Rarara, once again your musical genius and love for culture and humanity can not be ignored. I am a non- Hausa from Cameroon living in the USA who makes sure I never miss your songs and performances. My wife thinks I am crazy because I don't understand hausa but I tell her that good music goes beyond language. I have gone out with 3 Hausa girls while I was back in Cameroon and they did not leave me indifferent. I love the people, I love the culture and shout out to all the hausa Godesses out there!
I'm really happy for her and for the first time since 2016 i got impressed by Rarara, this is what people are doing to support others here... Am watching California, USA
It's a song he sang for one moringa seller (Fatima). He didn't know her nor has he had any contact with her until one faithful day, the day he first Met and bought moringa from her, then she told him that she is one of his fans. The next thing boom she heard the song, Fati Fatima Mai zogale, that's (Fati, Fatima the moringa seller)
It's a song about a salad seller he meet when he went to buy moringer salad in her stand, when someone asked her did she know him and reply that he look like one of the musician she used to listen to his song, at the spot she made a wish that she will love to meet the muscian one day if the guy she taught look like him is not the one, on hearing this from her, he went and sang tye song about her. as Fatima the Zogalai aka Moringer salad Seller
Alhaji Dauda Abdullahi kahutu Tara, Allah ya kara basira, kaine mutumin yafi min duk wani shugaba ko dan siyasa Ko wani jamiin tsaro wannan kasar a wurina....! Allah ya sakamaka da alkhairi, Allahumma ameen yaa Rabbi ❤❤
Dan Allah kazo kamun waqa nima Rara Wallahi I m your best Fan ,na Kasa Gane Tayaya zan ganka ka burgeni Sosai Allah qara Rayuwa albarka ,Fatima ta gode Allah bada Lada haka haka Akeso
Allah yakara basira yaraba da sharrin makiya da mahassada yakara daukaka makiyan ka kullum asamansu kake Allah yayi riko da hannayenka yakula da da rayuwarka Dan darajar annabi Muhammad S A W W dauda kahutu rarara kataimakeni dan matsayin manzon Allah kabani jari ko 20k in kama sana'a Dan in taimakawa iyayena mahaifina yasamu lalurar ido ne Dan darajar manzon Allah ka taimakamin In Allah yasa ina da rabo samun taimako daga gareka
Maimakon su maida hnkk Akan halinda kasa take ciki sai suke abinda baida amfani....Waka wata hanyace ta isar da sako kuma zata iya zuwa inda bakayi tsammani ba Amma sai abinda bai damu mutane ba suke ta hanyar Waka kadaima zasu iya gyara abu dayawa....Allah yakyauta wani abu sai a Nigerian
Maganar gaskiya ni ba fan din ka ba ne saboda yanayin ka na cin fuska amma wallahi wannan wakar ta yi dadi Kuma yanayin da ka yi ta Abu ne da mawaka ya kamata su dauka, Allah Ya Kara basirah
Rarara, once again your musical genius and love for culture and humanity can not be ignored. I am a non- Hausa from Cameroon living in the USA who makes sure I never miss your songs and performances.
My wife thinks I am crazy because I don't understand hausa but I tell her that good music goes beyond language. I have gone out with 3 Hausa girls while I was back in Cameroon and they did not leave me indifferent. I love the people, I love the culture and shout out to all the hausa Godesses out there!
MUSIC IS A UNIVERSAL LANGUAGE
Yeah that's good 👍😊
I'm really happy for her and for the first time since 2016 i got impressed by Rarara, this is what people are doing to support others here... Am watching California, USA
No one cares where you watching from
Que Dieu te bénisse le célèbre Rarara .
Tu l'a vraiment donné un grand coup de main que Dieu te le renvoie dans le bon sens
Daudakahutu rara
Dauda Rarara you have really changed her life completely from unknown person to known person. May Allah reward you abundantly Rarara
You are right
Allah ya Kara dauka ka Dauda kahutu Rarara Muna ra'ayinka
I love this song, rarara weld
Allah taemaka ya bada sa'a
Masha Allah kana birgeni🎉🎉🎉🎉
Allah Kara basira Bro Rarara the first time danaga anyiwa Ordinary mutum waka kenan Wanda shi komai ba.
Not hausa, but I have been playing this music all day ❤
Could someone tell me what the song is about? Thanks
It's a song he sang for one moringa seller (Fatima). He didn't know her nor has he had any contact with her until one faithful day, the day he first Met and bought moringa from her, then she told him that she is one of his fans.
