GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 11

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 20 гру 2024

КОМЕНТАРІ •

  • @MubarakMutaka-d2k
    @MubarakMutaka-d2k 9 годин тому +17

    Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kauna Muhammad s a w ❤

  • @RachidouAtti
    @RachidouAtti 8 годин тому +5

    Allah sariki dudayake Chirine film ne wallahi Bello Yana banitawsayi😢 Ina yika Oumar m charif wato Bello achirin Gidan SARAUTA❤❤ daga naku maiyiku wato Rachid Niger 🇳🇪💪🤲❤🇳🇬👌

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 10 годин тому +51

    Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 11 годин тому +16

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai gidan sauta

  • @ABUMARYAMABDULBARIAK
    @ABUMARYAMABDULBARIAK 10 годин тому +10

    ALLAH sa muchika da imani Alfarmar sayyadit sadati annabi Muhammad S.A.W
    ALLAH ka rabamu da iyayanmu lapia ❤❤❤

  • @ZakariyaSuleman-mm7pi
    @ZakariyaSuleman-mm7pi 11 годин тому +15

    Masha Allah 🤲
    Alhamdulillah Allah karamamu soyayyar Annabi Manzo Sallallahu alaihi Wasallam 🤲❤❤❤❤

  • @RakibYyy-e1p
    @RakibYyy-e1p 11 годин тому +18

    😂😂🥰🥰🥰🥰 Masha Allah Allah yakarakusanci da annabi Muhammadu

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 11 годин тому +13

    Amincin Allah Ya Tabbata Gare Mu 🙏 Ina Gaida MaSoYa♥️ BELLO 👩‍❤️‍👨 BINTU da Yarima Yaron Bintu 👨‍👩‍👧, Allah Ya Bawa Sarki Lafiya. Tare da Dawo Dashi Kan Dai Dai da Shi da Iyalinsa da Fulani da Mu'azam. Su Daina Wannan Son Zuciyar tasu

  • @AbdouZayanou533
    @AbdouZayanou533 9 годин тому +5

    Allah ya Kara wa annabi mahamadou sallallahu alaihi wasallama darja

  • @MaryamIdris-eg1cd
    @MaryamIdris-eg1cd 19 годин тому +57

    Allah ka sadamu da Annabin rahma🤲 Allah duk hannun daya rubuta amin Allah kajikan mahaifansa duniya da lahira🤲

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 10 годин тому +54

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

  • @hajaryunusasaudiya2718
    @hajaryunusasaudiya2718 10 годин тому +8

    Masha allah allah yakarawa annabi daraja muyisalati gomaga anna s ❤ a ❤ w ❤

  • @balabulusbenjamin3430
    @balabulusbenjamin3430 11 годин тому +15

    Sarki Ali Nuhu, Allah ya Kara basira dashi abale wato sanda

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 10 годин тому +20

    Gaskiya Mai Martaba Mutumin kirki ne😢😢😢 Allah Sarki

  • @ahmedsafiya2544
    @ahmedsafiya2544 11 годин тому +14

    Tafida kanada son zuciya don kafara bani haushi😢

  • @BalarabeBasiru-u9x
    @BalarabeBasiru-u9x 10 годин тому +16

    Al qur anin Allah
    Wannan Mai dakin gabas din kamar na kwantsameta da Mari nakeji

  • @AHMADSAADATUALIYU
    @AHMADSAADATUALIYU 11 годин тому +16

    Wai me martaba wayo xaima bello😂😂

    • @abdulrasheedisyakaoyo8851
      @abdulrasheedisyakaoyo8851 9 годин тому

      Mai ka fahimta

    • @AHMADSAADATUALIYU
      @AHMADSAADATUALIYU 9 годин тому

      @@abdulrasheedisyakaoyo8851 ai Wai shi wayo xaima bello Dan faiza yaronta ya hau mulki, tunda ai Daman ya aurama faixa bello ne saboda Dan faiza yayi mulki shi Kuma Allah baa mishi wayo sai ya kawo bintu ta raba qardama Dan faiza batada kirki Bata dace da kyaun halin bello ba

  • @BalkissouMijiyawa
    @BalkissouMijiyawa 10 годин тому +10

    Macha Allah ❤❤❤❤

  • @DonnkandsonsNigerialimited
    @DonnkandsonsNigerialimited 9 годин тому +3

    Masoya gidan sarauta more like please 🙏❤️🙏😍❤️ very amazing 👏👏

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 10 годин тому +8

    BELLO 👳 Kana da Kyakkyawar Zuciya ♥️ Kawai Rashi Fahimta ce Akai Maka. Ba Wanda Ka Cuta🤔 Insha Állah Kaima Baza A Cutar da Kai da iyalin ka ba
    Allah Ya Raba Muda Son Zuciya 💔 da Hassada 😬

