Gaskiya Wadannan abubuwa na hayaniya da shagube tsakani Mawaka ba ta dace. Muna yaba muku da kuma yi muku Fatan Alkhairi wajen ayyukan ku na Ilmantarwa da Nishadantarwa da Fadakarwa da daukaka Harshen Hausa. Allah ya Kara basira da daukaka, a dukkan ayyukan ku: Rarara da Nazru sarkin waka, ameen
Marasa kunyar Banza, Kun fifita Duniyar ku akan komi, Wallahii kunci Amanar Kanawa, kusa ke da Nagartaccen Dan siyasa Mafi chanchanta Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Amma saboda abun Duniya kunki kuyi shi, Wallahi ko ku kunsan Kwankwaso Yafiso chanchanta. Wai Harda Kai Sarkin Waka Naziru, Wallahi Kun cuce mabiyan ku danni FAN din ka ne Sarkin Waka, Amma ba Adalci cikin maganganun ka, har Ayar Al'Qurani kakeja kana kare Wanda ke Fada da shari'ar Musulunci
Wallahi ni rara mamaki yake bani ni bassan rara ba! Sai lokacin da buhari yafara siyasa toh yanzu sai da locacinda buhari yagama mulki rara kuma ya juyawa buhari baya Toh! Abunda yadaure min Kai chine Wanda rara yazo Yana yiwa Waka a yanzu indai yagama cin zabé aya zai ba mawaki rara amana kouwa
Wai shi rarara wai wayeshi da zai rika shiga harkokin masu ilimin addini dana zamani gaskiya Nigeria se ahankali wai wani karamin mawakin jeka nayika shi zerika gayamana abinda zai cusamana ra ayin zaben wani wawa akuya kawai banxa marar kishin addini
Dan dw Hausa kutambaye rarara miyasa bashi da amana daga 2015 zuwa 2022 tare da Buhari yake miyasa awannan shekarar da 2023 yadawo yasukan Buhari rarara minfara gajiya dahalikka mu kanawa wallahi
Wallahi rara ra mahaukachineh yasan tunubu ba shi da lpy amma sabida wawanci da Qarancin ilimii da tsantsagwaron jahilci da kolonci wawa kawai wannan ai bason mutaneh kukeyi baa bawai ina magana amatsayina na Dan jam iyar Apc koh PDP ba amma rarara bai da ingattaciyar ilimin addini wawa kawai
Duk mai tunani da ilimi da wayewa bazai zabi Tinibu ba saboda a dokar mulki ma akwai qa,idar cikakkaen lafiya balle mulkin Nigeria gaba 1 a hanunshi, Allah mana zabi mafi alkairi
Gaskiya Dauda na kahutu Rarara zai azzalumine ka rinjaye mutane sunyi Buhari, ka san Buhari be kwautawa al'umma ba yanzu Kuma kana faman Tallata Wani me hankalin yara ko, kaji tsoron Allah kaifa Al-majirine katuna akwai mutuwa fa Kai to😢
Nazeru kanayin magana kamar gaske gashi sai dabarbarcewa kakey rara yana magana kai tsaye da kwarin guyiwa gky tunubu yafiku nagarta
Ai wallahi rarara yafi sarkin Waka nesa ba kusaba❤🎉
Wallahi rarara kaji,tsoro Allah
Duk abunda kake fada kasan karyane
JAHILCHI YA TABBATA A AREWA. INSHA ALLAH BAZAMU KARA ZABAN DAN AREWA A MULKI BA. MUNA BUKATAN MASU ILIMI BA YAN YAKI DA JAHILCHI BA.
Gaskiya na gamsu da hiran rarara tinubu Zan zaba insha Allah
insha Allah ba Waziri ba zama SHUGABAN NIGERIA har abada. Mun gaji da Bakaken BARAYI
Bola Ahmed tinibu he is a right person to lead Nigeria and rarara is a best singer
Gaskiya Wadannan abubuwa na hayaniya da shagube tsakani Mawaka ba ta dace. Muna yaba muku da kuma yi muku Fatan Alkhairi wajen ayyukan ku na Ilmantarwa da Nishadantarwa da Fadakarwa da daukaka Harshen Hausa. Allah ya Kara basira da daukaka, a dukkan ayyukan ku: Rarara da Nazru sarkin waka, ameen
PETER GREGORY OBI SHINE YA DACHE KUMA INSHA ALLAH SHINE ZAMU ZABA KUMA INSHA ALLAH RABBI SHI ZAI ZAMO SHUGABAN NIGERIA 2023
INSHA ALLAHU TINUBU SHI NE SHUGABAN KASA NA GABA, TUNDA SUNARA WA DAN AREWA BAYA HAR SAU BIYU YA CI ZABE AI BAI MA DACE ACE AN JUYA MUSU BAYA BA.
