa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yayi tasbihi da hannu ya kuma kwaxaitar... Amma mutum ya dage sai ya kare bidi'ar sa akan abinda Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yayi kuma ya kwadaitar? Gaskiya har yanzu akwai sauran aiki akan malaman mu.
Allah ya kara bayyanar mana da daidai a addini kuma ya bamu ikon aikata daidai.
Amma dai gaskiya akwai jan aiki har yanzu...
Allah yasa moudace Allah ya doramou akan dei dei
Allah ya taimaki Dr
Allah ya saka da alheri
Masha Allah
Asalamma Alaikom.magana ta Adalchi Ammasa Abayyanitaki Kamar haka Dayatsa yafe falala to kadauki wanna Da yafemahimmanchi kabar mararmahimmanchi Allah ya SAmudachi
Gaskiya baku dafahimta allah yashiryeku
Fantami dattijona arziki baka hassada allah ne yabaka bawani gato ba
Wai me yasa shi pantami ba zai fito da kan sa ba ai shi yayi kalubelen bai wakilta ba ai
Dr Tauhidi ikon Allah,sako ya isa,muna fahimta.kai kadai gayya.
Amma Anya kuwa mai Maganar Nan malami ne kuwa!
Dalibin ilimine shi
صلوا على النبي الكريم
Mr fuad shifa sharbi akwai mai 1000 kuma akwai mai dubu biyu to wanne akai magana akai
Wannan shine banbancin sunna da bidia idan ga ƙarara abinda Manzon Allah yayi Amma kazo kana kame kame
allah.yakare idr .da. fu'ad..amen.son zutiya yayiyawa.adini allah yace anabi yace ciné...gaskiya
Allah yasa mu dace
Inakasar saudiya yanzu haka manzo allah akebi babin wani mutane sunsaki addini
Sucim mai Abuja
❤❤❤❤❤
Wanna Baya tsoron Allah
Mr fuad a addini ana duba mai yasa annabi bayyiba shin akwai abun annabi bayyiba ko abunne babu
Brother Ibrahim Mishkila
kaji wani irin Magana na rashin ilimi
wane Boka ne bayi da Riga da Wando???
Eane Boka ne baya cin Abinci???
Wane Boka ne baya Jima'i in yana da Mata???
Shi ke nan sai saka kaya ,da Cin Abinci,da Jima'i ya Zamo Haramun ko Bidi'ah don Allah???
Wannan wane irin Magana ne don Allah.
اللهم فقهنا فی الدین,وزدنا علما النافعا.
Dan Allah wannan maganar day wannan bawan Allah yake akan kayan yaki yadaina yinta idan Har bashi DA ilimi Akai ,balle yace zaiyi kiyasinta DA bundiga DA kumbula, wannan zancan ba haka bane,Dan haka mudinga karatu kafin mushiga inuwar addini
Ka bamu number Qibla FM domin mu samu ku a duk lokacin muke bukatar magana da ku.
Ina soyayyar Annabi sAw take?
Malam ibrahimou kayi adalci
dr jaki ikon allah
Ibrahim bazayayi waba😂😂😂😂😂😂
Yanzu kenan mutum saiyaki bin abinda Annabi sAw yace yafi Alkhairi yakoma bin Wanda baifi Alkhairi ba?
Ku rabu da dan siyasa mai neman yardar yan bidi'a
Wannan gaskiya wlh baku da aikinyi wlh ina sallah da charbi ne 😂😂😂 amma kowa yana sallah da speaker 🔊 ko kuma yahudawa ne keyi hakan ko
Pantami yakamata ka kiyaye kuma ka je ka nemi ilmi don kana bukata,idris Abdul Aziz kai kuma hakkinsu ne a kanka ka koyawa irin su pantamin nan ilami,tunda kai Allah ya baka.
Wanna ba mallamibane
Kai malam akwai masu kiran sunayen aljannu da tasbaha wlh. Duk masu jan tasbaha addini suka dauka sai cikin masu ilimi
Munamuku fatan alkairi
amfaani da wasiylan da ta takamaata a cikin ibaada baa laifi ba ne sai de ita wannan wasilylar taayi daban. Dan wasiyla ce da akwaita zaamanin Annabi S.A.W. ammaa yayi umurni ceewan a rabu da ita a yi da yaasun hannu sabooda yaasun hannun yaa fi. Toh yanzu kaaga kaine da wannan umurni mai sauki ya gaagareka aikataawa ka kasance bakauye cikin addiyni. Toh kai wai doole ma ne sai ka kidaaya tasbiyhinka da kake yi wa ubangijinka ta cika dubu(1000)daidai, karinka yi har ka gaji ko barci ya dauke mana? Idan baka maa kidaaya ba sai kasaamu ya fi dubu ko kasa da dubu ai tasbiyhinka bai baata ba? Baabu wani tasbiyhin da shari'a ta ce ka kidaaya da tafi dari.
AdulLaahi dan Abbas da yazo ya tarar da mutaani a masallaaci suna tasbiyhi da duwaasu, kwashewa yayi ya waatsesu da shi
Amfaani da carbi kin bin umurnin Annabi S.A.W. ne. Kuma kin bin umurnin Annabi S.A.W. ai ba dede ba ne.
Kaibakada adalci wlh cikakken bawahabiyenakai sbd baka badadama ga masu hujja saikatare Kuma kaiba malamiba jahili fitk mekasani a addini.
Wlh wanan jahili ne akawo wani
Shi dai wannan doctor jakin bashi da aiki sai raddi hakan ma ba dai dai bane a addini
Kaijaama yenzu Banda kiyeyya Dr tauhid ne ya nemi mugabalan shi prof shi ya kalubalanchi mutane ya che yena kalubalentan malamai Dr ya ansa sabida shi ya zefa kalubale ,Amma sabagen bakinchikinka da mutum ai Bai kamata a kasa mishi adalchi
Malam dawouka tsbaha vidi à ne
Malam ibrahimou kayi adalci
Yanxu wanna fahimtar tazo mun..
Idan kaje siyan kafet zakace abaka wanda Muslims ke sallah akai ne koko zaka siya kafet ne kawai? Kafet,lasifika, jirgi sama, etc baida symbol na addini amma tasbaha da Kuros suna da wannna alamar addini aciki.
Kuma fadin kiyi da yatsun ki yafi ai ba yana nufin wancan dayan haramun bane wancan fi ai bai hana wancan din ba
Tir wai akan charbi
SHEGIYA IZALA YAR IBN TAIMIYYA YAR BANZA BA ILIMI SAÏ GARDAMA YAN ISKA JAKAI
Mr lbrahim should understand and stop beating around the bush,the Hadith clearly stated what should be done conting with the fingers and Mallan Issah should stop confusing ummah for his political purposes,,,
A gaskiya kibla FM ka dinga adalci domin idan kaga mai carbi zai kaho huja sai ka yanke Kiran sa Wannan kayi son zucia
Ibrahim bazayayi waba😂😂😂😂😂😂