Ma sha Allah Allah yasa ka gama da duniya lafiya, Allah karawa rayuwa albarka da nisan kwana. Bayan haka don Allah muna neman taimakon ka daka taimaka ka gyara muna MASALLACIN JUMU'A na garin mu sama da shekara goma babu filista babu shinfida a cikin shi. Amma mu mutanen ZAMFARA NE ZURMI LOCAL GOVERNMENT BAKONGEBE VILLAGE don Allah ka taimaka fisabilillahi. Allah yasa sakon ya isa gare ka...............!
Ma sha Allah Allah yasa ka gama da duniya lafiya, Allah karawa rayuwa albarka da nisan kwana.
Bayan haka don Allah muna neman taimakon ka daka taimaka ka gyara muna MASALLACIN JUMU'A na garin mu sama da shekara goma babu filista babu shinfida a cikin shi. Amma mu mutanen ZAMFARA NE ZURMI LOCAL GOVERNMENT BAKONGEBE VILLAGE don Allah ka taimaka fisabilillahi. Allah yasa sakon ya isa gare ka...............!
Allah ya Kara hazaka
DON ALLAH KU ISAN MUNA DA SAKON MU ZUWA GA BABBAN YAYA.
Nice