By the way I watched This conversation Almost Four (4) Times And I Still Happy to Watch it Thank you Hadizatou Gabon And Comrade RARARA King Of Singers
Rarara happens to be very smart in terms of answering the questions, even though the questions asked are often ask smartly, diligently and directly from a lady from Gabon 🇬🇦..
Rarara did excellently well, in the way he composed himself throughout the interview was admirable. Hadiza you performed well too, we look forward to another wonder.
Please dear sister hadiza I won't u to help me I always dream to have iPhone but my dream as not come true please help me out with the blessings that Almighty god as bless u with it
Masha allah Anty gabon gaskiya rarra duniya ne 😂😂😂 anty nima kice mai inaso motor 🚘🚘🚘 koh iPhone 📱 in dai da gsky yake ba iya mata yake fawaba am waiting Anty 🥰🥰🥰🥰🥰
The fact is that Rara is the most responsible person I really respect and appreciate your thoughts may Allah SWT guide us direct. We are enjoying the show 😎 Khadijah Aliyu Gabon "My Dream";
Macha allah naji dadin wannan shiri sosay allah yakara daukaka da basira ina miki dubun gaisuwa zuwa gareku dake da dauda nayi nishadi sosay musaman yadda dauda yake magana gaskia yana birgueni
Wlh hadiza ba firadda kinkayi wadda naji dadinta kamar wadda kinkayi da mai basira rarara allah yakara daukaka kuma wlh rarara ba fans ina bane kawai dai ya burgeni he is smart😂😂😂e
I so much enjoyed it wlh❤️much love aunty hadiza,I used to visit your saloon Amma bana ganinki,sai dai aunty staff dinki nake Gani,pls I want to see you,pls cuz I love wlh ,Ina behind government house neighbor din su momy,da ummy goma ne
Wow Masha Allah , Allah yakara basira Yaya Rara Nima dai inacikin masu bukatar Motar Hawa Sbd inacikin masoyanka Daga Sakkwato Birnin shehu Allah yasa mudace Amin
Ba karya wanan hira tayi tun daga kan ita me shirin H.Gabon da shi wanda aka gaiyato D.rarara duk sunyi xantukan da babu kushewa ga Barkwanci daga duka bangaren toh Allah ya Kara muku daukaka, arxiki da tarin basira Allah kuma ya tsare gabanku da bayanku.... Ameen s. Ameen🙏
Wallahi rarara ka rainamana hankali uban waye ya gyara Mana makarantun ko hanyoyin Dan shadiya wawa kawai gwamnatin data rushewa talaka jindadinsa kazo kanacewa hakan wai shine dai dai wawa kawai shashasha
Qarya wlh Banga anfanin haka ba Mine anfanin tsanani Dadi baki gareka kawai Hadiza Gabon Ina bayanki ke Mai gaskiyace Allah yakareki Allah yakarawa rayuwa albarka
Wato rarara ya zama dan iska na gaske , Abunda bai sani ba shine , shi subsidy din ai jamian gwamnati ke sacewa , kuma in aka kudin mai , ai talakan zaifi shiga matsala.
The best interview so far😅 it’s just fascinating how rarara is very ready with response,he just throws it nonchalantly n thats how it proves how genuine he is.
Gaskiya HADIZA wallh rara mahaukaci ne domin baisan lissafin rayuba, Dan Allah kike KAWO mana mutane Wanda sukasan kansu, Amma baida tausayi atare dashi
Impressed. Ma shaa Allah. An engaging chat. Apparently Dauda Kahutu Rarara is a lot more than his lyrics. What captures the imagination is his identifying data as the basis for any sustainable development. Suggests his interaction with the high and mighty has rubbed off well on him. Only thing that I find a little off key is the cliché of the youth as the only agents of positive development. This is tends to lay all the blame for the failure and rot in our society on ALL of the elderly. In fact even those with no hand in any effective management position. Age is just a number. And we see the young in positions of authority proving to be worse than a majority of the older hands. Worse, the young have a sense of entitlement and usually even when they have no opportunities they mostly look for where to get chances to do all that they say and we all see done by others no matter their age. I love this interview. The interviewee and the interviewer have been most entertaining. And Rarara has got my vote. I see him far different from what impression I have had of him since 2013, the only time I specifically visited his office where I saw and didn’t like what I saw of what I thought were airs and haughtiness that was not fitting for a performer of his standing and renown then. He is a lot more humble than I thought he was from my first encounter with him, ma shaa Allah.
