Yadda Babangida ya kashe babban abokinsa kan zargin yi masa juyin mulki

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 27 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 58

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 2 дні тому +1

    Allah sarki duniya gashi saida yabar mulkin saura kuma barin duniyar

  • @AliyuUsmanSantana
    @AliyuUsmanSantana 15 днів тому +1

    Zasu hadu Gaban Allah kuma kowanisu sai ya amsa tambaya Allah ya saka mashi da Alhairi AMIN AMIN AMIN AMIN AMIN AMIN AMIN AMIN Allah ya gafarta mashi AMIN

  • @TasiuAlhassan-xp1bw
    @TasiuAlhassan-xp1bw 8 днів тому +2

    Masani sai Allah 😢😢😢

  • @rabiuabdussalam1542
    @rabiuabdussalam1542 8 днів тому +1

    Allah yakara basira

  • @yusufabdullahi4786
    @yusufabdullahi4786 Місяць тому +10

    Yadda babban abokinsa yaci amanarsa ya nemi kasheshi ta hanyar yi masa coup. Allah ya bashi sa'a ya rigashi aniyarsa.

  • @DjamilouOustaz
    @DjamilouOustaz День тому

    Alh'yachiryadamou

  • @muhammadabdullahi8854
    @muhammadabdullahi8854 3 дні тому +1

    Dokar gidan soja haka take amma anayin pardon ko kuma a rage tsananin hukuncin gaskiya IBB bai kyauta ba ya kamata ace ya yafe masa.
    Allah yajikan Mamman Vatsa

  • @BelloAbdul-p9e
    @BelloAbdul-p9e Місяць тому +1

    Allah yasa mugani masuyan aduniya

  • @bellosalisu8988
    @bellosalisu8988 24 дні тому

    Lallai babangida yakai Maci Amana!
    Da'n hegiya😢😢

  • @SulaimanUsuman-z8q
    @SulaimanUsuman-z8q Місяць тому +1

    Wai mene amfanin wannan labari

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  Місяць тому +2

      History Sir

    • @muhammaduabubakar.1962
      @muhammaduabubakar.1962 Місяць тому +1

      Koba komai yakamata mu fahimci rashin Amana na gidan SOJA. Koda yake shima haka yaci Amanar nashi abokin yayi mashi juyin Mulki shi yasa daga zargi yakashe Mamman Vatsa Kuma abun takaici zargin yazama karya bayan ya kashe shi.

  • @idrisumarmuhammad9218
    @idrisumarmuhammad9218 25 днів тому +1

    Ai gashi chan bakafa Allah yafara nuna masa iyakarsa😢

  • @SulemanTsamiya
    @SulemanTsamiya 21 день тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MohammedHaruna-u3j
    @MohammedHaruna-u3j 4 дні тому +2

    Shima Babangidan kadan ya rage ya iske wadanda ya kashe a rayuwar sa.Babangi yayan shaidan ne,ba abinda bazai yi ba Dan biyan bukatar sa.To labarina Dele Giwa fa?Kuma in juyin mulki ba dadi,shi yayi wa Buhari?A lokacin da ma ake shirin gyara kasa,Wanda inda baiyi wannan juyin mulki ba,da Nigeria a yanzu ba haka take ba.Allah ya gafartawa mazan jiya yan kishin kishin kasa marigayi Tunde idiagbon.

  • @TukurAbubakar-b2o
    @TukurAbubakar-b2o 21 день тому

    Allah yasakamai

  • @nuruibrahimmailudayi5647
    @nuruibrahimmailudayi5647 16 днів тому

    To Allah ya kyauta 😢

  • @shehuarabiu3237
    @shehuarabiu3237 29 днів тому +2

    Shi harkar gidan soja awancan lokacin ba ruwanshi da abokantaka ko yan uwantaka, domin mafi yawancin wannan mukamin na shugaban kasa a juyin mulki ake samunsu, so he tried to overthrow him and he failed, saboda haka wannan hukuncin bawani sabon abubane agidan soja,
    Dumun a dukar gidan soja ko hirar juyin mulki kaji baka sannar ba, to duk hukunci da za,a yakewa wanda sukayi kaima shi za,ama.