The next thing boom she heard the song, Fati Fatima Mai zogale, that's (Fati, Fatima the moringa seller)
@@idrismusa9968 ✅✅✅✅✅
what a precise explanation from an intelligent person 🙏🙏
It's a song about a salad seller he meet when he went to buy moringer salad in her stand, when someone asked her did she know him and reply that he look like one of the musician she used to listen to his song, at the spot she made a wish that she will love to meet the muscian one day if the guy she taught look like him is not the one, on hearing this from her, he went and sang tye song about her. as Fatima the Zogalai aka Moringer salad Seller
@@idrismusa9968 interesting, thanks!
@@SuleimanAbubakar-uv7xu nice... Thanks for the interpretation
Alhaji Dauda Abdullahi kahutu Tara, Allah ya kara basira, kaine mutumin yafi min duk wani shugaba ko dan siyasa Ko wani jamiin tsaro wannan kasar a wurina....! Allah ya sakamaka da alkhairi, Allahumma ameen yaa Rabbi ❤❤
Dan Allah kazo kamun waqa nima Rara Wallahi I m your best Fan ,na Kasa Gane Tayaya zan ganka ka burgeni Sosai Allah qara Rayuwa albarka ,Fatima ta gode Allah bada Lada haka haka Akeso
Allah yaqara lafiya da nisan kwana kahuta rarara ina yinka oga
Ina neman sha'wara kahuta rarara ina son yin Waka
كلمتان خفيفتان على اللسان ثقيلتان في الميزان سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم
JazaakumuLLAHU KHAIR
Rarara mutum ne wlh,
Allah yakaro daukaka
A big fan of you. From Sierra Leone. 🇸🇱 I won’t understand what you are saying but I know you are saying something good.
dan Allah dan manzan allah s.a.w wani ya hadani da rarara wallahi inason shi Kuma inason in ganshi kafin in mutum
Turkashi, Allah Ya kyauta
Allah ya kara daukaka Rarara
Mashaa Allah ubangiji yaqara basira da daukaka, don Allah kayi waka akan Aliyu
Allah yakara daukaka jami,a Gonar waka💪💪💪
Allahu ya shirya kudai kasa tana cikin talawci kunzo kun dame mu dawani zogale duk yadda kayi da jaki sai yaci kara
Marvelous
Purity of intentions leads to excellent performance of any action. I saw that in Rarara for the first time
Allah yakara basira yaraba da sharrin makiya da mahassada yakara daukaka makiyan ka kullum asamansu kake Allah yayi riko da hannayenka yakula da da rayuwarka Dan darajar annabi Muhammad S A W W dauda kahutu rarara kataimakeni dan matsayin manzon Allah kabani jari ko 20k in kama sana'a Dan in taimakawa iyayena mahaifina yasamu lalurar ido ne Dan darajar manzon Allah ka taimakamin In Allah yasa ina da rabo samun taimako daga gareka
I'm watching from Hong Kong ❤❤
Allah yakara basira da daukaka mai gida rararan waka
God bless you Dauda Rarara. When Allah's blessings will come, Allah uses any medium. Fati's blessings Allah has used Dauda Rarara
Gaskiya rara ya farantamin rai sossai, duk da banida alaqa da ita amma nafita jin dadin abinda kamata. Allah kaima yayi maka ta inda baka zato Amin
Allah oubangiji yabata da alkairi agareka 🙏 babanmou maishare hawayin kowa Allah yayiwa rayouwa albarka
I love your songs although I don't understand the language it's similar to my mother tongue watching the Kenya inshallah may Allah reward you
Allah yakara basira dauda kahutu rara ni fans nakane daga Adamawa garin loko song local government
RARARA Duniya ne wlh ✅
Ubangijin Allah yabada Lada bijahi rasulillahi sallallahu Alaihi Wa-Ala'Ahlihi wasallam 🤲
Meilleurs clips ❤❤❤
Sérieux ❤
Gaskiya rarara tayi daidi wakar nn Allah yakaro basira
Allah yaqara lpy da wadata mai gida ina ma fatan alkhairi
Allah ya saka maka da alkhairi!
Don Allah a bata kulawa domin a shiryar da ita daidai kar ta yi shirme da damar da Allah ya kawo mata.
Fatima Mai Zogale ❤ Allah yayi
❤❤❤Masha Allah aiki na kyau mai gida Allah yakara daukaka da basira
Iya kwadon zogale kawai ba zai saka ka yi wa fatima waka ba, akwai wani abun da kuka boye. Mu gaya wa kanmu gaskiya.