Anty gabon am having show this year December 18 please how can you invite me to discuss about the show is all about life changers 🙏🏾🙏🏾🙏🏾please anty mie
Masha Allah hajiya Aunty hadiza Gabon 🇬🇦 Allah ubangiji yakara daukaka ki dan alfarman mazon Allah SAW 🤲 Allah ubangiji yakara rufamiki asiri duniya da lahira naji dadin wannan hirar taku Masha Allah ina miki fatan alheri ✊✊✊hadiza for life ✊✊✊✊✊✊
This is a wonderful initiative especially to the North.... How about you make changes on your channel name to "Gabon room" cause that's what I have been searching for and i feel that will sync so well with what you do on this channel.... Sending you love❤️
Gskya ban taba kallon shirar da ta nishadantar dani a duk fadin duniya kamar wannan shirin.. Thank you Hadiza, and you too Dauda Kahutu 🙏🏽🥰
Glad 😊
Bakadar
@hadizagabonofficial invite me in your program
By the way I watched This conversation Almost Four (4) Times
And I Still Happy to Watch it
Thank you Hadizatou Gabon And Comrade RARARA King Of Singers
Hadiza gabo Jaeda fatnijagra dolla jizo muyi are
Indeed hez
Ashe Rarara is smart and jovial.. I swear I was laughing all the way🤣😂cos he was so funny please invite him again
I too a swear😂
Allah very intelligent Guy wallahi ☝️
Really?
@@haskeyahya4369 yeah
Yes of course
Fatan alheri rarara da hadiza gaban
Rarara happens to be very smart in terms of answering the questions, even though the questions asked are often ask smartly, diligently and directly from a lady from Gabon 🇬🇦..
Mayuh Sun Haduw 😂
@@nazirusolari9097 oq
This woman here is the definition of my perfect woman despite her imperfections as a human. Gabon is indeed a tressure. Sky will be ur starting point
One of the Best Interview Rarara have Speak his Mind .....Good Job Gabon
Wallahi rarara karya kake fa gaskiya kake fada a siyasa ba, inda za a baka kudi kake. Maganar kace kuna nuna gabas ne ba haka bane.
Ths conversation is quite amazing, RARA is outspoken and friendly, Thank you for entertaining us 😊👍👍
Rarara did excellently well, in the way he composed himself throughout the interview was admirable. Hadiza you performed well too, we look forward to another wonder.
Thank you so much, hope we don't disappoint you 😊
Dan Allah adinga bada damar tambayar bako sbd rarara ya manta da masu Sanaa Wanda dole saida fetur Allah ya kyauta
@@hadizagabonofficial I trust you won't
Please dear sister hadiza I won't u to help me I always dream to have iPhone but my dream as not come true please help me out with the blessings that Almighty god as bless u with it
Wallahi rara kasa gabon gaba
Gaskiya this man is very intelligent, I’m very impressed and now like him the more
More grace dear #Dandalin HadizaGabon you are doing well
Masha allah Anty gabon gaskiya rarra duniya ne 😂😂😂 anty nima kice mai inaso motor 🚘🚘🚘 koh iPhone 📱 in dai da gsky yake ba iya mata yake fawaba am waiting Anty 🥰🥰🥰🥰🥰
Wallahi I enjoyed this to the fullest 🎉😂❤ RARARA balai ne😂😂😂😂
Anyi fira ta musamman da naziru sarkin waka amman haryanxu ba a daura ta ba koh mai yasa
A man with vision 💪 our very own Rarara😂😂
Good of you..