    • @rahmahabdurrahman8475
      @rahmahabdurrahman8475 9 годин тому +2

      Duk rintsi don Allah kada cikin bintu ya zube, 😢ni inaso in da Hali bintu ta haifo en biyu Maza masu kamada mama da Mai martaba marigayi🥺😭don Allah kar ASA Fa'izah farin ciki wallahi muguwa ce😢😊

    • @mahammadmbsdamasak2229
      @mahammadmbsdamasak2229 8 годин тому

      @rahmahabdurrahman8475 Gaskiƴa in Cikin nan yazube sun cuce mu🙄, Hmm 😁 Yan biu Lalle kam, insha Állah Faiza za ta dauwama cikin bakin ciki. In bata Tuba ba
      Ayi Yanzu Masu Kallo Sun Fara Fahimtar Film din

  • @ArabicLessonwithYusuf1
    @ArabicLessonwithYusuf1 8 годин тому +1

    Ya Allah Dan sirrin cikin fatiha da bismillah, ka sanya hijabi tsakaninmu da talauci, badanmu ba, Dan alfarmar annabi da Al,qur,ani 🙏

  • @mo_jada
    @mo_jada 8 годин тому +2

    God bless the whole crew📿♥️♥️📿🙏

  • @HaouaTamaivou
    @HaouaTamaivou 11 годин тому +30

    Mu yi Salati ga Shugaban mu Anabi Muhammad SAW ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ShemauYaqub
    @ShemauYaqub 10 годин тому +7

    Allah sarki yarima bello❤🎉😢

  • @tchadyan1781
    @tchadyan1781 8 годин тому +1

    Wasa tazo gidan dadi zata karewa mashaallah allah ya taimaka❤❤❤❤

  • @abdulwaheedibrahim167
    @abdulwaheedibrahim167 11 годин тому +7

    Masha Allah watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾

  • @ibrahimismail2099
    @ibrahimismail2099 8 годин тому +1

    Masha Allah Allah yaqara basira
    Allah Sarki uwa mai dakin gabas dannata yapara bata tausayi
    ina patan zaagane wanda yasama bintu magani gida yaqara rikicewa sanadiyyar faiza Fulani tadawo hayyacinta bintu kuma zata wahala amma ciki bazai zube ba daga qarshe ta haifi twins mace da namji masu kama da mai martaba da mai dakin gabas nikuma asani wanda ya dauki hoton matar sammani da jazuli
    Allah Sarki baban bintu ya manta yana dibar soyayya kai Allah dai yaqara basira amin

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 10 годин тому +10

    Hahah 😂 Sarki Yana Gabar Mutuwa Amma Damuwar sa. Kar Mulki Yabar Gidan sa, Wai Bello Yayi Masa Alkawarin Yaron Fa'iza Shine Zai Zama Yarima Mai Jiran gaddo🙄 Wanda Ko Cikin sa Ba'a samu ba
    Allah Ya Raba Muda Son Zuciya 💔 da Hassada 😬

  • @IsmailAbdallah-x4k
    @IsmailAbdallah-x4k 11 годин тому +13

    😂😂😂😂😅😅😅 tafida 😂😂😂one Love 😅😅😅

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 9 годин тому +5

    Fa'iza iya Makircin ki❌ iya Baƙin Cikin ki🤦🙆, in Cikin Bintu Ya Zube Akoi Matsala. Kuma Baza Mu Yafe ba💪🙄
    Ina Tausayin Mahaifiyar Bello 🤔 Ta Kasa Fahimtar Abinda Akeso Acinma Akan Ya'Yan ta. Sai ma Kara Raba Kan Ya'Yan Takeyi🙄
    Bata da Kyakkyawar Tunani

  • @HaouaTamaivou
    @HaouaTamaivou 11 годин тому +13

    Ina son ki Momee Gombe 😍💕💕💕❤❤❤

  • @SaratuYahaya-m8b
    @SaratuYahaya-m8b 11 годин тому +13

    Allah yabarmu da annabi Muhammad s a w

  • @Cffu-z7n
    @Cffu-z7n 11 годин тому +7

    Masha allah very good ❤❤🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤😂

  • @FatimaAliyu-e7c
    @FatimaAliyu-e7c 9 годин тому +2

    Allah sarki bello kana bani tausayi

  • @HaouaTamaivou
    @HaouaTamaivou 11 годин тому +6

    Tafida anyi baban munafiki Subhanallah

  • @HajiyBabb
    @HajiyBabb 11 годин тому +5

    ماشاء الله ❤❤❤

  • @MousbahouMaman-k9q
    @MousbahouMaman-k9q 8 годин тому +1

    Allah ya kara basira

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 10 годин тому +17

    Heart touching episode 😮😢
    Allah kamar yadda mukewa iyayenmu biyayya ka bamu masu Yi mana biyayya❤😊
    Ranmu FANSACE AKAN IYAYENMU 😊❤🎉

