Ina son Ganduje kwarai da gaske to amma a wannan karon ina tare da Rarara saboda kishin Yan uwansa ne ya jawo masa koma menene,in da akwai son Kai da Kansa zai nuna ya ce shi yake so ya tsaya takara takara. ALLAH YA KAWO SULHU A TSAKANIN KA DA MAIGIDANKA
Ba ni son yadda Rarara yake mummunan Zambo a cikin wakokinsa,,amma na sallama da cewa Allah ya ba shi basira da fasaha da baiwa fiye da duk wani mawakin Hausa a wannan zamanin. Kuma tabbas, na yaba masa akan yadda ya san cewa yana da 'yancin ya bi dan takarar da yake so ba a yi Sak ba.
Allah yara kareka kuma yakara basira
Kagayamana abinda shi tinibo abinda yayima Nigeria wawa
Kafi karfinsu na kahutu mai baiwan waka
Allah yakara basira da sanin yakamata
Rarara mounaji dakai Allah ya kara basira 🙏🙏
Rara Kai mutumin banza ne
Rarara JANBIRO MAGANIN DA KIKIN YARO ALLAH YA ALLAH Karemana kai
Ina son Ganduje kwarai da gaske to amma a wannan karon ina tare da Rarara saboda kishin Yan uwansa ne ya jawo masa koma menene,in da akwai son Kai da Kansa zai nuna ya ce shi yake so ya tsaya takara takara.
ALLAH YA KAWO SULHU A TSAKANIN KA DA MAIGIDANKA
Rarara Allah yakara dau kakaka ya sare
Ba ni son yadda Rarara yake mummunan Zambo a cikin wakokinsa,,amma na sallama da cewa Allah ya ba shi basira da fasaha da baiwa fiye da duk wani mawakin Hausa a wannan zamanin. Kuma tabbas, na yaba masa akan yadda ya san cewa yana da 'yancin ya bi dan takarar da yake so ba a yi Sak ba.
Allah taimaka Rarara Muna tare
Allah yakiyayeka rarara
To kudai ake ji amma mu nigeria a cancanta sai kwankwaso
Amma amatsyi sai ATIKU
Duk zancenka nabanza ne Kaduna furawut kadunga tunawa allah ne meyi
Salm Tara Allah ya sareka da mki
Kaima kana Daya daga cikin sakar karau ai ,, jaki kawai
Rara dauda kahutu rara nakira inaso ka amsa
Gaskiya ne rarara hausa badabo ba
Allah yasa mu dace arayuwa
Rarara Allah ya kareka
Rarara allah yayi albarka allah ya kareka da makiya
Allah ya qara basira
Allah yabiya rarara
Rara Allah yaqara maka daukaka da kwarjini
Assalamu aliku allah yakarama lafiya
Wanda Allah bada sunansa tabbas shine asama wlh ko gobna bai isaba
Allah yakads kai da duk wanda kakeso
Svd baka kishin arewa
Sai Mai gida Allah lafiya
Ina taré da rara dje gaba tata munanan taré da kay akasar kamaru std Marwa,
Allah yasa mugana da rara
Allah yasa mugana da rara
Kai amma rara mahaukaci ne kaida ba tsiyar komai ba ka rinka hada kanka da gwamna
Kaimaqaryaci kananifin mubama jin Hausa muma katsinawane baka Isa kayi wata kalma da bazamu iyafarawaba maqaryaci kawai wawa yakaraya
Yawa, nawa. Ra'ayimu daya
I go for integrity not party👌
Allah ya kyauta.
Allah yataimaka rarara
مـَسّـِآء الـخّـيًــر
Gaskiyane sak takawo sakarkaru dayawa,mai hankali yagane.
Alla yakiyaye gaba yayana fatan alheri
Kai ame zaka iya tsayar da dan takara
Ka tsaya a matsayin ka na mawaki kawai
Qaryakakeyi kakeyi maqaryaci yakaraya yasan kowanene ganduje
Ya allah yaqarawa rayuwa albarka 🙏
Allah jazamani
Qaryakaki cigaban kanka kaki Yan ariwa muda Allah mukai dugara
Allah ya temaki rara.
Aminé suma amine
ALLAH YAKARA LFY MAIGIDA
Hhhhh
Allah dai yabamu zaman lfy mai dorewa.
Dan wahala kaji dashi
Gaskiyar rarara
Sabuwar wear rarara ta ABBA gidagida
Gaskiyane rara kakwashe
Rara kafin Allah ne
Mutumin nan yana da ilimin magana.
Allah yatsare
Amatsayinka nawa dakace kana wakiltar arewa
I need wakokin rarara
Gasikiyan mai gida
Hakika rara kafin Allah ne
Allah yafisu
السلام عليك
Allah ya Kara sutura, baban su kalifa da mama
Makar yaci shi tinubu miye dalilinka na son tinubu
Sai rarararar wlh
Rarara yazama Dan gwaggo party
Kano kuwa uwace ga nigeria ma ba arewa ba
Allah ya tsinemaka dan wahala
Rarara wawa
Nagodewa Allah
Dakau rara
se rarara Allah yakara kareka
Rara kodai sulhu kake nema.
Gaskiya ne rarara
rarara hankaka fa kace
Rararara namu😂😂
Z
Dan Allah mutane adena yata jita jita.
Wannan tattaunawar tayi kyau kwarai. Allah ya kara taimakawa mallam(mai wannan shirin)na so haka duk sauran channels keyi. Allah ya kyauta.
::)
Saudi Arabia
Dama ba arusa gidan rara ba
Rarara
karya kake zagi kakeyi
KOSUKI KO SUSO KO SUKI
ALLAH YASO RARARa
Yayi
Nice ❤❤❤❤
Tohh kaii ka isah ma kace wani abu kadinwa Uhmm
Kai, makaryaci ne
Super 🙏🙏🙏
Rarara Duniya
Anan dai kamana karya akwai cinmutuncin mutane da zagi
Good
Kashim
Salam
Hhh shege rarara
Slm
Nagodeeee
Hi
Uban Abbah zama daram muntuna rarara😂
Allah ya tsare mutuncin ka da dukiyar da iyalan ka Dauda kahutu
Hausa dabo wutsil wutsil 😂
masha allah
Sadmase
Aminuamra
👍👍🤝🤝❤❤
Rara kono
kutan bayeshi dataredawayake miyasa yacema kwankwaso tsula
Jami'a gonar Waka kowa yay mana adalci mu masa