Appreciate
Gaskiya wanna firar taku tayi ddi
The fact is that Rara is the most responsible person I really respect and appreciate your thoughts may Allah SWT guide us direct. We are enjoying the show 😎 Khadijah Aliyu Gabon "My Dream";
Inayinki gabon ko garin bakowa yaufa kin hadu dawanda yafiki baki amma kinyi qoqari allah yaqara lfy hajiya gabon
I love this show! hadiza Gabon keep it on you are doing a good job watching from Germany 🇩🇪
Hadiza, nayi matukar farin cikida wannan shirada kikayida dauda kahutu, musanmanda yace zaiyi mulkida matasa, Allah yakaramaki basira.
Wllh Very interesting and also na Jima banga hira da ya burgeni haka ba💪
This man is very smart and well spoken, thank you Hadiza.
Rarara nawa godiyanikan motumena Masha allah 🙏💯 daganée Sénégal 🇸🇳🇸🇳🇸🇳🇸🇳🇸🇳
Hmmmm
Radiyallahu anhu ta'ala angaida rarara
Amma kuma hiran taku tabada chitta hajiya hadiza Allah yabiya
Masha Allah watching from kpando ghana nice speech rarara
Macha allah naji dadin wannan shiri sosay allah yakara daukaka da basira ina miki dubun gaisuwa zuwa gareku dake da dauda nayi nishadi sosay musaman yadda dauda yake magana gaskia yana birgueni
Rarara is so Smart and brilliant that why we are supporting him tnx you rarara 😎🤞
Masha Allah anti hadiza Dan soyayyarki da manzon Allah (A.W.S) kihadamu da Rararan waka badan halinaba
I love the episode 😂I laugh more than you think thank you anty mie ❤I love you from the depth of my heart
Hello
Gabon Don Allah wata rana kiyi hira da wani sabon mawaki mai suna Sani Plumber mai kafiya
😂😂😂😂 Hadiza yakike yiwa oga kallan soyyaya ne 😂
Kawai inyamaki kipaɗa muzo musha shagalin biki 🕺🕺💃
Wlh hadiza ba firadda kinkayi wadda naji dadinta kamar wadda kinkayi da mai basira rarara allah yakara daukaka kuma wlh rarara ba fans ina bane kawai dai ya burgeni he is smart😂😂😂e
I so much enjoyed it wlh❤️much love aunty hadiza,I used to visit your saloon Amma bana ganinki,sai dai aunty staff dinki nake Gani,pls I want to see you,pls cuz I love wlh ,Ina behind government house neighbor din su momy,da ummy goma ne
Wow Masha Allah , Allah yakara basira Yaya Rara Nima dai inacikin masu bukatar Motar Hawa Sbd inacikin masoyanka Daga Sakkwato Birnin shehu Allah yasa mudace Amin
Masha’allah Tabarakallah ❤❤❤ you hadiza and rarara you make my day wallahi ❤❤❤
Masha Allah Allah ya sa mugane
Alhamdulillah nice of u
Masha Allah rarara kabirgeni kumakabani dariya tnx hajiya hadiza allah taimaka
Rarara called my governor Zulum as example 🥰💃 Allah ya kara basira🤲 please invite Layla Ali Othman too🙏🙏🙏
Woaw love you comment
Allah bless you sister
Mtwwss
Vawolence😀😀😀😀😀 yaushe rabon da kaga Gabon da Laila?
🥲🥲🥲🥲
A gaskiya munji dadin wanan tattaunawar mr president alhaji adamu dauda kahutu rarara fatan alkairi dake hajiya gabon
Next a gayaci adamu zango 🤗
Hira nai mana wllh 😁 Jama'a gonar waka baban khalifa Abban Mama😍 Ubangiji ya Kara daukaka🙏😍😍😍
Ba karya wanan hira tayi tun daga kan ita me shirin H.Gabon da shi wanda aka gaiyato D.rarara duk sunyi xantukan da babu kushewa ga Barkwanci daga duka bangaren toh Allah ya Kara muku daukaka, arxiki da tarin basira Allah kuma ya tsare gabanku da bayanku.... Ameen s. Ameen🙏
Hadiza Gabon ❤❤❤❤❤❤❤❤
Shiri ya kyau aunty hadiza ,Allah ya kara daukaka ,ya tsare ki dukkan sharrin masu sharri .daga me kaunar ki Aminah .