Mai Bakar Zuciya. Allah ya shiryeka in Kai Mai shiryuwa ne ya kuma tsine Maka in ba Mai shiryuwa bane
@@ibrahimalhaneefusman1040 Na gode. Allah ya saka maka da alkhairi.
@@LolosFacts Ameen
Am watching from Washington dc
Masha Allah. Allah ya kara jagoranci. Watching from Central Africa
Rarara Allah daukaka ameen❤🎉
Karo na farko da ka fara burgeni kenan Allah ya Kara basira
Wayyo dadi😮 kana kashe mu rarara gaba dai gaba dai mahassada ku ta haruri😢
One of my best hausa music so far this is sweet gaskiya I na son wakan so sai, sanu danwa
Allah yasaka da alkhairi Mai yawa da gamawa lfy!!!
Ainidai rara bakataba burgeniba irin nawannan karan.❤Allah yakaro daukaka..semunzo cin zogale😂😂Aisha humaira zanzo nima cin zogale😂
I'm watching from south Africa
Allah ya kara basira da daukaka ya kare ka ga din shirin duniya
Macha ALLAH 😂 Fatima me dan ado a gochi 🎉
Dauda Rara ya Allah yataimaka ya karabasira Daga Isiyaka Abdullah
Rarara dunya ne ❤
Wallahi 😂
I love this man and also his son I'm dreaming of meeting him in my life ❤
Gaskiya An Zubawa rarara Dayawa zogalen 😂😂😂
❤❤❤ Allah Ya Qara daukaka Mai Albarka
Mu muka fara kalla 💃💃 Fati Fatima mai Zogale
NC hi o
Masha Allah. Allah karama lafiya da basira🤲🏽👍🏾
As Igbo man. I love dis song
Masha Allah Rarara Allah yakara dauka ka ❤❤❤da Annabi s a w 💯
Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad (SAW)🕌❤😎
SAW
@@aadamisports446❤❤'
❤❤❤❤❤.😊mč,,j
NBC
Allah yaqara basira rararan waka
The best song of this year wow rarara you have try
Allah ya kara dauka ka mai gida❤❤🎉🎉❤
Allah yakara basiya ni fans Naka naga Maiduguri
Gaskiya rara ka kyauta allah ya saka maka
Maimakon su maida hnkk Akan halinda kasa take ciki sai suke abinda baida amfani....Waka wata hanyace ta isar da sako kuma zata iya zuwa inda bakayi tsammani ba Amma sai abinda bai damu mutane ba suke ta hanyar Waka kadaima zasu iya gyara abu dayawa....Allah yakyauta wani abu sai a Nigerian
😢😢 I pledge to Nigeria my country 😢
U just get a fan. Wallahi dis song sweet
Gaskiya wannan wakar ta fati tayi dadi sosai
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤عزازو
Allah Yakara Daukaka Jami'ar Waka
Allah yaqara daukaka
ماشاءالله تبارك الله عليك 🎉🎉❤
we believe in talent this man has it, heis blessed
Allah Kara arziki rarara
Allah ya kara daukaka ya kareka daga sharrin masu sharri
Kadai tabbatar wa da duniya kai shahararren mawaki ne.
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Allah yakara basira mai gida
Maganar gaskiya ni ba fan din ka ba ne saboda yanayin ka na cin fuska amma wallahi wannan wakar ta yi dadi Kuma yanayin da ka yi ta Abu ne da mawaka ya kamata su dauka, Allah Ya Kara basirah
Watching from USA
Allah dokaka rarara ina maka murna
Gaba dai gaba dai Rara Rara❤
Allah ya kara daukaka
Rarara kayi komai Allah kare Fatima
Watching from Lagos
Ma Sha Allah 💕💕🙏
Masha Allah congratulations❤
this man is gifted no hate, I salute 🕵️
Masha Allah. Allah ya kara basira
Masha Allah Rarara Allah ya Sa Albarka
I am watching from Taraba state s, l,g, area gembu
Allah saka maka da alheri
Dauda Kahutu Rarara Your The best 👌 in the World 🌎 😜 👏 ♥ ❤ 💖 King 🤴 ♥ of Singer music 🎶 🎵 ❤
Masha Allah ❤❤❤
Fatima mai zogale abun yayi 😅
Masha Allah ❤❤❤
Rararan duniyan waka
The Goat Allah ya Kara basira
I gonna watch your video ever again
Agaskiya naji dadi sosai, Allah yakara sutura
Masha Allah, mun gode.
Live from sok city❤❤
ماشاءالله عليك منور والله جد ❤❤