Gaskiya Maryam kina kokari Wajen wayarwa da mutanenmu kai game da cututtuka, Allah ya saka miki da Alkhairi, Allah ya cika miki burukanki na Alkhairi, Ameen, daga Muhammad Mubarak From Kano state
Dan Allah Dr Maryam Naga kinyibayani akan General examination of the body's Dan Allah ko kinyi da Hausa in kuma bakiyiba yaushe zakiyi nagode Allah yakara basira
As a medical student I always enjoy watching your videos , may Allah bless you 🙌
Masha Allah. Very inspiring discussion and will greatly motivate our young generation.
Keep it up and best wishes.
Doctor Maryam I really love your lecture and advice
Masha Allah Alhamdulillah ❤❤❤❤❤
Tubar kallah ❤gaskiya ne wlhy wow❤❤❤
Masha Allah, barakallahu feek, may Allah continue to elevate you. Ameen
Masha Allah, Allah Ya Qara Basira, Allah Ya Qara Daukaka, I Like Your Confidence In Speeching.
Nice
Gaskiya tsakani da ni dae tabas in matukar kaunar ni mash Allah beautiful beibi mash Allah aleyki
Masha Allah yayi kyau sosai kyukykywa Allah yasa mudace
Maasha Allah
Masha Allah
Wow
Wlh a jikina naji ke yar Bauchi ce
Masha Allah ,Allah ubangiji yayi
You are my motivator
Dr Maryam kinyi a rayuwa sannan aikinki na tafiya daidai muna godiya
I love this woman Masha Allah 🥰
Masha Allah, Alhamdulillah Allah yasaka Miki da Alheri Gaskiya Inna karuwa da abin dakike karantarwa a Shafinki Allah yama iyayenki Albarka.
Allah yakarabasira
Allah y qara basira dr maryam na qaru sosai d bayananki✨
masha Allah Allah kara ilimi da basira Dr.
Mash Allah mash Allah tubar kallah
Gaskiya n a birgeani kuma please da tambaya kamar tsakiyar gaban yanaciwo mizansha daneman sauki
Thank for the advice u are ready a nice person indeed ❤️
Allah Shi miki albarka
Great video
Allah yabada saa kam ma Wanda yakeso Yakaranta MBBS
Awesome bio, Allah ya kara basira, ameen
You're very intelligent,stay focused and believe in yourself pls.
Assalamu alaikum,ina miki fatan alkhairi, Allah ya Kara basira
Muna jindadi da aikin. Allah yakawo miji nagari kuma ki maida hankali kiyi aure ko maga yaranki
Masha Allah, Allah yakarawa Rayuwarki Albarka Dr Maryam
Allah ya kara lafiya da nisan kwana dan alfarmar annabi Muhammadu saw
Masha Allah
Ubangiji Yakarawa Sauran Kwanakin Rayuwar Albarka Dr
Masha Allah
Woww Ashe Yar garinmuce Masha Allah
Motivated
Gaskiya Maryam kina kokari Wajen wayarwa da mutanenmu kai game da cututtuka, Allah ya saka miki da Alkhairi, Allah ya cika miki burukanki na Alkhairi, Ameen, daga Muhammad Mubarak From Kano state
Allah ya kara basira ina bibiyanki sosai, Allah ya jikan iyaye kina fadakar damu sosai
Allah yaiwa rayuwa albarka
Allah y biki albarka
Dan Allah Dr Maryam Naga kinyibayani akan General examination of the body's Dan Allah ko kinyi da Hausa in kuma bakiyiba yaushe zakiyi nagode Allah yakara basira
Wlh kwana biyu munyi missing ɗinki sosai
Queen 👑 Maryam maye Zai hana ki kirkire app naki dumin fadakarwa da kiyerwa
Dr marayam Allah saka Miki da Allah hari ni dan niger 🇳🇪🇳🇪 ne amma wlh ina jin dadin vidéo ki
assalamualaiku warahamatullahi dr Maryam inada tambaya najikiniyi magana ciwo asma inadamahaifiya takaishekara ashirin tanafama daciwo asma yanzuwani maganinetakeamfanidashi mesuna koyonol yanzuha ciwo yanabijiremamagani do Allah kitaimakamin magani koshawara nagode inemikifatan alkhairi
Allah yasa inzama kamanki
😂😂😂😂😂
Hajiya Dr surutu barka da shan ruwa ❤
Masha allah ina miki fatan alheri
Online Doctor 😂
That part 8:03 e painful
Wow u are my sister from the same state
😮inajin dadin lecture naki
Yaushe zakiyi aure inason naje biki
Bauchi
Kin iya magana wallahi
Salam Dr Maryam kina burgeni
hahaha.... Gaisuwa ga yan uwanmu a Bauci
Kano sun kwace iya masa
To Hajiar Bauchi Gombawa na magana ,Naceba kinada Aurenne ko kuwa ?
What is your genotype? Who asks this? Ah ALLAH SWT Yasawwaqawa mutane
Oshey staff school jamila nd auwal sister 😂
Dr Maryam bayan mace tayi miscarriage hartakai one year batasamu wani ciki ba wata matsala ce ko normal anasamun haka Daman
Please we don't understand this lang