Nigeria sai kwankwaso insha allah ga gaskiya ba zan bi karya ba
Wlh duk cikinsu kwankwaso yafi cancanta
Dadi na da sarkin Waka akwai adalci a harkar sa. Allah Ya kara masa basira ameen.
Allah ya hanasu mulki yaba kwankwaso
Rarara ai gawur taccen maqaryashi ne Kuma inshallah wannan karon sai kunci qasa
Allah Yaazashi Akanku
Marasa kunyar Banza, Kun fifita Duniyar ku akan komi, Wallahii kunci Amanar Kanawa, kusa ke da Nagartaccen Dan siyasa Mafi chanchanta Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Amma saboda abun Duniya kunki kuyi shi, Wallahi ko ku kunsan Kwankwaso Yafiso chanchanta. Wai Harda Kai Sarkin Waka Naziru, Wallahi Kun cuce mabiyan ku danni FAN din ka ne Sarkin Waka, Amma ba Adalci cikin maganganun ka, har Ayar Al'Qurani kakeja kana kare Wanda ke Fada da shari'ar Musulunci
Wallahi ni rara mamaki yake bani ni bassan rara ba! Sai lokacin da buhari yafara siyasa toh yanzu sai da locacinda buhari yagama mulki rara kuma ya juyawa buhari baya
Toh! Abunda yadaure min Kai chine Wanda rara yazo Yana yiwa Waka a yanzu indai yagama cin zabé aya zai ba mawaki rara amana kouwa
Naziru is very intelligent.
Amma sai kwankwaso insha'allah
Shege Rarara ban taba ganin makiyin Allah irin kaba Wai DUK Afurica
Inda cewa kayi DUK Afurica Babu dan Takara mai Kudi sa gamun yar da
Up up sarkin waka, fatan alkhairi
Don allah naziru ka tsaya Waqa kaway baka iya magana basam
Aa kawai dai baki sonsa
Allah karya Bada Duk wadinnan jakunan Nigeria
Wai shi rarara wai wayeshi da zai rika shiga harkokin masu ilimin addini dana zamani gaskiya Nigeria se ahankali wai wani karamin mawakin jeka nayika shi zerika gayamana abinda zai cusamana ra ayin zaben wani wawa akuya kawai banxa marar kishin addini
Sai tinibu in Sha Allah 2023
Dan Allah naziru ka daina bata a yan alqur ani
Anya wannan rarara din yasan Africa kuwa
Naz kayi gaskiya sai atiku am from adamawa
Rarara sounds and looks more trustworthy and honest, Naziru is good but Rarara is great love them both.
You Say So
Dan dw Hausa kutambaye rarara miyasa bashi da amana daga 2015 zuwa 2022 tare da Buhari yake miyasa awannan shekarar da 2023 yadawo yasukan Buhari rarara minfara gajiya dahalikka mu kanawa wallahi
Nzr inayinka
Wallahi rara ra mahaukachineh yasan tunubu ba shi da lpy amma sabida wawanci da Qarancin ilimii da tsantsagwaron jahilci da kolonci wawa kawai wannan ai bason mutaneh kukeyi baa bawai ina magana amatsayina na Dan jam iyar Apc koh PDP ba amma rarara bai da ingattaciyar ilimin addini wawa kawai
Rarara kaji tsoron Allah duk abunda zakayi ba son zuciya ba
Allah shi sai ka Sarki waka
Dauda Rara baya son ci gaban Nigeria wlh
sai tinubu 2023 insha Allah
Rarara sai na ragema hauren durin uwa shege dan bakauye
Up kwankwaso in sha Allah
Karya kake rarara tunibu sonzu ciya ce kawai ba kishin kasa ba
Rarara karyane
Labarina rarara bakada wlh bakada mutunchi naziru ba abokinka bane
Atiku mukeyi
SARKIN WAKA God help you 🤲🤲🤲🙏🙏🙏
Allah yaqarawa sarki lfy
SARKI speak wisely and educationally, the living legent
Naziru sarkin waka Allah yakara basira ✅🙏 up PDP insha'Allah wazirin Adamawa ne Zabin mu daga Karshe Allah yazabamana mafi Alkairi Ameen 🤲
Haka Akeso
Kai.... Rarara kaji tsoron Jalla ka da soyayyar ka ga Tunubu ta kaika ga halaka sabida neman duniya.