  • @AbdoulayeAdamou-z8n
    @AbdoulayeAdamou-z8n 8 годин тому +1

    Gaskiya bello yayi sa'an abokai

  • @adamouibrahim423
    @adamouibrahim423 11 годин тому +4

    Very good serie

  • @BeenMuhammed-f8b
    @BeenMuhammed-f8b 10 годин тому +9

    ❤❤❤❤❤❤love is belong to prophet Muhammad rasulullah s.a.w

  • @user-wd5kk2eq9g
    @user-wd5kk2eq9g 8 годин тому +2

    Bello gud

  • @MamaneAbdou-u7b
    @MamaneAbdou-u7b 11 годин тому +4

    tankiyu❤❤❤❤❤❤

  • @realFatimakadai
    @realFatimakadai 11 годин тому +4

    Allah kashirya tafida

  • @IbrahimAbduollahi
    @IbrahimAbduollahi 8 годин тому +1

    Macha allah fatanallkaeri

  • @ibrahimgarbashadadi4897
    @ibrahimgarbashadadi4897 9 годин тому +2

    Shadadi ❤

  • @kabarasafeeyah4858
    @kabarasafeeyah4858 9 годин тому +3

    A gaskiya abinda akewa bello baya min dadi @maishadda

  • @MdAsma-n5k
    @MdAsma-n5k 9 годин тому +2

    Ballo yana gefe kamar yajin kuli miss kina 😢

  • @MdMd-o1i6v
    @MdMd-o1i6v 10 годин тому +2

    MashaAllah 😊

  • @AliyuBappahAliyu
    @AliyuBappahAliyu 8 годин тому +1

    MANY of them I have ❤

  • @AliSulleman
    @AliSulleman 11 годин тому +6

    Aslm❤❤❤❤❤❤❤🎉

  • @HabsatSAlEH
    @HabsatSAlEH 10 годин тому +1

    Gaskiya mai martaba mutumin kirkine 😢😢 Allah sarki

  • @BalkissouSani
    @BalkissouSani 10 годин тому +2

    Macha Allah 🎉

  • @HawwaBaby
    @HawwaBaby 11 годин тому +3

    Masah Allah 😢😢😢😢😢

  • @RabeAbdou-z9i
    @RabeAbdou-z9i 8 годин тому

    Gaskiya yakamata kurage mai cin fiska yayi yawa hakan komai sai ace bello dan Allah kusake

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 9 годин тому +1

    Allah sarki bintu😢😢

  • @amadouyakoua-gp8fp
    @amadouyakoua-gp8fp 10 годин тому +2

    ❤❤❤macha. allah

  • @ABASAKEBBI
    @ABASAKEBBI 8 годин тому

    Masha Allah yayi ❤❤❤

  • @HassanAbdullahi-ok8lu
    @HassanAbdullahi-ok8lu 11 годин тому +2

    Allah kara basira❤

  • @AminaMustapa
    @AminaMustapa 11 годин тому +12

    You 're welcome nice ❤❤❤❤

  • @FadimataayoubaFadimataay-gt7zo
    @FadimataayoubaFadimataay-gt7zo 11 годин тому +2

    Mâcha allah ❤❤

  • @zalihayusura193
    @zalihayusura193 10 годин тому +9

    Haba mana kana magagin mutuwa kana batun Mulki Mulki haba mana sarki😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @UsmanAbdulmalik-z4q
    @UsmanAbdulmalik-z4q 9 годин тому +1