  • @MOHAMMEDARABIBELLO
    @MOHAMMEDARABIBELLO 18 днів тому

    Very interesting story

  • @MuttakaMinuwa
    @MuttakaMinuwa Місяць тому

    Rayuwa kenan

  • @muhammadjajereumar7246
    @muhammadjajereumar7246 28 днів тому

    masu kwadayi a dawo mulkin soja basu sani bane duk dama yanzu sojojin sunyi laushi. amma da ai kana soja kamar wanı dan daba kake da grup dinka. Allah yasa mu wanye lafia

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa Місяць тому

    Innalillah 😢😢😢😢

  • @MalanMurtala-s9l
    @MalanMurtala-s9l 15 днів тому

    Asheyaudara
    Gadankune
    Yanajeriya
    Allah kauta

  • @NouraddeenIbraheem
    @NouraddeenIbraheem Місяць тому +1

    Kambala'i 😲

  • @UsmanDanfudio-l8j
    @UsmanDanfudio-l8j 10 днів тому

    😂 slm

  • @mujaheedalhassan2521
    @mujaheedalhassan2521 23 дні тому

    💔

  • @SalisuFish
    @SalisuFish 24 дні тому

    Thanks❤

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu9382 19 днів тому +1

    Dokar Kenan A Gidan Soja, Dan Shima Mamman Batsa Daya Samu Damar Masa Juyin Mulki toh Zai Kashe IBB

    • @imperialmoh
      @imperialmoh 18 днів тому +1

      Kamar yadda IBB ya kashe Buhari koh? 🙄

  • @jummaisaiduhajara5792
    @jummaisaiduhajara5792 25 днів тому

    Hmmm

  • @SaudatGarba-l2z
    @SaudatGarba-l2z Місяць тому +1

    Ita rayiwa inkakashe Wani kaima xaka mutu indalinci Koda ganganci komadai meye xaa hadu gaban Allah

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wq 11 днів тому

    Cikeken labarin 911 September zakakawo ammanagaskiya

  • @muhammadalawiabubakarsds3914
    @muhammadalawiabubakarsds3914 22 дні тому

    Kama karyar bature kenan

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z Місяць тому

    😢

  • @SulemanTsamiya
    @SulemanTsamiya 21 день тому

    😂😂😂😂😂😂😂🎉

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z Місяць тому

    😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @NazeerbinAbdullahi
    @NazeerbinAbdullahi 29 днів тому +1

    Mamman batsa yanemi kashe IBB ne to ko kaine abunda zakayi kenan

  • @bashirusilla4655
    @bashirusilla4655 Місяць тому

    Wata Sharia sai a lahira

  • @saifullahikabir9968
    @saifullahikabir9968 29 днів тому

    Yanzu dai, Shi babangidan ya yake ayanzu ?

  • @gambomamman5128
    @gambomamman5128 Місяць тому +1

    To me yasa IBB be baiyana ba a sarari hujojin da aka yiwa vatsa hukuncin kisa? Yau a ra'ayinsa, shi IBB ba ya da wannan tunani yayi kuskure a kashewar vatsa?

    • @muhammaduabubakar.1962
      @muhammaduabubakar.1962 Місяць тому

      IBB yakashe Vatsa ne bisa zato babu Wani yunkurin juyin Mulki wannan shine maganar gaskiya 👌

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e Місяць тому

    To ai dokace ta soja

    • @zainuadorgsports3971
      @zainuadorgsports3971 Місяць тому

      Dokar banza ba Allah ya tsinewa mai goyon bayan qarya kowaye akwae lahira ae aikin banza

  • @aminakoti8044
    @aminakoti8044 Місяць тому

    to da ya kasheshin me ya cinma.mulkin shima ai ya barshi

  • @MuazuMalamHudu
    @MuazuMalamHudu Місяць тому

    😢😢😢

  • @SulemanTsamiya
    @SulemanTsamiya 21 день тому

    😂😂😂😂😂😂😂🎉