BUHARI YA KASA KASAU. KUMA JAHILCHI NE YA HANASHI TABUKA KOMI, KUMA BAI ZAMO DAGA MASU TSORON ALLAH DA RANAN KIYAMA
Sai atiku Nigeria
Naziru sarkin alkairin Allah ya kaimaka
Duk mai tunani da ilimi da wayewa bazai zabi Tinibu ba saboda a dokar mulki ma akwai qa,idar cikakkaen lafiya balle mulkin Nigeria gaba 1 a hanunshi, Allah mana zabi mafi alkairi
Ameen malama
Ɗa Allah rarara an za ƙayi magana ƙa ɗe na cewa ɗaƙ Africa ce Nigeria ma ?(. )
Hahhhh rarara ya haukace 😮
Eh mana. Yasha giyan mulki
Allah ya rabamu da girman Kai da alfahari, mtsww
Naziru Namu ykk
Atiku kawai insha allah
Fatan alkairi
rara bakada lafiya kamar yanda tinu ba bayida lafiya
nagode sarkin waka Allah yayimaka albarka
Rarara is the most influential political singer so far?
Rarara dauda kaji tsoron haduarka da mahaliccinka
Rara never give up
Muma muna godiya zaharaddin ina muku fatan alkhari daga libya
Sai mun bata wutaa🔥🔥🔥
Wannan Hakayake Anbata Wuta
Rarara kaji tsoron allah
Gaskia
Yayi dai dai
Babban mai son kudi ai rarara ne wlh
dauda allah yakara lafiya
SarkinWaka❤🙏
Up up naziru sai atiku
Sarkin waka ga ilimi ga hikima, rarara kaje kashiga makaranta kanemi ilimi
Gaskiya Dauda na kahutu Rarara zai azzalumine ka rinjaye mutane sunyi Buhari, ka san Buhari be kwautawa al'umma ba yanzu Kuma kana faman Tallata Wani me hankalin yara ko, kaji tsoron Allah kaifa Al-majirine katuna akwai mutuwa fa Kai to😢
Naziru ya nuna cewa waziri ba shi da manufa takamaimai ga Nigeria de kuma ƴaƴan ta
Atiku up insha Allah
LALLE SUN RAINA SARKI HAR TAYA SARKI SUKE? BA DARAJA WALLAHI 🤣😃😃.
NIGERIA SAI KWANKWASO IN SHA ALLAH
😂
Kai rarara makaryacine kace talaka sai yasha jarmiya
Gaskiya ne
Mrs. President muna tare da kae 13x13
In sha allah sai tunubu
Bola rara kaji storon ahlla fa tinibu a mahangi na mai hancali
Gasqiya tinibu ya stoufa gasqiya vai kamata gasqiya tinibu ya moulqui Nigeria va
Nice one nazir
Rara.jaki.ne.kai.kudi.ne.agaban.ka.kawai.ana.ta.kashe.kactinawa.yan.uwanka.amma.kai.kafito.atalaice.ne.shi.yasa.baka.san.me.ake.yi.a.a.rewa.ba
Nifa saboda bayanin sarkin waka PDP zan zaba
Sai sarkin waka 💯💯🥳
ina maganar Adini rarara mutumin da ko fatih bai iyaba
ANNABI YANA GOWON BAYAN ZABEN AZZALUMAI A MULKI?? NAZIRU KAJE MAKARANTA
Nigeria sai atiku PDP POWER 💪💪💪
Sai ATIKU
rara ka haukaci
🤣🤣🤣
Atiku all d way
Rarara kai wawane jaki alade
Wlh naziru karya yake
@salihuisasalihu Naji ni wawa kaiku ma fa
Inshallah
Qarya ne bama pdp
Dan Allah DW Hausa kutambayi rara yasan mene fassarar Capacity dahausa kuwa??
Dan bamuda masaniya bisa makarantar dayagama.!!
Ina soro n' dan takarar indai yaci zabé ya juyawa rara baya yace Chima zai juyamai baya nan gaba saboda insiyasa Sun fi kowa iya wanan action
Sanda
Kai rara mayenkudi ne kaway jekayi ta baranka
Naziru speak wisely and educationally
Ance sarkin kano yahana naziru yin waka
Naziru ba kada gaskiya kamar ku daya da dan takararka.
Chifa nazur sarqin waca ni insonchi sa voda ya na da son adini da gasqe va da wasava kochi ina mawaqi ama chinada ilmin a dani danhaca yaqe virgeni
Tinubu bama sonshi kuma bama yin shi
BAKARA 2:216 ( WANNAN AYAN SHINE HUJJAN DA YASA DUK MISULMI MAI ILIMI ZAI ZABI PETER OBI)
Yaushe za ache JAHILIN DA KO PRIMARY BAIYI BA SHINE ZAI TATTAUNA MULKIN NIGERIA??? AREWA GIDAN ALMAJIRAI , GIDAN MUNAFUKAN GARDAWA.
Slm
nariru hassada
A P C bama so