'Yan Nijar Na Mayar Da Martani Kan Yunkurin Kisan Trump

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 сер 2024
  • A jamhuriyar Nijer masu bin diddigin al’muran yau da kullum sun fara maida martani dangane da abinda ya faru da tsohon shugaban Amurka dan takarar Republican a zaben da ke tafe Donald Trump wanne wanne harbin bindiga ya same shi a kunne lokacin da ya ke jawabi a yayin wani gangamin magoya bayansa.
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da UA-cam. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
    Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

КОМЕНТАРІ • 3

  • @Faruks-wj9ig
    @Faruks-wj9ig Місяць тому

    Wannan shirmen ku daina sanya yan Nijar a ciki

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn Місяць тому

    Toh ECOWAS da masu goyon Bayan Ta damasu ganin kamar mu 'yan AES munkaucehanya saboda kawai munfice daga ECOWAS