    Hhhhhhhhhhh tafida Insha Allah sai asirin ka yatonu😮😮

  • @harunasabo9386
    @harunasabo9386 8 годин тому

    Very Interesting Movie Mai Shadda keep it up

  • @khadijamuazu7044
    @khadijamuazu7044 10 годин тому +2

    Tafida to pony wlh 😂😂😂😂

  • @Ishaqmimgy
    @Ishaqmimgy 9 годин тому +2

    12:48 12:50 12:51 😅😂 gaskiya. Ana Raina mana hankali 😂😊😂😅

  • @HanifaHanifaadamou
    @HanifaHanifaadamou 11 годин тому +2

    Gidan sarauta gidan mu❤

  • @FirdausiSani-m4d
    @FirdausiSani-m4d 10 годин тому +2

    Tafida abinya motsa😂😂

  • @KhairatAbdullahialiero-z5i
    @KhairatAbdullahialiero-z5i 9 годин тому +1

    Mai dakin gabas Haba what’s all this kamar ba ke kika Haifa Bello ba 😭😢

  • @SalmanuUmar-ie6uw
    @SalmanuUmar-ie6uw 10 годин тому +2

    very nice

  • @AlkasimGaladima
    @AlkasimGaladima 11 годин тому +2

    Ahmdll Masha Allah

  • @KADIJAABBAN
    @KADIJAABBAN 11 годин тому +2

    ❤❤❤❤❤❤ allah ya kurmuko lafiya

  • @AhmedIbrahim-s2y
    @AhmedIbrahim-s2y 11 годин тому +2

    Macha allah

  • @Nassirou-so9sv
    @Nassirou-so9sv 10 годин тому +5

    Dan allah kubar sakka mana tafida

    • @NazifiBoyka
      @NazifiBoyka 10 годин тому

      Wlh jaki ne tafida

    • @hafsatsuleiman2047
      @hafsatsuleiman2047 10 годин тому +1

      @@NazifiBoykase kace vaku San script yk bi ba😂

    • @NazifiBoyka
      @NazifiBoyka 10 годин тому

      @hafsatsuleiman2047 kuma hakane aunty wlh abun ne daban haushi

  • @Lawali-qv2gr
    @Lawali-qv2gr 8 годин тому +1

    ni fah cikin shirin nan nafi son bello d wajen tafida

  • @ibrahimgarbashadadi4897
    @ibrahimgarbashadadi4897 9 годин тому +2

    Dan wahala baban soyayya 😅😅

  • @JibrillaAliyuBenisari-i9z
    @JibrillaAliyuBenisari-i9z 9 годин тому

    We appreciate your movies

  • @HeeeHsshsh
    @HeeeHsshsh 9 годин тому +1

    Ali nuhu yaji dadin miya wlh maza sun iya Muna furci

  • @Abdoul88877
    @Abdoul88877 11 годин тому +2

    𝐌𝐚𝐜𝐡𝐚 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡

  • @aishausman557
    @aishausman557 11 годин тому +1

    Masha Allah

  • @MussaAdams-n4i
    @MussaAdams-n4i 12 годин тому +2

    Munagdy❤❤❤

  • @KhaulatSanikura-ok6ys
    @KhaulatSanikura-ok6ys 9 годин тому

    Allah ya shiga tsakanin na gari da mugu

  • @AbdousalamAbdou-p1y
    @AbdousalamAbdou-p1y 11 годин тому +1

    Alhamdulillah ❤❤❤

  • @fatimaali-h9m6l
    @fatimaali-h9m6l 9 годин тому +1

    Sai tafida😂😂😂😂😂😂

  • @AdamyahayaZbuji
    @AdamyahayaZbuji 9 годин тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ ma Sha Allah

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 9 годин тому

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @FatimaAliyu-e7c
    @FatimaAliyu-e7c 9 годин тому

    Allahumma salli wa sallim ala rasulika MUHAMMAD

  • @Usman-pm2py
    @Usman-pm2py 9 годин тому

    ❤❤❤❤❤❤Bello sarki Ali nuhu

  • @KhadijaMahe
    @KhadijaMahe 10 годин тому +3

    Gaskiya indae cikin bintu ya zube abin baimin dadi ba ay bai kamata cikin ya zube ba

  • @Maimunaabubakar-v2z
    @Maimunaabubakar-v2z 9 годин тому

    Allah sarki bello 😢

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 9 годин тому

    Masha Allah wowed ❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢😢🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦😭😭

  • @SaddamYahaya-j4g
    @SaddamYahaya-j4g 10 годин тому +1

    Good Actor tafida ciroki

  • @Adojafar-o5j
    @Adojafar-o5j 9 годин тому

    Masha..allah❤❤❤❤❤

  • @abdullahihamiduhamidu4384
    @abdullahihamiduhamidu4384 9 годин тому

    Allah karamamu soyayyar manzun allah ❤

  • @Ali-r3d1q
    @Ali-r3d1q 8 годин тому +1

    gaskiya tafida ya na bAtachirine

  • @RabilAbdullahi-r9l
    @RabilAbdullahi-r9l 9 годин тому

    masha ALLAH

  • @امنيه-ز6ت
    @امنيه-ز6ت 10 годин тому +1

    سبحان الله ❤❤❤

  • @Zakin_soyayya
    @Zakin_soyayya 10 годин тому

    Masha allah🙏

  • @AbbaluluAbubakar
    @AbbaluluAbubakar 8 годин тому +1

    Nice

  • @salisushehuraminkura9194
    @salisushehuraminkura9194 8 годин тому +1

    Wallahi bawanda yake bani haushi kamar ciroki, umar m. Sheriff ya iya acting din da akeso.