I like this man😂 The fact that ya san cewa wannan hiran ya mana dadi is amazing! Weldone Adizatou
Hi
nagode da rarara basoyya da aishatuhumairah ta nagade hadiza gabon da kikatan tabar mu rarara ba ya soyyiya da aishatuhumairah ta
I’ve never thought Rarara is this smart Damn!!! The way He’s playing with words 😂😂😂😂
Ko a waka bakiga yadda yake tsaro baiti ba, abun ba sauki 😂
Slm Dan allah inason waya da rara
Wlh😂😂
Kakawu Ali nuhu
Masha Allah, lallai kam munji dadin wannan hirar ta musamman.
😂I like how Hadiza Gabon is asking the questions, the chukulewa and the seriousness and all of a sudden then comes the laughter 😂
👍
@@AbdulDanSmollTV 1
Ni inason taimako daga gurin dauda kahutu rarara na 1 milion
Hadiza gabon
Hahhh rara ontope 🙈hadixa gabon muna jiran sarkin Ali
Masha Allah tabarakallah we really enjoyed this episode keep it up 😂😂😂😂
Rarara allah ya tsare ka da shanrin makiya Dan wlh ka birgeni Dan ka Iya mgn ta masu hnl
Toh fah amman wlh ya iya
Masha Allah very interesting.
Wallahi rarara ka rainamana hankali uban waye ya gyara Mana makarantun ko hanyoyin Dan shadiya wawa kawai gwamnatin data rushewa talaka jindadinsa kazo kanacewa hakan wai shine dai dai wawa kawai shashasha
Interesting 😂gaskiya no dull moment with Rarara he is a real politician 🤣
❤️❤️,💋💋💋💋💗💞🍌 🍏🍏🍏
Wlh firar nan taman dadi ss Allah ya qara basira anty gabon oga rarara Allah yaqara dau kaka
Hadiza Gabon tu es ma meilleure actrice plus d'amour pour toi la meilleure du monde
Qarya wlh
Banga anfanin haka ba
Mine anfanin tsanani Dadi baki gareka kawai
Hadiza Gabon Ina bayanki ke Mai gaskiyace
Allah yakareki Allah yakarawa rayuwa albarka
I love listening to ur program here in America ❤️ ♥️
Wato rarara ya zama dan iska na gaske , Abunda bai sani ba shine , shi subsidy din ai jamian gwamnati ke sacewa , kuma in aka kudin mai , ai talakan zaifi shiga matsala.
Masha Allah watching from Algeria 🇩🇿
Good Algeria
@@voiceofsunnahtv I don't know how much ío99
Gaskiya naji dadi wannan hirai na nishadantu Allah ya kara daukaka
I like how Rarara speaks he's really funny gaskiya 😂 a karshe ma amshe show din yayi pls invite him again 🙂
Assalamu aliku mai gida Nima inna bukatar MOTA takabukabu don manzun allah annabi Muhammadu
MashaAllah. Up up Aunty Hadiza
Munji daadi Alhamd ❤️🥰
Hajiya Hadiza Gabon indeed you are a super woman may Allah bless you 🙂 I love watching from Gabon room
Thank you so much anty hadiza..jakallahu khairan… Muna tare da keh kuma we will always include you in our prayers inshallah ❤
Alhamdulillah gaskiya hira tayi dadi Allah ya kara basira hadiza inajin dadin shirin.
The interview was excellent kahutu rara rara I hope you will invite another interlegent. some one him I passenally enjoyed the interview
Hadiza sannu rarara akwai tsari
The best interview so far😅 it’s just fascinating how rarara is very ready with response,he just throws it nonchalantly n thats how it proves how genuine he is.
Super Yadija Gabon 🇬🇦 ❤
Nigéria
Gaskiya HADIZA wallh rara mahaukaci ne domin baisan lissafin rayuba, Dan Allah kike KAWO mana mutane Wanda sukasan kansu, Amma baida tausayi atare dashi
My favorite Khadija. Watching from Toronto Canada masha'allah
Gaskiya Rarara Duniya ne magana kamar wahyi Malama hadiza ki Kara kira mana Rarara Amma kiyi shiri na musanman 🤩
Mashall❤❤
Masha ALLAH rara muna nishadantuwa da wakokinka sanan kana birgeni🌹🇴🇲🇳🇬
Impressed. Ma shaa Allah. An engaging chat. Apparently Dauda Kahutu Rarara is a lot more than his lyrics. What captures the imagination is his identifying data as the basis for any sustainable development. Suggests his interaction with the high and mighty has rubbed off well on him.
Only thing that I find a little off key is the cliché of the youth as the only agents of positive development. This is tends to lay all the blame for the failure and rot in our society on ALL of the elderly. In fact even those with no hand in any effective management position.
Age is just a number. And we see the young in positions of authority proving to be worse than a majority of the older hands. Worse, the young have a sense of entitlement and usually even when they have no opportunities they mostly look for where to get chances to do all that they say and we all see done by others no matter their age.
I love this interview. The interviewee and the interviewer have been most entertaining. And Rarara has got my vote. I see him far different from what impression I have had of him since 2013, the only time I specifically visited his office where I saw and didn’t like what I saw of what I thought were airs and haughtiness that was not fitting for a performer of his standing and renown then. He is a lot more humble than I thought he was from my first encounter with him, ma shaa Allah.
Ok
Shege Rarara 😂😂😂
Fdssef..v hmm
Masha Allah gsky hira tayi dd alhmdllh Amma gskya dryrki na burgeni Masha Allah kma sakon yna zwa inda yadace Allah yh Kara mana basira Baki daya
Anty gabon am having show this year December 18 please how can you invite me to discuss about the show is all about life changers 🙏🏾🙏🏾🙏🏾please anty mie
Masha Allah hajiya Aunty hadiza Gabon 🇬🇦 Allah ubangiji yakara daukaka ki dan alfarman mazon Allah SAW 🤲 Allah ubangiji yakara rufamiki asiri duniya da lahira naji dadin wannan hirar taku Masha Allah ina miki fatan alheri ✊✊✊hadiza for life ✊✊✊✊✊✊
Waouw Macha allah mama didje
Gaskiya (-RARARA-). duniya ne wllh Allah ya kara basira. AUNTY gabon me like ur smile 😃 may u be among those who put joy to the sad 😔 one ameen 🙂
Rara with the energy 😂💔 aikam munji dadin shirin please invite him again 😂
rarara won this interview, abun ya koma kan gabon
Macha Allah
Hira tayi dadi nide wayar da rarara yake rabawa nakeso ko mota, nima atemakamin😌😌😌
We waiting mamana 🥰
Gaskiya aunty na bakisa amba maigida ruwan shaba zamu dauki mataki mu maida ke 🇬🇦 gabon
Masha Allah, Allah yakara basira❤👌
Gaisuwa rara kayi magana ta gaske Allah ya kara daukaka muna godiya hajiya hadza
Masha Allah lakuwwata illabillah! Hadiza Aliyu Gabon You are been blessed. Wish you Allah's khair all the time insha Allah ta'ala
Ameen thank you 😊
@@hadizagabonofficial
مساء الله عليك 👏
Gaskiya Rarara ya iya hira . Ga basira
This is a wonderful initiative especially to the North.... How about you make changes on your channel name to "Gabon room" cause that's what I have been searching for and i feel that will sync so well with what you do on this channel.... Sending you love❤️
So interested I wish i can get invited too
Gaskiya we really appropriate with rarara in this platform
Masha.allah..rarara..nagode 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Masha allah gaskiya wanna shafi yayi sosai ya allah yaqara fahimta ya qara azziqi me anfani
More of this please ❤
I think Rarara is the best Guest so far at Gabon Show if it were Oprah show ratings will be sky high, very smart man
This is so beautiful wlh more wins sister me🥰🥰🥰🥰🥰
Gaskiya rarara tunanin ka yana da kyau da zaka zama shugan kasar tabbas duniyar zata dau setin gaskiya da alama ❤
MashaAllah, Vry impressive 👏
Kaiiii hahaha inyinka rarara my best ever singer